Age Mates Complete Hausa Novel
Reading file: Age_Mates_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 25 of 44
wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba
Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba
#Mommyn fareesa
#Dr Nura Darma
#Ahyaan
#mr Mahuta
#AA mashi
#mu'az
#Khairiyyah
#Ammah
#Ummah
#ikkhee🧍♀️ *AGE MATES*🧍
*45&46*
*Littafin kud'i ne!*
....... Da kallon mamaki mamy ta bisu babu ko k'iftawa "sai suka mata tamkar wasu ma'aurata.Ahyaan tayi k'asa da kai tana fad'in mamy kin dawo?"gaba d'aya sai yau taji bata so ta gansu Ahaka ba"fatanta Allah yasa mamyn bata ji kalaman taba...lura da mamy tayi kamar taji nauyinta yasaka ta Amsa tana zama kan kujera ta cire hijab nata tana kallon Autanta"ta nuna kamar bataji kalaman suba"yayinda uban gayyar ko Ajikinsa yace"mamy sannu da zuwa "yauwa ya hannun naka? Alhamdulillah nayi dressing d'in wajen"yak'are maganar yana Aza k'afarsa gefen ta Ahyaan yana murzawa.....wani irin bak'on yanayi taji me wuyar fassara "wanda tunda take dashi idan jikinsu ya had'u bata tab'a jiba"sai son ta janye k'afar tata takeyi Amma yak'i janye tasa k'afar "gaba d'aya sai taji duk sonta da naman ta kasa ci"kuma tana jin nauyin cigaba da bashi Abaki ga Mamy zaune"kawai saita kalli yaran da suketa wasa ta mik'a musu"Adaidai lokacin Dr darma ya mik'e tsaye sbd ganin 6 pm tayi"ya kalleta yaga hankalinta na wajen waya"saiya saci kallon mamy"yaga hankalinta na wajen yaran"Ahankali ya sunkuyo ya Amshe wayar "ta d'ago kanta suka had'a Ido"wani irin kallo me kashe jiki yabita dashi murya can k'asa yace" tashi muje"Ina kuma broth?"beyi mgn ba yafita daga cikin parlourn rik'e da wayar tata"ta kalli mamy taga ta mik'e tsaye ta wuce d'aki "da sauri ta mik'e tsaye ta fito tsakar gidan"yana duk'e gaban tape yana Alwallah....broth! Juyowa yayi ya kalleta"dan Allah nika bani wayata"beyi mgn ba yaci gaba da Ida Arwallah d'insa"yayinda take tsaye tana satar kallonsa tana gulmarsa Aranta"zo kiyi Alwallah! taji muryar sa gab da ita"ta sauke numfashi Ashe harya iso gabanta bata sani ba"wai bazaki dena tunane tunan nan ba?"bafa komai broth"to zokiyi Alwallah d'in,ni zan fita"nidai kajira nagama Alwallah d'in "to shikenan jekiyi"ya fad'a yanata kallonta harta fara ta gama yana tsaye"dayaga ta juyo ya maida fuskarsa Akan waya....na gama! bece komai ba ya mik'a mata wayar"saika dawo Allah ya tsare"Ameen bestie koke fa"tayi d'an murmushi "yanzun fad'amun me kikeso na miki tsaraba"nidai broth babu komai fa "okay da kicemun kina so nasiya miki Abu gara kicema wannan bak'in mutumin yasiya miki ko?banganeba ,wakake nufi?"kinfini sani"ya fad'a yana yin gaba Abinsa"ta girgiza kanta tana mamakin meyasa basu shiri shida Abdallah?"sbd tasan dai shine yake nufi"da wannan tunanin ta wuce tayi sallah"bayan ta idar ta dafa indomie saida tayi sallar isha'i ta zauna zata fara ci kenan Dr darma ya shigo cikin parlourn "mamy ce ta Amsa sallamarsa"Ahyaan kuma bata kulashiba taci gaba dacin Abincin ta"yana rik'e da ledar hannunsa ya wuce kitchen ya d'akko fork yafito ya zauna gefenta yana fad'in bestie ki dena rowa wlh"shine babu ko tayi?"yafad'a yana saka fork d'in ya d'iba"saidai ba sosai ya rik'e saba sbd ciwon dake Atsakkiyar hannunsa....kawai dai broth sharri zaka mun nidai nasan banida rowa"naga dai indomie baka cika cintaba shiyasa"Amma time d'in da kika dafamun da bana lafiya Ai tayi mun dad'i ko?"kaga dan Allah tunda ka d'and'ana ka bar mata Abinta mana"ga Abinci can saman dining table kaje ka zuba mana"nidai nasan y'ata batada wata rowa....ah ah mamy ki barsa yaci dama tamun yawa guda biyu cefa"to ai bazata ishekuba sbd cine dashi"Ahyaan ta dinga dariya"shidai murmushi kawai yayi be fasa ciba"Mamy kuwa tashi tayi ta basu waje sbd ta lura kamar Ahyaan bata son laifinsa yanzun"inda kuwa Adane d'auke plate d'in zatayi ba zata bari yaci mata Abu ba"ya kalleta yaga tsakuran Abincin ma takeyi shine dai keci sosai"ga sak'on naki nan "yafad'a yana nuna mata ledar gabansu daya Ajiye"to broth Nagode sosai Allah yak'ara bud'i "Ameen *Aminatu*"saita d'an hararesa"to babbar budurwa"shikenan na Ida?"k'in mgn tayi "wai meyasa bakya son cine?"inafa ci broth"kafin yayi mgn wayarta tayi ringing"d'aure fuska yayi sbd ransa yabashi AA mashi ne "halan kuwa gaskiyar hasashen sa shine d'in"sai gab da zata tsinke Ahyaan ta d'auka ta masa sallama Ahankali "sai kuma ta gaidashi"Adaidai lokacin Dr darma ya Ajiye fork d'in hannunsa ya mik'e tsaye zai fita"broth ! banza ya mata"Ina zakaje?"be bata Amsaba sai fita da yayi daga cikin parlourn"daga d'ayan bangaren Abdallah Mashi yaja tsaki ya kashe wayar "sbd Aganinsa ta Raina masa hankali"tana mgn dashi tana kuma yiwa wani mgn.... Ahyaan kuwa tsintar kanta tayi dajin damuwa da Abinda Dr darma yamata"kwata kwata bata damu da kashe wayarsa da Abdallah yayiba"maimakon ta kirashi saima kiran Dr darma tafara k'ok'arin yi,sai kuma kiran Ammah ya shigo cikin wayar"wacce sunyi mgn da mama ta waya d'azun game da Abinda yafaru da Ahyaan d'in"shine ta kirata.... Ab'angaren Dr darma kuwa ba k'aramin zafi da kishi yajiba"yadai d'aure ne ya saita kansa yanata son dojewa da kauda Abin aransa, Amma yana mak'ale "gani yakeyi ta raina masa wayo"koda zatayi wayarta ta bari idan baya nan sai tayi ta...yana shigowa cikin d'aki ya zauna gefen bed side drower ya zaro wayarsa ya dannah mata kira"Aikuwa yajita busy , Alamar tana waya da wani"Atake ransa yabashi har yanzun bata gama waya da AA Mashi ba"wani irin zazzafan huci ya furzan daga bakinsa yana Ajiye wayar yafara rage kayan jikinsa"jiki ba k'wari yanufi gaban ward rope ya d'auki towel ya d'aura yashiga wanka"yafi mintina 15 ciki sannan ya fito"sai cije baki yakeyi fuskarsa bbu walwala ya zauna gefen bed yakoma d'aukar wayarsa yakoma kiranta sbd yana so yaji har lokacin wayar takeyi?"yaso ya basar Amma zuciyarsa tak'i barinsa....doguwar tsuka yaja ya Ajiye wayar sbd har lokacin busy take"be wani b'ata lokaci ba yayi shirin kwanciya bacci "saidai yajima yanata juye juye har bacci barawo ya sacesa....washe gari da Asuba kamar kullum da An taso daga masjeed yake shigowa ya gaida iyayen nasu"saidai yana shigowa cikin parlourn yasami mamy harda Ahyaan suna lazimi"garima yafara haske"ta saci kallonsa taga yayi wani kicin kicin da rai"broth! ya kalleta beyi mgn ba "Ina kwana?"lafiya qlau "sai kuma ya duk'a ya gaida mamy"bayan ta Amsa ya tashi tsaye yana fad'in mamy zanje Asibiti Amun kunun gyad'a nasan zuwa 9am nadawo"to Ai Ahyaan zaka sanar mawa tunda itace ke had'a Abin break fast ko?"shiru yayi,ita kuwa da sauri tace"bayansa ko Akwai Abinda kake sone?"ah ah"to kawo key d'in d'akin sai a gyara "in bacin sbd ganin idon mamy da bazai bayar ba"Adole yazaro ya Ajiye mata gefen kujerah yafita"mamy ta bishi da kallo tana girgiza kanta sbd Al'amarin yaran ya fara bata tsoro"ta fahimci sarai fushi yakeyi da Ahyaan d'in,ita kuma may be bata san laifin data masa ba.....
misalin k'arfe 9:32 pm Ahyaan ce tsakar gidan tsugunne gaban tape tana d'auraye k'ananun kayan Dr darma data wanke.wanda da taje yi masa gyaran d'aki ta gansu saman bed nasa saidai bata had'o da boxers kala 2 data gani ba"jallabiyoyi kala biyu ne milk & White,sai vests kala 3 da riga t shirt da wondo 3 quarter" tana Aikin tana tunanin shiru broth nata be dawo ba..... tana Ahaka Mamy ta fito daga cikin parlourn ta"turus tayi tana rik'e bakio tace"Ahyaan me nake nagi haka ni maryam?"Akan me zaki kama yima nurah wanki?"kofa kalaci baki yiba tun safe kiketa Aiki Ai rai saida hutu"kai mamy nafa sha Lipton"kinga broth yaji ciwo ga hannu shine saina wanke masa"da Acan bath room nasa zan wanke "sai kuma naga karna jima kiga shiru shiyasama nayishi nan.....iya nan Dr darma da yaji yakoma yabfasa shigowa"dama yana sako kansa bakin k'ofar yaji muryar mamy shine ya dakata"sosai yaji sanyin kalamanta Azuciyarsa"tunda ya tafi Asibiti tana Aransa harya dawo"cike da nutsuwa ya zaro keys ya bud'e k'ofar d'akin nasa"kasancewar dama yanada keys spire....da tray d'in data jero masa Abin break fast ta Ajiye saman carpet ya had'a Ido "ga wani ni'imtaccen sanyayyan k'amshi na tashi cikin d'akin da yayi very need"ya lumshe Ido ko k'ofar be rufe ba ya zauna dabas saman sofa yana tunani"wani irin k'imarta da ganin kirkinta suka nunku Azuciyarsa"gaba d'aya sai yaji yadena jin zafin wayar datayi da Abdallah mashi Ajiya"saidai kuma daya tuna saura fa 3 month ta zama matar waninsa saida yaji k'irjinsa ya buga! can kuma ya gyad'a kansa sbd tunawa da kalaman mu'az da yayi"har yanzun karya fidda rai..... d'an bud'e idanunsa dake lumshe yayi sbd jin sautin zazzak'ar muryarta me taushi da siran taka"ya kalleta yana Amsawa Ahankali"tana rik'e da robar kayan tace"broth dama kadawo ne?"ban jimaba ko minti biyar banyi ba da shigowa"sannu da zuwa! sosai kansa ya fashe ya Amsa da yauwa"ita kuma saita shige bath room nasa da nufin ta shanya masa kayansa Acan....bata fi mintinah biyarba ta fito ta bishi da kallo sbd ganinsa zaune kamar yadda ta barsa"ba break fast d'in zaka yiba?"keme maganar kinyi ne?"kuma gaskiya zaki fad'amun"nasha Lipton broth"Lipton Aiba Abinci bane"canza topic d'in tayi da cewa nasan ka gaji ko?"kamar kin sani"to kayi break fast d'in sai kayi wanka "to shikenan sannunki da Aiki bestie"d'an murmushi kawai tayi "zoki zauna mana"karfa mamy taji shiru broth"k'in mgn yayi yana danna waya"saita zauna gaban tray d'in data shirya masa Abin karin Ahankali tace"wai laifin mena maka jiya Ina mgn shine ka shareni katafi ko?"kuma da safe na gaisheka ka Amsa ciki ciki"bakimun laifin komai ba"kawai dai rainane Ab'ace Alokacin "hmmm! waye ya b'ata maka rai bayan Abinci muke ci?"text message ne wata ta turo"yamutsa fuska tayi had'e dajan tsaki tace"na lura kana bama k'ananun y'an mata sa'annin su husnah fuska shiyasa suke cewa suna sonka"idan mace classic lady ce ta wuce wannan matakin wlh"shidai murmushi yakeyi yana kuma kallonta "beyi mamakin yadda ta nuna ba sbd yasan wacece ita game da Aji da nuna kamun kai....to my Anty inkin gama yimun fad'an kizo muyi break fast d'in ko kuma ki d'auki kayanki"maimakon ta bashi Amsa sai cewa tayi bani text message d'in nagani"oh yah rabbih " nafa goge tun jiya sbd bana Ajiye shirme Awaya ta"shikenan ai"Amma pls zanje wlh yanzun zanyi break fast d'in kar mamy ta gaji da jira kaji dan Allah?"yayi shiru,zata koma mgn hamza ya shigo da sallama kasancewar k'ofar Abud'e take "Ahyaan ce ta Amsa yace"mamy tace kizo"to gani nan zuwa"bayan ya fita ta kalli Dr darma broth! menene?"naga kamar baka ji dad'i ba"kije tunda mamyn bata son kina zama inda nake"bafa haka bane Aiki zata sakani Ai"ya kalleta yasaki murmushi sbd yayi mamakin fara sauyawarta"yasan Abaya da wuya ta bashi hak'uri"idan kuma ta bashi hak'uri to mugunta taga zai mata batada ikon ta rama"bestie kije kiran mamyn"kuma idan bakiyi break fast ba zan gane"zanfa yi broth na maka Alk'awari"shikenan ki shirya sai muje na kaiki gidansu Khairiyyah d'in ko?"inaga saifa da yamma"ba zaki fita da yamma ba "bud'e gashi da tsakkiyar marece beda Amfani sbd shed'anu lokacin suke sakkowa"d'an juya Idanunta tayi kafin tace "bana zaton zamu fita yanzun sbd ni zanyi girki ko?"waike baki zama ki huta ne?"inafa hutawa"tunda na fara zuwa wajen Aiki kusan kullum mamy keyin girki week end ne kawai nakeyi.gara itama ta huta broth ko?"kansa ya gyad'a mata ita kuma tayi d'an murmushi ta fita"ya bita da kallo yana sauke Ajiyar zuciya tamkar wanda yayi gudun tsere "shikansa yasan harda yawan kyautatawarta ga mahaifiyarsa ya saka yake mata wani irin bahagon so .Atsarinsa beso yaso wacce bata son mahaifiyarsa ,yafi son yaso macen dake girmama iyayensa musammun mahaifiya.........
kimanin kwana hud'u kenan da faruwar sace Ahyaan "wanda ranar monday AA Mashi ya saki vedio d'in firanta a Acikin cell da Mr mahuta a gidan TV da kuma social media"Atake Aka fara kace nace "lokacin da mahaifinsa Alh Ibrahim ya gani zubewa yayi hawan jininsa ya tashi"musammun da yaji An Ambaci bilkisu na shaye shaye "gashi dama sunsan itada mahutan suna a rufe sai son Asakesu Akeyi Amma Abin ya gagara"mahaifin nasu yabuk'aci jin me sukayi Aka kamasu?"sai mahuta yanuna sharrin magautane kawai."gaba d'aya jama'a wasu cikin kashi biyu sun yadda wasu basu yadda ba"saidai family d'in mahuta sun yadda"Ajiya kuma suka shiga kotu"Aka gabza shari'a me zafi"inda aka yankewa bilkisu hukuncin zatayi sati biyu gidan yari sbd da ita Aka had'a kai Aka sace Ahyaan sbd Acutar da ita. Anso Abiya kud'i ba sai tayiba Amma mahaifinsu yace sai tayi"shi kuwa babban me laifin wata ukku ne zaiyi"sbd harda had'in gwiwar da yayi da y'an daba b'ata gari"an kuma yimasa iyaka me k'arfi da Ahyaan "yayi signing komai marar kyau yafaru da ita shine.....tun bayan faruwar Abin Ahyaan ta rasa gane kan Abdallah Mashi"tun ranar daya kirata yaji tana yiwa Dr darma mgn daga ranar be koma kiran taba "idan sun had'u office iyakarta dashi su gaisa"ko office nata dayake biyota Abaya suna fira yanzun yadena"idanma zasu jagoranci wani shiri zai tsaya normal suyi Amma baya janta da raha ko fira"to itama da yake ba baya bace wajen jin kai nuna masa takeyi ko Ajikinta "ko gaisuwar ma dg Ina kwana shikenan koda yace ya gida?"saita d'auki wasu second take bashi Amsa cikin halin ko in kula"kota chats sun dena mgn....Acikin *gida biyu* kuma ummah na nan ta zuba Ido taji Ankori Ahyaan daga wajen Aiki kuma An fasa Aurenta da Abdallah mashi"yayinda tsakanin Ahyaan da Dr darma wata iriyar shak'uwa ta koma k'ulluwa marar misaltuwa"sbd yanzun ko umarninsa Ahyaan bata tsallakewa.da mamy tayi mgn Ahyaan zata karesa"tun daga ranar monday har zuwa yau tare suke fita wajen Aiki "saiya fara Ajiyeta sannan saiya wuce"da kuma k'arfe d'aya tayi zai dawo ya d'auketa su wace gida "yanzun ba sosai take driving ba wannan kenan.... kasancewar yau Wednesday tun wajen k'arfe 3:35 pm Ahyaan ta gama shirinta "sbd yau ta tashi da period bata yin sallah"itadai mamy na zaune a parlourn saman prayer mate data idar da sallah tana kallonta"ta shirya cikin hijab navy blue har k'asa tayi masifar haska choko face nata"ga hand bag nata ta rataye gefen kafad'arta"k'ananun kaya ne Ajikinta saita Aza hijab"fuskarta light make up ne"sai danne danne takeyi Awaya "can mamy tace" yanzun kuma yaga damar dawowa zuwa dake wajen wa'azin?"dama fa can laifinane mamy shiyasa yadena zuwa dani"bata rufe bakiba k'amshin turarensa yafara yi musu sallama sannan kuma saurin tattausan muryansa me cike da haiba"daga bakin k'ofar ya tsaya yana binta da wani irin kallo ta cikin eye glass d'insa "ya wanku cikin milk d'in shadda "da Akayima Aiki da coffee brown d'in zare.....uztas ba hula! nima dai haka zance Ahyaan "cewar mamy"Ajiye batun saka hular nan bestie Ana zafi"tashi muje ko?"ta kalli mamy tace sai mun dawo"to shikenan Allah ya tsare"suka Amsa da Ameen shi yafara fita sannan ita.suna fitowa tsakar gidan ta wani turo baki gaba tace"nidai muje ka bud'e d'akin ka d'auki hula"ya duba wristwatch d'insa ya girgiza kansa"bata bari yayi mgn ba tace bani key d'in "ke Ina naki key d'in?"yanafa ciki "beyi mgn ba yazaro yabata suna Ida fitowa"shi yatsaya gefen motarsa ita ta wuce ciki ta bud'e ta d'akko masa hula coffee brown ta fito tana murmushi ta mik'a masa "ya Amsa ya saka"wow! to yanzun ba gashi ka Ida yin kyau ba"Ai kin fini yin kyau ko?"ah ah ba gaskiya bane "kin dai fad'a"yak'are maganar yana bud'e mata gefen me zaman banza yace"sarauniya Aminatu Azo Ashiga"kai kuma sai Ace maka sarki ko?"ta fad'a tana shigowa ta zauna"ya zagayo ya shigo yaja motar "suna tafe suna fira sama sama"bayan sun iso yayi parking yana zaro face mask ya mik'a mata "bangane ba?"ki saka "Akanme kuma broth?"sbd kinada saka ranar wani Akanki "ko kuwa kinfi so su kalle fuskarki?"yafad'a yana tab'e baki "nifa na tsani face mask sbd wannan banzar shine ta saka ko?"ya d'an girgiza kansa zai mayar inda ya d'akko"kawo zan saka"bece komai ba ya mik'a mata"sai bayan ta saka suka fito yayi lock d'in motar suka wuce ciki.....kusan Awa biyu sukayi sannan suka fito Aranta tana mamakin meyasa duk yawan cin Malaman Addini basuda kunya sun fitsare?."ta lura Dr darma baya jin kunyar zaro mgn kuma ko Ajikinsa"yanzun dai suna maudu'in *Ado da kwalliya* sun gama na tsabta"duk idan ta tuna time d'in da yake cewa duk wani namiji yana son mace data iya ado da kwalliya"kunfi so mazan ku su fita su kalli na waje?"ko kuwa kinfi buk'atar kina gida kina gayu Amma dakinyi Aure zaki koma gaki nan ?ba Ado ba kwalliya duk inda miji ya shafa baya jin k'amshi Ahaka kuma kike Amsa sunan y'a mace.....Ina zamuje sbd deb'e kewa kafin 40 minit ta cika?"yafad'a lokacin da suka shige cikin motar"numfashinta sauke ,saida ta juya Idanunta Alamar tunani kafin tace"muje *Maryam Park*"okay ya fad'a yana bama motar wuta "basu jumaba suna tafiya mu'az ya kirashi ya d'auka suka fara fira"tun firan tasu bata ba Ahyaan kunya harta fara bata "sai cab'o mgn Dr darma keyi"wai kar mu'az ya dinga yawan haikema Fatima ba'a son yawan sex da mace me yaron ciki....kasa jurewa tayi Abazata yaji ta fusge wayar ta kashe tak'i yin mgn "bestie meye haka?"harara ta zabga masa tana fad'in wlh bakuda kunya kaida shi"okay zan sanar masa ko kuma idan muna tare dake muka had'u saina fad'a masa"daka gama dani"to ki bani wayata"bazan bayar ba"duk tana maganar ne hankalinta na waje"ganin tak'i bashi wayar ya saka yabarta"suna isowa kai tsaye suka wuce ciki"ice cream dasu shawarma da sauransu ya musu order ,kafin su zauna yana ta satar kallonta ita kuma tak'i kallonsa"yayinda maza da mata kowa keta harkan gabansa...wai ba zaki shaba ?"uhmm"bazai yuyuba kema kin sani bestie"komai da nayi order nan sbd kene fa"to shikenan zan sha ice cream Amma sauran Amana take aways ko?"okay yafad'a yana fara shan ice cream d'in "sai kuma ya lura bata fara shan na gabanta ba"saiya deb'o nasa ya nufi bakinta dashi"ta kallesa suka had'a Ido"gyad'a mata kansa yayi yana binta da wani kallon daya kashe mata jiki"da k'yar ta Amsa ta had'iye tad'an lumshe Ido ta kuma bud'e.......wani mahaukacin bugu k'irjinta yayi ?sakamon hango Abdallah Mashi datayi zaune gaban wani tablet shida wani friend d'insa "gaba d'aya ya maido duka Attention nasa Akansu.....✍️
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.