Age Mates Complete Hausa Novel
Reading file: Age_Mates_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 40 of 44
😳😱🤭 Sharhi 😎
wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba
Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba🧍 *AGE MATES* 🧍♀️
*73&74*
*Littafin kud'i ne!*
.......ba k'aramin tashi hankalin Abba yayi ba da ganin wannan mugun Abu "Atake ransa ya bashi Akwai saka hannun luba Acikin wannan shirkan"dukda zargi yakeyi bayada tabbas" Amma yasan son zuciya irin na d'an Adam babu Abinda be sakawa mutum yayi"cikin wani yanayi ya zare layun ya saka cikin Aljihun jallabiyar dake jikinsa yafita da mushen Akuyar.....saida gari yayi haske harma Rana ta fara fitowa sannan Abba yadawo cikin gidan"sbd yaje wajen wani malami An bincika masa layun da Abinda suka k'unsa"sannan ya nemi inda Mubarak yake gaba d'aya baya cikin Anguwar be san inda yake ba"ga wayar Mubarak d'in Ak'ashe"mama na lura da yanayin sa daya shigo"ta fahimci yanada damuwa, kuma gashi ba kwananta bane balle ta bishi d'aki taji damuwarsa"ita bata son fitinah"tana wannan tunanin daddy ya shigo da sallama sau biyu "saida ta Amsa sannan ya shigo suka gaisa"yana Amsawa kenan Mubarak d'in ya shigo da sabon wankansa da Alama bacci yaje yayi shiyasa ba'asan inda yake ba"Abba najin muryar Mubarak d'in ya fito tsakar gidan ,dama shine yakira daddy yace" ya shigo ya samesa ciki zasuyi wata mgn "ka k'araso ne Alh kabeer?"Eh muje ciki ko?"okay kai mubarak zonan! saida yaji fad'uwar gaba saiya dake ya biyo Abban duk suka nufi cikin parlourn"Abba ya zauna ya d'auki wayarsa ya dannawa Dr darma kira"bugu ukku ya d'auka, lokacin ya gama motsa jikinsa sunata guje guje shida Ahyaan cikin parlourn su.... Aladabce yayi sallama Abba ya Amsa tare da cewa" Ina son ganinka nanda mintina 15"yana fad'in hakan ya yanke wayar"Ahyaan dake sauraren komai gabanta yafad'i tace"Allah yasa dai lafiya bestie"Ameen "dan nima dai hankalinah yatashi"bara na saka jallabiya natafi idan na dawo nayi wankan"karki damu kinjiko?"k'in mgn tayi sai rungumesa datayi k'irjinta nata bugawa.... Abba na gama wayar ya watsoma Mubarak wani mugun kallo yace"meye d'azun naga kake binnewa??cikin rashin gaskiya yace"ni kuma Abba?"ya matso gabansa yana cewa bansani ba dan ubanka bazaka fad'a ba? ni ban binne komai ba"ya fad'a yanata muzurai"Abba ya d'aukesa da mari yana fad'in dan uwarka bazaka fad'amun ba?"ah ah kabi komai Ahankali dan Allah"cewar daddy yana tasowa ya janye Abba "Mubarak na huci yak'i mgn"Adaidai nan ummah ta shigo cikin d'akin sbd duk taji kiran da Abban ya masa sai taji tak'i nutsuwa musammun data san Abinda ta bashi ya binne"fatanta ba Asirinsu yatonu ba......kai Mubarak dama kana nan?"ya tafi koyon sallama"zaki fita ki bani waje ko kuwa kiranki nayi?"cewar Abbah yana watso mata mugun kallo.ikon Allah! ba zaki tafi ba?"Amma Alh Ai ka tsaya kaji me zance ko?"ta k'are maganar tana kyaftawa Mubarak Ido Alamar karya fad'i wani Abu game da Abinda ta bashi ya binne..koki fita ko kuma bakin Aurenki "da sauri ta fita"daddy dai na zaune bece komai ba sbd yanama ganin hak'urin Abba da harya iya zama da ummah...wlh wlh!! Kaji na rantse kak'i fad'amun gaskiya saina saki ita uwar taku Ayanzun kuma na cireka daga cikin jerin y'ay'a nah"gaban Mubarak ya fad'i sbd ya tsorata da furucin Abba"murya na rawa yace"kayi hak'uri dan Allah Abba d'an Akuya ne na binne sbd Ance idan nayi hakan zanyi kud'i.murmushin takaici Abba yayi kafin yace"karya kakeyi"mintina 2 na baka ka fad'amun gaskiya kona zartar da hukuncina Akan uwar taku da kai kanka.... Mubarak yayi shiru"daddy na jin komai yakuma fara fahimtar Akwai wata ak'asa"Mubarak na k'ok'arin mgn Dr darma ya shigo cikin parlourn"Atake k'amshin turarensa yacika wajen "yana sanye da jallabiya brown me gajeran hannu"fuskarsa tayi shar tana k'yallin Angunci "gaba d'aya tsintar kansa yayi da jin nauyin iyayen nasu"Abba ne ya Amsa sallamar tasa"ya duk'a ya gaidasu ya zauna kan carpet yana kallon Mubarak daya gansa ya had'e rai kallo be isheshiba.Abbah zan fad'a maka Amma dan Allah daga ni sai kai"idan bazaka iya fad'i nan gaban kowa ba kabari"muddin ka bari raina yab'aci wlh sai ka sani"zaka fad'a ko kuwa?"yak'are maganar cikin daka tsawa "dama ummah ce ta bani tace" naje na binne na tabbatar na binne da Asuba bayan kiran sallah kafin Atayar.tashi kaje ka kirata kuzo"ba musu yatashi yafita"Abba ya girgiza kansa idanunsa jajir yadubi daddy yace"wannan karon bazan iya jurewa ba"Allah yagani nayi hak'uri da luba Amma yanzun zuciyata takai mak'ura"da Asuba na gansa gaban flawas yana binne Abu"bayan nadawo daga masallaci naji ban Aminta da ganin hakan ba"shine naje na binne"Abin tashin hankali naga wannan Abin tare da d'an Akuya da aka had'asu Aka binne"da Alama da ransa Aka binnesa"da naga haka shine saina je wajen mlm na Annabi na masa bayani"na tsorata da irin Abinda ya fad'amun"shiyasama na kira nurah yaji komai Ayi komai gabansa.... shiru yyi sbd shigowar ummah"wacce kallo d'aya zaka mata kasan tana cikin tashin hankali...koma miye Alh tsakaninmu be kamata wasu su sani ba"banza Abba yamata yaci gaba da cewa "bayan ya gama bincika yace"zancen gaskiya Alh iliyasu yarinyar nan daka yima Aure shine suke so su raba Auren"Anyi wannan binne binne ne sbd idan mijin yazo gidan zaiji wani irin tsanarta daya koma zai saketa"kuma binciken yanuna mun ko fasa Auren ta na baya gaskiya Asiri ne Akayima yaron yazo yace muku ya fasa..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! cewar daddy cikin nuna damuwa"Dr darma yasaki murmushi tare da cewa" saidai kuyi hak'uri daddy dama gaskiya tuni nayi zargin hakan sbd Nima kwanaki na kama Mubarak.....ya labarta musu komai har zuwa sauran binciken da Akayi"ummah ta fashe da kuka tare da cewa" wlh had'in bakine sbd Amun sharri shine zakuce hakan ko?"Abba yabita da kallo da jajen idanunsa yana dafe da k'irjinsa yace"kaf cikin yarana bbu wanda nakeso nake tausayi kamar matan daga kan Ahyaan har zuwa Maryam "kije na sakeki saki ukku"cutar dani da y'ata da matata da kikayi kije keda Allah "Awa guda na baki ki kwashe duk Abinda kika san na kine ki ficemun daga gida kibar mun yarana"kai kuma nurah Allah yayi muku Albarka ya baka ikon ci gaba da kulawa da Ahyaan "Allah shine ya had'aku babu wanda ya Isa ya rabaku"kai kuma bazan maka baki ba zan maka Addu'a ta shiriya"ummah ta fashe da kuka tana rantse rantsen bata sakuba sai tayi k'arar daddy da Dr darma sune suka zuga Abba ya saketa"daga k'arshe Abba d'aki ya wuce"daddy da Dr darma suka fita"Mubarak ya kalleta yace "tashi muje ummah duk laifinki ne"saida nace miki bazan yiba kikace idan ban binneba zaki tsinemun kinga ga Abinda kika ja mana"yak'are maganar suna fitowa daga cikin parlourn"tamkar wata yarinya haka ummah ke kuka tana burgima ita bata saku ba"tun mamah bata fahimci Ainahin fitinar ba harta fahimta"saidai batace komai ba kuma bata shiga d'akin me gidan ba "ta bari taji zai mata zancen ne"gaba d'aya ummah ta Tara yaranta banda Mubarak ta sanar musu k'arya da gaskiya"gaba d'aya suka dinga kuka"ta kira mahaifiyarta ta waya ta sanar mata"sai cewa tayi kar taje ko Ina gata nan tafe itada innah Asabe... Abba dake daki kwance zuciyarsa na tafasa yafi Awa guda kwance"daya fahimci bata tafin ba saiya fito tsakar gidan da k'yar yake iya tafiya sbd k'irjinsa dake ciwo sakamakon damuwar data masa yawa"ke ! zaman me kike mun Agida da baki tafi ba?"tayi shiru "ya dako masu khadijah tsawa tare da cewa ku tashi ku wuce ciki"da sauri suka tashi"Adaidai nan wani yaro ya shigo yace"Ana sallama da mahaifin Mubarak "da mamaki Abba yace jeka Ina zuwa"yabi ummah da kallon tsana kafin yace" muddin nadawo na sameki sai kin gane bakida wayo shashasha kawai"yak'are maganar yana jan tsaki yafita"beyi cikakken minti biyar ba yadawo yana k'walama mama kira"ta fito ya kalleta yana girgiza kansa yace"bak'in cikin luba dana yaranta shine zai kasheni zainab "Mubarak daya fita d'azun yaje yayi shaye shayen sa son ransa har yaje yayiwa y'ar mutane fyad'e..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! Wlh kuwa zainab yanzun haka yana 'a rufe"Amma wlh wlh bbu inda zanje sai.....sai yayi shiru yadafe k'irjinsa "mamah ta matso da sauri ta rik'esa tana salati"sai gashi ya zube Ajikinta baya numfashi"ta saki salati ,yayinda ummah dake zaune tsakar gidan ke sauraren komai da kallonsu"itama ta tsorata da Abinda taji yana fad'i"mama kuwa ruwa ta d'iba tafara zuba masa Amma yak'i tashi"Aguje ta fita tayi bangaren su mamy bbu ko mayafi tana kuka gwanin ban tausayi"tana k'ok'arin wucewa su kuma su inna salame(mahaifiyar ummah ) da innah Asabe suka iso zasu shigo cikin gidan "kallo basu ishi mama ba ta wuce Abinta...... Atare da Mamy da daddy suka shigo tsakar gidan"inna Asabe na tsugunne gaban Abba yayinda ummah ke sanarwa mahaifiyarta k'arya da gaskiya "sai y'an Harare Harare takeyi"bbu wanda ya kulasu"daddy ya d'auki Abba yashiga dashi cikin parlourn "cikin ikon Allah da Aka dinga fesa masa ruwa ya farka....gaba d'aya yabisu da kallo harda inna Asabe hawaye na zubar masa gefen Ido ya shiga yimata bayanin Abinda ke faruwa"ya d'ora da fad'in ,muddin taci gaba da zauna mun Agida wlh Abu me munine zai faru "na tsani luba bana son ganinta! hak'uri kawai inna Asabe ke basa sbd bata tab'a zaton harda Asiri umman keyiba"ga kuma Aika Aikan da Mubarak yayi.saita baro d'akin tazo ta fara nuna mata bata kyautaba"sai gashi sunyi baran baran sunata zage zage da inna Asabe da ummah da kuma mahaifiyar umman"Abba yaso yafito daddy ya hanashi"daga k'arshe ummah ta kwashe y'an sauran komtsanta tabar su khadijah Adak'inta suna kuka....tun bayan fitar Dr darma Ahyaan ta shiga kitchen tana had'a Abin break fast jefi jefi kuma tana fitowa tana gyara parlourn "bayan ta idar ta shirya komai a dining table ta wuce d'aki cikin far gaban ganin Dr darma shiru be dawo gidan ba"da wannan tunanin ta rage kayan jikinta ta d'aura farin towel ta zauna gefen bed tana danna waya da nufin ta kirashi"hakan yayi daidai da turo k'ofar d'akin da yayi ya shigo da sallama "Ahyaan ta bishi da kallo fuskarsa bbu yabo bbu fallasa idanunsa har sunyi d'an ja"bestie! ta kira sunansa,ya kalleta suka had'a Ido "bece komai ba ya k'araso gefenta ya kwantar da kansa saman cinyoyinta ya rik'e hannayenta duka biyun"meke faruwa dan Allah?"wlh tunda ka fita gabana keta fad'uwa"Allah yasa ba wani abu marar kyau ya faru dakai ba ko cikin gidan....tabbas Abu marar kyau yafaru bestie "saidai Alhamdulillah yazo da sauk'i sbd bamuda hakkin kowa Akan mu ga kuma tasirin Addu'ar iyaye da wacce muke yiwa kanmu"na rasa me muka tsarewa luba Arayuwa datake jin zafin mu da zafin mamah??wani Abun tayi ko ? ya gyara kwanciyarsa yana sanar mata Abinda yafaru har zuwa sakinta da Abba yayi da fad'uwar sa da zuwan daddy har zuwa fyad'en da Mubarak yayiwa y'ar mutane"wanda bayan yatafi daddy ya kirashi yasanar masa yace" yazo.bayan yazo sukaje police station d'in sukayi mgn dasu sbd Abba yayi rantsuwar bbu inda zashi..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! sai kuma ta fashe da kuka tana girgiza kanta"kiyi hak'uri bestie sakayya yanzun ta fara gani"wlh idan kikaga irin dukan da Mubarak yaci a station zaki tausaya masa"har karaya sun masa ,sannan mahaifin yarinyar yace sai Anshiga kotu "daddy dai yabama y'an sandan wani Abu game da karsu koma dukansa.ita kuma saita koma gidan uwarta ta cigaba da zama suna kiwo"dama Ai in zaka gina ramin mugunta toka ginashi gajere"fatanmu Allah ya shiryeta yasa hakan yazama iznah ga y'an baya"Abinda na sani samun wani baya rageka da komai ,haka d'aukakarsa tunda Allah keyi"yak'are maganar yana yad'ago hannunsa ya share mata hawayenta tare da cewa" karki damu ko kiyi fushi, farin ciki zakiyi bestie" taso ta rabamu Allah be yadda ba"shi kuma Abdallah Allah ya bashi Asma'u yasa rabonsa ce"ta Amsa da Ameen tana lumshe Ido"idan ban dawoba shikenan bestie wanka zakiyi banda babyn ki?"yafad'a k'asa k'asa"tayi shiru "kinji?"ya fad'a yana shafar wuyanta zuwa k'irjinta....da sauri ta bud'e Idanunta dake a lumshe sbd jin towel nata ya kwance ya zame"kafin tayi wani Abu Akai Dr darma ya manna bakinsa saman nashanunta yana musu wata kyakykyawar cafka yana lumshe Ido"ta shafi gashin kansa tana k'ara bangare masa "shi kuwa tamkar yaron da yima beci Abincinsaba haka yabada himma yanata tsotseta son ransa"daga k'arshe ya cire rigarsa ya haye saman jikinta ya had'e bakin su waje guda "Ahyaan ba musu ta dinga bashi had'in kai har y'ar me gaba d'aya ta Afku"wanda jumawarsu ta yau tafi ta kullum "ba k'aramin jigatuwa tayiba sbd Dr ba sauk'i "ya tafiyar da ita yadda yakeso ta hanyar styles"da k'yar take iya tafiya"ko bayan sunyi wanka saida ya shafa mata cream d'in jiya sannan sukayi break fast suka kwanta manne da juna.....
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.