Complete Hausa Novels

Age Mates Complete Hausa Novel

Reading file: Age_Mates_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 42 of 44

****************
Kimanin sati d'aya kenan Dr darma da Ahyaan na zaman yiwa juna gwale gwale "gaba d'aya kowanan su yaji jiki musammun Dr darma dan yafita damuwa da yadda tayi watsi dashi"kullum da safe zata gaidashi ta shirya masa Abin break fast"hakama da rana zata masa girki "saidai sun dena,wanka tare ,cin Abinci tare,wasa da dariya ko kokoyin da sukeyi"da hawa jikinsa datakeyi tayita masa shagwab'a"ko kuma ta yadda ya tayata Aiki duk basuyi.sannan duk idan yakirata shimfid'arsa zataje saidai bata tayasa"idan tana parlourn ya dawo zata koma d'aki"ko Abu yabata zatace masa yabarsa ta gode"gaba d'aya Dr darma ya rasa mafitah"har basar da ita yayi na kwana 2 be kwanta da itaba "ya zata k'ilan ta bashi hak'uri ta dawo su shirya sai yaji shiru..damuwar tasa har ta shafi Aikinsa "ita kanta mamy ta fara lura kamar yanada damuwa "Amma data kira Ahyaan sbd taji suna lafiya? saita nuna mata Ai normal suke.
yau yakasance Friday tun wajen 8 am ya fita sbd ko break fast beyi ba tsabar damuwar data masa yawa"sai wajen 12 yabaro Asibiti"kai tsaye gidan mu'az yayima tsinke"ya samu shima yadawo daga office sbd yayi shirin zuwa sallar juma'a"saidai tun shigowarsa cikin parlourn zuwa zamansa mu'az ya fahimci yanada damuwa "Fatima kuwa da suka gama gaisawa da k'yar ta tashi ta basu waje sbd cikinta ya tsufa ,haihuwa yau ko gobe.... Abokinah wai meke damunka naga kamar baka lafiya?"ga idanu sun maka jajir?"d'an yamutsa fuska yayi yace "tashi ka cire jallabiya ka sako kaya muje zan maka bayani cikin mota"okay kawai ya Amsa ya tashi ya wuce ciki.
be jimaba ya fito suka fita"saida suka hau saman titi sannan Dr darma ya fara yimasa bayanin matsalarsa da irin horon da Ahyaan ke musu"mu'az ya dinga b'abb'aka dariya "yaja tsaki tare da cewa idan dariya zakamun wlh zan tsaya ka fitar mun daga cikin mota"me yayi zafi Abokinah bani nakashe zomon ba.kace mutuniyar nata horo ? gaskiya ta kyauta sbd hakan shine daidai dakai"ni wlh banma yi zaton Ahyaan zata dinga yi maka biyayya irin haka ba kodan sbd Kuna AGE MATE'S da ita .bewar Allah mace ta gari kenan"uhmm kayi kuskure ko wacce ta girmeka ka Aura zata maka biyayya in har tana son tsira balle kuma sa'ar mutum.hakane Abokinah"Amma gaskiya kayi kuskure"laifin Ahyaan kad'an ne Anan "sannan kalaman mamy gaskiya ne"saidai inaso ka fahimci Abinda Ahyaan zatayi da wanda baza tayi ba.bana zaton zata kula AA koda suna had'uwa dashi Acan"sbd haka zamuje zan had'aku na baku hak'uri "saidai gaskiya dole Anan gaba ka kiyaye yin makamancin hakan"shikenan Abokinah naji na Amshi laifinah nidai damuwata matata ta sakko mu dawo kamar da"na fahimci bawai kayi Aure ka kwanta da mace shine farin ciki ba"ah ah"zaman takewa cikin so da k'aunar da wasa da juna sune farin ciki dajin dad'in Aure "wlh sati gudan nan data d'auke wuta kamar maraya haka na koma"mu'az ya shek'e da dariya "Dr darma ya wurgo masa harara yana masa sharrin shima wata ran zata kwab'e masa"ya k'are maganar yana danna horn "bayan get man ya bud'e get suka shige....tunda sukayi parking Ahara ban k'amshin girkin Ahyaan daya shika wajen yakai musu ziyara"Atake tsohuwar yunwar uban gayyar ta motsa"saidai yaji fargaba Aransa "ya kalli mu'az yace" bara na fara shiga na sanar mata zaka shigo"okay yafad'a yana daga tsaye gefen k'ofar "shi kuma yasaka key yabud'e ya shiga....✍️

wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251

dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba

Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn

Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba🧍 *AGE MATES* 🧍‍♀️

*77&78*

*Littafin kud'i ne!*

........Anutse yake bin illahirin cikin parlourn da kallo Amma bega Alamar Ahyaan tana Aciki ba"saidai gaba d'aya parlourn Agyare yake is very need"sai k'amshin turarukan wuta ke tashi"jin motsi a kitchen da kuma k'amshin girki daya daki hancinsa yasaka yanufi cikin kitchen d'in...Ahyaan kuwa na tsaye gaban gas cooker tana juya miya "tana sanye da doguwar riga k'arama y'ar kanti pink colour me gajeran hannu.wacce iyakarta daidai cinyarta"kanta bbu d'an kwali tana Aikin tana ya mutsa fuska sbd yau ta tashi jikinta ba dad'i"ga haushin mutumin nata daya fita beyi kari ba ya bar mata kayanta be ciba....ji yakeyi tamkar yaje yayi hugging nata"sbd Acikin y'an kwanakin nan ba k'aramin missing wasan su da ita yake ba"ga k'amshin turarukan jikinta dake kashesa matuk'a"duk yayi missing...e hemm !! yayi gyaran murya had'e da yin sallama"saida taji fad'uwar gaba "saita dake ta Amsa sallamar ba tare data juyo ta kallesaba.kizo ga mu'az nan zaku gaisa"yi tayi kamar bata jiba....ko bakiji ne?"yafad'a cikin shan mur had'e da nuna shifa babba ne"naji ! ta fad'a still bata kallesaba"saiya juya ya fita ya shiga cikin bed room d'inta dake nan k'asa ya d'akko mata doguwar hijab"yana k'ok'arin fitowa daga cikin d'akin ita kuma tana k'ok'arin shigowa....sai gata ale ale saman jikinsa bayan sunyi karo"da sauri tayi k'ok'arin zamewa daga jikin nasa"sai yayi saurin k'ank'ameta yana sauke Ajiyar zuciya"mlm wai miye haka ka cikani mana?"ta fad'a cikin tsiwa tana yamutsa fuska "idan Ank'i meye zakiyi ne?"tak'i mgn "yanzun irin wannan rayuwar da kika zab'a mana muyi itace kike ganin tayi daidai Ahyaan? kuka ta saka masa tana turashi"shi kuma gaba d'aya jikinsa ya saki musammun yadda na shanunta ke shafar jikinsa"da Alama ko bra bata saka ba"badan yasoba ya cikata sbd bashida k'arfi Ajiki"ungo ki saka bara nace ya shigo"ni bana son wacce ka d'auka "kuma wai dole sai mun gaisa dashi ne??"bestie meyasa kike son b'ata mun rai ne?"yafad'a yana tsareta da mayatattun idanuwansa "sai batace komai ba ta Amsa ta saka"shi kuma ya fito yana yiwa mu'az flashing"bayan ya kashe wayar ya zauna kan 2 seeter ya Aza k'afa d'aya kan d'aya yana girgiza su"Ahaka Ahyaan ta fito daga cikin d'akin tazo zata zauna...zonan ki zauna guna! ni bana son zama kusa dakai"to shikenan nagode"be rufe bakiba mu'az ya shigo cikin parlourn da sallama "sai Ahyaan ta Amsa fuska Asake tana k'ok'arin zama gefen Dr darma....yayi saurin dakatar da ita da cewa"kince baki son zama kusa dani ?sbd haka saiki san nayi "barama na kira baby nah"ya fad'a yana matsowa sbd karta zauna... Atake Ahyaan ta had'e rai tana saurin zama, sai gata ta zauna saman cinyoyinsa tana turashi had'e da cewa" indai da gaske yakeyi zai kira wata ta gama zama dashi....mu'az ya bisu da kallo yana murmushi"ganin yadda Ahyaan ta haukace masa yasaka shi ba shiri yace wasa yake mata"duk kuma sai taji kunya sbd ganin gasu gaban mu'az"sai tayi saurin zamewa ta zauna k'asa "shi kuma ya rik'e hannunta guda yak'i saki"sai son k'wacewa takeyi Amma yak'i cikata....dan Allah nidai kuyi hak'uri ku bani hankalinku Anan"Ahyaan ke wajenki nazo dan Allah"kanta Ak'asa batace komai ba.yaci gaba da cewa" banji dad'in Abinda yafaru ba sbd sanandin Aikinki"nasan Abokinah be kyauta ba ko kad'an "yau na gansa cikin damuwa na tsaresa sai naji meke faruwa?shine saiya sanar mun"na nuna masa kuskuransa yakuma d'auka "kiyi hak'uri Ahyaan komai ya wuce"dama shi zaman tare zomu zauna zomu sab'a ne"daga yanzun idan an samu sab'ani ba fata nake ba dan Allah kudena k'auracewa juna"kuma zaki koma bakin Aikinki ranar monday in sha Allah Ina fatan komai ya wuce?"tayi shiru "kinji ?"ba komai dukda ni nama hak'ura da Aikin baki d'aya.ah ah baza Ayi hakan ba"to ai tunda naga Alamar be yarda dani ba"kuma wanda yakeyi sbd shi yama bar gidan TV d'in, yanemi transfer tun bayan sati 2 da suka wuce"haka Asma'u ta sanar mun"ban sanar masa ba sbd kar yayi zaton na damu da rayuwar wani"nima mgn ta kawo mgn take sanar mun.to kagani ma Ashe baya Aiki Acan?"Dr darma yace"koma miye nidai Adena zancen ya wuce"to Amma ba cewa kayi ba zaka kira babyn ka?"murmushi ya saki yana sumbatar hannunta yace"tsokanarki nakeyi Aminatu "nuraddeen nakine ke d'aya"bana iya had'a matsayinki dana wata mace Azuciyata.mikewa mu'az yayi sbd ganin k'arfe 1:2 pm tayi,gashi Abokin nasa na cikin shauk'i"Abokinah lokacin sallar ya kusan befi saura 20 minit ba zan wuce kawai "bara nazo mu tafi tunda bada mota kake ba"to shikenan Amarya na wuce"Agaidamun k'awata "saita kiramu zanzo"to ai gab take da kiran naku "Allah yaraba lafiya"ta fad'a yana Amsawa da Ameen kafin ya fita"da sauri Dr darma yadawo k'asan kusa da ita ya rungumeta"itama k'ank'amesa tayi tana shafar fuskarsa sbd tayi kewarsa sosai"bestie kiyi hak'uri kinji?"nafa hak'ura mutumin kirki"kaje kar yaya mu'az ya gaji da jiranka"wlh kamar karna tafi na barki"dandai sallar juma'a ne daba ita bace danayi Anan gida"ko zaki bini muje?"nidai zanji kunya ga yaya mu'az kuma ban Ida girki ba "gashi tun wankan safe ban koma wani ba"to zaki jira nadawo sai muyi wankan?"kanta ta gyad'a masa tana lumshe Ido sbd jin yana zare mata hijab d'in jikinta ya aza hannuwansa saman tudun nashanunta yana yamutsarsu da murzarsu"yana kuma sinsinar dokin wuyanta da bayanta"gaba d'aya idanunsu Alumshe suke sai shafa gashin kansa takeyi... ringing d'in wayarsa yasaka ta bud'e Idanunta da sauri ta rik'e hannayensa da yake k'ok'arin turawa cikin rigarta"pls bestie ki barni kinji?"ya fad'a yana zare hannunsa daga cikin nata ya d'auki wayar yayi picking "murya Amace yace"pls mu'az kaje kawai...be jira cewar saba ya yanke wayar yana janyo Ahyaan saman jikinsa yayi sama da rigar dake jikinta yakaima k'irjinta wata wawar cafka yana sakin nishi"ta lumshe Ido tana bankare masa da shafar sassan jikinsa suna maida numfashi Atare.wata iriyar tsotsa yakema k'irjinta kamar zai cinye su"tun tana jin dad'i har tafara jin zafi Amma beda Alamar denawa"pls broth zafi kayi hak'uri kar....janye bakinsa yayi yamaida saman nata "da sauri ta tallabe kansa suna kissing d'in juna kamar babu gobe har y'ar me gaba d'aya ta afku Anan cikin parlourn "wanda saida Dr darma ya share Awa biyu yana Abu guda "saida Ahyaan ta saka masa kuka sannan yabarta badan ya gaji ba"sai dan sbd tausayinta da kuma sallar dake kansu da basuyi ba"musammun daya fahimci muddin yadinga wuce sama da kwana 2 be kwanta da itaba zata k'ara matsewa.... "da taimakonsa sukayi wanka da sallar Azahar data wuce su"sannan Ahyaan ta samu ta lallab'a shi yatafi masallaci dan yayi sallar la'asar "ita kuma bayan tayi tata ta saka kaya mararsa nauyi ta fito ta wuce kitchen "da k'yar take tafiya har sit bath tayi Amma sai Ahankali"ita Abin nasa har tsoro yake bata"tana kwashe miyar data Ida taji motsinsa ya shigo ,bata juyoba yayi hugging nata ta baya"murya can k'asa yace "bestie yunwa pls"sorry baby yanzun zakaci"tunda dama bakayi break fast ba dole kaji yunwa yanzun "Amma saika fara shan Lipton sannan saika ci wani Abin ko?"meyasa?"sbd y'an cikinka su warware"to shikenan *Dr Aminatu darma*! ta saki murmushi sbd ita tama manta Ashe likitah ne, shine kuma yake tambaya"nidai ba likitah bace matar dai likitah ce"hakane kema wata ran ai har Allura zaki iya ko?"tayi murmushi tana rufe warmer d'in "shi kuma kansa ya kwantar saman bayanta ya shige jikinta sosai"bestie! Uhmm"me kake sone?"ba wannan Abin kebe isheni ba"to shikenan kaci Abinci tukum"ah ah inaso ki huta saida dare sannan "to shikenan"ta fad'a tana d'an jin dad'i Aranta "sbd tasan zuwa lokacin ko yaya ta huta.kawo na d'auka miki ko sarauniya"ba musu ta bashi suka fito suka nufi dining area d'in ajere"ko wane fuskarsa d'auke da murmushi"bayan sun zauna ta had'a masa Lipton yafara kurb'a yanata kallonta"ita kuma tana zuba musu Abinci"can tace wannan kallon fa na meye?"sbd Ina sonki ne"ta saki murmushi cikin jin dad'i "bayan ya gama shan Lipton d'in suka ci Abincin"suna idarwa kuma suka dinga wasanni da guje guje irin na masoya Acikin parlourn "sunata dariya cikin farin ciki Abinsu"sai gab da sallar magrib Dr darma yafita"yana kuma gama salla yadawo gidan"isha'i ma Agidan yayita Aranar "bayan ya gama suka sake bud'e sabon babin soyayya"Awannan dare Ahyaan taga rawar kai iri iri wajen mutumin nata....washe gari suna gama sallar Asuba Dr darma ya d'ora daga inda ya tsaya "bata kuma nuna gazawar taba"saidai ta gaji iya gajiya"gaba d'aya jikinta ciwo yakeyi da Albarkatun k'irjinta"da k'yar ta samu ya sarara mata"saida suna wanka ta lura da gabanta har jini yayi"shi kansa daya lura saida yaji wani iri yana ganin yana matsa mata sosai"yakuma fahimci ko sau guda bata tab'a nuna gazar ta dashi ba.gashi ya lura jikinta da zafi kamar bata lafiya"bayan sun gama wankan da kansa yamata sit bath sannan suka fito ya zaunar da ita ya fara busar mata da gashinta"saidai ya lura zaman ma bata jin dad'in yinsa"bestie! ya kirata Ahankali"na'am "kiyi hak'uri kinji?"bazan koma yimiki komai ba sai bayan kwana 2 ko?"dama harda sbd kwana 2 banyiba shi....ko yanzun kake buk'ata Ashirye nake na Amince dakai mijinah"karka damu nasan wata ran zan saba"bana so na gaza maka da komai....Allah yayi miki Albarka Aminatu y'ar baiwa "tayi murmushi kawai tana Amsawa Azuciyarta.da taimakonsa ta shirya, yamata Allurah, bacci me nauyi na gajiya yyi Awon gaba da ita.....misalin k'arfe 9:12 am Dr darma na tsaye gaban dressing mirror d'in master bed d'insu yana fesa turare. yayi kyau matuk'a Acikin shadda sky blue "yana tunanin zuwa ya tado mutuniyar tasa tayi kari sai suje Asibiti ya dubata"sbd ya tabbatar da zarginsa na Alamar tanada juna biyu da yakeyi....yana wannan tunanin Ahyaan ta turo k'ofar d'akin ta shigo da sallama murya can ciki "bestie dama Aiki kayi ni kuma Ina bacci ko??ta fad'a cikin shagwab'a.juyowa yayi suka had'a Ido"sai tayi murmushi ta b'oye fuskarta da tafikan hannayenta tana cewa" kayi kyau kuma bbu inda zakaje tunda week end ne.ya matso ya rungumeta sosai murya can k'asa yace wannan kunyar na meye kuma babyn babynta?"fita Ai bbu inda zanje sai tare da farin ciki nah wato Aminatu nah ko kuwa?"ya k'are maganar yana shafa jikinta yaji da zafi"bestie baki lafiya gaskiya"muje muyi break fast sai mutafi Asibiti ko?"kanta ta gyad'a masa ya d'auketa gaba d'aya suka fita daga cikin d'akin.....saman carpet ya direta yana fad'in kiyi zamanki y'an mata,yau nine on duty my dear"ya k'are maganar yana bud'e komai ta kallah one by one tana murmushi had'e da mamakinsa"kina mamaki ko?"eh mana" sbd nasan dai muna girki dakai Amma banyi zaton ka iya har haka ba bestie"kuma dama nafison zama Anan na gaji da zama a dining area "nima tunanin hakan yasaka na Ajiye komai Anan"ya fad'a yana zuba musu farfesun y'an ciki dake tashin k'amshi "ga soyayan bread da k'wai"sai kuma soyayyar doya da k'wai "ga ruwan shayi da sukaji kayan k'amshi"Ahyaan dai na murmushi tanata yaba girkin tunma kafin ta fara ci"ko tea shine ya had'a musu yace tayi zamanta ta huta"itadai nata murmushi ne tana mak'ale dashi kamar tip da taya Ahaka suka gabatar da break fast d'in cikin so da shauk'in juna....suna gamawa ya rakata d'aki ta saka irin shaddar dake jikinsa "saidai batayi make up ba"hand bag,takalmi,veil , Agogo,sark'a da d'an kunne duk black ta saka irin kalar Aikin dake jikin shaddar "ba k'aramin kyau da haskawa sukayi ba"ya rungumeta ta baya yanata kashe musu salfie"itadai tana kwance Ak'irjinsa sbd jikin nata ba k'arfi"can yace"da motarki zamu fita koda dawa???mu fita da taka bestie"inaga tawa tayi k'ura ko? Eh gaskiya tunda na kawota Ai ba'a fita da itaba"yak'are maganar suna fitowa daga cikin parlourn yana rik'e da hand bag nata ya sak'alo hannunsa guda gefen cikinta"gaba d'aya suna cikin farin ciki da nishad'i"Ahaka suka iso bakin get suka gaisa damai gadi kafin su shige mota"kanta na saman kafad'arsa suna fira tanata shagwab'a wai su biya gida tunda week end ne"shikenan bestin bestinta"to miya fi ranmu?"babu tawan"kinsan kuwa yarinyar nan An saka ranar ta daga baya kuma Akace An fasa sbd sunji bak'i halinsu"kuma fa ba ishashshiyar lafiya ce da itaba"inaga da wuyama ta iya haihu"wai Ikkhee kake nufi kome?"ita mana"to kai taya kasani?"mu'az ke labarta mun sbd wanda zai Aureta causing d'insa ne"ta tab'e baki tare da cewa" damuwarta ce, dama Ai mugun hali be b'oyuwa kamar yadda hali me kyau be b'oyuwa"yanzun dai ga illar Abin ta gani"shi kuma ya k'are rayuwarsa cikin mutuwar tozarci"ya barma iyalansa Abin fad'a"gaskiya mahuta beji dad'in hali ba"Allah yasa mu dace muyi kyakykyawan k'arshe"ta fad'a Adaidai lokacin da yakeyin parking suka fito Anutse yana rik'e da hannunta da hand bag nata "sai shagwab'a takeyi yana biye mata suka wuce ciki....tun daga OPD mutane ke kallonsu har ya iso wajejen da offices nasu dasuke duba patients suke"dukda week ne Amma Akwai mutane"Anata kallonsu wasu da basusan matar ta saba da suka ganta basuyi mamakin kyawunta,aji da kuma had'uwar Ahyaan ba. musammun da suka san shima waye wajen d'aukar kai da izzah...suna shigowa cikin wani office Ahyaan tace! wow broth nanne office naka?"ah ah" Ai kowane office idan ya kama zan iya shiga na zauna na duba patient"banma sanar miki ba next month fa zamu tafi India"sai munyi 6 month Acan "k'ilan lokacin kin haihu ko kuma kina kan hanya ko?"ya fad'a yana janta ya zaunar da ita saman jikinsa yafara yimata BP "itadai zancen haihuwar dayake mata yana bata mamaki...Ahankali tace" gaskiya naji dad'in tafiyar tamu zuwa India sbd Ina mutuwar son k'asar wlh"to karki damu harma yawo zamu dinga zuwa a week end "sbd Akwai wani Abokinah dake karatu Acan ya kuma san gari"ta mak'alk'alesa tana murna"ya saki murmushi yana d'ago kanta ya sumbaci lips nata murya can k'asa yace" kina so ki tado fad'an da zai miki wuyar ramawa ko bestie?"turo baki tayi batace komai ba "tashi muje kiyi fitsari Anan saina d'ibi jininki ko?"duk Akan me kuma bestie?"ta fad'a tana nok'e kafad'arta ta kwantar da kanta Ak'irjinsa.murya Akasale yace"inaso naga baby nah wata nawa ne?"tunda naga Alamar kina zaton wasa nakeyi ko?"waiku doctors kuna gani har hanji ne?"ta fad'a tana murd'e masa kunne yakama y'ar dariya yace"bestie kenan "karki manta jiya na kwanta dake yauma haka"na jiki ba kamar yadda na sababa"zak'in ki yak'aru"sannan breath naki da yatsun hannuwanki sun bani shedar kina d'auke da cikina Ajikinki koda ban Aunah kiba"tayi shiru "kin yadda yanzun?"uhmm"to tashi muje toilet gashi can"nidai kajira mana "bece komai ba ya mik'a mata y'ar robar"ita kuma ta wuce ciki tayi"bayan ta fito yasaka pt strip ya Aunah Atake ya gano tanada ciki"ya d'aga hannu sama yana fad'in Alhamdulillah "Allah yasa y'a mace zaki haifa mun bestie"ta lumshe Ido tana Amsawa.basu bar Asibintin ba saida yagane cikin Ahyaan sati 3 ne cif"yakuma lissafa yanada wata biyu zasu bar k'asar".....kai tsaye daga Asibintin gida suka nufa"Ahyaan tafi Awa guda a shashen mamy taci wannan taci wancan"mamy nata nan nan da ita"ba kunya Dr darma ya sanar mata Ahyaan nada ciki"be jira cewar taba ya fita yanufi shashen su mamah.
Ahyaan kuwa saida tayi sallar Azahar sannan ta wuce side d'in na iyayen nata"Asma'u da khadijah na gefen tape suna wanki "suna ganinta Asma'u tace" oyoyo Antynmu"ta saki murmushi tare da cewa wanki kukeyi ne?"Eh "tun d'azun yaya nurah ya shigo yace tare kuke"harma yafita baki shigo ba sai yanzun?"Ina can wajen mamy ne shiyasa"khadijah tace Anty Ahyaan Ina wuni?"lafiya qlau"ta fad'a tana zaro kud'i y'an 1k daga cikin hand bag nata ta mik'a musu tace ku raba "suka Amsa suna mata godiya"kafin ta wuce parlourn mama"tana zaune tana waya da Ammah"wacce A yanzun tuni ta saduda sbd me gidanta daya mata jan Ido"da nuna mata cewa muddin tayi sanadin kashe Auren zainab ko Ahyaan to itama nata Auren saiya mutu"kar taga sun tsufa tsab zai iya rabuwa da ita.sannan gashi duk cikin dangi da suka zo wajen tarewar Ahyaan sai yaba gidan da Ahyaan d'in take sukeyi"har Ammah d'in tak'i yadda ta tambayi Uncle mustapha ya nuna mata cewa" nan gaba in sha Allah zatayi mamakin Abinda Dr nurah darma zai zama.... sallama mama tayi da Ammah tanata kallon Ahyaan Abinka da manya harta gane tanada juna biyu "sosai taji dad'in ganin yadda y'ar tata ta k'ara murjewa da gogewa...mama Ina wuni?"lpy qlau ya gidan?"Alhamdulillah "Abba baya nan?"Eh sai zuwa yamma zai dawo"okay Ai Ina nan sai dare zamu tafi"to shikenan Allah yakaimu "Ai nuran ya shigo yanzun yacemun wata me zuwa zaku tafi India?"Eh in sha Allah"Ina fatan bbu wata matsala ko?"bbu komai mama"to kidai dage wajen kyautata masa da kuma biyayya "mijinki na sonki da k'aunarki Ahyaan"tun bayan komai ya sauya kowa yasan wanda kika Aura har Azumi nayi na godiya ga Allah .sbd nurah yakai duk inda masoyi na k'warai ke kaiwa"kuma dashi kika dace...ta shiga labarta mata ganin Mubarak da yayi na farko yana binne wani Abu"da kuma irin rubutun daya dinga yimata yana Aikowa dashi Abata da kuma magunguna d'aya dinga badawa Abata na taimako....shiru kawai Ahyaan tayi tana jin tsananin sonsa da k'aunar sa na k'ara bin ko Ina na jikinta"dama haka broth ya bama rayuwarta irin wannan gudun muwar?lallai shi d'in masoyine na hak'ik'a"tana wannan tunanin hamza ya shigo da gudu yace"Anty Ahyaan yaya yace kizo kici Abinci "nifa Ak'oshe nake mamy ta bani Abubawa bana jin yunwa"kidai je kamar yadda yace ko?"ba musu ta tashi ta fita"mamah tayi murmushi tana musu Addu'ar cigaba da samun zaman lafiya me d'orewa...yana zaune kan kujerah yacire hularsa ya tsare k'ofar shigowa cikin parlourn da Ido yana kallo"yayinda mamy na kitchen tana Aikinta"Ahyaan na shigo Idanunta sukayi mata tozali dashi"Atare suka sakarma juna wani irin tsadaddan murmushi.Ahyaan ta shagwab'e fuska tare da cewa"bestie shine d'azun kayi tafiyarka ko? salla naje nayi bestie"zoki ji ga tsarabarki"ba musu tazo ta zauna gefensa ta kama hannunsa guda ta sumbata tana fad'in ilove you so much my sweet husband"you are my everything"rungumeta yayi yana fad'a mata zafafan kalaman soyayya"ta lumshe Ido suna shak'ar k'amshin turarukan jikin juna"Ahankali tace"bara naka maka Abinci da ruwa"to shikenan bestie dama yunwa nakeji"nidai banaji mamy ta cika mun cikinah"ta fad'a tana masa gwalo,zata gudu yayi kamar zai biyota ta saka dariya tana shiga kitchen"bata jumaba ta dawo rik'e da tray data jero masa drinks da plate d'in Abincin Agefe "yanata kallonta ya mik'e tsaye zai Amsa sai tak'i bashi ta duk'a ta Ajiye gabansa tana murmushi tace"to zauna kaci mutumin kirki"ba musu ya zauna ta zuba masa ruwa,yana cin Abinci yana kallonta suna sakarma juna tattausan murmushi.Ahaka mamy ta fito rik'e da plate me d'auke da wainar fulawa tace"Ahyaan ga wannan kici"ta fad'a tana d'an murmushi sbd dai tasan me ciki dason kayan kwad'ayi "sannu mamy"kar Akoma dafa mun komai"yau nice zanyi girki Agidan nan"ah ah nama kusan idarwa kiyi zamanki ki huta"wai mamy ni baki ganni bane?"tana y'ar dariya tace na ganka mana me zan maka?"Ahyaan ta k'yalky'ale da dariya tana masa gwalo"ya harareta"mamy ta wuce tana musu dariya.... Aranar sai bayan sallar isha'i suka koma gida bayan Ahyaan ta gaisa da iyayen nasu maza"ko wane saida ya mata Alkhairi...duk yadda Dr darma yaso ya k'yale Ahyaan Awannan dare yadda ta dinga nuna masa tarairaya besan lokacin daya Afka mataba...
*bayan shekara goma*....✍️

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.