Complete Hausa Novels

Tantiriya A Gidan Yari Part 3 Complete Hausa Novel

Reading file: Tantiriya_A_Gidan_Yari_Part_3_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 9 of 20

Page naki ne
Mrs Muhammad

*ZINARIYAR MACE⚡*
*Wai shin 'yar'uwa menene matsalarki? zubewar nono, ko kuma rashin kwankwason juyawa a falo maigida ya shiririce ya manta da tibi da matan tictok, menene matsalarki ne? rashin ni'ima ko kuma mugun sanyin da ya yi miki katutu, shin rashin taushin fata ne ko kuma kuraje da tabbani, ko bala'in ramar da ta addabeki kuma babu rashin ci ba rashin sha a gidan auranki, gwaigwayewar gashi ce matsalarki ko kuma kaushi da faso na tafin kafa da bushewar fata, kina bukatar fatarki ta yi glowing kalarki ta fita kuraje su mutu, ko kuma kina bukatar azababbun turaruka da humra tare da turarukan wuta. Na san dai kuna da yawa matan da tumbi ya yi musu karan tsaye ina nufin ya katse muku hanzarin yi wa maigida gwalli da muskuce-muskuce a falo😃 Nesa fa ta zo kusa AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE sun tanadar muku da nau'in magungunan da suke magance kowace irin matsala da izinin Allah. Babban burinmu shine sha'ani na aure ya inganta a samu daidaito. Muna da.*
Na gyaran nono.
Na sanyi.
Dilka tare da hadin sabulu.
Duk Wani nau'in maganin mata.
Humra turarukan wuta perfumes, original miski tahra 3in1, ciccibi budurwar kaza. Had'addun supplement irin wad'anda ba su da matsala. Maganin Sliming wato narka tumbi. Abubuwan da muke sayarwa suna da yawa, kuma babu asarar dukiya. Muna garin kano kuma muna tura kayanmu kowane gari fad'in Najeria da Nijar har ma da kasashemn ketare. Kai tsaye a tuntu'bemu ta lambobin wayarmu domin karin bayani.
*08089965176*
*07084653262*

Abincin ta zaba iri iri ta zuba Masa a flasks ta shirya komai abinta,Mima ce ta shugo ta Kalli abinda Basma tayi tace wa yace ki dakko wannan flask din? Wa ya aike ki? Kin San na mene ne? satin nan fa na siye shi zan kaiwa wata matar Senator gudun mowa zata aurar da yarta shine kika dakko kika wanke tare da zuba abinci,wa zaki bawa? Wanne baki kika yi?Basma tayi shuru,tambayarki nake yi nidai nasan a dangin ki ma ba wanda yazo,Basma tace dama Arham ne yace a bawa Yar aiki ta kaiwa wani abokinsa yazo daga nesa shine na zuba a nan sabo da ya fita kunya,naku ne flask din? Ki bari in aka kaiki gidanki sai kiyi Iko da kayanki,juye ki bani flask Dina,Basma kuka zata yi tace wlh idan aka kwace sai nayi zuciya a gidan nan,ko na fadawa Papa a bar min shi flask din,shi Papa sai ya biya kudinsa shike nan ya zama nawa,wlh da haka aka yi ma na huta ya biyani kudina cewar Mima,Basma tace to mun karbi bashi Mima zan karbi kudin sai na baki,Hakan yayi Ina jira Mima ta furta,tace to.

Masu aiki ne suka shugo suka fara sabon girki,Basma ta juye waccen abincin tace wannan dama ya tsufa ayi sabo a zuba min a Nan,ta wanke flask dukkansu tace gashi wannan duk abinda ya dace a zuba min daban special,suka ce to Amarya.
Tana fita taga yan mata sun cika Palo wai duk Yan secondary school da Yan University din su Arham ne suka zo Masa murna,sun ci wanka ga abokai Maza suma Yan makaranta,Basma ta zauna tana cewa nidai bani da kawaye a garin Nan,friends din mijinki ne suka zo muku murna,Basma ta tabe baki a ranta tace Allah yasa dai bai taba musu nono ba,gaisawa aka yi aka nuna musu Amarya,suka dinga yabawa suna Allah ya sanya Alkhairi,Basma tana amsawa tana murmushin yake.

Arham ne ya fito" Basma tana ganinsa ta mike tsaye,Yan mata suna tsokanarsa Ango wlh munyi mamaki wai aure aka yi Maka,duk abokai har mata ba Wanda yayi aure cikinmu mu da muke mata ma sai muka ji Abu katsam,Basma kusa da Arham ta tsaya ana kallonta ko kunya,kishi take,kafin ya basu amsa tace farin jini ne da shi yayi kasuwa,baiyi kwantai ba shi yasa,Kuma shine baya ji shi yasa aka zarge mu da igiya sabo da na gyara shi ya zama mutum,dariya suka yi Dake Yan matan birni ne wayayyu ba mace ba namiji taba Jikin juna suke su tafa su rike hannu wai duk normal ne su ga yan Abuja,Basma tana kallo a garin abinda akeyi shi yasa baza a taba mata miji ba,wata a friends tace da Arham Dan duniya ta Miko hannu zata rike shi,Basma ta janye hannun Arham,tace wai ku bakwa tsoron zunubi ne,duk irin wannan Yan kana nan laifin da ake Gani a ba komai bane wlh sai su taru su yiwa mutum yawa,ana magana kuce Kun waye,duk wayewar da ba ta bin hanyar Allah bace aikin banza ce,nidai ku taba wani wannan an bada shi ato.

Chika ce tace ki kyale bawan Allah da abokansa Basma,Arham kallon Basma yayi ta cukule ta turo baki,murmushi yayi yace gyara bakin to yanzu zasu tafi ma,Basma tace ni yanzu nayi course a wajen Siriki na muzurai zan dinga yi,Arham yace Papa? tace ae mana Ina da siriki Soja ace bana muzurai ai nayi asara,Mima ce ta fito da sauri Basma ta koma kujera ta zauna tare da fuskewa,Kawaye suka ce to taso ayi pics Amarya,tana shagwaba ta mike kamar sune Angon a haka aka yi pics,sun dan dade sannan suka tafi.
Mima ce tace Kaci abinci kuwa? Arham yace kika ce baki damu dani ba,tambayarka nayi ni,Basma tace na zuba da zan Kai Masa sai naga suna yin sabon abinci shine na fasa bashi tsohon abinci, yanzu sabon nake jira,Mima tace yayi masu iyawa shike nan da abinci gasu Nan iri iri duk baza a bashi ba sai anyi sabo,haka zai ta zama da yunwa kenan? Basma tace sai da na tambaye shi ai idan Yana da ulcer yace kalau yake shi,shine yasa nace a bari ayi me zafi,dariya Rafeeq yayi yace wani ya shiga uku,Arham ya harare shi da wasa ya wuce ciki,Basma ta mike a ranta tace bari naje na chafe shi,Maman Rafeeq ce tace gidan uban wa zaki je Kuma? Wannan yarinyar idan ba a taka mata birki ba wlh kafin a kaita gidansa tayi ciki,Basma a hankali yanda ba me ji tace ke kin kashe aurenki kinki zama zaki kashe mana namu auren za ace baza muyi biyayya ba,Ikhram tace Kinga Basma jeki ki Kai Masa abincin naga kina mimimi da baki,Basma tace ko minti biyar bazan ba zan dawo,sabo da iyayensa kar su ga bana kula da dansu suce baiyi dace ba Nima ala dole zan Kai,Spark yace Dan Allah jeki kina ta surutu wa ya hanaki ne,ta tafi abinta ta shige kitchen tana zuwa an gama wani girkin ta zuzzuba sai ga Arham ya shugo kitchen din da kansa,tace kaga abincin fa yanzu zan kawo,Arham yace abinka da baka Saba ba ni a barni na eba da kaina,Basma tace wlh bazai yuwu ba kace wani baka Saba ba,yace duk wannan abubuwan wa zai cinye? Basma tace Kaine muje ta tura shi waje muje,Arham yace dole zaki min,ni karki shugo min rayuwa na tabaki kije ki fadawa mutane,Nayi Dan hankali zan iya kin fadawa Papa da Mima amma banyi alkawari ba zan iya canja ra'ayina kana bani haushi zan fada,Arham yace zan saita miki bakin ai wlh,ta dauki abincin suka tafi suna zuwa dakinsa taga Junior a ciki,tace Kai junior ka daina zuwa Nan yanzu kowa yayi zamansa a dakinsa yanzu ba sa'anka bane Arham Kai da Shaheed ku dinga taka tsantsan da shiga dakin nan,Junior yayi dariya yace dama yau dinma tsautsayi ne,to tashi ka tafi naka,yace to ba musu,tace ka samo taka a Mami market dinku ta sojoji tunda Kai dole sai ka zama Soja,Junior ya dauki laptop dinsa ya fice Yana dariya.

Basma ta fara tunanin ta ya zata chafe shi tace gashi Kato ne ashe,tsaki ta ja a ranta,tace ita Naila ta ya take chafe Spark ne ita,Arham Yana kallonta Yana tsince tissue da aka watsar a dakinsa,Basma ta koma kusa da shi ya mike ya juyo zai tafi ta Masa kamar zata dauki yaro karami hannayenta a saitin hammatarsa tayi tayi ta iya ko motsa shi ta kasa,ta fara cika...ci ..cik...cikaaaaaa.....uhmmmm...
ta durkusa a kasa zata daga shi wai ta kafafunsa,tayi nishi ta dage ta kasa,gumi ta hada nan take,Arham Yana kallon ikon Allah yace mene haka? dagowa tayi tace na kasa Cika masakinka zan Maka na dagaka na cafeka shine na kasa,Arham yayi dariya yace kin makara Mima ta Dade da yi min abina tun Ina jariri har aka yaye ni,kawai kace kana min bakin cikin shiga Aljanna baza ka nuna min yanda zanyi ba,Arham yace ai sai an kwanta akeyi,Baki ta tabe tace to yaushe za a kwanta? yace yanzu ma tace to ci abincin Dan wallahi yau sai na kaddamar zan tafi.

Arham ya zauna a gefen bed harda zuba Masa abincin,yace yarinya ta fara cin Sadakin ta ashe dai da alama zaki ci kudinki 200k,wai haka aka biya dama? Arham yace ba a Baki ba? tace ae ni ba a bani ba ko sisi,yace tab tsaya naci abinci wlh baza ta sabu ba a baki abinki so ake auren ya dinga rawa ba a bawa Amarya sadaki ba Ina aure,Basma ta zauna a gefen bed tace lallai ma Kawu Dan Yana kanin ubana shi aka aura ko shi za a yiwa ciki,Arham ya sheke da dariya,yace kura da Shan bugu gardi da kwashe kudi,aje a bi min hakkina kar Kawu ya tafi kauye ba mutunci ne da shi ba,sanda Babana ya mutu ai kasa rike ni yayi,yace bazai iya ba sai yanzu anga na girma an bani sadaki na zai cinye min,sanda Ina yarinya ko fitsari nayi sai ya dinga dukana dole babata ta tafi dani agolanci shine yanzu yaji kudi yayi shuru Yana so ya samfe da su gida aje a siyi Masara a ci tuwo ni Ina nan an yi min ciki yau yawu gobe amai wlh bazan yarda ba.

Arham Yana ta dariya yace wai ke shekarunki nawa ne? tace 17yrs da wuri na gama makarantar secondary sabo da karatun kauye sai a hankali,Arham yace a dawo maganar sadaki fa,tace ai dole na karbo abina Kuma a jikina zan cinye ba wata kadara da zan siya in samu in ta siyan kayan dadi,Arham yace wanne kayan dadi gashi kullum kina ci,tace ni dai a jikina zasu kare kudin,yace uhm uhm Basma dollar tayi tashin gwauron zabi,ba ruwana ni cewar Basma" ta sa hannu ta goge masa gefen bakinsa da dan abinci ya bata, suna zaune ya ci abincinsa ya shiga wanka,Dan kwanciya tayi a gadon tace bari ya fito sai naje na nemi Kawu ya bani sadaki na,kwanciya tayi daga rufe Ido sai bacci,baccin tsiya ne da Basma kamar me cutar bacci.

Yana fitowa ya ga tana bacci ta Kalli sama,Maman Rafeeq kuwa zuwa tayi ta fadawa Mima tace tunda Basma ta tafi Kai abinci taki dawowa wlh tana can Kuma kin San yaran Nan musamman Arham din,Mima ta idar da Sallah tace jeki mana ki Koro ta ko gyaran Jikin ba a yi mata ba,Maman Rafeeq taje dakin Arham ta dinga knocking yaki magana Kuma yaki budewa kamar ba mutum,tace Arham Kai ...shuru yayi Yana Jikin mudubi Yana fesa turare tace baza ka bude kofar ba,magana yayi yace bacci nake na gaji da sallamar baki,Ina Basma ta fito,yace ai ta fita,karya kake ka bude tun kafin ranka ya baci na kira ubanka yazo da kansa,kofar ya bude ta hango Basma kalau tana bacci,tace tashe ta ta fito ke Basma ta shige ciki tare da jijjiga ta,Basma ta mike ta fito,Mama ta taso keyarta gaba.

Ba ayi miki gyaran jiki ba kike wani Kai kanki wajen namiji daga aure,ai Kya bari shi ya nemeki,Basma tace to na bari Allah ya kawo shi tunda bakwa so nayi biyayya shike nan na fadawa Papa kawai,Mama tace sabo da shi ya kawo ki ana miki Abu sai kice zaki fada Masa to dukan mu zaiyi ko me, Basma tana jinsu ana mata surutu ta wuce dakinta.
Tun daga ranar bata Kuma kula Arham ba,Mima tana kallonta ko ance Arham baici abinci ba bata magana,idan yace tazo baza ta je ba,har aka kwashe kwanaki hudu zuwa biyar,Mima da kanta taga zata raina Arham,ba abinda ake sa Basma tayi indai na Arham ne to kuwa baza tayi ba.

Tana zaune a Palo yau duk su Mima suna nan Arham yace Mima ya naga ba a gyara min bedroom dina ba? na manta ma ban sa an gyara ba, ga Basma taje ta gyara,Basma tace to kawai taki tashi tayi zamanta,Mima tace ba Dake nake ba wai me kike yi haka mijinki ne fa amma ba a isa a saki aikinsa kiyi ba.
Basma tace cewa fa kuka yi Ina Kai kaina wajen namiji na daina zuwa,in naje abinci zan Kai sai an biyo sawu na an Koro ni ana min fada Ina dalili ba sai na barshi ba tunda bakwa so,dama ni fada Aunty Naila ta min shi yasa nayi kokarin yin abinda tace Amma tunda kuka ce Ina zubar da ajina shi yasa na daina yi.

Mima tace au Ashe zuciya kika yi kenan? Ae zuciya nayi,duk yanda na Kai ga sonsa bai kai ya ku ba kuka ce bakwa so a kula da shi a barshi yaci gaba da gwaurantakarsa shine nace to na huta,Arham yace banga laifinka ba kinyi dai dai Ina bayanki,Mima ta kalle su tace shike nan Basma yanzu ba ruwan mu ki kula da mijinki,komai kece zaki dinga yi Masa a gidan nan baza a sake bin sawunki ba,Basma tace a ranta sunji wuya sunga zan raina dan su,lallabata Mima tayi tace yanzu kije ki gyara dakin amma karki Dade bana so wani Abu ya faru tun yanzu,tace to ta mike ta tafi,Arham ya Kalli Mima yace na fuskanci a gidan nan da gaske ba a kaunata ni a bani gidana na tafi wlh,Ashe kune kuke hanata yarinya tana so ta bi mijinta sau da kafa,Mima tace je ka fadawa Ubanka ya baka gidan naka idan ka isa.

Bedroom dinsa ya shiga Yana murna dan shi Kam hira da Basma ko da shiriritarta yana so,a Jikin Mirror ya gant ta tsaya tana shiryawa ya shugo" a bayanta ya tsaya ya dauketa chak yace Chika masakinka Yar Basma....dariya take yi hannayensa duka suna ta kirjinta a haka ya dagata Yana direta Yana dagata,Yana latse mata kirji an mata wayo,tace sai nayi Maka nima,ya daga hannaye ta kasa tace to ni yi min,ya jata Saman bed suka fada yace kyale gyaran nan muyi bacci,dama ke sarkin bacci ce,ya rufa musu bargo suka shige ciki,ya fara lallaba Basma yace dama mun cire kayan mu,tace kaiiiiiii ba ruwana,ba abinda zai faru fa,Kuma Lada zaki samu haba Yar Basmeme Yar kyakyawa,kace da bani da kyau,karya nake kina da shi sharrin shedan ne,Sai da ka cire min wlh dazu da zan saka kayan nan na sha wahala, Allah bazan yi wahalar cirewa ba sai dai ka cire min,ni bazai bani wahala ba zan cire cewar Arham,a hankali ya zuge zip din ya cire mata fitted gown din.

Zai cire bra tace banda su,to shike nan ladan da zamu samu kadan ne, tace baza dai ka kula su ba ko? Yace mahaukacin inane ni zan kulasu,tace to cire ni ba ruwana,Arham yace ni da ruwana ya cire bra,pant ta hana taki yarda,idonta ta rufe ruf tace bazan sake kallonka ba kunya nake ji sai ka gama kallo zan bude idona,Arham yace kinfi yin kyau ma a haka,Arham duk ya rude yace wlh Papa idonsa na Gani tarrr sai kace an nuna masa,Ashe zabe ya zauna yi min,Basma tace a haka idon Papa mitsi mitsi Allah kamar na zabiya,Arham yayi dariya yace ko mun gado shi,tace Allah ya taimake ku baku gaji idonsa ba,ko kurar yaki ce ta Maida Masa idon haka oho.
To wa ya sani ne shi yasa na gudu daga Soja cewar Arham,Yana Zalama ya Kai hannaye kirjin Basma,ta saki ajiyar zuciya tace kamar na yini Ina kuka ni dai,Arham ya maze Yar dariyarsa Yana so yayi mata wayo,sai kace an jona Masa wayar lantarki haka jikinsa ke rawa,Ya fara murje Boobs din Basma son ransa,bakinsa yasa ya fara tsotse daya,Basma tayi luf taji dadi,harda cewa ayiwa wannan Shima Allah sarki an ware shi ba a kaunarsa,Allah ayi Masa kar waccen a zuke shi ya gaji ya dangale ya bar wannan Kato,ai sai ya dawo kuturu,zai iya kuturcewa.

Mima bata so Arham yayi komai gwara a gyara ta a kaita gidanta shine suka ga shuru taki dawowa,Maman Rafeeq tazo ta bubbuga kofa,Arham yace na shiga uku ni dai,Basma tace zanyi zuciya wlh,yace dan Allah karki yi,tace ni gaskiya zan fada a daina zuwa, Mama tace Arham ka bude kofar nan ko naci mutuncinka,Basma tace na fada? Yace fadi suji kunya su daina zuwa,Basma tace yar tabe muke yi,Maman Rafeeq taji kunya tana Jikin kofa,Arham ne yazo Jikin kofar yace Mama gaskiya ki koma gidan Rafeeq,gori zaka min Arham? Yana daga ciki yace to ki koma wajen mijinki Allah na gani,ka bude ka sallami yarinya bama son iskanci ko na turo Mima da kanta ai ita ka bude mata,Basma ce ta taso tana saka rigarta Bata zuge zip din ba ta bude kofa zip a bude tace gani Mama,fisgo ta Mama tayi tace muje,Baki ta bude ganin zip a bude tace zip din kika bari ya bude? tace ai yanzu na saka rigar zigidir nake dazu,Mama tace tab Allah ya shirye ku,Arham Yana ji yace baza mu shiryu ba tunda da aure wannan addua baza ta karbu ba,muje ta tasa keyar Basma zip a bude,tace baza ki gyara zip din naki ba? Basma ta gyara da kyar,Mima ta gansu tare da Mama,tace ke Basma baki san ya kamata ba? Idan ance kiyi Abu sai ki wuce gona da iri,idan ya miki ciki tun Baki tare ba fa? Ni anko nake so muyi da su Chika, sai ganina suke yi a yarinya Kuma ma ba abinda muka yi dama valentine da ya wuce shi muke yin namu yanzu,lokacin Ina kauye ma Valentine yazo,rufe min baki ki bani waje,Basma ta haura sama,Mama tace ke nifa yaran nan na gaji wlh a gabana tace Yar tabe suke yi zip a bude ta fito,Mima tace ai wlh nasan za a rina General ne baya Jin shawara,ai watarana a palon nan zasu yi na fada miki,Kinga Arham hmm ni naga me na gani.

Zuwa dare Arham yaga kowa ya kwanta ya wuce ya tafi dakin Basma,dakin ya shiga yaga Haly a ciki suna kwance tare,Haly ya tasa yace San Inda dare ya miki,Haly tace ban gane ba wlh zan fadawa Mima ai ance ka bari ayi biki a kaita shine kazo,Basma ce ta bude Ido tace wannan fa ubane a wajenki idan ba ran Papa sune Iyayenku,kibi umarninsa kawai,Arham yace Haly Baby ya mata signa,tashi tayi yace ki dinke bakinki,Haly tayi murmushi ta fita.
Basma tace ka sa key kar su fado ciki,ya mike ya sa key ya dawo tare da haurawa Saman bed din,tana kwance ya Maida kansa Saman kirjinta.

Khadija tana asibiti zuwa dare Haneef ya dawo asibitin da tarkacen jinya komai na bukata sai da ya kawo Yana zuwa ya sallami Salamatu yace jeki gidan ni Sam ban yarda da Ihsan ba kije ki sa min Ido,tace to,Ihsan kuwa ganin ya kwashi tarkacen zaman jinya tace bari na kira Sadeeq yazo ya tayani hira,tunda wata kake kulawa Dan me ni zan zauna Ina jiranka Nima bazan nemi me faranta min rai ba,wayar Sadeeq ta kira bugu daya ya daga,yace Hajjaju ya gida ya aiki? tace Alhmdllh,na gode da da karamcin da kika min yau,tace ba damuwa da Allah naga dare baiyi ba ko zaka iya siyo min wani nama ka kawo min gida yanzu zan tura ma kudin,yace ba damuwa ba matsala Hajiya,tura min accnt dinka,Nan take ya tura mata tayi Masa transfer na 10k tace na 2k zaka siyo min sauran ka rike,ya dinga zuba godiya yaje ya siyo mata, address ta tura Masa ya kawo mata Naman har gida,yayi mamakin girman gidan da irin haduwar gidan,sai kallon gidan yake,a Palo ya sameta sanye cikin kana Nan kaya riga da wando,kallonta ya sata kawai ta birge shi,tace ka zauna mana,zama yayi yace gidanki yayi kyau,yanzu duk gidan Nan ke kadai ce kike zama? tace daga ni sai Yar aiki na,gida nane yayi kyau ko? yace sosai ma kuwa kin more sai dai a Yar bahaushe Musulmi bai dace ace kina zama ke kadai ba sai Yar aiki,Ihsan tace aiki ya kawo ni,mikewa yayi yace zan tafi,tace nooo...zauna please Kaci wani Abu Kuma ma ka zauna ka Dan debe min kewa,Baki ya bude yace what? ta furta ba kyauta zaka min ba biyanka zanyi,zan baka 50k ka zauna muyi hira kawai,yace kawai hira 50k? tace ae mana,sai nayi kwana nawa a duniya ban samu 50k ba gaskiya na gode,kitchen ta shiga ta kawo Masa abinci ga Naman da ya kawo tace muci tare,Yana dan tsoro haka suka dinga cin abincin tare suna hira suna sheka dariya.

Tace to fada min me kake yi na sana'a,sannan mene tarihinka da asalinka? yayi murmushi yace iyayena sun rasu tun Ina karami,daga kauyenmu Kebbi na dawo birni neman aiki,Ina Fadi tashi Allah ya taimake ni wani me kudi ya bani kurkura Ina ja,da dakina da na kama haya a wata quarters Ina manage sannan Ina tare da kakata Ina kula da ita.
Tace mashaallah wannan aikin naka ai bazai isheka komai ba,bubu kudi da yawa me zai Maka wannan Dan kudin, ka bari inshaallah za a San yanda za ayi,Yana ta godiya Salamatu ta dawo,tsaki Ihsan tayi ta share Salamatu suka ci gaba da hira da Sadeeq din suna hirar su suna dariya cike da nishadi,yana kare mata kallo ta Masa kyau matuka,sai yaji ta birge shi sosai ta tafi da Imaninsa,Salamatu tana kallo tace cab wannan ai dai baza ace dan Uwan Aunty bane.

Haneef kuwa Salamatu tana tafiya ya zauna a kujera a gaban Khadija Yana kallonta yanda ta tararrabe tana shagwaba,Khadija tace ni dai gidanmu zan koma gwara na koma naci gaba da cin awara ta da Koko na akan matarka ta nakasa ni,duk ta rugugguje min kasusuwa na,kiyi hakuri ke ya aka yi kin San halinta kika biyo hanya tare da ita? ai ban San bata da Imani ba haka,wlh duk tsanar da nayiwa mutum bazan iya yi Masa haka ba yanzu da na fado a ba daidai ba gida gida fa zan karye ko Kuma hakora na duk na rasa su ko na mutu ma ko wuyana ya karye,to Allah ya kiyaye hakan bata faru ba ma,kiyi hakuri kinji ya furta Yana taba wuyanta,Mero tace bazan Kuma kulaka a gabanta ba bata da hankali wlh mahaukaciya ka aura.

Haneef ya boye dariyarsa Jin Khadija tace baza ta sake kula shi a gaban Ihsan ba,yace yanzu kin yarda ta raba mu kenan? Shike nan Yar hirar da muke da abincin da muke ci tare shike nan? Mero tace ai lafiya tafi komai,sai ta halaka ni sai dai na kula ka a boye a munafunce,dariyar Haneef sai da ta fito fili yace I'm sorry kinji tashi ki dan Sha fruits,Khadija tace a dagani bazan iya ba Naman cinyata ya tsage,Mikewa yayi ya dagota ta saki Kara ta rungumo shi gaba daya ,Haneef jikinsa yaji wani yarrr....ko Ina ya amsa kamar kar Khadija ta sake shi,ya sake kankame ta ya bige da lallashi,kirjinta gaba daya a jikinsa gashi ba bra,tace to bari na gyara,yace tsaya a haka ki huta...huta...huta....ai irin wannan sai ki karasa aikin da aka yi,Khadija ciwon nata bai kai haka ba amma ta sake narkewa tana shakar kamshinsa harda cewa ba muharramina bane amma ai lalura ce,yace Lalura ce ko Likita ta kama haka zai miki Kuma duk Yana cikin lalura bare ni dan zaman jinya,Khadija tace na huta haka ai zan iya zama,ki Kara hutawa dai sosai,suka yi luf a haka har sai da nurse ta shugo ya saketa,tace kana ji da matar nan taka.

Zama Khadija ya bude take away din da ya kawo mata da fruits ya sa spoon Yana zaune a gabanta kamar zai shige jikinta ya shiga bata a baki tana ci,Khadija a ranta tace Ihsan ta jawowa kanta mijin ya dawo wajena jinya,Haneef kuwa Yana Bata abincin Yana kare mata kallo,Khadija tace mene ne kake kallo na? sharewa yayi yace ba komai kina da kirki ne na Mori Kawa,tace hmm tana murmushi.
Ihsan kuwa Sadeeq Yana tafiya ta wuce bedroom ta kwanta tana furta what man can do woman can do better wlh,ka kula wata ba kula wani Nima.

Abba ne ya shugo gidan ana gobe sunan Beauty,Naila tazo,Chika,Ikhram,Hidaya,Iman duk suna nan sune a gidan suna zaune a dakin me jego sun cika gidan da hayaniya har tsila Hidaya anyi aure an shige cikin matan aure,Abba tun safe baya nan sai yanzu ya dawo yaji duk sun zo,ya leka dakin,Naila tace Oyoyo Abba,Abba yace sannunku duk kune haka sai kace mutane dubu ne a gidan,dariya suka yi suka gaisa Abba sosai yace to Kuma Allah ya baku naku masu albarka gaba dayan ku,suka ji kunya ya juya ko a jikinsa yayi gaba,Naila ta taso ta biyo shi,suka jero tace Abba tun safe nazo baka Nan,yace Yan barka ne suka takura min,baki ga na rame ba?ai sune suke takura min,abinci bana ci ya tsirga min,Naila tace ai an kusa ana yin suna shike nan,yace ya mijin naki? Naila tace Yana Nan lafiya yace a gaishe ku,ba wata matsala? tace ae,ba zagi,ba duka,ba cin mutunci? ya uwar mijin? Naila tace komai dai dai Abba Abu ya gyaru ba matsala,shike nan haka ake so ai Allah ya Kara zaman lafiya,Abba kaje Umma zata fada Maka wata magana kaje kaji,yace to,ya tafi kuwa Yana zuwa da Yan uwa su Goggo duk sun zo,ya zauna suka gaisa ya wuce dakinsa,Yar Inna ta shiga yace yau na yini ban ganki ba tun da rana nake Jin ciwon Kai amma yanzu har naji kamar na Sha Panadol,kece Panadol din zuciyata Yar Inna shugabar kyakyawan Dattijai,Yar Inna tayi dariya tace au bama shugabar mata kyawawan mata ba ta iya Dattijai ce? Su Naila sun tare wajen,in su Naila suna nan ai baza kizo wajen ba,kin haifi irin Naila Ina ke Ina zuwa wajen,Yaran nan zamani akwai iya zaben mata gasu Nan cikin daki duk babu banza a ciki,wannan tana wane wannan a kyau,Yar Hidayan ma da nake cewa ta gado ni tunda tayi aure ta canja gaba daya ta zabura tayi kyau,gashi nan har yanga take min,Naila ce take haba haba dani,amma ita waya take ma Kuma wlh nasan bazai wuce mijinta ba,shike nan na rasa 'yata"Nabeel ya rabani da ita.

Hidaya ce tayi sallama ta shugo ta durkusa a gaban Abba,yace yanzu na gama gulmar ki kin daina son babanki sai miji,dariya Hidaya tayi tace ni na Isa Abba wlh Ina sonka,yace dadin baki ba,Yar Inna tace tana sonka mana, Hidaya jeki abinki,tana mikewa ta fita, Abba yaje yayi wanka yaci abinci,a daren Annoor yazo ya dauki matarsa,tayi tayi ya barta ta kwana yace wlh bazan iya ba muje gida ko gobe na hanaki zuwa suna" haka ta shiga mota ta bishi ,Hidaya kuwa cewa tayi zata kwana Abba yace wa nake ji tace zata kwana? Naila tace Hidaya ce,yace daga nesa kika zo ga baki ga hanci wlh sai kin tafi,tashi ki koma dakin mijinki da safe Kya dawo,Hidaya tace Abba ya barni fa,sai kin koma Hidaya bari yazo ya dauke ki,Nabeel dama duk gidan ya Masa wani iri bai so ya barta kwana ba amma ta tashi gaba da kuka sai da ya barta.

Abba ne ya kira shi yace kazo ka dauki Hidaya mana Ina nan Ina gidanka da zaka barta ta kwana,Nabeel yaji wani dadi ya dinga godiya,yace Abba Allah ya Kara daukaka,Dan film ne ni ko kuwa wani Cele ne da zaka ce na daukaka,iya Yan unguwa da suka sanni shike nan,haka ma na godewa Allah,Nabeel yayi dariya yace to Alhmdllh Abba.
Hidaya kamar tayi kuka,Naila tana ta mata dariya tace Ina murna zan sarara Abba ya bata komai,Naila tace uhmm su Hidaya yanzu ya wajen yake ne? Hidaya dariya tayi tace ni dai kin San ba Yar iska bace bana irin zancen ku tunda kuka zauna anan banjin kunyi hirar arziki ba.
Haka Nabeel yazo ya dauki Hidaya Yana mata dariya Shima suka tafi gida.

Abba ne ya tambayi Yar Inna me Naila tace ki fada min? Kubra tace wai fa ciki ne da ita wata uku,iya shegen Naila ne ai ba kunya take ji ba in Taga dama Kai zata fara fadawa ma,Abba yace Allah ya raba lafiya,ko wani Hashimu Dolon za a samu,Wlh ko namiji ta Haifa baza a saka sunanka ba shike nan kowa aka Haifa sai kace sunanka,yace na gaji ni kwanciya zanyi,ya kwanta tare da cewa da ke matar kirki ce ai da kin matsa min kasusuwana kin min tausa,tace to Yar Inna ta shiga yiwa Abba tausa,yace kin tuna min babata na taba kurenta Sanda Ina yaro tana yiwa Baffana tausa,Ina zuwa ta Kore ni tafi fura zan dama Masa,Yar Inna tana ta dariya.
yace zan fada miki abin kunyar Baban Jauro kiji

AsmaBaffa
[2/26, 6:14 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI

BOOK 3
~TAIMAKO~

46-50

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA AIDA MAMAN TASNIM

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.