Age Mates Complete Hausa Novel
Reading file: Age_Mates_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 44 of 44
tamat bi hamdilillahi π
Anan nakawo k'arshen wannan littafi me taken Age mate's! kuskuran da nayi daku baki d'aya yah Allah ka yafe munπ
*Godiya* ta musammun ga Allah S W T daya bani ikon farawa lafiya har zuwa kammalawa"tsira da Amincin Allah su tabbata ga fiyayyan halitta manzon Allah S A W
Ina mik'a sak'on d'inbin godiyata gareku jama'ar da kuka zuba kud'inku kuka biya wannan littafi Allah yasaka muku da Alkhairi yak'ara bud'i da lafiya me Amfani Ina yinku totally guys Love allπ»π₯°
sai mun had'e a sabon book d'ina me taken NAYI SAKE! π₯π
Wannan book d'in na kud'i ne duk wacce ta karanta bata biyani hakiinaba kota fitar mun Allah ya Isa ban yafe ba har Abada karma la'ananniyar data mun mgn wai takaranta na yafe mata
Sadaukarwa ne gareki Hjy Amina saudiyya mmn noor ina Alfahari dake π₯°
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.