Complete Hausa Novels

Age Mates Complete Hausa Novel

Reading file: Age_Mates_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 27 of 44

zazzafan sharhi 🤓🤫
wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba

Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba
#Mommyn fareesa
#Dr Nura Darma
#Ahyaan
#mr Mahuta
#AA mashi
#mu'az
#Khairiyyah
#Ammah
#Ummah
#ikkhee🧍‍♀️ *AGE MATES* 🧍

*49&50*

*Littafin kud'i ne!*

.......tunda ta fara masifarta harta gama tsaye yake ya zuba mata mayatattun idanuwansa yanata kallonta har tayi shiru "be furta mata komai ba"saidai ganin da gaske zata wuce ta gabansa ya saka badan yasoba ya rik'e hannunta guda "ta kallesa ta zabga masa harara.ya girgiza kansa ya nufi gefen kujerah da ita suka zaunah"ta fisge hannunta fuska Ad'aure, ta barsa ne ya rik'e hannun sbd tasan data d'aga murya mamy dake d'aki zata jisu"saidai ta riga ta makara dan taji kalamanta..... Ahyaan! yakirata cikin macewar murya da kwantar da ita"dan Allah kiyi hakuri ki fahimceni! wlh kina Raina shiyasa koda na dawo nan kawai nayo ban wuce d'aki ba dukda Agajiye nake"Amma nadawo babu sannu da zuwa da tarba me kyau, balle ki bani Abu naci sai masifa kawai za'a tarbeni da ita?"dakin san yadda nake gudun Abinda zai b'ata miki rai da baki ce hakaba"ni Ayanzun da ranki ya b'aci gara nawa yab'aci "yarinyar da kikace ta d'aga wayar banma santaba!"iya Abinda na sani idan har zaki yarda dani" na bar wayar tana chargy a office d'in da nafi zama na duba patient"saina tafi masjeed"Ina zaton wani Abu Aka turota ta kawo ko tazo ta d'auka cikin office d'in shine ta gani ta d'auka "Amma idan na koma gobe zan bincika naji wacece?"nasan kin kira sbd kinji shiru bandawo ko?"tayi shiru"yaci gaba da cewa" matar da mukayima CS ce bata farko da wuri ba shiyasa Amma yanzun Alhamdulillah "daga haka yaja bakinsa yayi shiru yana jiran jin meye zata ce?"ita dai ta sunkuyyar dakai tama kasa mgn sbd ganin bata kyautaba "tasan Idan Abaya ne batama Isa ta masa wannan masifar ba kuma har yazo yana rarrashinta da bata hak'uri.... bestie! ta d'ago kanta tana tsuke lips nata"baki hak'ura bane?"nafa hak'ura"kuma ni kadena saka chargy a Asibiti ko?"koda yakama da lalura bestie?"uhmmm! to shikenan tashi ki kamun ruwa nasha"ba musu ta Amsa dato ta mik'e tsaye yabita da kallo harta b'acewa ganinsa "ya sauke Ajiyar zuciya ya sauka k'asa saman carpet ya zauna"Ahaka mamy ta fito daga cikin d'akin tana fad'in sai yanzun kadawo?"Eh mamy ya gidan?"Alhamdulillah"bata rufe bakiba Ahyaan ta dawo parlourn rik'e da goran ruwa da gwangwanin maltinah ta Ajiye gabansa "ya d'auka yafara sha"mamy dai na zaune tana binsu da kallon tausayi "sbd kalaman Ahyaan na yanzun data saurara ta fahimci itama Ahyaan d'in na sonsa tunda gashi ta fara nuna kishinsa.....broth! fara shan Lipton d'in ko?"muryar Ahyaan ta katse ma mamy tunani "ta koma kallonsu"Ahyaan d'in na zaune gefensa"gabansu basket d'in ne ga cup d'in shayi da take mik'a masa"kauda kanta mamyn tayi "ita idan tana ganinsu Ahaka tamkar mata da miji haka take ganin sun mata...cikin raha mamy tace"Ahyaan Abani kunun Ayar ko rabin cup ne nabama Autah nah "gaya can d'aki na barosa yana sallah"kuma ransa yabiya shifa kikayita Aike d'azun.kai mamy saida na basa ya maida miyonsa fa"Dr darma daya Ajiye cup d'in hannunsa ya karb'e zancen da cewa autanki yacika k'wak'wa mamy"Ahyaan ta kama dariya "mamy ta hararesu tace"kuka san ko shine zai kaiku makka kuke masa wulak'anci ko?"in sha Allah kafin ya girma munje ko bestie?"kanta ta gyad'a masa ta zuba cup guda cike ta matso gaban mamy tana murmushi tace to gashi nan mamy ki bama Autah"to shikenan Ahyaan yagode "ta Amsa tana tashi ta wuce d'aki...."ta kallesa suka had'a Ido "sunkuyyar dakai tayi tace"to baka fara cin Abincin ba, gashi har Anfara kiraye kirayen sallar isha'i "ke nake jira Ai"ni kuma broth?"uhmm"in har kinaso naci tofa dole saida ke"kinsan kuma bana son musu da jayayya ki?"bata ce komai ba ta matso gefensa suka cigaba da yin bud'a bakin Atare "komai zaici saiya tabbatar itama taci"daga ita harshi k'at suka yima cikinsu"yana hamma ta kallesa tace"kana buk'atar ka huta broth"idan ka watso ruwa kayi sallar saika kwanta ko?"hakane bestie toke meye zakiyi?"ni idan Abinda naci yafad'a mun shirin bacci zanyi"yayi shiru yana d'an tunani"sai kuma ya kalleta ya wani d'aure fuska yace"yaushe kika fara k'arya?"bangane ba?"kince shirin bacci bayan nasan saikin yi wayar dare ko?"nifa bbu wayar da zanyi broth"idanma kana zaton ko Abdallah zai kirani bazai kiraniba "fushima yakeyi dani yau dana gaidashi be Amsaba"okay Abin yadameki kenan tunda gashi kina bayar da labari ko?"uhmmm! nidai bance makaba"kaifa kajawo zancen shiyasa harka ji"menene kika masa ya saka yak'i Amsa gaisuwar ki?"ya tambaya yana tab'e baki "tayi shiru"kina jina?"tana k'ok'arin mgn daddy ya shigo cikin parlourn rik'e da ledoji Ahannunsa"ya bisu da kallon mamaki "dan shima dai kamar ma'aurata yaga sun masa kama"Dr darma yayi k'asa da kai yana masa sannu da zuwa"hakama Ahyaan"ya Amsa yana mik'a mata leda guda "Adaidai lokacin mamy ta fito daga cikin d'akin tana yimasa sannu da zuwa"Ahyaan tayi saurin shigewa ciki"Dr darma kuwa kin tafiya yayi saida mamy da daddy suka fita saiya tashi yanufi bed room d'in"Ahyaan na zaune gefen bed tayi tagumi"Alamar tunani takeyi.....saidai kawai taji Ancire tagumin nata"gabanta ya fad'i dataji k'amshinsa da hucin numfashinsa dab da ita"yaja karan hancinta yana fad'in *sarauniya* bakya jin mgn ko?"to mekuma nayi *sarki*"ya saki murmushi me sauti Anutse yace" bana so kina tagumi da yawon tunani"ko kuwa damuwar bak'in saurayin naki zaki saka Aranki? Bayan shi yana can yana hidimar gabansa"batace komai tad'an matsa sbd ganin kusancinsu yayi yawa"yana tsugunne ne Agabanta yatsura mata ido"yabi hannayen nata da k'afafuwanta da kallo "kindena yin lalle"wlh rashin lokaci ne bestie shiyasa fa"to week end sai muje na rakaki Amiki ko?"to Allah ya kaimu lafiya "Ameen"mu'az da Fatima suna gaidaki d'azun sunci Asibiti tare"Ina Amsawa sosai"in sha Allah ko ranar friday zan lallab'a Mamy ta barni muje na dubata ko?"dakin kyauta "sbd suna ganin nine ke bana son kije ki kai musu ziyara"balle gashi har tafara lallauayi banaso saita haihu sannan kije"tayi shiru sbd bata son maganar tayi tsayi yaje ya b'aro magana me girma wacce zataji kunya shi kuma ko Ajikinsa.canza topic d'in tayi da cewa broth kaje kayi sallah mana ,tara saura fa"shikenan tunda korata kikeyi"nina isa na kori sarki sunkutukum?yayi y'ar dariyar data masa kyau yace"to nima Abinda na gani kenan"dukda dai sarautar mutum d'aya ce ta bani ita"wake nan?"ke mana"hmmm nidai kaje mana"bazan tafi ba nama ganoki yarinya"tsarabar da daddy ya baki kikeso kici ke d'aya ni bandani ko?"tabbas bazan baka Abuna ba"kuma koka tafi kona had'aka da daddyn"mik'ewa tsaye yayi yadawo kusa da ita ya zauna"saita mik'e tsaye tace nidai muje parlourn kasan mamy tadawo ta samemu Ahaka zatayi fad'a ko?"d'an shiru yayi Alamar tunani"sai kuma Ahankali yace hakane Ahyaan"bara naje nayi wankan da sallah zan dawo karfa kiyi bacci"shikenan bestie bazan yiba zan jiraka "good girl "yafad'a yana mik'ewa tsaye ya fita"ta sauke Ajiyar zuciya ta koma ta zauna tana tunani....can taja tsaki tana girgiza kanta had'e da furta No ! shak'uwa ce kawai nayi da broth"sai y'an tunane tunane takeyi harta fara gyangyad'i ba tare data saniba har bacci ya kwasheta...Dr darma kuwa da tunaninta mak'ale Aransa yayi wankan da sallar isha'i "yafito sanye da milk d'in jallabiya datayi bala'in haskasa ,sai yayi tamkar bak'in balarabe lolx.fuskarsa k'awace da tattausan murmushi yana tunanin k'ilan tayi baccima yanzun"be kuma damu datayi baccin ba"koda ganinta yayi zaiji farin ciki.....kai Ina zakaje goma da wani Abu yanzun?"yaji muryar mamy Abayansa"Ashe yashigo cikin gidan bema lura ba saida tayi mgn yaga Ashe parlourn yake k'ok'arin shiga. d'an shafa gemunsa yayi yace"sak'o zan Amsa wajen Ahyaan "tayi bacci Ai"to Amma basai nat....kaga bazaka tashe taba, tasha gajaniyar Aiki,kuma duk sbd kai ne"Amma mamy dan Allah kibari naj....kaga ka wuce da safe ko meye ka Amsa"badan yasoba ya juya ya fita cikin jin haushi "yana fitowa yayi clashing da Mubarak zai wuce yanata d'oyin wee wee"Allah ya kyauta ! shine Abinda yafad'a ya wuce d'aki....washe gari saida safe yayi sallar Asuba sbd be samu ishashshen bacci ba da dare"ciwon mara ya tasosa Agaba"bayama zaton zai tafi office yau "shiyasa yana gama sallar yatura musu sak'o zuwa yamma zaizo bayajin dad'i"bayan ya gama turawa ya kwanta saman bed daga shi sai boxer "yad'an lumshe Ido yana shafa gashin kansa"Ayau yakeso yad'an je Amasa gyaran fuska da Aski gashi jikin nasa sai Ahankali "wani lokacin daya kai Azumin to sha'awar zata koma k'ok'arin taso masa "saidai yayita dakewa kawai"gashi yarasa meyasa yawanci idan yana shiri da Ahyaan sha'awa tafi damunsa?"idan kuma basu shiri ba sosai yakeji ba.yana wannan tunanin yaji knocking"waye ne?"broth nice"beyi mgn ba yasamu ya lallab'a ya d'auki milk d'in jallabiyar daya saka d'azun yayi sallah "bayan yazurata Ajikinsa,dan yana lura da ita bata son ganinsa Ahaka "Ahankali yaje yabud'e mata k'ofar...tsaye yayi suna kallon cikin idon juna "kowa nansu k'irjinsa na bugawa"kasa jure kallon cikin idanunsa tayi"saidai tayi k'asa da kanta hannayenta na cikin hijab sbd kayan bacci ne Ajikinta "taga be shigo da Asuba ba,gashi kuma jiya bacci ya saceta shine da ta fito taje gaishe dasu mama"ta fara biyowa taga lafiya?"..... bestie ki shigo mana"toka gyara"ta fad'a tana tunanin meke damun idanunsa sukayi irin wannan Jan?"saman sofa inda ya zauna Anan yanuna mata Alamar taxo ta zauna"ba musu ta zauna tare da cewa Ina kwana?"lpy qlau bestie "shine jiya kikayi baccin ko?"sorry broth"kasan bacci baya shawara"Amma Ai daka tasheni ko?"Ai mamy ta hanani ta kuma koreni"murmushi ya sub'uce mata sbd yabata dariya"yadda yayi salon maganar sai yayi kamar wani d'an yaro"kina mun dariya ko bestie?"nidai meke faruwa baka shigo da Asuba ba,ko idonka ke ciwo ne naga sunyi ja??"basune suke ciwo ba"bana jin dad'i ne"inaga office ma sai yamma zanje"subahanallahi sannu! nima gaskiya bazan jeba zan sanar inada uzuri"sosai yaji sanyin kalamanta Azuciyarsa saidai ya girgiza kansa tare da fad'in ban yadda ba Ahyaan"kije kinji ko?"ni Allah baran jeba bayan bakada lafiya kuma"ta fad'a cikin shagwab'a"yad'an rintse idonsa"sakamakon wani zirrrrrr dayaji Ajikinsa...ko jikin ne broth?" Uhmm! Ayyah! wai meke damun kane? Ai kamata yayi kaje Asibintin kaduba kanka ko kasaka Aka maka magani ko?"bestie ciwon mara nake fama dashi....gabanta yafad'i"Azuciyarta tana dana sanin tambayar tasa"dukda batace komai ba, Afuskar ta ya karanci taji nauyin Amsar daya bata"saita mik'e tsaye "Ina zakije?"su mama zanje na gaida"okay jirani muje nima ban shigaba"kaida bakada lfy kuma?"zan iya ne Ai"batace komai, ita tafara fitowa sannan shi suka jera suna tafiya"wanda da k'yar yake iya tafiyar"ba k'aramin tausayi yabama Ahyaan ba"dukda tasan ba'a shaidar namiji"hakan ya tabbatar mata da cewa doctor kamilin namiji ne"sbd idan wanine zaita harkan neman matansa Awaje"Amma ya hak'ura da yanayinsa kafin lokacin Auren nasa yayi"Atake taji fad'uwar gaba data tuna zaiso wata harya Aureta "haka itama Aure zatayi....broth! juyowa yayi suka had'a Ido"ta turo baki, menene?"ba tambayarka zanyiba"to shikenan Ina ji"wai Akwai wacce kakeso ne?"Eh Akwai "ta tab'e baki tana fad'in Ai sai kaje wajenta tayi jinyarka"bestie baki gajiya"ita Ai bata san Ina sontaba"nine kawai na sani"may be ma tace bata sona idan na furta "hmmm ! Ai saika cigaba da b'oye mata"k'ilan ma mummunace ko?"Ai tafiki kyau yarinya"tsaki taja batace komai ba ta wuce "me makon yaji haushi saima dad'i yaji sbd dama tun jiya ya fara zargin yarinyar nan tafara kishinsa"ga kuma Abinda tayi yanzun ya k'ara masa k'warin gwiwar ta fara sonsa"saidai idan yatuna da Abdallah mashi sai yaji fargaba"da wannan tunanin suka shigo tsakar gidan "kasancewar ummah ce keda girki tana tsakar gidan zaune gaban murhun gawayi tana dama koko"ta d'ago kanta ta kallesu Amma bata Amsa sallamar tasu ba"su kuwa kallo bata ishesuba suka nufi parlourn Abba"bayan sun gaidashi suka nufi parlourn mamy "sunaji ummah na yada habaici tsakar gidan suka mata banza"Asma'u dake zaune tana shan tea da yunifoam Ajikinta tace"Anty Ahyaan Ina kwana?"broth yaka mata ki fara gaidawa kafin ni"hakane kuma"yaya nurah Ina kwana?"lafiya qlau Autar mamah"wai Autah yaushe ta zama Autar?"cewar Ahyaan tana ballo mata harara"itadai tayi murmushi batace komai ba"Dr darma dake kallonta yace"sarkin fad'a ni bana jin fad'an yau ki bari na samu lafiya"tana k'ok'arin mgn mamah ta fito daga cikin k'uryar d'aki tana fad'in koki so ko karki so husnah dai itace Autah nah"to wai mama ni wani Abu nace ne?"kince mana"rabu da ita nurah"ta fad'a tana zama duk suka gaisheta gaba d'aya "Ahyaan nata b'ata fuska yace"tashi muje "batayi mgn ba tabi bayansa suka fita"mamah tayi murmushi kawai....suna fitowa yace"zanje nayi bacci"toni Ina ruwana da baccinka?"harda lafiyata duk bakida ruwa da ita?"Eh mana kaje wajen budurwarka ka sanar mata bacci zakayi"nifa wasa nake miki banida wata budurwa"dan Allah da gaske kakeyi?"kansa ya gyad'a mata yana binta da wani irin kallon dataji kasala"sai yaga tana walwala"dukda bayajin dad'i saida ya saki murmushi "to yanzun kaje ka kwanta ,bara na wuce naga meye yaka mata na kamaka ka samu kaci kasha magani ko?"dato ya Amsa yayi tsaye "kaje mana bestie"to kuma sarauniya babuko rakkiya"tayi murmushi ta kallesa tace" muje to"na lura baka son yin Aski broth"inaso yau naje idan Amun jikin da sauk'i "shikenan idan da sauk'i sai muje na rakaka ko?"uhmm"yafad'a Adaidai lokacin da suka iso bakin k'ofar d'akin"da kanta ta murd'a handle d'in k'ofar cike da tausayi tace"Allah yabaka lfy"Ameen *Aminatu babbar budurwa*"ta saki murmushi me sauti ,shima yana tayata ya wuce cikin d'akin tajawo k'ofar ta rufe kafin ta wuce side nasu....tana shigowa cikin kitchen mamy ta kalleta tace "da yanzun zan tura Akiraki kizo kiyi shirin tafiya office har bakwai ta kusa ,baki gudun ki makara ne?"Ai mamy yau ba zanje office ba gaskiya"Akanbme kenan.....??✍️

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.