Complete Hausa Novels

Age Mates Complete Hausa Novel

Reading file: Age_Mates_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 18 of 44

Adinga sharhi 🥹☺️☺️

wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba

Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba

#Mommyn fareesa
#Dr Nura Darma
#Ahyaan
#mr Mahuta
#AA mashi
#mu'az
#Khairiyyah
#Ammah
#Ummah
#ikkhee🧍‍♀️ *AGE MATES* 🧍

*31&32*

*Littafin kud'i ne!*

........Baki galala sadeeq ya saki yana kallonsu har suka fice daga cikin parlourn "ya sauke numfashi zuciyarta na zafi"ya san dama tabbas Ahyaan ba sonshi takeyi ba"ta nuna masa k'arara "saidai yasan sarai Dr darma yasan sonta yakeyi .Amma meye ma'anar hakan da suka nuna ma juna Agaban sa"shin kodai son juna sukeyi ita dashi??"musammun daya lura duk yau Dr darma yak'i sake masa fuska"da k'yar yanzun ya bashi hannu sukayi musabuha....ganin bashida Amsar tarin tambayoyin da yake jero ma kansa ya saka ko mamy dake d'aki beyima sallama ya fito daga cikin parlourn fuska bbu walwala....suna fitowa ya nufi wajen kujerah y'ar tsugunno dake tsakar gidan Ajiye "nuna mata ita yayi beyi mgn ba"ba musu ta zauna"shi kuma yatsu gunnah gabanta yanata kallonta....by surprise tashi lallausan tafin hannunsa saman fuskarta yana goge mata hawayenta"lumshe Ido tayi batayi mgn ba...karna koma ganin kinyi kuka sbd wasu da basuda wani Amfani Agareki "karki manta daga sadda mutum yazo duniya yake fara bud'e shafin littafin k'addarar san"sai ranar da zai mutu yake kawowa k'arshen duka shafukan"dukda bansan meye suka miki ba? Amma raina ya bani be wuce suce kink'i yin Aure sai Aiki ne gabanki"hakan kuma ga wanda keda tauhidi bazai d'aukesa wani Abuba"dan Aure da haihuwa da mutuwa lokaci ne"daya zo ba jira"nasan kinsan Anty zuhurah yayar mu'az "Ayanzun 38yrs gareta kuma budurwa ce"sbd haka komai lokaci ne"ni banga wani jumawar da kika yiba"lura da zamani ya sauya y'an matan kan jima suna karatu kafin suyi Aure....be rufe bakiba sadeeq yabi ta gabansu ya wuce kallo basu isheshiba"Ahyaan kuwa ba k'aramin sanyin kalamansa taji Azuciyarta ba"murya Asanyaye tace"nagode broth"ya kalleta ya girgiza kansa Alamar babu godiya tsakaninsu"ganin tad'an saki fuska Amma tak'i mgn ya saka shi cewa"lallai yarinyar nan har wata k'iba kikayi ko?"ni saima yanzun na lura me mamy take baki ?"harara ta wurgo masa "murmushi ya sub'uce masa ya mik'e tsaye yana fad'in dama sbd A harareni ya saka nayi zokanah! murmushi ya sub'uce mata itama ta mik'e tsaye "kinga lokacin sallah yama kusa"muje kiyi Alwallah ki tafi d'aki "yanzun zasu kawo nefa"to kai Ina zakaje?"idan nayi sallah zance zanje"tab'e baki tayi tak'i mgn ta wucesa"yabita Abaya suka nufi gaban tape d'in"itace ta rigashi fara Alwallah d'in "shi sai yayi tsaye yana kallon"saida taga beda Alamar yafara Alwallah d'in saita d'ago kanta taga ita kawai yake kallo....kayi Alwallah d'in mana"bece komai ba ya matso yafara"itace ta rigashi gamawa"saidai tayi tsaye tana gyara d'aurin d'an kwalinta"sai ji tayi ya yarfo mata ruwa saman fuska"batayi mgn ba bata kuma yi k'ok'arin ramawa ba"ki rama mana"zan rama Amma ba yanzun ba"meyasa ?"baka lafiya ne! nifa na warke bestie" bana ji d'azun kace Allurah zakaje kayiwa kanka ba?"Ashe kina jin me nake cewa Amma kika nuna kamar baki ganni ba?"kin mgn tayi ta wuce ciki Abinta "shima wucewar yayi suka yi clashing da Isma'il da khaleel zasu shigo cikin gidan"duk sannu da jiki suka masa ya Amsa ya wuce....bayan An gama sallar yad'an jima be shigo ba sbd shine yau yayima limanci a masallacin Anguwar "koda Aka idar saiya tafi chemist yayima kansa Allura yafara sallamar mutane. "saida Aka kira sallar isha'i ya rufe yatafi masallaci...... Ab'angaren Ahyaan kuwa tun bayan ta gama sallar tayi kwance tana tunani"gaba d'aya firansu da Dr darma ta d'azun da suna shan farfesu da kuma yanzun gab da magrib ke ranta"wani Abun idan ta tuna tayi mamaki"wani tayi murmushi,wani kuma ta girgiza kanta"jin zafi yayi yawa ya saka ta cire kayan jikinta ta shiga wanka"bayan ta fito ta sanya kaya mararsa nauyi ta kabbara sallar isha'i"bayan ta gama ta mik'e ta gabatar da shafa'i da wuturi "koda shima ta gama lazimi ta dingayi"sbd kullum nasihar mamah da mamy Agareta shine ta maida hankalinta wajen yin Ibada da Addu'ar neman tsari daga dukkan sharri.lazimin takeyi Amma Aranta tana tunanin koya jikin broth nata?"sbd taga har yanzun be shigo ba....motsin shigowar mamy d'akin ya saka ta d'ago kanta "Ahyaan ki fita kije kici Abinci"ga wannan inji Alh (daddy)"ta fad'a tana mik'a mata ledar"nagode mamy dama daddyn yadawo?"Eh yanzun yadawo daga masallaci"to kawai ta Amsa tana shafa Addu'ar ta duba ledar"Ayaba ce da tuffah "tayi murmushi sbd tasan daddy yana yawan yimata tsaraba dasu tun tana yarinya "hijab d'in ta zare ta fito cikin parlourn"Adaidai nan suka kawo nefa"ta sauke Ajiyar zuciya sbd dama zafi takeji"hamza dake zaune yana Assignment ya saki ihun murna "ita kuma saita wuce kitchen" Ahankali ta zaro tufan guda biyu tafara wankewa "tana waigowa Dr darma na shigowa cikin kitchen d'in rik'e da leda"dama kina nan inata nemanki?"uhmm ya jikin naka?"ta fad'a tana mik'a masa tufan guda d'aya"ya karb'a ya gutsura yana mik'a mata ledar hannunsa "juye mana A plate muje muci ko?"batayi mgn ba ta Amsa k'amshin gashashshen naman na dukan hancinta ta d'an turo baki sadda ta juye tana fad'in ka iya kwad'ayi ko?"waye ya koya mun?"yaya mu'az "fad'i gaskiya dai yarinya"hmmm"wlh ka kiyayeni kona maka Abinda zakayi kuka"okay bara nazo sai kimun ko?"k'in mgn tayi ta juye Ayabar cikin plate ta Aza tufan Asama"saiya matso zai d'auka ta janye"meyasa zaki hanani?sbd bbu kasonka Aciki"wannan ma tufan karin jinya ne na baka"yasaki murmushi yana fad'in babu Abinda zai hana naci"ya k'are maganar yana d'aukar Ayabar guda d'aya ya b'are "ni Allah saika biyani Abuna"ta fad'a cikin shagwab'a "ya shareta ya fita daga cikin kitchen d'in yana tunanin meyasa bata son had'a Ido dashi"itama biyosa Abaya tari rik'e da plates d'in guda biyu tana cewa saiya biyata"Hamza na zaune ya kunnah kallo yana cin Abinci "mamy kuma na dama furar da daddy ya sakata"miye ne ka Amsar mata?kaida baka gajiya"kin mgn yayi ya zauna kan kujerah "Ahyaan itama saita zaunah gefensa tace"ki barni dashi mamy zan rama"ta fad'a tana cigaba da cin Ayabar"wai kina nufin bazaki k'aramin ba?"yafad'a k'asa k'asa"ta ballo masa harara "tana d'aukar tsiren yanka ukku ta mik'a ma hamza dake zaune...yanzun nida na siyo baza'ace nafara ciba saima kyauta zaki fara bayarwa?"tsoka ukku kaima shine kasonka"mik'ewa tsaye mamy tayi tana murmushi ta fita rik'e da kwanon furan "Dr darma ya gyara zamansa ya wani tsuke fuska cikin shan mur yace"kema zan iya hanaki ki ciki Ai"murmushin rainin hankali ta saki tana fad'in tatsuniya kakeyi broth"dukda bance ka bani ba kaine ka kawo mun har inda nake"kaga kuwa wajibi naci"ta k'are maganar tana d'aukar yanka guda takai bakinta tafara ci"har wani lumshe Ido takeyi"shi kuwa uban gayyar tuni yafara ci yana binta da kallon k'asan Ido "daga shi har ita naman ya musu dad'i"daya kusan zuwa k'arshe sai cewa tayi ita za'a barmawa"okay jeki kamun maltinah nasha"batace komai ba ta mik'e tsaye ta wuce kitchen "tana tafiya ya saki murmushin mugunta ya kwashe sauran tsoka biyun da suka rage"sannan ya d'auki Ayaba guda biyu ya fice da sauri....
sam Ahyaan bata kawoma ranta zai tsokaneta harya gudu ba"tana shigowa cikin parlourn taga wayam bbu me kama dashi"ta kalli plates d'in taga Abinda ya d'auka "me makon taji haushi saima d'an murmushi ta saki tare da cewa zamu had'u dakai Allah kuwa"zamanta ta gyara ta balle maltinah d'in ta shanye"kafin ta cinye sauran Ayabar taci gaba da kallonta hankali kwance"sai wajen goma saura ta kashe kayan kallon suka bar parlourn itada hamza.....
Afannin Ikkhee tun lokacin da taji sanyayyar muryarsa yana yiwa wata mgn ranta yabata gadararriyar yarinyar nan ce da suke zaune *Agida biyu* "saidai kuma bata gama wannan tunanin ba taji muryan Ahyaan d'in,sai kuma yakashe wayar "data kira daga baya Aka sanar mata yayi blocking nata"gaba d'aya sai taji har shi Ayanzun ta tsana"sbd in bacin wulak'anci ko yaya kaso me sonka koda bada soyayya ba"saidai taci burin daga shi har ita sai ta musu sanadin shiga k'unci kamar yadda sukayi sanadin sakata Adamuwa"Ayinin ranar taje club tayi shaye shaye son ranta"musammun da taga yayanta dake kulawa da duk wani Al'amarin yaran gidan nasu baya k'asar.....
washe gari misalin k'arfe 4:11 pm "Ahyaan na zaune kan kujerah a parlourn mamy tana chats da Khairiyyah sai murmushi take saki"tasha gayunta cikin sabuwar doguwar riga ta wani had'ad'd'en embroidery material "wanda ta fito lady in copy brown"ga wani sanyayyan k'amshi jikinta na fitarwa"ba make up saman fuskarta Amma tayi masifar kyau"mayafin na saman kafad'arta"yayinda take sanye da takalmi have cover masu ma d'auri,kuma masu tsini copy brown "sai y'an hannu da Agogo da zobba dake mak'ale a hannayenta"tunda ta zauna tana jiran shigowarsa su wuce wajen friends d'in Fatima mamy dake zaune take ta kallonta. har cikin zuciyarta da ranta tana yiwa Nura fatan mallakar Ahyaan Amatsayin matarsa in har ita dashi Alkhairi ne ga juna"to fad'an su yasaka ta dena wannan tunanin"Amma yanzun Al'amarin yaran tsoro yake bata"ta kuma kasa fassara meke tsakaninsu?"dukda dai k'asan zuciyarta na mata zargin Nura fa yafara kamuwa da soyayyar Ahyaan yadai b'oye ne.... Assalamu Alaikum! nutsatstsiyar muryansa ta katse ma mamy tunani"Atake ni'imtaccen k'amshin turarensa ya cika parlourn"Ahyaan ta d'ago kanta suka k'urama juna Ido"itace ta fara janye Idanunta"Azuciyarta tace kamar shine Angon" yana sanye da sky blue d'in shadda wacce taji Aikin hannu da navy blue d'in zare"hula, Agogo,takalmi sawu ciki,duk navy blue yasaka"fuskarsa kadaran kadahan be saketa ba be kuma daure taba "wanda yayi hakane sbd d'azun da safe ya shigo da nufin suyi break fast sai wani sharesa takeyi,ko mgn ma da k'yar tace masa ya jiki"kuma tak'i gaidashi"shiyasa har break fast d'in yak'iyi ya fita"sai kuma d'azun daya shigo ta kamasa Abinci daga nan take tambayarsa yaushe zasu fita ?yace 4:00pm"daga nan ta sharesa shima haka"ko yanzun d'in kin tankata yayi sai mamy kawai yayima sannu da gida"ga wani irin zafin kishinta daya taso masa "wanda yakasa fassara hakan da kishi ne kome?"to itama da yake y'an izzar sun motsa sai taci gaba da danna waya tunda suka had'a Ido bata koma kallon gefen dayake ba"mamy dai na lura dasu kowa ne na dannah waya"dan shi uban gayyar yana tsaye ne bakin k'ofar parlourn "yayi wani irin shegen kyau kamar bad'an k'asar Nigeria ba....wai ba fita kikace mun zakuyi ba?"cewar mamy tana kallonta"Eh Mamy"to zaman jiran meye kukeyi?"ita za'a tambaya" tunda tafi k'arfin tace muje ko?"ya fad'a yana fita"Ahyaan batace komai ba ta mik'e tsaye ta yafa mayafi ta rik'e hand bag d'in ta kalli mamy tace"sai mun dawo"Allah ya tsare ki kula da kanki"kar kuma ki bari kiyi magrib Awaje kina jina?"Eh Mamy"ta fad'a tana fita"lokacin data iso bakin get harma yafita da motar yanata danno mata horn"ta fito tana yamutsa fuska had'e da gallama motar harara sannan ta iso gefen me zaman banza ta bud'e ta shigo"sai lokacin ya d'auke idanunsa daga kanta yana cije baki had'e da tunanin wace irin zuciya ce da ita?"idan ta gadama Ayi raha idan ta gadama ta dinga shan k'amshi kenan"Aransa yace "hakanne y'a macen"very slowly yake jan motar Anutse wak'ar music na tashi"basufi mintina 5 saman titi ba mu'az harya girtse yakirashi"dama kuma sunyi Appointment dashi can zasu had'u "tab'e baki yayi yak'i d'aukar wayar"broth kanafa ji Ana kiranka?kamar yana jira yafara fad'a da cewa"na d'auka Ai jin kan naki bazai barki kiyi mgn ba"idan na koma cewa ki rakani wani wajen sai kimun yadda kika gadama"na lura Akwanan duniya in har baki b'atamun rai ba baki jin dad'i"Amma laifina ne da nake shiga sabgarki....tunda ya fara fad'an nasa bata ce masa komai ba har yayi shiru "sbd Aganinta ita bataga Abinda zaima kumfar baki ba"tasan kuma idan ta biye masa rayukan nasu b'aci zasuyi sai kawai tayi shiru"shi kuwa ba k'aramin shak'a da shirun nata yayi ba....har suka iso bakin get d'in gidansu Fatima babu me mgn cikinsu"bayan yayi parking ya hango mu'az zaune saman mota "Fatima na tsaye gefensa suna mgn" kusan Atare suka fito daga cikin motar shida ita suka nufosu "mu'az ya saki murmushi sbd yana ganin matuk'ar dacewar Dr darma da Ahyaan"saidai da yake yasan halinsu Atake ya fahimci sunyi halin nasu a mota. sbd yadda yaga fuskar Abokin nasa ya d'aure sosai"y'an uwan juna barkanku da zuwa! cewar Fatima tana d'an murmushi"itama Ahyaan murmushin tayi tare da cewa Amarya kinsha k'amshi"kema haka"Ina yininku?"mu'az ya Amsa yana dirowa daga saman motar ya kalli.dr darma ya kama dariya"shi kuma ya tab'e baki yana Amsa gaisuwar Fatima kafin yace"kin mun laifi Amarya "ta d'an zaro Ido tace kaina bisa wuya babban Amininmu"sai yasaki wani Miskilin murmushi har fararen hakoransa suka bayyanah"yana d'an jingina Ajikin motar mu'az "ya saci kallon Ahyaan yaga shima take kallo"saiya d'auke kai yana fad'in yanxun kin kyauta nazo naka miki invitation card Amma baki je har gida kin kaima bestie nah ba?"Ada tacema bazata zo bikin da ba'a gayyaceta ba"Amma yanzun dai gata nan saiki kare kanki....daga Ahyaan har Fatima sunyi mamakin kalamansa"saidai mu'az beyiba sbd sarai yasan halin Dr darma "idan yaga dama zai iya yarfa mutum duk shirin sa dashi.haka idan yaso kuma zai iya nuna duk duniya kunfi kowa yin shiri dashi"fatima dai hak'uri ta bama Ahyaan"tare da cewa jibi zasu zoma har gida ta kawo"okay ba damuwa Ina k'awayen naki?"su ukku ne suna ciki"okay muje ko?"baza mu jira Jameel ba?"(Abokinsu ne shima) "yamutsa fuska yayi tare da fad'in kasan a tsarina ba African time "so idan yazo bamu Ida mgn ba zai iya shigowa dg baya"to shikenan babban likitah yadda kace haka za'a yi"cewar mu'az yana murmushi"Dr darma ya wurgo masa harara yana kallon fatima yace kiyi masa fad'a"kema Ahyaan ki dinga yima bestie d'in ki fad'a"murmushi kawai tayi batace komai "Dr darma ya matso gefenta yace"wuce muje"k'in mgn tayi....sai gaba d'aya suka nufi cikin gidan.....✍️

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.