Abrah Complete Hausa Novel
Reading file: Abrah_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 8 of 21
*PAGE 19*
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*kyautar page ga proficienat writers association*
Agurguje
Motoci"ne" da yawa sukazo dau karsu" dan zuwa fadar sugaban kasa" fadar sugaban kasa" fadace ta alfarma " am masu iso har wurin shi" ya tarbe su hannu biybiyu
Cike da farin ciki" sai murna yake" da ganin yar ta shi Bayan sun gaisa muhammad yace rankai dade" muna qara" ta" yaka murna" abisa wannan nasara" da kasamu" Allah yasa Alkairi ya kuma baka ikon yin Adalci "Ameen" sukace su duka"
"Ambasada ya dubi" yar shi cikin tausayawa; yace "yanzu wanne hali" ake ciki"? game da cikin nata da kuka zuyarci likita"? mesu kace"?
Muhammad ya shaida da mashi yanda sukayi" da likitoci"
Ambasada banga" taza maba" kutashi mutai" taga manyan likitoci nan" sai ammar yace" da man akwai likitan da zan kaita" wajan shi yanzu ya duba ta munyi magana" da sarauniya daga nan zamu wuce can wajan shi"
Sai Ambasada yace to mutafi can din muji Allah yasa a dace sukace "amee" suka fito gaba dayan su tare da rakiyan manyan motoci" na Alfarma
"shahararan hospilat ne" mai zaman kanshi suka nufa na Dr shuwab kwararen likita da yasan aikin shi" yayi chakin dinta yanda yaka mata" bai samu matsalar komai ba "
haka yai masu bayani dukan su sun shiga da muwa da qarin" Al ajabi na" wannan lamari haka suka dawo gida ransu ba dadi;
Daret gidan sarauta suka nufa" mai martaba sai murna yake da gani sirikin shi" kuma sugaba na wannan qasa" Bayan gaishe gaishe"
suka sake tau tau nawa akan matsalar gimbiya nan mai martaba yace" wannan abu abin al,ajabi ne" nai dai ko a labarai ban ta6a cin karo da irin wannan b"
Ace ciki kusan shekara biyu" haihuwa shuru wannan yarinya ina tausa; ya mata
So sai Allah dai ya rabata da shi" lafiya "ameen inji Ambasada yace" dolle a tausaya mata" matuqa"
Bayan Ambasada ya fito daga wajan mai marta ba sai ya nufi cikin gida inda sarauniya suke zaune da gimbiya
Da sallama ya shiga sarauniya ta amsa mashi" murmushi dauke a fuskar ta" shima murmushin yake jifar ta" da shi sai kallon love suke ma juna" Ambasada ido ya rufe yaje ya rungume mata shi yana kissn dinta ta ko ina itama ta biye mashi tana mai da mashi" da martani
Gimbiya sai kallon" su take mahaifan nata" na burge ta" haryanzu" soyayyar su suke suna cin duniyar su da" tsinke"
Gani sun manta" ta da ita" zaune yasa tai gyaran murya suka" saki junan su suna dariya" sun jima sun hira inda aka kira" Ambasada Ana nai manshi nan yai ban kwana dasu" sai gimbiya tace mashi" gobe zasu koma" yace" Allah ya kai mu" ya tafi"
Tun Asuba" suka shirya kasan cewar jirgin safe za subi" Bayan sunyi kari suka yi ban kwana da masarauta da inda gimbiya tai ta kuka kamar ranta" zai fita tana mai neman gafar sarauniya tana cewa ta yafe mata"
Sarauniya "tace na yafe maki duniya da lahira baki man komai ba ki dai dage da adu,a nima zan tayaki insha Allahu komai zai zo da sauki ina maki fatan Alkairi
Sarauniya ita ma idanun ta sun cika da kwalla ba dan ta so yar tata za ta tai tabar taba" taso ace gaban ta zata haihu" tana matuqar tau;santa sosai da tana da iko da tace muhammad yabar mata yarta" aman bata da wannan iko akan ta sai dai a matsayi na na uwa nabita da adua"
Gimbiya sai kuka" take kamar ranta zai fita gani take ahalin da take ciki kamar ba zata sake" dawowa wannan masarauta ba shiya sa take kuka tana qare mata kallo"
Bayi duk sun futo kowa dake gidan sarautar sai da yafito suma wasu daga "cikin su masu taushin; zuciya sai zubar da hawaye suke"
mai martaba yace" yar ta kiyi haquri kiba kuka kinji kije Allah yai maki Albarka kina tare da adu,armu ba abinda zai sameki"
Gimbiya "ta rungume shi tace to" na gode kuyafe man du abinda nai maku muza mu tafi inda rabon musake ganawa zamu gana inkuma rai yayi halinshi kubini da adu,a tasaki mai marta ba tajuya zata tafi qafar ta ta ruqe ta kasa da gata
sai sarauniya "da kanta ta kama ta zuwa bakin mota aka bude mata ta zauna sarauniya "bata bari sunqara koda hada ido bane tai cikin gida da gudu ta fashe da kuka na tausayin yarta da kuma halin da take ciki
ita gani take kamar mutuwa za tai cikin kuka ta daga hannu sama "tace ya ubangiji ga bai warkanan dubi lamuran ta kara bata da wannan ciki lafiya dan girman Al,arahin ka dan darajar manzon mu annabi muhammad (s.w.) ta shafa mai martaba dake bayan ta yana jinta "yace "ameen" wannan itace adu,ar da ya kama taki mata a matsayinki na uwa" ba kuka ba"
tau murmushi tace "insha Allahu yace" kokefa"
Aerport nan suka tarda Ambasada da tawa garsa suna jiran su shima gmbiya rungume shi" tayi tana kuka tana nai man gafara shi yana shafa kanta" yace na" yafe maki" bakiman komai Allah yai maki Albarka
*jirgin su ya daga a najeriya*
sun samu tarba ta musamman ga Atine saboda bada ita suka tafi ba ta shirya masu komai kan abinci da na sha
Dan dazon mutane da ke zama" qofar gidan shi" sai sannu da zuwa suke masu yayin da wasu ke tausayawa gimbiya dan gani ta dawo da cikin kamar yanda tatafi da shi dan yanzu ya qara girma ba kamar daba cikin tausayawa; sai sannu suke mata da adua Allah ya sauke ta lafiya
Ita kanta Atine ta tausa ya mata ba tai tunani gani ta da cikin ba a tunanin ta zata ganta da danta ko yarta sai ta ganta da qaton ciki"
Sai sannu da zuwa take masu gimbiya tace " yauwa atine ya muka barki ya gida da kewa atine tace duk "lafiya lau kewa kau akwai ta " aman yanzu cinda kin dawo babu ita dukayi dariya" suduka"
gimbiya tace" barin naje na watsa ruwa nayi salloli tai cikin dakin ta shima muhammada dakin shi ya nufa ya watsa ruwa tare da. Sallah bayan sun gama suka fito sukaci abincin da atine ta shirya masu" bayan sun gama muhammad ya fita" waje dan qara gaisawa" da mutanen shi ita kuma gimbiya tai kwance kan doguwar kujera atine" na matasa mata qafafunta bacce yai gaba da ita atine tasa ta gaba tana ta kallon ta yanda jikin ta ya zama qato ita da ban cikin da ban sai goge kwalla take tana tausayawa yar tata"
muhammad ya dawo gida dan shima ya gaji so yake ya huta bai jima da shigo wa ba sai ga laurat" sabe da yarta aka fada ko sallama babu aka banko dakin da zuwan ta tana kwance ka gado rairan yana lazume da chabzi a hannun shi "
Ya kolle ta baice mata komai ba" sai ta aza mashi yar bisa cikin shi sai qari take ga hancin ta cike da majina laurat" aka rige qugu harka dawo"? Mi aka samu"? Meta haufa"? Ta jero mashi tambayoyi sai " yayi murmushi yace" uwar gida saurat gida ba sallama"? Ba sannu da zuwa"? Sai tarin tambayoyi kamar yar jarida"?
Haba yakike haka maman Amal ita ko sai girza qugu take tace" au na manta sannu da zuwa " yai murmushi yace "yauwa cinda saida na roqa tace na"daiji baka amsa man tambaya taba"?
yace bata" haihuba da saura dai da ta haihu kin ganni nan kwance " tace hummm cikin zuciyar ta tace" da man zolayar ka nake" nasan ita da haihuwa sai lahira in anayi tayi ba dai nan duniya ba saboda ko bayan tafiyar su ta" koma wajan boka kuma ya shaida mata ba ita ba haihuwa cikin sai lahira"
hummmm kunji kamar su suka haliceta afili tace Allah ya raba lafiya muhammada yace "ammen"
Yau satin su biyi da dawo wa kuma yanzi gimbiya ta aje aiki dan bata aiki take ba" ta ta kanta take yayin da shima" muhammad baida wata natsuwa kowa jan aiki ya tai bai da kuzari dan haka kwan biyi yana gida bai zuwa ko ina yayin da ita kuma laurat ko ajikin ta" kallon su take dage mai bisa ruwa
sun dage da adua sun gayawa Allah inda gimbiya bata bacce sai sallah take in dare yayi tana qoron Allah ya kawo mata haihuwar ta kusa ina haihuwar cikin nan alkairine Allah ka kawo man haihuwata kusa inkuma abokin ta fiyane Allah anshi rayuwa ta na fita ka kuma ji kai na itace aduar da" gimbiya keyi kullum
Ayya gimbiy karki kayara
khadeeja kawar gimbiya itama har sadaka take na Allah ya sauki kawarta lafiya duk wani masoyin su ita da muhammad suna taya su adua
kamar yau muhammad yan waje wanja mutanan shi masu wato talkawan shin yayi ta gume su kansu suma suna cikin dawa saboda maigidan su bai da kwanciyar hankali suma ba su da ita
Wani da ga cikin ya matso kusa dashi yace" mai gidan in baza kada muba inason muyi magana da kai muhammad yanisa. yace " bada muwa inajin ka
Sai yace akan mai dakin kace" wai ko kuna naiman tai makon maganin isilamic kuwa karfa ace abinnan harda sharrin jinni acikin shi domin jinni babu abinda baiyi" muhammada yace " gaskiya ne wallahi ba muyi wannan tunani ba dagani har mai dakin tawa" lalai kayi tunani" mai kyau to yanzu ya kake ganin" za ai mike shawara "
Yace shawara" anan itace dan kunje kunne mi na isilamic kun karaba kun gani ko Allah yasa adace mai yiyuwa jinni ya shiga cikin lamarin
A kwai wani malam Abdulrahaman babban malame ne na ahalusunna yana bada tai mako kuma ana da cewa so sai da kunje can kun gani muhammad yace yanzu "kuw Bara na shiga gida na fito ka kai mu yace" to
Da saurin shi ya shiga cikin gida yace mata ta shi za mu tai wani wuri yanzu mudawo daure kinji tace" to hijabinbta kade ta sanya suka fito ko ta kalme ba ta saba saboda kumburun da ta qara
Gidan malam Abdulraham bayan su gaisa sukaye ma malam baya ni abinda ke tafe dasu malam yace to" Allah ya shige mana gaba ya umarci da taba shi kalla binta gimbiya ta" bashi kallabin sai ya sunsuna shi ya dade yana shaqar kalabin sannan ya meqa mata tare da murmushi yace" da farko dai kafin nace komai
Zan baku adua istahara kuje kuyi ta yau cikin dare da kai da ita nima yau zanyi tawa sai kuzo da safe kusa nar dani abida kuka gani Kuje Allah ya shige mana gaba sukace "ameen"
Dadad dare suyin sallah istahara gimbiy daga zaune ma tayi tata kuma masha Allah ansumu nasara cikin hukuncin ubangiji maiyin yadda yaso shima muhammad yayi tashi kuma ya kwana da al ajabi
bayam ya dawo daga masallaci sallar asuba dakin gimbiya yayo yace mata mita gani tace tayi mafarkin cikinta lafiya lau yake aman gawani abunan yashiga tsakanin ta da dan ta ya rufe shi ruf ko ganini shi ba ayi kuma abin shine ya hana cikinta motsi "
muhammad yace "shima abinda ya gani kenan
qarfe ta 8: dai dai ko kari ba suyi ba sukayi gidan malam suka shaida masu abinda suka gani
malam yace "tao Alhamdulillahi kunsa kowanne dan adam da irin bai warda Allah yai mashi tunjiya da kuka zo na shaqi kallabin ta nasan mike matsalar ta to da man ni kafin nayi komai sai na ba mutum istahara sannan na sannar dashi abinda na fahima game da matsalar shi nima nayi kuma abinda kuka gani shi na gani
kuma ba komai bane aikin sihiri ne an mata sihiri dan kar ta haifi cikin sannan kuma na mata shine da gashin kanta da kuma kallabin ta sannan yanzu haka ba da, bane kade take dauka harda turmin atamfa yanan cikin cikin ta ansa alajinne yasa mata shi kuma shine lulube da cikin nata shine ya katange cikin ya hanashi motsi sanan kuma in kunje asibita sai aljani yaye turmin atafar da yada to shine ko anyi sikanin sai aga cikin lafiyar shi lau shi aljanin yana biybiyar ta duk inda za kuje kuma shi ki hana likitoci su fasa ta su fidda mata cikin sihiri ne akwai mata babba wanda ita da haihu sai wani ikon Allah
Aman yanzu komai zai zo da sauqi insha Allah kuma wadda tai mata abin kusa da ita take aman ba zan fade ta ba in lokaciyayi zata tona kanta sanna abinda ta suka shi zata girba zan hada mata magunguna taje ta sha su nan da kwana bakwai insha Allahu rabbi zata hauhu kuma in na guda ta kamata kafin ta haifi dan wannan turmen atafar zata bafara haihuwa sannan dan ta ko yarta ta biyo baya karta bari wani yaga atamfar ta boye ta sai akawo man itanana wajena Allah yasa mudace yata shi ya hada mata magunguna su zamzam su zai tun habata sauda kai magunguna dai bar katai tare da ayoyen alqur ani wato ruwan adua wadan da zata riqa sha tana shafawa da wani magani wanda zatasa qasan ta sannan yace ta dage da saurararn karatun alqur,ani ako da yaushe musamman ma suratul baqara suntafo da al,abin wanda yai mata asiri kai Allah abin tsoro dan adam abin tsoro itawa ta tsone ma ido da har zai mata asiri yana shirin gani bayan ta"?
to jama,a ko ya zata kasance
♠ *ABRAR* ♠
NA
*SHAMSIYYA MUHAMMAD KWAMMA*
💔(S.M.K.)💔
AMMYN KHIRAT
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
DEDICATED TO
💕TEEMARH CUTEY 💞
TYPEN....✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 BYE MEE GOLDEN GERL
WANNAN PEGE SADAUKARWANE GA
MY LOVELY FREND
DITA AYSHAT ABDULLAHI IDIRIS. INA GODIYA ALLAH
YABAR ZUMENCE AMEEN
BAZAN MANTA DAKE BA ZAINAB BELLO MA KWBCIYAR NA GODE ALLAH YASA KADA ALKAIRI DAKE NAKE
ZAINAB MAMUDA 😍
ADDUAR TASHI DAGA BACCI
ALHAMDULILAHILAZI AHAYANA BA ADIMA AMATANA WA iLAIHIL NUSHUR ALLAK KASA MUDACE
AMMEN
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.