Complete Hausa Novels

Abrah Complete Hausa Novel

Reading file: Abrah_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 2 of 21

kashii πŸ€¦πŸ»β€β™€ gaskiya na gaji typing... ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻bye mee ammyn kairat
golden girl
*β™ ABRARβ™ *
*NA*

*SHAMSIYYA* *MUHAMMAD* *KWAMMA*

*πŸ’”(S.M.K.)πŸ’”*

*AUTAR* *WRITE'S* *ASSOCIATION*

*AMMYN* *KHAIRAT*

*DEDICATED* *TO*

*πŸ’žTEEMARH* *CUTEYπŸ’ž*

*TYPENG...✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻BEY* *MEE* *GOLDEN* *GERL*

*5:00* *pm*

*31/10/2019*

*BISIMILAHI* *RAHAMANIR* *RAHIM*

*PEGE* *8*

Ko a fim bata taba gani kyakyawa kamar shi bah hakama ko a novel bata samu labarin mai kyau irin shi bah

Shi yasa take gani ba mutum ba ne aljani ne
*DR.* *SHUREEM*
Kyakyawan mata shi dan shekara a shirin da ta kwas
Did abinda macce keso gana miji to shureem ya hada su
Na da kirki so sai ga kyau ta ga alkairi

a kwai shi da girma ma muta ne sai dai a kwai miskilanci
da shagwaba ga yawan ibada komai yaha masha Allah

shi ma na shi tunanin yake a cikin zuciyar shi anya ya taba haduwa da kyakyawa irin
wannan did da ya zaga kasa she da ban da ban an man bai ta6a cin karo da irin taba

Kai gaskiya Allah yayi baiwar kyau ga wannan yarinya

Idanun ta masu matuqar kyau sun riki ta shi ba kadan ba
in dai kyau ake nai ma to jolly kyakyawa ce sunan da zuciyar shi ta sa mata kenan

Jolly yana son abubuwa da dama ga macce ciki ko harda kyau adu,ar shi daya Allah yasa ta hada sauran abubuwan da ya dace kai a kace maka tana sonkaπŸ€”
Mom ce ta fito daga tolet motsin tane ya dawo da su hayacin su

πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
Couerse kowa ya shi ga duniyar tunani
da sauri ya juyo su kai ido hudu da mom cikin zazzaqar muryar shi yace good morning mah

ita kan ta mom ta kadu da ganin shi kai Allah yayi halitta
ga muryar shi mai dadi amour morning tace mashi
Ko kai ne kafin ta ida sai yai sauri yace am dr shureem
β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ 
Cikin wata irin murya mai dadi sirinah ce ta gai da shi sai yai kamar bai jita bah cikin zuciyar shi cewa yake sai yanzu

zaku gai she dani ai qara ma ita wannan ina jin ma kurma ce cewa da Abrar
Ya jawo fayel din ta ya fara duba wa
Sirinah tace ma mom ni zan tafi school did da naga kamar na makara

tare da yi ma Abrar Allah ya qara sauqi kai ta daga mata mom tace to diya ta Allah ya saka da alkairi
Suka fita ita da mom sai dr da Abrar
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
Shi dai ya duqar da kan shi sai yan rubuce rubuce yake abi da zai birge ka shi ne yanda sumar kan shi ta zubo ta rufe ma sho fuska

ko idon shi ba'a gani ita ko ta zura mashi ido sai kallan shi take kamar ta samu televetion lol😝

shi dai aikin shi ka wai yake kadan kadan sai yasa hannu yana gyara gashin kan shi couerse ya rufe ma shi idoπŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

ba kadan abin ya burge ta bah Abrae ji take kamar ta sa hannu ta shafa lalausar sumar shi lol🀣 kai ita fa gani gayannan yasa ma ta nai me ciwon ta ta rasa
tofa tunda ya duqar da kan shi bai da gobah
cikin sarewar vioce din shi yake tambayar ta
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣

mike da munki did da ya gani a fayel dinta
aman yana so yaji daga gare ta wanda ita bata masan yana yiba abin yaba shi mamaki da ya dago yaga ta shi ga tunani to tunani mi take oho πŸ€”

ya dan buga gadon kadan sai ta figit ta dawo ha yacin ta sannan yace mike da munki what is your problem

haba muryar shi ta qara rikitata gani bata da niyar magan sai ya zura mata ido yana kallon ta itama shi take kallo sun dau lokaci a hakan inda Abrar tai qara da na ta idanu

enter coming naga ya danna ba'a dau lokaci bah sai ga wata narse ta shigo cikin harshen turanci yace ta dau ko ma shi al,lurar

diclofenac and feldin yes sr. tace ta fita zuwa can sai gata ta hado mashi ta kawo sai yasa ta hada mashi allura da ta hada ma shi sai ta ba shi Abrar gani ya nufo ta da tsinke sai hankalin ta ya ta shi coverse bata san allura ko wadda a kasa mata

drp dan bata cikin hayacinta ya nufe ta da ita yace gyra ai maki allura take idanun ta suka cika da hawaye
sai sha shekar kuka take
ana haka sai ga su mom da dady sun shigo

β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯
ai tana gani dady ta ruga da gudu har tana ban kade shi idanu ya zaro 😳 gani yanda duwawunta ke juyawa ga wani qaton qugu hade da hips doguwar riga ce jikin ta shi yasa komai ya fito

dad yace lafiya dear ya ai kai dad kace kar yai man allura dad yace dear ki bari yai maki sai kisa samu relief ko so kike kita zama da ciwo shi ko dr abin nata birge ta yake yanda take sa kuwar ko mai nata na juya wa ga nono nuwan ta ta hada komai wanda yake so ga macce take tunanin wadda ya gani aerport ta fado ma shi ta to ko dai ita ce in bai man taba ranar sun hadu da alhaji ibirahim to kode dai ita ce

dad din tane ta je dau kowa babu shakka ita ce dadi sai lalabata yake ta tsaya ai mata allura

dr. ya zauna kan kujera yana jiran su haka dai ta tafo tace dan Allah kai man ta jijiya murmushin gefen baki yayi
ya kama hannun ta yana duba jijiya wani lau shi yaji ga hannun ta kamar auduga

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ ita kuma jikin ta sai rawa yake shi kuma ya shiga wani yana yi haka ya soka allura shigar ta keda wuya tafa do ma shi a jiki Jinta ajikin shi ya haifar fa abubuwa da dama shi dai wajan shi sandar gira man shi sai halbawa take ita kuma tafa da wata duniya daban sai wani qara lafe wa take jin dan shi a jikin ta yada tai maza ta tashi kunya duk ta kamata

Dad yace ke baki da hankali da ga allura sai ki fada ma shi a jiki sai kace wata yarinya cikin shagba tace to to dady shi dai dr fita yayi yace dady ya sa mai shi office

🧑🧑🧑🧑🧑🧑🧑🧑🧑🧑🧑🧑
bai yarda ya hada ido da kowa ba saboda idanun shi sunyi jar sabofa jara ba
dady ya isko shi inda dr kece ma dady

bawa wani abu ba ne ke da mun ta mostly maya suna fama da wanna lalura samu sauqin su duka kuma shine in sun yi aure
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’— dady ya nisa yace aure tap a she akwi aiki saboda ko seacondry bata gama ba bayan haka sai ta yi karatun low

shi ne gurun ta to yanzu babu wani abinda za ai mata wanda zata rabu da wannan matsalar sai dr ta yace sai dai wannan allurar da nai mata ita in a kai ma mutum ita yana dan samun sau kin ciwon cikin in matsar ta ta so mata sai aruqa yi mata ita

dady yai godya ya fita abin yaba dr mamaki da su sa mar mata lafiya ta hanyar yi mata aure sai yace sai tayi wani karatu nada bah sun fiso tai ta zama da cuta saboda wani guri na su nada ban yana cikin wanna tunanin abukan shi su ka shi go

har suka zauna bai san sun su goba sai da suka bigi tble din sannan ya dawo haya cin shi sai sauban yace tunani mai kake haka har muka shi go ba ka sani ba sai sudas yace yo tunani mi zaiyi fa jarbace ta shi ta ta shi baka ga saihade cunyo yake ba sai wani lumshe idanu
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
su ka kalle shi suka bu ahe da dariya sauban yace gaye ka yi aure kaji ka futa da shan kwayoye sai sudais ya ce wallahi har tau sai yake ban
ina jarabar shi ta ta shi sai yai ta cikin kati fa in dare yayi
suka qara dariya β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯

kai gaskiya na gaji πŸ€¦πŸ»β€β™€ *typin.. ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻bye* *mee* *goledn* *girl*
ammyn kairat

*β™ ABRARβ™ * *PAGE 10*

*write's* *by*

*πŸ’–YAR AUTAR* *MARUBUTA*

*πŸ’”(S.M.K.)πŸ’”*

*😍AMMYN KHAIRAT😍*

*TYPENG.....✍🏻✍🏻✍🏻by mee golden giri SHAMSIYYA MUHAMMAD KWMMA*

*DEDICATED to MY*

*πŸ’žTEEMARH CUTEYπŸ’ž*

Wannan pege sadaukar wane ga masoyana
*masoyan Asali kai harma da maqiyana suma na basu wannan page dan su karanta suji dadin zagina kuma ina jin dadin zagin ku gareni na gode*
Grp Abrar *ina godiya kware da gaske Allah ya saka maku da mafificin Alkairi 🀣*

BISIMIL*LAHIR RAHAMANI RAHIM*

*Asibiti mafi kusa ya nufa da ita domin samun tai makon gaggawa*

Da zuwan su likitoci su ka anshe ta suka bata tai mako yanda ya kamata Bayan wani lokaci su kafito inda suka shaida mashi cewa

Doguwar su mace tayi sai kuma zazza6i mai zafi da ya rufeta saka makon ruwan saman da ta sha
*Aman zata falka nan bada jimawa bah* sun fita yasa kyakyawar yarinya gaba yana ta kallo shi dai yarinya ta mashi kyau kuma did inda ta fito to jini larabawace kokuma muta ne misira

Domin kyawanta ya wuce misali ga gashi wanda shi ba'a magana shi

Yana zaune yana ta tunaninta sai dai yaji wata murya kamar daga sama wadda tasa yan cikin shi motsawa jike quuuuu
Shi dai baiyi tunani murya daga gare ta bane

Sai da yaji tace *exuseme* dan Allah waye kai kuma waya kawo ni nan did lokaci guda ta jero mashi tambayoyen

Shi dai muhammad yasa ki baki yana kallon ta sai da taqara mai mai tawa sannan yace nina kawoki ta dan kalle shi kadan tare da zaro😳ido shi kuma sai tasbihi yake ga Allah da yayi wannan kyakyawa halita

Tace kai kuma sai tai shuru tare da dafe πŸ€¦πŸ»β€β™€ kai dan ta tuno abin da ya faru tace ma shi oky na gode dan Allah koka aroman phone din ka
*yace of course* me zai hana tare da kallon

Shi dai cikin zuciya shi sai mamakin tah yake *course* bata da girman kai Bayan ya bata waya tare da cewa in baza ki damu ba ko naje na saukeki ina tunani kama mota ta samu matsala

Tai shuru sai tace oky bada muwa bari dai na kira dreve sai yazo ya dau mota tare da cewa wallahi ina tsoron ruwa da tsawa indai za ai tsawa to sai kaga na suma narasa ko miya sa abin na da muna so sai

Ko tsoro ne yai min yawa shi dai bai ce ko mai ba sai kallon ta yake tana magana kama karta bari yana jindadin zan canta

sai zuwa can yace aiku da man mata hakan kuke tsoro ya maku yawa tace bama kaman ni cinda ni harda suma tare da yi mashi murmushin ta mai kyau

Jiyai zuciya shi ta buga da qarfi kuma yaji kaman wani abu ya soki qahon zuciyar tashi
murmushin ta mai matuqar dau kan hankali

Taba shi wayan shi tare da cewa ta gode tace na kira dreven zai je ya dauki motar

yace oky to muje ke na ajeki suka fito a gaskiya inka gan su kasan sun dace da juna kamar ma'arata shim muhammad ba baya ba wajan kyau da tsari yabu de mata gidan gaba ta shiga shi ma ya koma gidan dreve ya shi ga tare da murza kye

yace mata ina muka nufa nan dai ta kwatanta mashi suka tafi kowa yayi shuru cikin mota ba mai magana
zucan sai tace koka bani dreveng din na ga kama ba kasan hanya ba ga dukkan alamu kuma ba kone kai

dariya yayi yace mata ina na miji ya za ai naba macce tuki ta tuqani kuma ina zaune ke dai cigaba da gwa da man hanya karki da mu cikin murya sakuwa tace mashi dan Allah kabani na tuqa na dade banyi tuqi ba shiya sama yau nafi to babu direba

sai ga shi na hadu da matsala kan hanya Bayan da Bayi ba da tabar shi ya tuqa ta qiya shi yasa yaba ta tuqin cikin iyawa da qwarewa take tuqin ta hankali kwance tare da kuna

Wa'azi baka jin komai sai qiri a tana tuqi ta nabi karatun ta Ba qaramin birge shi ta yiba wannan ya nuna cewa did inda ta fito ta fito daga gidan tarbiya an bata tarbiya yan da ya kama ta

πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•

Sai gudu take hankali kwance ga kuma sautin karatun da ya qarama su arma shi yana ratsa zuciya su abin birgewa sai nushadi suke da annashwa

Ban garan muhammad abin sai mamaki yake yanda farar daya yarinya ta shiga ran shi musamman ita yi magana yan da sauti ke bugun zuciya shi da qarfi
Shi dai ba yaro bane wannan abin da ya keji alama ce ta so

Hummm yace tare da kallon ta a qalla sunyi kusan minti 30 suna tafiya yace mata har yanzu ba mu kawo ba dariya taye wadda sai da wushir yatta ta Bayya na wadda bai masan da ita ba sai yanzu
Ya Allah yace dan gani haqoranta masu kyau jerai da su ga zinarin hauran makkan ta sai walqiya yake

komai ya dau ke mashi hankali har ma bai gani ba sai yanzu tace mashi ka gaji ko wallahi ko rabi ba muyi ba dani sa so sai ko rabi inji shi tare da fiddo 😳idanu

Ita abin ma nashi dariya ya bata wai yafiddo ido sai kace yaro qarami sai dariya take tare da dukan sitiyari

❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀
Baye sake cewa komai ba sai da ta gaji tai shuru sannan yace wato ga yaro ko ina magana kina dariya Allah dariya kabani aman *sorry plaese na tuba*

shima dariya yaye dan yanda tayi abin ai mata dariya ne ta turo baki tace to shikenan kai ma karama daganan bawa wandda ya sake magana suka cigaba da tafiya shi dai cikin ran shi sai mamakin nisa irin na gidan su yake kuma yana mamakin ya akai tana macce ta fito yawo irin wannan dan yanzu suyi kusan mintuna 40 suna ta fiya

πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€πŸ–€

kuma abin har ya fara ba shi tsoro yanda yaga suna ta wuce titina da yawa shi dai ba abin yai magana ba a matsayin shi na na miji dan kar ta rai na shi tace tsoro ga rai shi yayi shuru

sunyi ta fiya mai nisa sannan yaga tana sa ma mota siginin alamun yin kwana wata kwana yaga ta shi ga wadda kwann na da titi suna shi sai yaji ba'a abin da keta shi sai qamshi fure did da sanyin A,C Mota suna jin dadda dan sayin waje mai dauke da qamshin fulawa . mai dadin shaqa
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
Ba kajin komai sai kukan tsutsaye mai ra tsa zuciya dawisu ne kala kala ga sunan did sun bude bindin su sai qlli su ke ga tsutaye suma masu shegen kyau sai dire dire suke kan ita tuwa β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ β™ 

kowane gida dauke yake da wani tan gamemen get mai kyau sai dau kar ido get din keyi
gidan da yafi ko wanne kyau da tsari shi ta nufa get din gida shi kan shi abin kallone new desenig mai shigen kyau da tsa da dan sai ka shekara kana kallon shi ba tare da idan ka ya gaji ba

shi dai muhammad yaga ikon Allah shi dai cikin ran shi sai adu,a yake Allah yasa ba yar mafiya bace dan shi abin nata ya tsora ta shi ba kadan ba dan yanda yake jin sautin kukan tsutayen da ban da ban sai yake jin kama wani kuka tsun tsu na muhammad muhammad

haka yake jin sautin a cikin kunnu wanshi 🀣 adu,a yake ba qauqauwata har ta bude marfin mota ta fita bai masan ta fita ba saboda ya fada duniyar tunani sai dai yaji tana buga ma shi marfin mota alamar ya fito

da adu,a dau ke a bakin shi ya fito sai waige waige yake yana kallon unguwar da ta rikita mashi lissafi lallai yau ya ga unguwa masu kudi tsarin uguwa ma kade ya isa akira ta da *aljannan duniya*

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

su nufi get din gida inda ba nocking su kai ba shi dai yana biye da ita kama bindi

abin tace shi ne gimbiya zinat sai get din ya bude gimbiya zinat muhammad ya mai mai ta tare da jinji na kai kasu shiga cikin gidan a hara bar gidan ba komai sai manya manyan motoci sun kai guda dari kala kala sai motor cycle suma kusan dari
gefe guda kuma wani qaton sumul full ne ciki da ruwa ga wasu fararan tsun tasye sai ta shi suke abin sha,awa get na biyu shi ma nomber ce tasa qofa ta fada da wani sauti shi ma gimbiya zinat in comeng

wasu fitulu ne na gani na fada masu kyau sai wasu wani abu nata feshin ruwa sai wasu fulawas ma su fitad da wuta kala kala blue da ja
sunyi ta fiya kadan sai gasu wata qofa mai qaton glass irin blue dinnan wanda na ciki na ganin na waje aman na waje bai ganin na ciki ita ta buda suka shi ga

wani mahaukacin falo ne mai dauke da manyan kujeru irin na sarauta sai wata qatuwa palasima fadin tsarin falon 6ata lokaci ne daya daga cikin kujeru ta nuna mashi tare da fadin zauna ita kuma tai gaba da zaman shi kan kushin din sai yai maza ya tashi saboda yana zama kujera ta qasha da shi ga taushi kaman audu ga
ga tsoro cike da cikin shi dau riya ka wai yake dan yana na miji did da yana gani yana da arziki wanda yake ganin ya wuce a kira shi da mai naira sai dai mai daloli
β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯β™₯
to yaga ko kwatan na wannan gida bai kamo ba to gidan waye waye mai wannan arzkin da wannan tunani ya sake zama bisa kujera tare da adu,a
yana zaune sai gata da qaton tire dauke da kayan marmari gefe guda kuma kayan sanyi ne kala kala

did wani nau in kayan marmari babu abin da babu ciki gaban shi ta aje mashi kan wani garmin tabel tare da fadin sannu ina zuwa ta sake juyawa ta tafi

shi dai bai samu abin fadi ba sai jinjina kai yake wata zuciya nace mashi shi ta shi ta fiyan ka ban yadda da yariyan nan ba to kuma inna tafi ta ina zan fita

yanan ko ruwa bai sha ba sai gata ita da wata dattijuwa mai kimanin shikara 60 kyakyawa ce har ma tafi yariyan kyau sai dai da yake shekaru sunja ba a ha dasu shiga ce ta alfarma kaya ne na sarauta jikin ta ga wata tabkekiyar sarka ta zinari sanye ga wuyan ta hanuta kuma gwala gwale ne da zobuna sai dau kar ido suke

yayin da tsawan gashin ta ya wuc har ga duduge hannu ta dauke da sanfa ta zinari wani abu naga ta latsa da sanda ta sai wata kujera ta zinari ta bayya na a kanta naga ta zauna tare da hada qafa daya kan daya

*humm masoya na dan ku na keyi in labarin na maku dadi to kuyi man yanda zan gane*

*did masu cema ban iya rubutu bah ai kowa bada iya wa yazo duniya ba sai da yazo ya koya kuma in wani yafini nima nafi wani*
*bance doli ka karanta ba ko ki karanta ina yi ne dan masoyana masu dauka uzuri na*

mistek babu wandda bai yin shi a rayuwa dan adam na ke ban wuce kuskure ba kuma ina ansa gyra daga kowa ne ne in dai ban da cin fuska dan ni ban iya wulaqanci ba balle in kaman na rama sai dai na bar mutum dan Allah
*na gode masoyana ina yin ku sosai* typing... ✍🏻✍🏻✍🏻 Ammyn kairat

*β™ ABRARβ™ * *PAGE 11*

*NA*

*writer's by*

*πŸ’–YAR AUTAR MARUBUTAπŸ’–*

*πŸ’”(S.M.K.)πŸ’”*

*😍AMMYN KHAIRAT😍*

*TYPEG.....✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻by meee golden girl SHAMSIYYA MUHAMMAD KWAMMA*

*DEDICATED TO MY*

*πŸ’žTEEMARH CUTEY GIRLπŸ’ž*

Wannan pege na sadaukar

*ga my lovely friends ina sonku*
A dukk inda kuke
*golden girl na yinku*
🀣 autar marubuta ba🀣

*maqiya ko ko ince ma hassada kuma ga taku gaisuwar ban girma πŸ‘*

Bisimillahi rahamani rahim
*da sunan Allah mai rahama mai jin kai*

Allah katai makeni ka kareni daga sharrin makiya
*ma hassada meyagun shaidanun muta ne da aljannu*

Allah ka kare musulmai baki daya
Ameen *thumma ameen*

Ta hada qafa daya kan daya tafi minti 30 ba tai magana ba sai shi da ya zamo daga kan kujera yace mata ina jini jinjina kai tai tare da daga mashi hannu alaman ansawa

Muhammad cikin ranshi cewa yake yau naga isa da kasaita game da sarauta ko ba afada ba yasan jinin sarauta ce duba da shigar datayi

Zucan ta bude baki da kyal tace mashi naji abinda yafaru gimbiya taman bayani

Karan banine da ita ban san tafita ba ta sani sarai bata fita batarai da matakan tsaro ba
Sai tai shuru badan pahpah baya gari ba daya hukuntata

na gode daga haka sai tai shuru shima muhammad shuru yayi
zuwacan
Yace nizan wuce na gode sai anjima gimbiya tace ga shi ko ruwa ba kasha ba
Azumi nake yace da ita alhalikuma
Ba haka bane kan shine ya kulle oky tace da shi cikin harshen larabci tai ma sarauniyar magana sannan tai gaba yabita
Tare da cewa sai anjima qala bata ceba
Sai karkada kafafu take ta bisu da kallo hade dawani irin murmushi da ban san ko na meba ne

Muhammad yafita da tunani kala kala aranshi sunzo wajan mota taqara yimashi godiya shima yayi mata sannan yace gashi harzan tafi banji sunanki ba ko
Da yake naji ance gimbiya ko
Ya fada yana murmushi

ita shi tai tare da cewa sunana aikaji shi ba a dadi aman dai sunana gimbiya zeenat gimbiya zeenat ya maimai ta

Yace zeenat suna mai dadi itama tai dariya tace kai kuma ban jina kaba sai yace saurin mekike sunana muhammad
Muhammad mai babban suna suna mai daraja mai dadi
Innai aure sunan dana nafarko insha Allahu muhammad
Yace kai gaskiya naji dadi sosai da takwara da za,aiman
Nan yabata su kai excanjing nomber ya shiga car din shi tare da daga mata hannu itama hannu ta daga mashi tare da murmushin ta ma kyau

Tsaye tayi tana kallon motar harta bace maganinta shima tunyana ganin ta ta madubu har yadai na ganinta

tafiya yake yana tunani wannan gida da dukiya dake cikin shi da kuma sarauta
Da wannan tunani ya isa ma saukin shi
Ya watsa ruwa ya gaba tarda sallolin shi sannan ya kira mata shi hajiya laurat
Koda ta dau ka ba gaisuwa ba komai sai cewa tai kama manta dani ko to yaushe zaka dawo ko dan kaga ba yara tsakanin mu da muna da yara ai baka zuwa wani waje
Kai za manka sai kaga dama ka dawo
Yana jinta sai da yabari tagama bala,inta sannan yace yakike ya gida kowa na lafiya
kiyi haquri kinsan hara kokin kasuwanci yanda suke
Da naga abin da nake aida nadawo ko wake gareninan wanda zan tsaya wajan shi aikin fiyeman kowa

Ranki shi dade Allah yabaki haquri to naji nidai kai maza kagama ka dawo
Aikasan matsala ta nafiso najika ko da yaushe kusa dani yace to angama ranki shidade yanda kike so haka za,ai

to na dai gaya maka ta kashe wayar ta sai kace wani danta Allah shi kyaut ya shirya mu ameen

yasaki baki yana kallon wayar shi bata ma bari shida ya kirata ya kashe itace zata kashe mashi waya ko shekara zaiyi bata kiran shi indai bashi yakirata ba

Kuma da ya kirata bata bari su gama waya zata kashe shifa yana kiran tane saboda sauke hakkinta da ke kanshin hummm aman bari ya kusa yin maganinta

wai yai sauri ya dawo kasan matsalata maganar ta fado mashi a rai murmushi yayi ina ruwana da matsalarki
in dawo ki hana man saqat kuma
Bawani gamsuwa nake ba nasan matsalar bata wuce ta aciki
mtssssee
gaki baki da wani testen ko mata duk haka suke
iata dai wannan bata iya komai ba sai fitina in za akwana saman ta bada muwa za tai bah

kuma ko ka hauta kamar kahau wani icce bawani salo

tunanin yaga zai addabe shi ya kau dashi
gimbiya zeenat kwance bisa makeken gadon ta sai juyi take tare da rumgumar fulo
kadan kadan sai ta saki murmushi
muhammad gaskiya
kana da kirki kayi sosai

to ko yaushe zai kirani humm nasan ma bazai kira ba to kiran mi zai man daga tai mako
ta qara juya kwanci to koni zan kira shi
ince mashi me
nakira mu gaisa kai gaskiya a,a ai nazudda aji na
bari dai muganinan da zuwa gobe
yini daya da mukayi jina ke kamar mun shekara ban taba nushadi irin na yau ba
da wannan tunani barci yai gaba da ita tare da mafalkanan muhammad

shima nashi wurin tunanin ta yake ya zama dille ya binciki ko diyar waye a garinnan zai tambayi abokan kasuwancin shi yaji
koda wanda yada baban ta
to ai ban tambaye sunan baban ta ba
to yakenan ita zan kira na tambayeta
da wanna tunani barci ya dauke shi tare da mafarkai bar katai

asubar farko yata shi yaduba jikin shi dukk ya bace da.... Shikan shi yayi mamaki jita da suna tare da ya dawo gida sai da yai wanna to ya haka

yanzu kuma mafarkinta yayi shi da ita dumu dumu... Kash πŸ€¦πŸ»β€β™€ ya dafe kai
Bayan yayi wanka ya shirya wajan qarfe 10 nasa fe yace bari ya kirata yasan yanzu ta tashi sai ya kira ta dawata no ba wadda ya bata jiya ba

tana zaune tana tunani shi da mafarkin da tai na shi ga waya a hannunta tana ta juyawa sai tunani miya hana shi kiranta take sai taji wayar ta na ringi
ba quwar nomber ce da kama ba zata daga ba sai kuma ta daga ta kara a kune tai shuru shima shuru yayi
sai zuwa can yai salama tare da fadin
sunana muhammad Ahamat

sai tai shuru zuwa can sai ta tuna da muhammad cinki muryata mai dadin saurare tace ouu
kata shi lafiya kana magana da gimbiya zeenat *Ambasada ma'aruf kanada*
ambasada ma'aruf kanada lalai yan zu yabar mamakinta da dukiyar su saboda duffadin kanada da kewayanta

babu inda ba asan ambasada ma'aruf kanada ba
mutum ne mai tarin dukiya da ba,a magana
anya yarinyanan ba tafi qarfin shi ba kuma gashi jiya da ganinta Allah ya jarabe shi da matsanancin son ta

taji shurun yayi yawa ga kiran na tafiya sai ta sake cewa hello
sanan ya dawo tunani da yake suka sake gaisawa ya tambayeta mutan gidan tace kowa lafiya ya kakoma gida yace lafiya lau
daman kira nai mu gaisa tace tao na gofe daganan sukayi shuru
zuwa can tace to yanzu sai yau she yace sai wata rana sai wata rana kum iyace Eh

batace komai ba sai zuwa can tace gabe kenan gobe kina son ganina ne Nan ma shurutai yace kinyi shuru
tai dariya yace au dariya ma na baki ko to zan rama bani lbr sai ka zo sanna kiban lbrn tace Eh yace to shi kenan sai na zo din tace yau shekenan

Goben ko gobe pahpah zai dawo daga london sai kazo ku gai sa yace shida bai sanni ba ni zan gabatar da kai wajan shi a mtsayin wa tai shuru kinyi shuru sai dai ka zo yace shikenan Allah ya kai mu tace ameen
sun kashe waya kowa da tunanin daya ke itako tashi tai ta kuna waqoqin larabawa ta nabi tana rawa jinta take cikin farin ciki marar musaltuwa

shima ya jima kwance sannan yata shi ya shirya zuwa gidan abokin shi da ke nan kanada gare shine kade zai sake samun lbrn ahalin gidan ambasada ma,aruf
Bayan ya isa gidna sun gaisa da abokin nashi alhaji khalifa sunyi break
sai yake sanar da shi haduwar su da gimbiya zeenat da kuma har zuwan shi gida su sanna yasanar mashi yana sonta kuma aurata zai bada dadewa ba

khalifa ya nisa yace gaskiya nayi mamaki

*β™ ABRARβ™ * *PAGE 12"*

*NA*

*SHAMSIYYA MUHAMMAD KWAMMA*

*write's by*

*πŸ’–yar autar marubutaπŸ’–*

*πŸ’”(S.M.K.)πŸ’”*

*😍AMMYN KHAIRAT😍*

*TYPENG.....✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻BY MEE GOLDEN GIRL*

*DEDICATED TO MY*

*πŸ’žTEEMARH CUTEY GIRLπŸ’ž*

Kalifa yanisa yace gaskiya nayi mamakin haduwaku da ita *becourse* bata fita ita kade ba tare da drive da mata kan tsaro kusan mota dari ke bin bayan tah

Aman meybe ba,asan tafita ba muhammad yace gaskiya ne ba,asan ta fita ba haka mamata tace

Khalifa yace gaskiya ina gama baban nata bai nan dan yayi tafi london sai yace Eh haka itama tafada man

Kalifa yace kamar dai yanda kasani gimbiya zeenat yar ga Ambasada Ma'aruf kanada
Da kuma *sarauniya kharima ita kuma sarauniya kharima diya" sarkin mesira ce sarkin mesirah shima kharima ita kade Allah ya bashi yanzu haka shekarannan zai sauka anada ta sarauniya saboda KASAR MESIRA anba mata sarauta*

Ba kamar kasa" muba da mata basu sugabanci lokacin da za'abata sarauta lokacin Ambasada zayi sugabanci mesira in anyi zabe yace

Nan da wata shidda masu zuwa to kaji kadan daga cikin abinda nasani game dasu aman did da matsayi da tarin dukiya ta Ambasada
Yana da matuqa kirki sosai

Mutumen mutane ne shidai in kaga fadan shi ti ka taba mashi gimbiya yana sonta sosai
Gimbya kuma tayi karatun ta a mesira can wajan kakan ta sarki muhammad shuraim na manta ban fada maka sunan sarkin ba did dai baka rasa sanin sunan sarkin mesira sarki ne mai adalci labarin shi yazaga ko ina a fadin duniya

Yace gaba da cewa gimbiya tayi karatun addini da na boko ta sauka tare da karance littafe masu yawa ta samu tarbiya yanda ya kamata

To aman yanzu matsala itace yanda za kai kasa mu ganita
Muhammad yace to ni abin did ya zundi meni anya kana gani abinnan yana zaiyi kuwa
Khalifa yace to shi komai kasan muqaddari ne daga Allah in Allah ya rubuta mata kace sai kaga ka aure ta

Aman yanzu matasal itace yanda zaku hadu da ita da kuma mahaifin nata
Muhammad yace muyi waya da ita zaje gobe tace zata hadani da mahaifin nata mu gaisa khalifa to shikenan ai tazo gidan sauki Allah ya shige mana gaba yace ameen in haka ta kasance ina ta yaka murnan auran sarauniya kyau ta duniya
Saboda shima Ambasada da zai aure mahaifiya ta sai da ya shiga gasa ta duniya
A mesira babu wadda ta kai kyaun sarauniya karima dan haka mutane su kai mata chahhh suna santa da ya,ya,n sarakuna dana masu mulki
Da ya,yan masu kudi inda har tai kai rikice ya barke tsakani

Manema auranta sai sarki muhammad shuraim sai yasa gasa ne man auren ta did wanda yaci shine yai aure ta to daga cikin manema auran hadda Ambasada Ma'aruf
Shine wanda Allah yaba sa'a cinye gasar

To Allah yasa kai ma kar susa maka gasar dan dai ma shi Ambasada bai bata da mar tara samari ba dan tunda ta dawo daga mesira karatu ba fita take ba inta fita sai da dalili kuma ita da matakan tsaro

Dan kai ma sai nace *gamo da katar kayi* sunan littafi na mai zuwa insha Allah

na haduwa da ita muhammad yace hakane abokina Allah dai ya shige man gaba dan ni gsky na kamu sosai
khalifa yace ameen karka da mu abokina insha Allahu zaka sameta

Daganan sukaci gaba da tautaunawa akan harakokin kasuwancin su aman rabi hankalin muhammad naga gimbiya zeenat har sai da khalifa yanura da hakan

aman baice mashi komai ba saboda yasan did wanda yakamu da son macce kamar gimbiya dolle ne sai hakan ta kasance da shi
ko shi ya dade yana sonta tu wani gani daya taba yi mata
airport ta dawo daga mesira yakamu da matsanai cin sonta

tun daga rana kullum cikin begenta yake bai kuma sake gani taba haryau sai yau da babban amini shi yazo mashi da zancan ta kuma
gsky ya taya shi murna matuqa domin yanzu ne zai san yayi aure kuma ya auri macce wadda ake kira macce ta nuna masa,a ba kamar laurat ba

da haka dai suyi sallam tare da fadin sai gobe inza su gidan Ambasada

najeria hajiya laurat ce gaban wani malam i ya duba mata me ya zauna da mijin ta kanada ya dade haka bai taba tafiya da ya dade irin haka ba kuma jikinta na gaya mata ba lafiya saboda kwata kwata yanzu ya dai na kiranta abin ya bata mamaki wandda kulum sai yakira ta safe da yamma haka ma dada dare amab yanzu shuru kuma ta kira shi yaqi dauka

lalai jikin ta yana gaya mata ba lafiya bah
boka ya dube ta yace gaskiya mijinki aure zayi nan bada jimawa ba kuma ya kamu da matsanaicin sonta
aure hajiya laurat ta bugi kirji tare da wata mugurwa ashar mijin nawane zaiyi aure malam hummm boka ya koma malam
yace ko shakka babu wannan butu haka yake
to yanzu wacece zai aura
boka yace to wannan dai ke ban sani ba aman dai abinda kasa ta nuna man

aure ne zaiyi kuma aure ma har anyi shi an gama ba makawa sai yayi wannan aure

zufa sai zuboma tatake ta ko ina ta cire dan kwalinta tana ta fita da shi ga kai ba gashi anyi kitso did tsagar kitson ta hade ko ganin ta ba,ai nace anya matannan ba qazama baceπŸ€”

boka yanzu ba wani abida zai hana aurannan nifa ina tsoran tazo ta haifa mashi ya,ya ni ban haihu ba ta cinye gado na tashi tutur babu

shekara da shekaru muna zaune wata ta zo taco dukiya ga baza
ya kake ganin za,ai boka yace to shawar daya shine kibari sai yayi auren sai mu dau mataki dan abinda kasa ta nuna aure ba fashi
Da kukanta ta baro wajan boka ita muhammad zai ma haka wacce shegiya ce zai auro mata

lallai kuwacece sai tayi nadamar auran mata miji sai ta qwammace mutuwatta da auran mijin ta
dan muhammad dan ita kade akayi shi kajifa πŸ€” mai karatu

hummmm kuma gidan ta tamkar maqabarta ne did wadda ta shirya mutuwa to ta auri muhammad dan tata nadi makaman yaqin yaqar did wata mai kasada shigammata hannci da qudundune

ranta did inda yake face yake ahaka tayini karin haushi kuma sai kiran shi take bai daga bah nace yau hajiya laurat ce da kiran miji
waya gaya maki barni gabas take

gidan su gimbiya yaune Ambasada zai dawo daga kanda wani gida ne na kusa da su she gidan yan aiki ne barjet da kuyangu gasunan ba,adadi gefe guda kuma masu gadi ne da drivove ga escort nan suma yawansu yawuce musali sanye suke da kaya kala guda wato sut ne masu tsar gaske
kuyangu ma yansu koraye ne masu dinki mai kyau da tsari

haka ma yan aikid da masu girki suma kayan su masu kyau kowa kalar kayansu daban da ban sai hayaniya suke kowa ba haraka gaban shi

masu girki nayi kichin biyu na gani guda kuyangu ne a ciki wasu dadtije ne sai yar mata guda biyu sune ke girki dayan kuma yan aikine

ke girki cikin wasu manya tukane sun kai su gama masu girkin
*saruniya karim anci ado da kwaliya sai kace yarinya yar kimani shekaru 30 aman shekarunta 60 a duniya*
hakimce bisa kujerata ta mulki sai yau naga wata kuyanga guda daya kusa da ita tana bata appel a baki
dan isa da mulki sai ta dade kafin ta hade na bakin taa

gimbiya zeenat yau saruta akeji dan kayanta na yau kaya ne na sarakai shigace tayi ta ya,yan sarakai doguwar riga ce amta ado da gwalagwale

sai waqiya ta ke kalar riga yallow ce sai kwaliyar ta kasance green ne wato zaran da akasa mata wa akayi aikin da shi kamar surfani sai kwala kwalan da ke ga riga wanda ya qara mata kyau sarka da tasa da gwala gwalanta did sun kasance iri daya riga sai ja take a qasa yayin ita ma yau naga kuyanga tare da ita tana nade mata rigata dake ja da kasa bisa kujera ita naga ta zauna tare da dora qafa daya kan daya did wannan bidiri da ake

na tarban Ambasada ne da zai dawo daga london kuyangune naga suna ta tafowa dauke da tururuka na alfarma dauke abincicicika kala kala sana sau kewa inda aka tanada da cin abinci yayi da did wada ta aje sai tazo ta kawo gai suwa ga *sarauniya da kuma yarta*

ita dai davkai take amsa masu gimbya ce mai yi masu magana nanura ita bata da jida kai kodan sarauta ba gadon tatayi ba sarauta ce tawa ja uwa

suna zau ne kuyangun su na basu labari masu dadi zucan sai naji gidan ya dau qara da sauti mai fitar da cewa Ambasada in coming

wato Ambasada ya isko take kuyangun naga sun fita suyi gidan su nace su haka tsarin su yake basu zama da bayi ko masu gadi πŸ€”

da gudu naga gimbiya ta fita suyi kice bes da Ambasada shima ya rungume ta tare dayi mata kiss sannan naga ya dagata sama kamar wata qarama yarinya ko nau yin ta baiji πŸ€”

yace gmby ta kina lafiya sa tace lpy lau pahpah nati kewarka sosai sun shiga cikin falon wandda har yanzu saruniya a hakimce

bata ta shiba Bayan ya zaunar da ita kan kujera ya matsa kusa da matar shi yace ranke dade barka da hutawa ya gida yanayi yana matsa mata kafar ta wadda ta sha ado da sarka gwal murmushi take mai birge wa ta shafo kan shi tare da yi mashi kiss a goshi
shi yai mata su duka suka sauke ajiyar zuciya

ciki naga yayi inda ta ta shi ta bishi a baya tsaye tayi tana qare mashi kallo Ambasada shima ba baya ba wajan kyau kyanshi da tsarin shi kamar na salman khan na qasar india dan ita kan ta sarauniya cewa take da shi yake mata kama musamman ma itadan yayi gyaran kan shi yayi salon irin na salman khan din sai taga ya komamata zahiri kamar shi din shiya sa take mugun san mujin nata saboda ita ma abuciya kallon india ce kuma tafi son wandda salman khan keci ki tun tana gida shiya da Ambasada yace gasa ama tsayin mijinta tai murna da sa mun shi

shi ita yake kallo tare da kyfata mata idanu zuwa can ya tako wajan ta yace sarauniya ta lafiya da kallo haka ko na canza maki
ta lumshe idanu tare da cewa ganinayi baka tsufa kullum sai sake zama yaro ke

cikin harshen larabci suke magana gani nayi tacire mashi kayan shi tare da daura ma shi tawul taja shi zuwa tolet da kanta naga ta mashi wanka Bayan sun fito naga ta sa wani qarami tawul tana goge mashi jikin shi sannan ta busar mashi da gashin kan shi ta shafa mashi mai ta feshe shi da parfumes kala kala sannan naga ta dauko mashi kaya ta sa mashi shi dai yana tsaye sai godiya yake mata yana cewa na gode sarauniya ta Allah yaja da daranki Allah ya bar manke uwa ga gimbiya ba gaba da gaba
itako sai murmushi take ba abinda tafiso irin ace mata sarauniya fadin haka na sata nushadi ba kadan ba ni ko did ta ban mamaki did kasaita da mulkin a she kin iya kula da miji in kun shigo daki ajeta kike ki kula da oga kin birge ni ba kadan ba haka ake son macce did maccen da ta san kanta ita tasan ta kula da mijin ta kuma qarqa shi shi kike rinqa kula da mijinki dan shine ya ajeki kuma aljannarki na qarqara shin tafi qafan shi kusan wannan mata mu gyara kuyi koyi da sarauniya kharima did da sarautar tana kala da mijin ta

*kar kumanta muna cikin jin tarihin shuraim da mahaifin shi*

*β™ ABRARβ™  PEGE 13*

*NA*

*πŸ’”(S.M.K.)πŸ’”* *write's by*

*πŸ’–yar autar marubutaπŸ’–*

*😍AMMYN KHAIRAT😍*

*TYPENG.....✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻BY MEE GOLDEN GIRL*

*DEDICATED TO MY*

*πŸ’žTEEMARH CUTEY GIRLπŸ’ž*

*10:33* */11/11/2019*
*NOV* *monday*

*WANNAN PAGE SADAUKARWANE GA MASOYA NA MASOYAN Abrar* *NOVEL*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.