Abrah Complete Hausa Novel
Reading file: Abrah_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 1 of 21
*♠ABRAH♠*
*Na*
*AMMYN KHAIRAT*
(GOLDEN GIRL)
*Dedicated to Teemah cutey Sokoto state*
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
"wannan page sadaukarwa ga daukacin masoyana" masoyana Abra
*ina maki fatan Alkairi*
*Bismillahi -rahmanir-rahim*
PAGE 27
Har dare Dr. Shureem ya kasa aikata komai tunda ya maida Abra gida ba abinda yake sai tunanin ta Wai dama haka so yake lallai so bai mashi da wasa ba ga shi ya ga Alama kafin ya shawo kanta akwai aiki to yanzu ya zai yi?
Yake Tambayar kanshi. In ya tuno Abinda ya faru tsakaninsu wani ya yi dariya wani ya ji haushi murmushi ya yi yace "Jolley ke nan za ki shiga hannu"
A can kuma bayan Dr. Shureem ya tafi sai ta shiga gida daman ba ta tafi ba, la6ewa ta yi har sai da ta ji ta shin motarshi sannan ta yi cikin gida inda ta tarda Mom zaune tana jiran ta tace mata
"Har ya tafi"
"Eh ya tafi"
"Mom kai gaskiya yana da kirki so sai Allah yai ma shi albarka"
Mom tace" Abrah Zauna ina son magana da ke." gaban Tane ya fadi dan ta san maganar ba ta wuce fada ba da nasiha ta kulum da take mata ."Da ke nake kin yi man tsaye"
Waje ta samu ta Zauna Mom tai gyaran murya tace "Wato Abra Duk abinda nake gaya maki ba xaya dake shiga kunnanki ko? To shi ke nan, sai ki yi Duk abinda kika ga dama tunda ni ba ki daukar magana ta da mahimmance; abinda kika ga dama Shi kike yi; To ya yi."
"Mom dan Allah ki yi haquri me na yi?"
"Au ba ki ma san abinda kika yi ba?" "Wallahi Mom ban sani ba; Amman please Mom sorry kin ji my Mom dita"
"Hummm Allah ke nan Sarkin wayyo, ke nan dubara ce za ki man son nai shuru, to sai na fada ni ba ni ki kai ma laifi ba. Abubuwa da kika ne ke ba ni mamaki. shi wannan yaro Dr. Mene laifinshi da kike mashi haka? Ki bi duniya a sannu Abra mutum ba abin wulaqantawa ba ne, kuma ba ki San inda rana ke faduwa ba? "
"To Mom ni me nai mashi?"
"Dama ya za ai ki ga abinda ki kai mashi, ni dai na dai gaya maki bi a sannu."
"To Mom insha Allah."
"Bara na je na watsa ruwa na kwanta"
"To shi ke nan Yanzu dai jikin da dauki ko, ba abinda ke maki ciwo?"
"Ba komai Mom na warke"
"To masha Allah"
Dakinta ta nufa komai tare kamar Tana nan, kai tsaye toilet ta nufa ruwa ta sakarma kanta tare da limshe shanyayin idanunta, ba komai take tunawa ba sai zamanta da Dr. Hospital da irin farin da suke Insun hadu tana mamakin; wannan Abu take zuciyar ta Yarinqa wasafi mata shi da cutey lipe din shi da yanda yake mitaa bakin kamar bai son magana, sai murmushi take da ta tuna yanda yace "Kwaro ne ya cije ni buda mu gani? Ke yarinya" Abin ya sauka du irin wannan take ta tunawa Dr, kenan ta ci gaba da wankanta Allah ya sa dai ya kira yo karma ya kira ina ruwana da kiran shi?
Abra kenan ga dunan alamu kin fada yaron so.
Bayan ta gama wanka ta fito ta kim tsa kanta ta kwanta kan bed take barci yai gaba da ita.
A gurguje yau kusan kwananta ukku da rabuwa da Dr, kuma har yau bai kira ta ba ko tace bai kira Hanif ba, Shi kuma Hanif kulum bai da hira sai ta Ba'indiye.
Yau friday karshen mako kuma yau ne za ta koma school dan haka da wuri ta shirya domin tana dokin zuwa school din ta yi miss din school da kuma na kawata Sirinah Duk da suna waya da ita
-----------------------------------------------
Da wuri ta kammala shirin ta, breakfast ma kusan a tsaye ta yi shi, ta dau key din motar ta tai gaba tana wa Mom sai ta dawo.
Addu'a ta yi ta tada motar ta tai gaba sai baza qamshi take. School wajan parking din aje mota ta nufa shi ma Lokacin yana gyara parking din ta shi motar.
Iya haduwa motar ta hadu sai walkiya take, Abra cewa take a ranta "Waye da wannan dalleliyar mota haka." bata gama tunani ba mamallakin motar ya fito
"Masha Allah"
Abra tace, in ba ta manta ba Wannan shi ne bakon malamin da suka yi wato Malam Bilal Duk da kuwa gani daya ne ta yi mashi. Shi ma tana cikin ciwo na tabbata shi ne. Shi ma wani farin cike ne ya kama shi na ganin ta, tun Ranar da ya gan ta bai da aiki sai na tunanin ta. Kullum sai ya shiga ajinsu duba ta sai ya tar da ba ta nan.
Abra ta yi murmushi da ya qara mata kyau tace" Good morning sir. Ya gyara tsayowar shi yace" morning too how p tace fine
Oky sai yace mata What is your name Abrah tai dariya har sai da dumful dinta ya lotsa tace im fatima Amman an fi sanina da Abrah " Abrah shi ma ya mai mai ta yace" nice name
ni kuma Bilal Nake sai Abrah tace Ok Thank you Shikuma yace your wellcom
vvvvvvvvvvvvvvvvvvvvvvvvv
Malam Bilal Kyakyawa ne na bigawa a jarida dan kowace macce na burin samu irin shi kuma gaskiya ya tafi da Abra ba kadan ba;
haka suka jero zuwa cikin school mutane ko nace students sai kallon su ake, masu qusqus na yi dan da dama 'yan matan makarantar na bala'in son shi dan dai bai ba da fusaka ba.
wadanda ba su bakin ciki na gani sun Bala'In dacewa. Sirinah ce ta hango qawar ta taso da gudu ta yo wajanta suka rungumi junasu cikin farin cike.
Shi kuma Malam Bilal ya yi gaba don ganin tunda suka taho Dalibai ke kallon su shi ya sa bai saurara ba yai ta fiyar shi dan bai san raini a wajan dalibansa.
Sirinah tace "Ke qawata ina kika hadu da malam bilal har kuka jero tare sai kace wasu masoya kin ga yanda kuwa kuka yi kyau sai gulmarku ake, ni fa ina class aka zo min da gulmar ga ku can kun jero ke da malam wasu ma cewa suke tare kuke shi ya kawo ki"
Abra tace "Kin daman da sururu sai kace wata yar jarida ko tambaya ta ma ba ki kiran ya jiki sai Tambayar abinda bai da anfani kike"
"Ayya qawata sorry please ya jikin kin san dollena ne na Tambayi ya jikin ki"
"Hummm ke dai kika sani."
"Na ji ya malam bilal, wai Soyayya kuke ba labari?"
"Hummm qawata ke nan, muna Soyayya kuma har bavki sani ba. Ni fa yau ne gani na na biyu da shi, na zo aje mota ta shi ma zai aje tashi, shi ne fa muka hadu muka gaisa, sai muka yo cikin school tare.
"Amman fa gaskiya ya hadu over, ta ko ina bai da makosa." in ji Sirinah Abra tace "Wallahi ni ma na yaba."
bayan sun fito break sai sirinah tace " ni ko qawata ina labarin Dr. Shureem naji har yanzu bai man maganar shi ba to ni ina ruwa na da shi da zam. maki maganar shi yana can inda yake;
sirinah tace" haba qawata dadi na dake sauri hawa daga tambaya wai dan inji ya kuka qare da ya mai dake gudan hummm ki bari kawai ni Tun Ranar rabon da shi "
Allah sarki inji sirinah ai da kin anshi no din shi inyi mi da ita karinqa hausawa ai naga yanada kirki hummm baki San shi bane shiya sa au yanada no dita aman har yanzu bai jirani na sirinah ta buga tsalle ta rungumi Abra dan Allah qawata ke kina da no din shi ki bani
kai Amman na jidadi Abra tai Kasawo tana sunan qawata tace" ke kuwa Wannan irin murna haka mezaki da no din shi inna baki tace" wallahi qawata ba zan boye maki ba Tun ranar da naje ganinki da na hadu da shi nakamu da matsanai ci son shi wallahi ina son shi kulum sai na yi mafalkin shin dan Allah inkina da no din shi kibani idanun ta suka cika da hawaye;
Abra tace lallai qawata baki da hankali inbaki no din shi kice ma shi me? " kice kina son shi ko me San zuciyarki na son shi sai ki zubda da na kanki aji ina tunaniki yake inshi yace bai sonki bayan kin fada mashi sai kice ina kunyarki take? " sirinah to ni banda no din shi sai sirinah tace dan Allah qawata ki tai maka man Kibani in kinada ita ni dai ko cewa ya yi bai so na ba komai zanbi dadi tunda na fitar da abinda ke cikin zuciya ta to ban da ita sai kije ki nai ma itama Abbah idanun ta tap da hawaye ta fiya tai class saboda sun koma haka sirinah ita ma tabi bayan ta yana sare nata hawayan
Duk kan su ransu bace yake yake kowa da tunani da yake haka ma da aka tashi Abbah bata ko saurara ba motar ta taja sai gaba
ranta in ya yi dubu ya bace dan me sirinah zatace tana son Dr. wata zuciyar ta tace mata ke Abra ina ruwanki dan tace ta nason Dr. ta cinda ke ba son shi kike ba
tana cikin tunani hakan sai taga mota na binti tana mata hon dan haka sai ta tsaya ta gyara parking dinta bakin titi sai dama ta tsaya ne ta nura da ashe motar malam belal ce to lafiya ya biyo kuma ya tsaida ita
shima fitowa ya yi ya yinda ita kecikin mota ta dai bude marfin motar tana jiran shi sallama ya yi mata ta amsa tare fadin sorry na fa tsayar dake tace" aha aha ba komai Allah dai yasa lafiya yace" lafiya lau sai alkairi "
yace"
Abrahhhhhhhhhhhh yaja sunanta yace" zaki yi mamaki TSai dake dana yi na komai bane ila qara tunda wuri in mayar da abinda ke cikin zuciya ta dan abari ya huce Shike kawo rabon wani inji hausawa"
Abra tace hakane gefe daya kuma gaban Tane ke faduwa Duk ta qosa taji mike tafe da shi;
yace Wato Abrahhhhhhhhhhhh Tun Ranar da nafara to zaki dake naji gaba daya duniya babu wadda nake so sai ke ; ina matuqar sonki kulum ina adu, a Allah ya nuna man wannan rana da Zamfada maki irin son da nake make to ban Samu ganiki ba sai yau ina na Allah godiya da sa yau naganki kuma na fada maki ina sonki
da fatan zaki amshi Soyayya ta ita Soyayya idan KaJita ga wanda kajita to baka jin kirin fadinta
da zarar kajita ga wanda kajita to ka yi gaggawar sanar da shi na baki nan da zuwa ranar monday ki yi tunanai na barki lafiya yajuya ya yi gaba zuwa wajan motar yabar Abrah baki sake tana binshi da kallo har yashi ga motar shi ya tada tana ta zaune
hummmmmmm tace tare da sauke nannauyan a jiyar zuciya wannan shi akecema ana dara ga dare yayi
jikinta amace ta ja mota ta yi gaba itafa Duk kanta ya kuke ga matsalar qawarta
ga kuma wannan ya kundi kai
a haka tai gida bata da wani kuzari
koda ta shiga gida d'akin ta ta shige ta kulle
kwance ta yi tarasa meke mata dadi itafa Duk tafi jin haushi qawata
da kowa San me zata so Dr.
Bacce ya dauke ta da ta ta shi tai wanka tai sallah ta sako parlour kuma ta yake shawara Ranar monday zata ba qawar ta no din Dr.
*shin ko hakan za ta kasance ko za ta bata number koko fadi ne ta yi, shin za ta so Malam Belal kuma wacce irin amsa za ta ba shi? Ku biyo ni ku ji Yanzu Labari ya soma*
unga comments dinku yafi na kulum na gode
Taku Mai son farin cikinkun
*Golden Girl*
♠ ABRAR ♠
NA
SHAMSIYYA MUHAMMAD KWAMMA
💔(S.M.K.)💔
AUTAR WRITES ASSOCIATION
AMMYN KHIRAT
DEDICATED TO
💕TEEMARH CUTEY 💞
TYPEN....✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 BYE MEE GOLDEN GERL
WANNAN PEGE SADAUKARWANE GA
MY LOVELY FREND
DITA AYSHAT ABDULLAHI IDIRIS. INA GODIYA ALLAH
YABAR ZUMENCE AMEEN
BAZAN MANTA DAKE BA ZAINAB BELLO MA KWBCIYAR NA GODE ALLAH YASA KADA ALKAIRI DAKE NAKE
ZAINAB MAMUDA 😍
ADDUAR TASHI DAGA BACCI
ALHAMDULILAHILAZI AHAYANA BA ADIMA AMATANA WA iLAIHIL NUSHUR ALLAK KASA MUDACE
AMMEN
PEGE 6
BARHIM itace unguwar da dady yanufa ta manyan mutane wajene na guda nar da hada hadar kasuwanci
wani guri naga yanufa inda naga tarin manyan motoci berjet na masu hannu da shuni
Inda da ga gefe guda kuma nafefce da mashina ga yan sanda da sojoje nata aikinsu
wani dan sandane naga yanuna ma dady inda zaiyi parking din motar shi
dady naga ya fito sai naga ya nufi inda nake tunani nanne hosipital din
saboda wani katon SYMBOL dana gani an rubuta da manyan baki
DOCTOR SHUREEM MUHAMMAD MAI NAIRA GENER HOSIPITAL
Inna daka daga kanka sama gaban asibitin nan ma da manyan baki na rubuta MAI NAIRA HOSIPITAL
a cikin asibitin abin baa magana iya tsaruwa asibitin ya tsaru kamar a qasar waje
Ba abinda zaifi berge ka kamar irin room room din da kunan da aka tanada dan majinyanta
Ba abin da babu a cikinsu kamar su gado gado ne mai kyau da tsari gefe guda kuma ga feerije nan anta nada
Ga tolet da kujeru domin masu gani petiont su zauna maganar sanyi kuwa ba a magan dan ga A.C nan da fan ka sai wanda ka keso ka kuna ga tele phone na shi ma idan marasa lpya na bukatar wani abi sai yakira
Bangon dakin liqe yake da qatur parlasema in suna muradin kallo sai su kunna
kai gaskya tsarin da kuna asibitin abin berge wane
dan in kana ciki sai kadau kama da kinka kake hummm idan nace na tsaya fada maku tsirin asibitin to bata lokaci ne
Amman kuda dau ka tsarin asibitin kamar a qasar waje kake cike yake da mutane ta ko ina gasunan da yawa duk fadin asibitin da girmanta mutane sun cika tah
Mutanene ba na qasar mubane kade harda na kasashe waje sun samu halarta wannan taro musamman ma na qasar james kowa ya halarta
mutum biyu kade ake jira mai girma GOVERNOR AMINU BELLO MASARI
Governor
Jahar KATSENA STATE ta duko dakin kara kunya gare mu ba dai tsoro bah 🤣 take jahata kenan
Da DOCTOR sune ake jira bayan governor yaza da mintina kadan sai ga wasu manyan motoco su shigo masu normber daya
mai naira itace no din motocin bayan an bude mashi yafito sai
Sai suduka suka take mashi baya zuwa cikin asibitin
da shigar shi sai kallo ya koma sama kowa attention din shi na gare shi kowa da abinda ke ran shi
bayan kowa ya natsu anyi tsit ana jiran d.r yazo ya gabatar da kan shi ga alumma
Dr tane tsaye gaban dumbin mutanan shi inda yafara da assa lamu alai kum Waraha matullahi wabarakatuhu
bayan gai suwa irin ta addinin musulunci
Jikake wurin yayi tsit ana sauraren muryar shi mai kama da busar sarewa kowa sai gyada kai yake yana jindadin yanda vioce din shi kera tsasu
Hello good afterning ever body i wish everbody welcme to my hospital my dear govrmnor an my dear friend all welcome befor i said anything tel me introduce my self my name is ductor shiram my father is mohammed mai nera i finish my dectoring in universty of germany,sence ever befor my plicy is to be ductor an i have been by now ,i promise to buld a hospital in orther to help my country and my cominity people ,with glory of god i have been don an i hope nigerian will afrisheat what i have been don in my country thank the excelance an thank all my people
Tabdi reades kunji ruwan speech sai kace baqon london ko ingila ... Nace to aiy shi mutume da da yai rayuwa james tun yana yaro
da ganan sai matai makin governor yazo yai na shi bayani inda yake cewa da za a samu masu kudi suna tai makawa suna gina manya asibitoci da kamfanoni da ansa mucigaba ga alumma musammanma
matasa da matasa sun samu aikin yi an rage zaman banza da shaye shaye da sace da sace a cikin al uma
Sannan yace mai girma governor yace suma zasu bada tasu gudumuwar su ga asibitin domin tai makawa al uma
Bayannan sai wasu manya likitoci suma su kai nasu bayani a matsayin su na wadanda zasuyi aiki a asibitin
Dagan sai AlHAJI MUHAMMAD MAI NAIRA yazo yai na shi jawabin shi inda yake nuna jindadin shi ga bakin shi na gida da na waje murnar halatar wannan taro sanna kuma yai masu fatan alkairi da fatan Allah ya mai da kowa gidan shi lafiy....
A gajiye dad ya dawo gida gab da magari bah ruwa ka wai ya watsa yayi arwallah sukayi masalaci shi da hanif ..
bayan sun dawo sunci abinci dare sai dad yaba kowa tsara barshi akwati guda guda Abrah ta bude nata akwatin bata san sadda tace wwo ba saboda forvetis din tane ya siyomata
Dogayan rigunane blue and whrite da peank da maroom ko wace kalla ukku ukku da ta kalmen su da jika sai wani kyt shi kuma sarqane da zubuna ata qaice dai duk riga da ta kalmenta da jikar ta da sarqarta da zobina
hanif da mom dukk abinda suke ne yasiya masu suka yima da godiya da fatan Allah ya qara arziqi
Yau sonday Abrah ce naga ni
Sanye da dogon hijab mai hannu har qasa sai sauri take ta sauko parlou inda ta tarda mom dad da hanif suna shirin break
Mom ta kalle ta tace Abrar sai ina tace mom wurin motsa jiki zani nace daman mata na zuwa gidan motsa jiki 🤔 mom tace bazaki bah wannan abu na ban mamaki ina macce ina motsa jiki to ko share share kikayi shima ai motsa jikine
Dan haka maza kitai ki cire hijab dinnan kizo kiyi break Abrah cikin shagwaba ta fara buga kafafu qasa tana kuka dan Allah mom kiyi haquri kibar ni naje ba dadewa zanyi ba
Bana ce dadewa zakiba kawi dai motsa jikin ke bani so kije sai kace wata na miji hanif yace mom dan Allah kibarta taje kinga jiya bataje ba kuma tasa ba zuwa dukk weeknd
Shi dai dad bai ce komai ba da dai yaga da gsky Abrar kuka take ssai yace mata dear ishuru indai gidan motsa jikine jaiki sai kin dawo kuma zan zuba maga kayan motsa jiki sai ki riqa abinki cikin gida ko Abrah da murna ta fada jikin dad tace yes dad
mom ta riqe haba🤔 to hakane abin to Allah ya tai maka ameen su kace Abrar tafito da sauri motor cycle shi ne tahau
DADIN KOWA shi ne inada naga tanufa dadin kowa wuri ne na ya,yan manya ban garorine daban daban ba abin da babu na morai rayuwa bangaran motsa jiki ne ban garan maqulashe ne ban garan lilone kai ban garori da dama duk ina da kakeso
Tikiti kawi zaka siya wan motsa jikinan tatafi
Wajan hawa ukku ne nawa na daya shi ne na maza na biyu kuma shi ne na mata na ukku kuma shine sama shi ba mai shigar sai wani lokaci zaka samu wurin bude inda da manyan biki
An rubuta S.M.N nace nace ko wake da shi oho
da ta shiga sai naga ta cire dogon hijbint ashe sanye take da riga da wando kanta kuma ba dan kwali sai ga shinta daure da ribom wanda ya sauka harga don bayan ta sai lilo yake
wani abu naga ta dauka ta fara tureni da hannu tah idan ta da gashi sama kuma sai tai qasa dashi bayan ta gama sai na ga ta taka sai naga ta ciba da aiki dagan sai takoma
juya jikita idan ta juyanan sai ta juyana sai ta dawo kan qugunta shima inta juyannan sai ta juyanan tireni dai yanda maza keyi ita mat haka take inka ga yadda take botso kirji da duwawu abin sai yaba ka da dariya
dukk ta haka zufa sai tsiyaya take da taga ma wani wuri na ga tanufa daga cikin wuri wurin cike yake da kujeru ga sanye A.C da fanka daya daga cikin kujerun na gata zauna tare da fadin washiii sai naga wata matashiyar budurwa ta kawo mata ruwa masu sanyi da lemuka kala kala
ata qaice dai wurin anta na dai shine domai hutawa sanye take da kayan makaranta yana yinta kamar na marar lafiya ra taye da school bag a kafadar ta haka ta sauko parluo dan yin kari ruwan zafi kawai naga ta sha shima kadan ta tashi tana ta ya mutsa fuska mom tace ba dai harkinyi kariba tace mom yau banji dadi shiya ban da yau muna da sabon malami ba da ban zuwa school dinnan mom tai shuru alamar tunani tace
ciwon cikine ko wannan lalura Allah yayaye maki ita ace dukk in mutum zaiyi menstruation sai yata fama da ciwo in kinsan baki iyawa kiza manki cinda kinsan dai bai maki da kyau kar kije ki some ma mutane
Abrar tace mom kadan kadan nake jin ciwon bari dai intafi in naji ciwon ya matsa sai na dawo mom tace to ki sha maganiki kafin kitafi
tace tou a hankali take tukinta har ta isa makaranta sirinah tace sister lafiya nagani wani iri Abrar tace ciwon mara ne da ciwon ciki
cikin tau sayawa sirinah tace Allaha yaya yai maki sister tace maeen na gode yan mintina kadan sabon malami su ya shigo kyakyawane ssai
inda yafara da fada masu sunan shi mr.bilal gsky yan matan sunya bah da kyau shin dukk abinda ake Abra kan ta na duqe course ciwo ya fara tsanani
kowa hankalin shi ga raishi aman ban da ita dan kokamanni shima bata sani ba shi kan ahi ya nura da hankalinta ba shi wurin shi
sai abin ya ba shi mamaki har ya tsaya yana kallon ta sai da sirinah ta dan tabe ta sannan da dago kanta ido hudu su kayi da shi duk da bata cikin natsuwa hakan baisa ta gani kyaun malamin nasuba
tsam ta ta shi tsaye ta dau jikkar ta tace excuseme sir. tafi ta cike da mamaki ya bita da kallo ta birge shi ssai sirinah tace mashi sorry bata da lafiya ne shi yasa
murmushin gefan baki yayi bai ce komai bah
Allah kade ya kai ta gida mahaukacin hon take wanda ya tada hankalin mai gadi da ma mom dake cikin gida da sauri mom tafito dan gani mike faruwa mai gade ya bude get da gudu tashigo ko kashi motar batayi bata fito fito warta kafin ta itsa wajan mom da ke tsaye tayanke jiki ta fadi
hankali ta she mom ta nufo wajan ta duk ta rude suna cikin haka sai ga dady ya shigo da sauri yayo kana ya na tambayar mom lafiya nan mom ke gaya mashi
ciwon cikin tane ya tashi ya kira dr. din su wayar shi ba ta shiga sai yakira abokin shi na ya shai da mashi bai gari yayi tafiya hakalin dad ata she yace dan Allah kazo ka dubama dear ba lafiya da yake yana rako abokin shi shiya sa yasan wada dad ke nufi sai yace ma dad wallahi ina nan sabon asibitin dr. Shureem
sai dai kuyi sauri kuka wotanan akwi abinda nake shi yasa ban samu da mar zowa dad ya dau keta yai cikin mota da ita mom ita ma tabisu tace ma mai gasi hanif ya dawo makarnata ya jira su yai masu Allah ya kiyayai ya kuma bata lafiya
tace ameen
💔(S.M.K)💔
SHAMSIYYA MUHAMMAD KWAMMA
TYPING....... ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 GOLDEN GIRL
AMMYN KAIRAT
*♠ABRAR*♠
*NA*
*SHAMSIYYA* *MUHAMMAD* *KWAMMA*
*💔(S.M.K)💔*
*AUTAR* *WRITES* *ASSOCIATION*
*AMMYN* *KAIRAT*
*DEDICATED* *TO*
*💞TEEMARH* *CUTEY*💞
*TYPENG....**✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻BYE MEE
*GOLDEN* *GERL*
*WANNAN* *PEGE* *SADAUKARWANE*
*GA*
*MASOYANA* *ADUK*
*INDA* *SUKE*
*INAMASU* *FATAN*
*ALKAIRI* *💃😂INA* *ALFAHARI* *DAKU*
Bisimillahir
Adduar fita daga gida bisimilahi tawakkaltu anallahi wala haula wala qouwata ilabilla
*PEGE* *7*
Cikin hanzari dad ke gudu da motarshi dreven yake hankalin shi naga yar shi mom nasha fuskarta tana cewa Allah ya baki lafiya ya yaye maki wannan lalura dad yace ameen..
Sun isa hosipital dady ya dau kota narse tanu fosu da abin dau kar marasa lafiya room one shine dakin da akasa ta
dad ya kira likitan da yace su zo asibiti ya shaida masu sun iso yace gashinan da kati yatafo bayan ya duba ta ya shaida masu zata falka bada jimawaba sumane tayi
Yasa wata narse tasa mata drp da alurar barci suka fada masu cewar in dai ta tashi sukira telephone su sanar ta tashi dr shureem yazo ya dubata suka fita
Dan yan zu yana meeting da wasu likitoci sukace to dad yace ma mom bari yaje gida in hanif ya dawo su tafo tare mom tai mashi Allah yaki yaye
Ameen yace yafita ita kuma tasa diyar ta gaba tana kallo ta shiga wani tunani na daba itama da tana gida tayi fama dawannan matsalar aman yanzu Allah yayayai mata
mintina ta 30 ta falka tare da salati a bakin ta ciwon yadan lafa idanunta sumata jawur
Mom ta matso kusa da ita tace sannu Abrar ya jikin da sauqi tace tare da komawa bacci alurar bata sake taba dad ne shida hanif suka shigo
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 hanif yatai wajan gadon sannu sister Allah ya baki lpy sukace ameen cikin da muwa dad yace ta falka ta falka ta koma inji mom
Ni bari naje gida na hado mana abinci A A inji dad bari naje hotel na siyo maku hanif tashi mutai mom ta langwabe kai tace
tare da kashe mashi ido tace kasan bansan abicin saye shima cikin salonsu na tsofafi yace kamawa take ai
ke dai zauna ki tsare man deae harmu dawo badan tasoba couerse ta tsani mijin ta yace abincin waje
sai karfe biyu suka dawo dauke da manya ledodi sun tarar da momy na sallah dan haka suma suka fita masallacin asibitin dan gaba tarda sallah wata narse ce ta shigo tacire mata ruwan da aka samata sun qare
ta tambayayesu ta falka momy tace tun dazun dai da ta falka haryanzu dai shuru
tace masu ba komai in dai ta falka ku kira wancan telephone ta nuna masu da ya tsanta tace shine na office din dr kukira shi datata shi kafin ya tafi
Ya dubata inkuma wani abu kuke so ku danna enter coming sukace ta
A ta qaice dai Abrar bata falka ba sai qarfe goma na dare su dady da hanif sun tafi gida sai momy aka bari
momy ta tai maka mata ta shiga tolet dan ta dan watsa ruwa
mom ta bata doguwar riga tasa dady ya kawo masu kaya tace mata momy zanyi sallah saboda haryanzu jini bai sauka ba wahalar kadai tai
daga zaune tarama sallolinta mararta ta qulle bata iya tsayuwa telephone din da aka gwada mom na dr ta shi ta kira aman shuru ba a d au kaba
kusan sau ukku tana kira ba amsa sai ta danna enter coming sai gawata narse ta shigo
mom tace dr muke nai ma na kira telephone din shi bai dauka bah sai tace goma dai dai yake tashi bai dade da tafiya bah
qarfe bakwi na safe zaizo aman bari na bata wani magani ta sha zata samu relief tabata magani tasha aman ciwan dai tana jinshi sai ta hada mata da na bacci
bakwai da rabi dady ya shigo asibitin shida hanif sun tarda Abrar ta tashi aman kuma tana jin jiki
bayan su gai sa da mom sai yace ma Abrar ya jiki naki da sauki tace tare da cije lips
cikin tausayawa yace har yanzu dr bai zoba mom tace wallahi haryanzu kuma bakwai dai dai akace zai shigo aman haryanzu shuru kuma yarinyar nan najin jiki
♠♠♠♠♠♠♠♠♠♠♠♠♠♠♠♠♠♠ dady yace bari naje na kai hanif school tou Allah ya kiyaye inji mom sirinah ce ta kira wayar kawar tata dan jin ya jikin nata mom ta daga wayar
bayan sun gai sa take cema momy ya mai jiki momy tace da sauqi suna manan asibiti tunjiya sirinah tace Allah sarki wanne asibiti kuke nazo na duba ta momu tace mata sabon asibiti dr shureem tai mata kwatancan wurin ba a jimaba sai gata
Cikin shrin tana school su gaisa da mom da qarayi mata ya mai jiki tace da sauqi ta kalli kawar tata tace sannu sister ya qarfin jikin
Abrar ta daga mata kai alamar da sauqi wani arnan qamshin turarene ya bigi hancinsu tun kafin ya shigo qamshin turaran shi ya gauraye wajan
💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
nooking yayi sirinah ce ta bude mashi lokacin momy ta shiga tolet arazane taja da baya hartana zudda books din dake hannu ta qarar faduwarsu ce tasa Abrar bude idanunta dake rufe
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
bata san sadda ta tashi zaune ba did da azabar ciwon da ta keji yayin da sirinah keta karanto wa innahu misulaimanu cikin zuciyarta dan atunani ta gamo tayi
Abrar na karanta ayatul kusiyun kowace atunaninta gamo tayi kuma ita kade kiganin shi
subahanalla yace cikin zazzaqar murya shi dan gani ta zubar da books din hannuta
jiki na rawa ta kwaahe books din ta yara 6ata ya wuce zuwa bakin gadon da Abrar ke zaune ido hudu sukayi da ita anan fa Abrar taqara razana ssai ta tsorata
da kyawanshi kuma haryan zu addua take dan atunaninta aljanine
couerse kyawanshi yayi yawa did inda mai kyau yake to dr shureem yakai
kyakyawane ana cewa mutum tara yake bai cika goma ba to shidai ya cika
dogone fari irin farinna mai kyau dan fatar shi har wani smooth take
ba mai jiki bane kuma bai rama yanada faffadan qirji wandda yaqarama shi kyau
sumar kanshi kuma mai tsawo ce ga santsi ga laushi
ta sha wani gyar mai she gen kyau tazubo gaban goshin shi anyi mata wani styl mai kyau kadan tarage ta rufe mashi idanu gata wata a tsakiyar kan shi daure daroba abin sai wanda ya gani
yana da saje mai matuqar kyau da tsari ga dogon hancin shi did da cewa san ye yake da gilass hakan bai hana gani manyan kwayar idanun shi ba masu kyau da tsari
cutey lips din shi suna suna da dan tudu kadan masu kyau da tsari dai dai suke wani bai fi wani ba jajir suke kamar na jaritai sai wani shayinin suke kamr yana shafa masu lips gilass
sanye yake da maroon din sut kafar shi kuma saye suke da wasu cover shos masu shegen tsada
💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔
farare na hannun shi kuma sanye da agogan sileve mai shegen tsada shigar tayi mashi kyau ko dan yana fari
abin ba a magana Abrar dai yau taga zallar kyau ko afim bata taba gani mai kyau irin shi ba ko a novel bata taba damu labarin iri kyakyawa kamar shi bah Tofa 🤔🤔
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.