Abrah Complete Hausa Novel
Reading file: Abrah_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 7 of 21
*page 18*
*Dedicated to Teemarh cute girl*
*time 8:7*
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Bisimillahirahamanirahim*
Abin duniya ya taru ya mata yawa kulum ciki girma yake aman bai motsi Abin nada munta matuqa sai gayawa Allah take shi kan shi muhammad baida kwanciyar hankali"
Dan haka ne yau ya sameta yace ta shirya gobe za subi jirgin safe zuwa india domin duba lafiyar ta tace" mashi to"
Da safe sun shirya don ta fiya sai taje wajan laurat dan ban kwana da ita sai tace" mata Anty muza mutafi sai Allah yai mana dawowa,
Sai"ta kalleta. qasa da sama ta tabe baki batace komai ba ta barta tsaye sai"tace to muyafi juna tafiya hali,
Airport jirgin su ya daga zuwa qasar india haidarabat nan suka nufa a wani babban shahararan hospital wanda ya tara manyan likitoci da suka san aikin su
Tasame gani likitoci da dama kuma sunyi chakin dinta yanda yaka mata aman ba suga wata matsala ba tana cikin qoushin lafiya ita da cikin ta
Haka suka fada" ma muhammad sai" muhammad yace" to Alhamdulila" aman tai makon da za kuyi man shine" kucire mata cikin nan " domin cikin yawuce watanin haihuwar shi"
Kusan wata na goma shabiyar yake" ku tai maka man kura bata dashi" sai" sukace" ba zai yuyuba" su dai ba suga wata matsala" da zatasa sufasa taba"
Dan haka su jira lokaci" na haihuwar ta" muhammad idanu sunyi mashi jajir" sai" rokon su yake na suyi mashi Alfarma surabata da cikin sunkiya"
bai san sadda ya fashe da kuka ba kamar qaramin yaro" Allah yasani yana tausa yawa matar shi" matuqa" domin abin tausai ce duba da yadda duk ta kumbure zama" da kyar tashi da kyar
Ahaka ya isa room din da aka bata" tana zaune" tana cin tufa ya shigo " ganin halin da yake ciki yata da mata hankali" ta aje tufar ta" maida hankalin ta gareshi"
Tace"mashi lafiya" meya faru mesu kace maka da matsalane ko bazan haifi cikin ba? Ko muta zanyi? duk cikin ta shin hankali take jero mashi tambayoyen
Muhammad ya" rungume ta tare da qara sakin wani kukan da yafi na da zun yace" bazaki mutu ba gimbiya insha Allahu sai lokaci yayi" ina cikin damuwa mai tarin yawa akan wannan ciki naki" ban ta6a jin ko ganin cikin da yai wannan watannin ba a haife shi ba daman ciki na kai wa wannan lokacin haka koko dai sai nakine ya kai wannan lokacin
Abinda yafi dau reman kai shine" yanda likitoci basu da muda yawan watanni da cikin yai atare dakeba? Kowa sai dai yace "man lafiya ina cikin damuwa" sosai"
Ita" kanta " gimbiya wasu zafafan hawayene " suka cika mata ido daurewa kawai take" domin ita" kade tasan halinda take ciki" ita"kanta" ko a labarai ko afilm bata ta6a samun wanda ciki yai kusan shekara biyu baa haife shiba" kuma bai motsi " kuma yana girma" sannan ace wai lafiyar sa lau"
wani lokaci har tunani take anya kau ciki ne" take dauka" abin na daure mata"kai sai inda hankalinta" ke kwanta wa shi ne likitoci suna shaida mata" cewa abinda ke cikin" yana cikin qoushin lafiya" da ba mutum bane" da sungani" ko suga wata Alama"
hawaye" suka zubo mata masu zafi da daci" lalai wanna jarabtace" Allah ya daura mata kuma" ina roqon"Allah yabani" ikon" chanyeta
Muhammad yace" amee" ita duk atunanin ta cikin zuciya take zancen ta bata sanko duk abinda take fada" muhammad najin ta kuma kyaletane yayi" domin yabata damar gama tunaninta"
Sannan yace" mata abinda nake so dake" shine ki rage tunani dan shima wani ciwon ne na daban duk kuwa dana son tunani dolle ne a gareki aman ina roqonki da ki rage shi" kibarwa Allah komai" dan shine magani komai" kuma babu abinda ke dauwama sai ikon rabbi komai yai farko to yanada qarshe mu dage da adu'a muna gayawa Allah buqatummu dan shi mai jine mai gani kuma shine gafururahim ne"
Babu abinda ya gaga reshi shine mai kumfayakun wanda in yaso abu ya kasance zai kasan ce kinji kiyi haquri ki rungume kadaraki da hannu biybiyu ki kuma yima Allah godiya" a kowane hali ina roqon Allah yasa kaffara ne a gareki kuma nima zan dage da tayaki adu'a ba dare ba rana insha Allahu"
"gimbiya ta nisa tace" mashi to na gode" my da nasiha ka agareni" zan dage sosai wajan gayawa Allah insha Allahu" kuma kamar yanda kace babu abinda ke dauwama sai ikon Allah" wanna haka yake warana komai zai zama labari na gode kwaire mijina Abin alfahari agare suka" rungume juna su cikin shauqi da so da qauna" game da tausayin" junan su"
Suna"cikin wannan haline" sarauniya" ta kira muhammad sai" ya daga" Bayan sun gaisa sai"take" cemashi ya ake ciki" me likitocin sukace" sai" muhammad yace" mata sunce komai lafiya lau bata da wata matsala kuma" na roqi da sufa sata sufida mata cikin sunce a a"
"ok inji sarauniya "sai tace" kuyanki tikiti" yanzu" kutafo nan dan a kwai wani kwararen likita da nai ma magana zai duba man ita sai"yace to insha Allahu" sai mun tafo" tace" to Allah yakawo ku lafiya suke"amme"
Ya dubi gimbiya dake sauraran su yace" kinji abinda sarauniya tace" yanzu zamu tafi can mesira insha Allahu gimbiya idanu" sun cika da hawaye ita dai gaskiya tagaji da gani likitocin nan dama zasu qyaleta da yafi" tace mashi to"
yafita yaje yai ma likitocin bayani" akan suba shi takarda sallama zasu tafi sai" suka rubuta mashi" tare da basu wasu kwayoyen da zatai amfani dasu" wadan da zasu tai maka mata wanja tage kumburin da itayi dan shine matsala"
Airport *MESIRA* dandazon jama,a ne ta ko ina gasunan sun cika airport din du kuwa da girman shi aman cike yake da mutane daban da ban musamman ma masu kaya na gidan sarauta gasunan maza da mata yayin da ga kwalaye nan ga hannuwan su anyi rubutu da manyan baki"
kamar haka" *Ur WELLCOME GIMBIYA ZEENAT* shine abinda ke rubuce gefen su kuma wasu mutane ne da bindigu a hannuwan su suma sanye suke da kaya iri daya suit fuskar su kuma sanye da gilashi biki fuskar nan tasu ba alamun dariya tatare da ita
sai busar Alagaita ke tashi da kuma jiniyar motoci mintina kadan sai ga jirgin su ya sauka fasinja sunfara sau kowa kowa sai baza ido yake yaga wanda yazo dau ka da ga ciki ko harda masu dauke da kwali sao qara da gashi suke sama suna waqa" da baitika da kirari na diyan sarauta"
shuru kowa ya gama fito wa aman ban da su dalin qin futowar su kuwa shine" qafarta ta ruqe ta kasa daga ta kuma muhammad yace" ya dauke ta tace" a a shiya sa har kowa ya fita ban da su ganni kowa yafita kuma qafar bata saki ba" ba tau auneba ya sabeta yai mata dauka jarire" ba dan taso hakan ba taso ace da kanta tafita saboda ta taga ta ga anzo daukar ta"
koda ya zuro qafar shi yafara fito wa sai suka gansho dauke da gimbiya su kansu hankalin su yata shi cikin sauri tunka fin ya ida sau kowa suka shinfida wani qaton kafet ja wanda atsakiyar shi shima anyi rubutu da manyan baki wellcome gimbiy zeenat "
ta saman shi muhammad ya tako yayin da na ga wasu bayi dauke da wasu irin tururuka masu shegen kyau dauke a hannu su cike da fulawoyi masu kyau muhammad na tafiya suna watsa masu fulawoyin tare da rera masu waqoqi harya zuwa bakin mota inda nanne qarshe kafet din
wata zungureriyar motace hadadda mai shegen kyau ita aka buda masu gidan baya ya ajeta sannan shi ma ya shiga ya zauna suka tafi inda akasa motar su tsakiya na bayen su motocine da yawa sai jiniya suke wadan da muhammad ke tunani na sugaban qasa ne duba da mutanan da ke jan motocin
duk ta inda sukabi sai kaga mutane na kawo gai suwa wasunsu kuwa harzubewa suke qasa suna gaisuwa lallai muhammad yaga sarauta da mulki" tunkafin ma suje gidan ita dai gimbiya ta lafe ga jikin shi tana ta kanta bata san abinda kefa ruwa muhammad shida ke baqo shi ki kalle kallen shi
Sun isa *masarauta mesira* babbar masarauta ce ta gani ta fada masarauta mai cike da dumbin tarihi masarauta mai dauke da izzar mulki aman duk da hakan sarkin ya kasance mai adalci shiya yake da mutane talakawan shin nasan shi domin shi mai kirkine da tausayi agare su shiya suke girma masho so sai bama iya shi dade ba duk wanda ke wannan masarauta sun girma mashi"
musamman ma yanzu da aka kawo sauye sauye da tsare tsare saka makon na da sarauniya karima da akayi tasake kawo cigaba so sai awannan masarauta kuma suna jindadin mulkinta saboda itadin mai adalicice agare su tayi gado wajan mahaifin ta"
koda motocin suka tsaya sai" aka bude masu tasu suka futo dan zuwa cikin gida nana ma tun daga bakin motar aka sake shifida wani kafet din ga kuma wasu bayi maza da mataa sunyi layi haggu da dama sunsa kafet din tsakiya ga wata kalar busa da suke mai nuni da iso warsu yanzuko da kanta ta tako hannuta ruqe da mashi sun tafiya ana masu kirari bayin kuwa sai duqawa sume suan kawo gai suwa gare su kai inka ga tsarin abin sai ya birge ka"
farba ta musamman akai masu masauki biyi aka basu gimbiya guda shima guda yau sarauniya ba zaman fada wannan rana ta yar tace" sunci sun sha sannan
Aka kai su wajan mai martaba tsohon sarki suka gaishe shi ya amsa cikin farin ciki inda gimbiya ta aza kanta bisa qafafun shi shikuma yana shafa gashin kanta yana mata sannu ya tau saya mata ba kadan ba sai fira suke da muhammad sosai shi kan shi muhammad yayi" mamakin yanda suke ta hira dashi abinda yanura sarki yanada saukin kai yayin da ita kuma gimbiya bacce ga jiya ya dauke ta muhammad ya kalle ta yanda take bacce da ka gani kasan baccen wahala ne bana jindadi bane yace ita wanna ma tayi bacce ko akai ta daki"
mai martaba yai murmushi yace" kyale ta ta tuna quruciya ai inta zonan bata da wutin bacce sai saman qafafuna barta har sai tata shi duk da na tsufa ina iya dau karta muhammad shima" yai dariya ceto bara nima najai na huta yace" inji mai martaba
muhammad yanufi" masaukim shin dan hutawa kuma ya shiga yana qarema masukin nashi kollo komai yaji wuri ya hadu an shirya ma duniya kamr baza amutu ba lallai masarauta ta burge shi ta hafu iya haduwa nan ya watsa ruwa yayi sallah ya kwanta sai bacce
acan kuma mai martaba ya sa jikan yar tashi gaba yana kallo yanda ta koma tafita haya cinta ga qaton ciki kamar ya fashe yafito da kanshi bai ta6a gani girman ciki irin wannan ba sai ga jikan yarshi hankalin shi ba qaramen tashi yayi ba yana tausaya mata so sai gashi cikin farko abu ga qaramar yarinya shima idanu sun cika da hawaye sai gangarowa suke bai sani ba jin dumen wani abu kamar ruwa yasa tata shi taga kakannata na kuka kuma yana ta kallon ta shima ita yake kallo ta girgiza mashi kai alamar yai shuru
Cikin barkonci tace" ina bacce na zaka tadeni da kukan ka ko so kake nima nayi kuka ko ka tuna da tsohuwar matar ka margayiya shine kai zaune kana kuka to inka tunata kabi sai dariya take yanda taga hawayen shi suqin tsayawa da dai taga abin bana lafiya bane itama sai ta fashe da kuka wanda yafina shi daman ita kullum cikin qunci take daurewa ne kawai take da kuma qarfin adu,a da take itace samun sauqinta
gani kukan da take yafi nashi sai yace" ke kukan mekike halankin tashi kinga baki ga mijinki ba to bai tafi ba yana can yan bacce shima yamai da abin wasa yace" haba matar ishuru mana kinji mijinki bai tafi yabarki ba dan gayanzu kinfi sanshi dani yayi kalar tause sai ya bata dariya tace ba kai bane ba ni bara ma naje nai sallah
yai dariua yace" kije dai ki gano mijinki zakice ta Eh shi zangano kaima bayanzu kagama kukan matar kaba katuna ta ta tashi da kyar ta taka zuwa masaukin su ko ta kalme yanzu bata sawa saboda kumburin qafar ta mai martaba yabita da kallo yanda take ta fiya cikin duk ya janye ta ita daban cikin da ban Banyan ta watsa ruwa tai sallah
ta nufi wajan mahaifiya tata ta ta da ita zaune tana futawa gefen ta kuma wani kyakyawan mata shine zaune suna hira tunda ta shigo wannan mata shi ya qura mata ido yana ta kallon ta ko kyftawa bai yi har tasamu wuri ta zauna ta gaishe da sarauniya tace" mata barka da hutawa
tace" yauwa tare da jawo gimbiya kusa da ita tace yanzu mike maki cieo mekike so kin jin yuwa ta kama qafafun ta dakan ta tana mam matsa matasu gimbiya tace" banji yunwa ba abinda keman ciwo
ta kai duban ta ga wannan mata shi tace Ammar bako magana sai aita kallona wanda ta kira ammar yayi dariya yace bari nai ki huta sannan yakike ya qafin jikin tace" da sauqi Alhamdulilla
Sarauniya tace" ku shirya keda mijinki ga Ammar nan kuyake jira mahaifinki zai aiko dau karki yanzu zuwa gidan shi tace to " bari nata shirya sai na fada mashi ta ta shi tai daki dan shirya
Sun shirya motoci sun zo an dauke su zuwa fadar sugaban kasa muhammad tunda suka gaisa da Ammar basu sake magana ba da ma sun had ido da shi sai ammar ya harare shi yarasa da dalilan haka dalilli kuwa shine ammar dan waziri ne da yaso gimbiya shine muhammad yai mashi shirgar sauri mafarin harare hararen kenan
*♠ABRAH♠*
*Na*
*AMMYN KHAIRA*
(GOLDEN GIRL)
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.