Best / Popular Hausa Novels

Hamdah Littafi Na 3 Complete Hausa Novel

Reading file: HAMDAH part 3 Complete - Copy - Copy (1).txt

Chapter 29 of 33

Sallama Abba da yanzu shigowar sa yayi, duk babu wan da ya amsa masa, har ya karaso cikin parlour'n ya zauna babu wan da ya lura da shigo war sa,
ya fahimci duk kanin su hankalin su baya tare da su,
yana zama kuwa dai-dai lokacin Ummi take faÉ—in, kalmar ta na karshe.
shiru yaÉ—an yi yayin da yanayin sa yasau ya.
gyaran murya Abba yayi, sai a lokacin duk kanin su suka juyo in da yake, nan suka shiga yi masa sannu da dawowa,kana ya mike jiki ba ƙwari yayi cikin bedroom ɗin sa...

A can cikin unguwar

G.R.A kuwa

Na'ima na hango da kawar ta Raliya zaune cikin bedroom É—in Na'aima, daya daga cikin ma'aikatan gidan ne tayi sallama bakin kofar É—akin,suka ce ta shigo.
ta shigo rike da yaro a hannun ta wan da akalla zai iya kai wa wata 11 zuwa shekara É—aya,
baki Raliya ta washe tana faÉ—in
"Kawo min shi nan kaga magajin gida É—a ga Abdallah Idris Abdallah in kiya SALEEM, kaga Irfan É—an gidan SALEEM sai girma yake."
mika mata shi ta yi ita kuma tayi waje.
dariya Na'ima tayi ta ce
"Kai aminiya wannan kirari haka har kinsa naji wani karin da É—i."
zama Raliya ta gyara kana ta dubi aminiyar nata ta ce
"Sha kurumin ki kiji daÉ—in ki wata rana kece ke rike da ragamar dukiyar SALEEM."
tafawa sukayi tare da shekewa da dariya Na'ima tace
"Kamar yan zu kuwa, ko yanzu ma na fara jin kamshin su."
wani dariyar suka kuma shekewa da shi.
kana Raliya ta dubi É—an tana faÉ—in
"Wai har yanzu bai fara tafiya bane duk uban kayan in ganta lafiyar da ake tafka mishin nan?."
"Sati biyu daya wuce yafara É—an takawa, ai kam yana yana ci da shan abubuwan guna jiki dan duk fitan da SALEEM zai ya idan zai dawo sai ya shigo da wani abun."
Raliya ta É—ago yaron tana dudduba jikin sa tare da faÉ—in
"Ai kuwa dubi jikin sa kamar É—an turawa luwai-luwai da shi sai sheki yake."
shiru sukayi da maganar nasu jin an turo kofar,
Ya SALEEM ne ya shigo da sallama ai kuwa yaron najin muryar sa ya fara tsalle yana mika hannu,
daga bakin kofar ya tsaya lai dar dake rike a hannunsa ya aje nan bakin kofar,
Raliya ta gaishe sa kai a kasa kamar mutumi yar kwarai, a takai ce ya amsa mata gaisuwar nata batare da ya dube ta ba,
Na'ima ta mike tare da karɓar Irfan tana faɗin
"Oh ji yaro daga ganin uban sa yaka ma murna wai fa gurin ka yake son zuwa."
tayi maganar tana nufo shi,
kafin ta iso in da yake yajuya yayi waje.
bin bayan sa tayi tana faÉ—in
"My SALEEM barka da dawowa."
"Yau wa." yafaÉ—a a takai ce tare da nufar side É—in sa tabi bayan sa.
yana shiga bedroom ɗin sa, wayoyin sa ya zuba su kan beside kana yashiga tuɓe kayan jikin sa.
in da yake ta karaso cike da muryar kirsa ta ce
"My SALEEM tun É—azu Irfan yake ta murnar ganin ka baka ganshi bane?."
bai yi magana ba sai da ya karasa tuɓe rigar jikin sa kana ya mika hannu ya karɓi yaron, shiko sai washe baki yake, murmushi yayi masa tare da lakace kumatun sa kana ya ce
"Hy ykk." baki yaron yakuma washewa.
sai ya mika mata shi kana ya cigaba da tuɓe kayan jikin sa, yarage daga shi sai boxes kana ya wuce bathroom.
baki ta taɓe ta gyara rukon yaron tayi waje,
tana shiga É—akin ta Raliya ta dube ta ta ce
"Ya naga kin dawo da shi bazaki bar sa gun uban sa suzau na ba."
baki ta taɓe tana zama bakin gado,
ta ce "Ai wannan uban nasa murÉ—aÉ—É—en uba ne ke bakiga shigo war sa da nake masa magana juya wa yayi ya fita batare da yace ko mai ba, da ace agaban wasu yayi min ai da ya dizgani dan ma Allah ya taimaka a gaban ki ne."
"Wai kina so ki ce min baya karɓar sa ne ko me?."
"A'a yana karɓar sa har ma yayi masa wasa ko kwanakin can ma dayayi ciwo yake hanani bacci ɗaukar sa nake da daddare na kai masa shi su kwana, yana yi masa wasa amma yan da yake masan bai min ba,
baya nuna rawan jiki irin wan da uba yake nuna wa kan É—an sa musamman idan yaro yana karami kamar shi É—in nan,
wani lokaci har nayi tunanin na nime ki muje gurin boka sai kuma na shashantar da abun, dan nasan miskilanci a jinin sa yake, in baki mance ba boka ma haka yace mana, shi yasa ma kawai na dai na damuwa."
Numfashi Raliya ta sauke ta ce
"Har naji sanyi in dai wannan ne kawai ai bawata matsala bace, adai juri zuwa rafi, ina labarin kuÉ—in da Dr Mukhtar ya nima lokacin jinyar Irfan É—i, kai Dr Mukhtar bashi da mutunci in dai a kan kuÉ—i ne to komai ma zai iya."
matso wa kusa da ita Na'ima tayi, kana ta waiga gefe da gefen ta sannan cikin kasa da murya ta ce
"Ai baki sani ba shekaran jiya ya tura masa da 500k kan wancan 500k É—in nan yanzu jibi zamo koma asibitin na basa kason sa na am so nawa, daga nan kuma yakuma tsara yan da wani kuÉ—in zai kuma zuwa."
dariya Raliya tayi suka tafa tace
"Kai aminiya daga haifan yaron nan zuwa yanzu da ko shekara bai cika ba an tatse sa abun da ya fi 5 Miliyan."
fuska Na'ima ta yamusa tare da faÉ—in
"Um ai ma dai wani wahalar banza nake, kuɗin nan namune ni da magajin sa, da na karɓi wannan bazan kuma karɓar wani ba, zan karɓe su ne a dunkule da zaran lokaci yayi."
Raliya zatayi magana wayar ta ta fara ring, tsaki taja ganin mai kiran nata tare da tura wayan gife.
Na'ima ta dube ta ta ce "Ya dai aminiya ba tsohon kamu kenan."
ta ce "Rabu da jarabebbe sai azabar jarabar tsiya baya bada kuÉ—in arziki, ranar kusan kwana yayi a kaina yaÉ—au naira dubu 50k yabani, shine yau ma yake son muje mu kwana, ina zan iya wannan tsiyar sabon Alhajin dana yi yanzu haka mun shirya tafiya kwana da shi, account É—i na yayi nauyi yaushe zan tsaya kula irin su kananun Æ´an iska,
tsabar jarabar sa wai baya gane yin harka da roba wai zai cire nace wlh kana cire wa zan fita na tafi,
na isa ai na san waÉ—an da nake harka da su ba condom."
dariya Na'ima tayi tana faÉ—in
"Ai da kun je shima an gwada lafiyar sa sai kuce gaba da fafata wa."
"Allah ya sawake min ai bana harka da talaka irin sa dubu 50k fa, ka kwana a kai na kaÉ—au naira dubu 50k ka bani kamar na zama shegiya."
wani kiran da ya kuma shigo wa wayar ta ce ya katse musu hirar ɗaga wayar tayi rai ɓace dan a tunanin ta wannan wan da taki ɗaukar kiran sa shi yakuma kiran ta yanzu.
murmushi ta sake ganin ba shi bane wan da take sumayen jin kiran sa ne,
ta É—aga kiran cikin kwarewa da iya bari ki ta kara wayar a kunne.
mike wa tayi tana faÉ—in
"Okay I'm coming."
sai ta sauke wayar a kunne, ta dubi Na'ima ta É—auki jakar ta tana faÉ—in
"To alhaji na ya zo bari na tafi sai mun yi waya."
tayi mata sallama ta tafi.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.