Abrah Complete Hausa Novel
Reading file: Abrah_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 3 of 21
*PAGE NA KUNE*
*zainab Abdullahi idiris**Uleey bby
*tare da yar autarmu ta ki gyra da kanki grp wato mmn Ahamat ina godiy ina jin dadin sharhinku*
*Ammyn kairat na tare daku a cigaba da gashi π€£*
Parlour suka tafo inda gimbiy zeenat ke zaune tana jiransu da murmushi yace gimbiyata kina zaune
Tace ina zaune phapha
Harna qosa kufuto
Gashi munfuto Bayan ya zauna sai sarauniya
Ta zuba masu abinci da kanta cikin a kushi
*ga ruwa gefe cikin wani a kushin suka wanke hannuwansu*
Sukafara da bisimilla tare sukecin abinci babu mai magana cikin su sai dai murmushi da sukema junansu wato sarauniya Ambasada
yayinda ita kuma gimbiya zeenat ke duba wayarta tana murmushi komai take duba
Sarauniya yace tafara ta shi ta koma bisa kujerarta ta mulki ta hakimce kamae yanda ta saba kafa daya kan daya
Ambasada ya dubi yar ta shi yaga rabi hankalinta naga wayatta ko abincin kirki bata ciba sai yayi murmushi yace gimbiya ta wai me aketa dubawa ne ko abinci bakici mai yawa ba did bacin abinci kike ba aman yau komai bakiciba
Dariya tayi tace inaci phapha baka gani ba harnafikaci dayawa yace bangani ba
Sarauniya dai najinsu ba tace komai ba sai mumurshi da take
Gimbiya tace phapha ina son muyi magana aman nafa yimaka laifi kuma nasan fada za kai man shiyasa nake tsoron fada maka
Ambasada yace fadi gimbiya ta,ina jinki tace Allah phapha fada za kai man yace kona fadanne na haqura cinda kinsan kinyi laifi kuma kina tsoro fada
Ta bazanyi fadan bah fadi ina jinki ta gyara zamanta tare da wanke hannunta shima ya wanke na shi hannun sai gimbiya naga tadannan wani abu sai ga bayi su biyu sun shigo du kwashe kayan sun fita dasu
Ambasada yace ina jinki fada man sonake naje na dan kwanta na futa
tace to daman phapha jiya ranar na fita ni kade ba drive
Sai ruwa ya tareni kan hanyata ta dawowa gida
Nan tafada mashi haduwarta da muhammad da irin tai makon da yai mata da kuma ce mashi yazo su gaisa da Ambasada
Ambasada yace gaskiya muhammad ya kyauta Allah ya biyashi kuma kinga irin abinda nake gudu kifita ke kade da badan Allah ya hadaki da wannan bawon Allah ba aida Allah kade yasan abinda zai faru
Dan haka kikiyaye gaba taco phapha zan kiyaye na gode
Yace bakomai gimbiya ta bari naje na futa tace phapha
muhammada dan yazo ku gaisa ko ya dubeta yaga tunda tafara ba shi labarin haduwarta da muhammad cikin nushadi take yace mata kice mashi yazo gobe tace to thank you phapha tare da ta shi dagudu
tai hanyar dakinta da kallo yabi ta tare da karkada kai duwannan abunda suke sarauniya na jinsu ita kanta da tunaniin da take cikin ranta aman tabar shi sai zuwa gaba
Ambasada ya nufo wajan ta ya duqa yai mata kiss π yace habibaty zanje na futa tai murmushi tare da cewa sauka lafiya habibi
ya kafeta da idanu ko kyftasu baiyi yace to to ni baza atayani fuwarba sai sakuwa yake mata mar yaron goye
tace mashi je ganinan yace muje dai sabarta yayi yai sama da ita
da tunanin gimbiya da muhammada indai tubanin shi gaskiya ne to in muhammad yazo yaga yamashi yanda yake so kuma gimbiya na son shi kamar yanda yake tunani to zai bata zabinta
dawannan tunani baccin ga jiya ya kwasheshi
sarauniya ma dai barcin ya kwasheta domin anji murza da kyau da kyau gareta aka sauke gajiyar
gimbiya cikin daki sai tsalle take kan gado saboda phapha yace muhammada yazo su gaisa farin ciki ba,a magana
sai da ta gama tai zaune tai tagume to wai ita da take ta murna dan phapha yace muhammad yazo to tamece take gashi kuma banda aiki sai na tunani shi
mesa nake tunanin shi meyasa ya tsaya man a rai anya ban san shi nake baπ€ hummm to shi yana so nah
infa bai so na to yazanyi kuma ninasan nakamu da son shi to ko yana da mata gashini kuma ban son mai mata ba shakka mutum kamar muhammad ace bai da mata take taji wasu zafafan hawaye ππ na kishi sun cika mata ido
zawacan kuma to kukan me nake balle bane ma yasoni to me zan hana ya,soni sai ta tashi tanufi gaban merrow tai tsaye tana qare makanta kallo sai murmushi take
muhammad daga wajan kasuwanci shi gaida ya nufo a gaggauce saboda mariba ta ga bato Bayan ya shiga ya watsa ruwa yai sallah magariba yada aka kawo mashi tee da food
sai ya kira matar shi hajiya laurat yaude kamar jira take jan ajin da akasaba yima shi yau ba,ayiba salama yai mata mai makon ta amsa salamar sai cewa tayi katafo ne kana airport ne
shikuma sai yace mata ba gaisuwa bakomai sai natafo wai misa kike haka Eh kace miyasa nake haka dama badamuwa kai dani ba yace haba baha kabane hajiya to yanzu dai kiyi haquri yakike ya gida
ni dai lpy lau katafo yace ban ta foba ni kai na naso natafo kinsa harakokin sai ahankali gashi did nayi missing dinki
dandai ya kwantar mata da hankali yace mata haka amanshi ko kadan baiyi miss nata ba saboda hajiya laurat sai ahankali taji dadi sosai da yace yayi missing dinta take taji wata. Muguwar sha,awar mjin nata ta kamata
sai miqa take tare da lumshe ido shi kanshi yaji yanayinta ya canza har tausau take ba shi shi bai san miyasa bai jin sha,awar ta ba kodan bai gamsuwa da ita tace to yan zu sai yaushe
zaka dawo yaxe mata insha Allahu cikin satin nan zan dawo yau muna litinin zuwa assabar
zanzo me aka tana dan man hummm sai kazo zakaji yace tare da kashe wayar ita ko did hankalinta ata she yake gaskiya yau dau riyarta ta kusa qarewa vai taba tafiya yadade irin hakaba gashi boka yaba ta wani tsume tana ta sha kawata ma ta kawo mata wasu kayan
ta sha sha,wa did tataru ta mata yawa harwani zirr zirr takeji kasan ta zananta naga ta cire tare da bude kafafunta wayar ta naga ta dauko tare da kunna wani video
da naji sauti nafita kamar nishi hade da gurnani ita nishin take tana kallon wayar tare da doguwar meqa zawacan sai naga tasa ya tsanta daya kasanta
tana wasa dashi tare dabin
sautin nishin wayarta kamar yanda suke tafi hayacinta sosai
tuntanasa ya tsa daya har ta koma ya tsa biyu
sai biyama kanta buqata take
ruwa kau sai bulbulowa suke ba kyuan gani zuwacan sai tasake dagon gurnani tare da sakin kuka nace tofa π€ alamar ta,kawo
*Allah ka shiryamu shin addinin musulinci yanzu kallon blue film ya zama ruwan dare ba matan aure ba jawarawa ba yan mata suna kallone dan subiya ma kansu buqata kuma kunsani hara munne ga tarin zunibi gaka she idanu da kallon ke haifarwa kuma mutum ya ji tsoron Allah koba komai bakasan sadda mutuwa zata dauke kaba zaka mutu acikin wannan halin kace ma ubangika me yaka mata mugyara Allah ka shiryar damu Ameen*
kadana Bayan muhammad mai *naira* ya gama waya da lairat sai ya tashi ya gabatar da sallahr isha,i tare da shafa,i da wutiri
Sai yai azikar din shi sannan yaxi abincin shi yai ya koma kan gadon shi ya kwanta tare da tunanin gimbiya zeenat
shi dai yana son yariyarnan so baka danba ko metake yanzu ko ta kwanta kai bata isa kwantawa bah bara dai ya kirata koyasamu na tsuwa bugu bitu ta daga tate da sallma cikin muryarta mai sashi kasala
har tsika jikin shi keta shi inyaji muryatta
yace baki bacci ba tace bacci tun yanzu idona biyi muhammad bakadan yaji sunan ya shige shi ba
tace ya kake ya daran yace lafiya,lau tana so ta tambaye shi yanada mata aman tarasa tawace hanya zata tambaye shi sai tace ya iyali yace iyali akace maki inada iyali tace babban mutum kamar ka ai bai rasa iyali
yace iyali lafiya lau da ita ma na tafo tana majinki aiko sai ta kashe waya zuciyarta nata bugawa da qafi da qarfi abinda take gudu a she yanada mata qilama ba daya ba
shiko can mamakin ta yake ko bai tambayeta ba yason gimbiya tana son shi kuma kishi neyasa ta tambayar shi yanda iyalin kuma gaskiya ba zai boye mata ba cinda auren ta yake sonyi
yasake kiranta sai da ta dai dai ta muryatta sannan ta daga kiran na shi saboda kuka tayi najin yana da mata did da haka ya gane tayi kuka kuma yaji badadi aran shi to ya zai yi yazama doli yafada mata gaskiya shi adu,arshi ma kar taqishi cinda yanada mata yace ya akai kika kashe wayar ki kona maki lafine tace a,a ba haka bane nertwk ne yace oky did da yasan ba haka bane abinda fade kuma ta virge shi sosai sai yace mata inda matata guda daya aman bamuda y,ya tana haihuwa yaran ba su tsayawa sai yabata tausai sosai tace ayya
Allah sarki Allah ya kawo masu albarka sai yace ameen ya baba ya dawo lafiya ko haryanzu bai sauka ba tace lafiya lau ya dawo tun wajan qarfe biyu Allah sarki A gai sheman da shi ina mashi sannu da zawa kafin gobe in Allah ya kaimui na shigo mugai sheshi nida abokina khalifa tace zai ji Allah ya kaimu goben su kai salam kowa ya kashe wayar shi tare da tunanin juna shidai did yaji muryatta sai yayi wanka yanzuma hakance takasan ce yayi wanka tare da alwalla yazo ya gabatar nafulfulini shi tare da neman zaben Allah yasa gimbi zeenat alkairi tare da shi adu,a Allah ya bashi gimbya ya tashi ya hau kan gado ya kwanta
*β ABRARβ * *PAGE 14*
*NA*
*π(S.M.K.)π* *write's by*
*πAutar marubutaπ*
*πAMMYN KHAIRATπ*
*SHAMSIYYA MUHAMMAD KWAMMA*
*TYPING.....βπ»βπ»βπ»βπ»BY MEE GOLDEN GIRL*
*DEDICATED TO MY*
*πTEEMARH CUTEY GIRLπ*
*sadaukarwa ga anty na momy DK anty momy na godiya da qaunar da kike ma Abrah*
BisimillahiRahamaniRahim
Muhammad da Abokin shi khalifa sunci ado da kwalliya sai kace zasu gasar kyau
Sun hadu iya haduwa to ai dole saboda gidan siriki za,a
Yauwo su gimbiy sai hidima take da kanta saboda zuwan muhammad da kanta ta shiga kichin take hadama masoyin nata kayan tarbanshi
Bayan ta hada komai sai tasa bayi suka dauka suka kai dakin baqi itakuma tashiga dakinta domin shiryawa wanka tafara shiga bayan tafuto ta nufi gaban mirror dan tsara kwalliya
Tamarasa kalar kwalliyar da zatai
Bell ta danna sai ga wata baiwa tata daman itace mai mata kwalliya
To yauwo so tai ta tsara abitta da kanta aman ta kasa gani take kamar ba zatai yanda take so ba
Kuma tana so ta birge muhammad ranke dade gani tunda zun kinyi shuru bakice komai ba inji baiwar tata hummm gimbiya tace
Kwalliya zaki man wadda baki tabayiman irin taba ta yauwo tafi ta kulum inso kiman ita wadda did wanda yagani so daya sai yasake dubana
To ranki shi dade yanda kikeso haka za,ai ai ranki shidade ko baki kwalliya did wanda ganaki sai ya rikice saboda tsanani kyaunki
ni banma taba ganin kyakyawa irin kiba zan maki kwalliya did wanda ya ganki bama rikicewa bama sumewa zai
Allah yatai maki gimbiya inkin shiya za'a fara itako did kanta yaqara girma saboda wasata da baiwartata tayi
Masha Allah iya kyau gimbiya tayi ba abin sai wanda yagani baqaramin kyau tayiba ni kaina wajan kallonta harsaida nafidi baqaramin rudani tayiba
Faful din rigace ta sarauta jikinta doguwa harja take ga qasa gawani ratsin da akai mata da duwatsu farare takalmanta kuma farare ne sarkatama farace hand bag dinta fara sai wani shegen gyaran kai
Da akai mata inda aka rabashi ukku na tsakiyar anyi da kwareshin da shi ankawo wasu duwatsu farare ansa mata sai faful din bant sai sauran an mashi wani shegen tuqa mai kyau da tsari an sako shi gabanta saboda tswon gashin harga cikinta
suma an masu ado da bant bant farare kanana kanna anjero su
kai abinfa sai wanda ya gani
Sai qamshin turare take Araibiyan udtt
Haka ta sauko qasa baiwar nabinta tana nade mata
Harshan rigar da keja da qasa ta baya
Ita kanta Sarauniya da ke zaune tayaba da kyua da tsari na kwalliya da shigar ta gimbiya murmushi kawai take tasan yar tata babaya ba wajan kyua
ππππππππππππππππππ
batafi minti 30 ba sai kiran muhammad ya shigo wayar ta inda yake sheda mata gasunan isowa nan bada jimawa ba tace Allah ya kawo ku lpya Yace ameen Ambasad a shima yayi nashi adon sai naga shigar tashi irin ta sarauniya ce wati kayan su iri daya shima yauwo sarautar yake tayasu kayane na sarauta jikin su
ππππππππππ· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π· ½π·
muhammad da khalifa tunda suka karyo kwana gidan su gimbiya su kasan sun shigo Aljannar duniya dan doli kakira unguwar da aljanna duniya yauwo dai cikie take da escot gasunan bijat kowa kagani fuskasa da qaton rado
ππππππππππππππππππ
wato no reaspet BAyan sun samu wuri sunyi parking sai suka futo ai take suka nufo su da bindigu saboda basu san suba
duniya kuma yanzu sai ahankali saida khalifa yafada masu kosu suwanene kuma wajan mai gidan su kazo sanna suka qyale su
muhammad ya fidda waya shi ya kira gimbiya ya fada mata suna waje tace to mintina kadan sai wata baiwa tai masu iso zuwa cikin gida
yau ce rana da muhammad ya ga baiwa gidan dan shi yazatama basu da bayi haka nasu tsarin sarauta take
Ashe akwai su sun shiga cikin gidan khalifa an ware idanu sai kallon π³ duniya ake cikin ranshi yana yabawa da kyua da tsari na wanna gida kamar baza a mutu ba masu gida rana kenan kudi Allah kabamu musu albarka Ameen
β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯
qaton dakin baqi aka kaisu katafaran daki ne nagani nafada saikace fadar sarki
bayan sun zauna da kaman mitina 10 sai su kaji qaran takalmi kwass kwass kwass
gakuma qamshi da yai masu maraba tunkafin ta shigo did sun mai da hankalinsu akan qofa dan gani mai shigowa did bazata wuce wadda suka zo wajanta ba
β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€β€
da salama ta shigo baiwatta na biye da ita hartasamu daya daga cikin kujerun ta zauna ta aza kafa daya kan daya sanna ta kalli baiwar tata tai mata alama da ido sai naga tafi ta
da muhammad da khalifa sai nace ko sallama da tai kasa ansawa su kai saboda ba qaramin rikitamasu tunani tai ba masha Allah shine abinda suke fada cikin ransu
π€π€π€π€π€π€π€π€π€π€π€π€π€π€π€π€π€π€
sannuku da zuwa shi ne abinda tace cikin muyarta mai rikita yan maza sai sanna naga sun dawo daga duniya tunain da su ka shiga
khalifa ya jinjina kai tare da fadin yawwa ranki shidade
murmushi tai mai kyau tana kallon muhammad da yai mata kyau da kwarjini ya hadu sai kace ango shigar ta birge ta sai kallon shi take khalifa yanura da haka cikin ranshi cewa yake abokina kadace dan ko ba a fada ba gimbiya zeenat na sonka
ππππππππππππππππππ
Muhammad fa sai muce haryanzu yana london dan zaman da yake jiyake kamar yaje ya rumgumeta shine kade abidan zai sashi yaji yasa mu na tsuwa man bada ma sai da khalifa ya taba shi sannan
idanunshi na gareta itama shi take kallo sanna
Sai ta taso cikin tafiyarta ta qasai ta
ta nufo su tare da dauko wani qaton tire mai dauke da kayan alatu takawomasu bisa wani tabel da ke gaban su
ta aje tare da qara gaishe su suka amsa ta koma ma zaunita ta zauna sai muhammad yagabatar mata da khalifa a matsayin Abokin shi kuma babban Aminin shi
ππππππππππππππππππ
kuma yace mata shinan yake zaune tare da iyalin shi tace Allah sarki cikin zuciyatta cewa take Ashe did da matanku tace bari naje na dawo suka ce mata to bell ta danna sai naga wanna baiwar ta zo sai ta miqe tsaye sai baiwar ta koma bayanta tare da nade mata rigarta sai tai gaba ita kuma tana binta a baya
Bayan tafita khalifa yace Abokina yauwo naga inda mulki yake kuma naga inda akekira da sarauta muhammad yace ai nan bakaga komai ba sai kaga sarauniyar zaka tabbatar da ainahin sarauta ta gaske
ππππππππππππππππππ khalifa yace ba dole ba ga sarauta ga kudi ai dole kaga izza muhammad yace a kwaifa izza ga sarauniya
Abokina fa ga dukkan Alamu ko ba a fadaba yariyannan tana sonka duba da kollan da take aika maka da shi ko ko ince kuke aikama juna da shi da angani ansan na masoyane wadanda su kadade cikin soyayya
Tunkafin kufada zuciyoyenku sun fasalta sirin zuciyarku fatanmu shine Allah yasa aiyi da mu Ameen muhammad yace
sun sha ruwa da kayan marmari zuwa can sai ga gimbiya ta kira shi waya tasanar dashi cewa ga phapha ta nan insun gama za su shigo su gai sa yace mata sun gama
yace ma khalifa ga Ambasada nan shigowa su gaisa yace mashi to mitina qalilan sai ga shi ya shigo da sallama suka ta shi tsaye su duka suna ansa mashi sallama
tare duqawa za su gai sheshi yai saurin ba su hannu tare da ce masu ku zauna mana sun dai zauna amman ba su yadda sun gai sa da hannu ba Shima Ambasada ya zauna daya daga cikin kujerun dakin suka sake gai sheshi cikin mutunci da dadatako yake amsawa kuma Ambasada
ya yaba da su da kuma na tsuwarsu da tarbiyarsu duba da yadda ya basu hannu su gaisa sukaqiya Sai ma zamowa da sukayi daga kan kujera suka sake gai sheshi wannan ya nuna suna da mutumci
daganan khalifa ya gabatar da kansu ama tsayin shi na Abokin muhammad nan Ambasada ya gane kowanene muhammada
sannan yace da Farko dai zan gode ma Allah da kuma kai abisa tai makon da kai ma gimbiya zeenat na gode Allah yasa ka maka da alkairi
su dai sai sune kai suke gasa irin anzo gidan suriki π€£ yaqara da cewa nasan tundaga ranar da kuka hadu harya zuwa yau na son kuna waya da ita did da baka nemi izini daga gareni ba
aman ba lafinka bane natane yanzu dai mike tsakanuku da ita sai khalifa yace rankai dade munyi laifi na waya tare da ita batare da saninkaba
inka duba wannan abu did gamone da katar inba dan Allah yakawo wannan abuba inama zamuga wanna yariya balle ta kai mu yin waya da ita
ayi hakuri abisa kuskuren da mu kai sannan abu nagaba Abokina muhammad yaga gimbiya yana so shine mukazo idan har gimbiya ba,ayimata miji ba to mina so abamu daman nai manta
muhammad dai kai na qasa ko motsin kware baiyi Ambasada yayi nazarin su sosai muhammad baida wata matsala da za ace ba za abashi aure ba aman did da haka sai ya qara bincike akan shi
sai yace wanne gari kake ga did kan Alamu badannan bane sai lokacin muhammad yai magana yace phapha kamar yanda yaji gimbiya na cewa
da farko dai ni maraya ne kuma ina zaune a najeria cikin
*KATSINA STATE*
dan kasuwane ni babu abinda ban sayarwa ina fitar da kaya daga kashe da ban da ban Ambasada yace naji yae mahaifinka sai yace sunanshi Alhaji Ahamat *mai NAIRA*
Allah sarki nasan shi dadadewa Allah yai mashi rassuwa saka makon hadarin jirgin sama koba shi bane muhammad yace shine koy
kuje zan nai maika yace to su kai mashi godiya shi kuma ya fita ba jima wa sai ga gimbiya ta shigo
sun dan taba hira kadan sukai sallama da ita tai masu rakiya tare da kuyangita har qofar gida sai da suka shiga mota sannan ta koma cikin tare da jindadin gani masoyinnata
parlour na ta nufa tatarar da iyayan nata idan sarauniya ke hakimce kamar kulum bisa yar gado wato kujerta ta mulki wadda kulum bisa ita take zaune ko gajiya ba tai
bakowa sai su kade kuyangu duk sun koma muhallinsu gimbiya ta zauna tare da murmushi tace phapha kaga muhammada ko yace naga muhammad wai na tambayeki itace ina jinka pha pha
zaki fadi gaskiya tace yes phapha
ga alamu kina son muhammada ko ba tai zaton itace tambayar da zai mataba did ta da birce tarasa mizata ce ba dai son da take ma muhammad yafito filiba wanda kowa zai iya gane ta na mugun son shi
kuma alhali shi bai fada mata cewa yana sontaba yace fadaman gaskiya kina son muhammad ne tace phapha ko ina son shi ai shi bai fada yace yana sona ba
Ambasada yayi murmushinsu na manya yace aiko bai fada ba babu
mai gani gimbiya yace bai sonta tace phapha ba haka bane shi so da ban yake yace nasani did abinda kikeso duniyar nan koma meye shi sai nasa momaki shi indai ina raye sai na cika maki gurunki tace na gode faffa zaka iya samoman komai indai kudi na siyan shi aman banda so shi so da banne
take idanunta suka cika da hawaye sai zuba suke sharr bashi kade ba har ita kanta sarauniya ta girgiza dagani hawayen tilon yartata kuma jarima wadda raban da taga kukanta tun rassuwar kakarta aman gashi yauwo saboda soyayya tana zubar da hawaye kanta lallai sarauniya ta girgiza
Allah yasa shima yaso ki kamar yanda kike son shi lallashi ta sukeyi inda phapha yace kina dai san shi ko to share hawayanki indai muhammad ne kin same shi kinga ma tace bphapha banso ai mashi dole anuna ma shi qarfin kudi ko mulki in dai ba shi yace yana so naba
did maganar nan datake cikin kuka take yinta tanayi nana share hawaye wayyo har taban tausai βΉβΉ
phapha yace shi da kanshi yace man yana sonki
kuma auranki zai yi shiyasa ma kikaga ina tambyarki kina sonshi dan karne maki doli kuma kinsan shi ba dannan kasar bane inya aureki daukar ki zaiyi ya tai dake qasar shi kuma kinga muma nan da wata shidda zamu tashi mukoma misira dazama kin amince zaki aure shi ya tai dake kasarshi na amince phapha shi aure ba inada baya kai macce da zama shuru sukayi
suna kallonta ita kanta sarauniya kharima aza hannu tayi kan geme shikuma ya zura mata ido yana kallonta da mamakinta ganin suna kallonta yasa ta tashi tai dakinta da gudu
*β ABRARβ PAGE 15*
*NA*
*π(S. M. K.) π* ~write's by~
*πAutar marubutaπ*
~πAMMYN KHAIRATπ~
*SHAMSIYYA MUHAMMAD KWAMMA*
~TYPING.....βπ»βπ»βπ»βπ»BY MEE GOLDEN GIRL~
*DEDICATED TO MY*
*πTEEMARH CUTEY GIRLπ*
*WANNAN PAGE SADAUKRWA GA MY BEELAT SARAUNIYA*
*SARAUNIYA BEELAT INA YINKI IRIN SO SAI DINNA NA GODE ALLAH YABAR KAUNA*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.