Complete Hausa Novels

Abrah Complete Hausa Novel

Reading file: Abrah_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 14 of 21

*PAGE 35*

_________kallon kallon suka tsaya,yi ita da shi kowa da tunani da yake " dauke kanta tayi da barin'kallon shi sannan taje ta'samu daya daga'cikin kujerun d'akin ta zauna ,

Sai binta yake da kallo. Baqaramin Kyau tai mashi ba Abinda ya nura'da ita shine itama Ra,ayin su daya wajan colour d'in kaya,

Bayan ta zauna ta har'de kafafun ta d'aya bisa d'aya tana kar'kadasu zaman NATA baqaramin birgeshi ya,Yi ba zatayi Kyau da Sarauta"

Itako Abrah duk ta Rud'e ta rikice tarasa ta inda zata fara saboda wani mayane kallo da yake mata na qurulla,

gyara muryar'ta tayi sannan ta tattaro dauriyar ta da jarumtar ta ta kalle shi ido cikin ido tace " malam lafiya kaketa kallo na ko yau ma har'gida kazo kayi man iskancin naka da ka iya wai miye matsalar'ka dani mi na tsare maka dan Allah kabarni"

Duk wannan maganar da,take bata janye idanunta daga cikin na shi'ba shima haka.

Sai data kai Aya sannan shi ma cikin tsare gida yace"kinga ma haka Ake tarban baqo Baki iya gai'suwa'bane Baki ta murguda mashi tace ei ban iya badin ba,a koya man ba kinyi qarya dady ya Baki tarbiya yanda ya kama ta.

Ra,ayinki dai ne na rashin kunya kuma zanyi maganin ki Baki ta ta6e mashi tana magana qasa qasa yanajin duk Abinda take cewa yai banza da ita,

Ya cigaba da latsa wayar shi ita ma shuru tayi tana kallon shi yanda gashin shi ya zubo ya rufe mashi ido da yake ya cire gilashin idon shi so Wanda ya zubo gefen fuskar shi shine ke rufe mashi fuska kasan' tuwar ya duqa yana latsa waya Sai gashin ke rufe mashi ido yana latsa waya yana sa hannu yana janye gashin zuru Abra tayi tana kallon shi kamar tasamu tivi ba qaramin Kyau ya Yi ba kuma yanda yake sa hannu yana janye gashin Abin yabada citta, yaji Ajikin shi kallon shi take dan haka ya dago kai ya dubeta ido hudu sukayi yace mata ke ba village lafiya kallon Sai kin kai kin gano munina ko da yake ma ai banda muni ko INA da shi Ai'baki ganin'shi saboda soyayya ya d'aga mata gira guda kunya duk ta kamata baso yaga tana kallon shi ba Ai Sai ya rai na ta ita ma fuska ta Yi ta kalle shi tace" soyayya dawa da kai Allah ya sa waqe Allah ta tsari gata Rina da Sara suka Aiko maza sun qare bazan ta6a soyayya da kai ba.

Tunda tafara magana yake kallon ta sannan yace saboda mi ban kai ki so niba ei ko zakayi so kayi da mutumen kirki tace da shi to niba na kirki bane ei in'ban da iskan'ci da matsar yan mata ba Abinda ka iya ido ya zaro😳😳 shaidar da zaki man kenan ei Aini ganau'ce ba jiyau'ba kaman nagani in din yanuna kan shi kama manta ke nan ei gaskiya bani bane Sai dai in mafalki kikayi taya nazo maki A mafalkin kuma ta INA nafara sumbatar ki nayi ko tungumeki nayi gaya man taya nafara.

Kai kar ka rai'na man wayyo INA na ni INA rai'na ma matana wayyo matar'ka Allah dai ya sawaqe kai ko kunya ma bakaji,

Taso WA Yayi ya dawo inda take ya zauna ita kuma ta matsa yasake matsowa tasake matsawa haka dai su kai tayi ta matsa ya matso har' suka kai qarshen kujera dan Allah malam miye haka,

Ban fasan iskanci ya Yi dariya to Ai ni dan iska ne yasake matsawa har suna jin nufashin juna kallon shi take shima ita yake kallo iskan bakin shi ya hura mata ta rufe ido wani qamshi taji ya daki hancin ta nawata kalar sweet batayi Aune ba taji hannun shi kan fuskar ta yana shafa WA bude idon ta tayi sai cikin na shi idon gira ya daga mata sannan yace to ya bige hannu shi tayi tace nifa bana son Abinda ka ke man iskanci naka har cikin gida mu wallahi zammaka ihu.

Qara matso ta ya Yi yace" Yi ihun mana daga murya ya matsota so sai ya kai bakin shi saitin NATA ta rufe ido zufa ta kari ke mata har d'ugowa take tasa duda da cewa kissing dinta zai Yi sai taji shuru ya tsan'shi yasa ya dan gwali zufar ta ido ta bude yace kalli kiga lallai kin kai so sai za,aje dake zufa kike dan na matsoki duba kiga nima zufa nake dukkan mu mun kai INA sonki Abrahhhhhhh!! Ki Amince dani muyi Aure..

Wani kallon ukku saura kwata tai mashi gami da murgude Baki tace Ahakan zan so ka Ai kai baka kai na mijin ba in ma mafalki kake ka'falka dani bazan ta6a son ka ba to Ashe ban kai na miji ba to inaji mafalki nake tsaya muga ko mafalki ne ya zawo ta ya hade da jikin shi sai dukan shi take tana qoqarin qwace'wa Aman takasa shiko ba Abinda yai mashi zafi har wani Ajiyar zuciya yake yana lumshe ido shi kade yasan Abinda yake ji

D'agota Yayi jin tana kuka harshe yasa yana lashe mata hawayan ta sai kace maye😝 itako ta rumtse idan ta so sai bude idon shi Yayi yana kallon ta yanda hawayen ta ke sauka ga Zara zaran eye lashes dinta da suka jiqe da hawaye harda eye lashes din yabi ya tsotse Abin fa na shi ya girmama jin Ana jamata gashin gira sai da ta FASA qara ta bude Baki tace wai kai wanne irin maye ne yanda take motasa peank din lips dinta Abin ya qara burge shi tana cikin magana hade bakin su waje guda kamar ya samu sweet itako jin dadda'd'an qamshin bakin shi da taji yasa ita ma cikin salo ta mai da mashi da martani sun Dade suna tsutsar junan su gani tafi shi zaqewa yasa haqoran shi ya cije mata harshe ba shiri ta fito da bakin ta daga na shi hawaye suka gan garo mata dan taji zafi so sai yace mata niba dan iska bane zaki koya man iskan ci Ashe haka kike zazzafa Ce Ai ni ban sani ba Nike Yar iska ta fashe ma shi da kuka kuma da danasin Abinda yai mata yanzu cikin zuciyar ta istigifari take domin Abinda yai mata bai da ceba jawo ta Yayi zai rungume ta tai maza ta kwace tagaya mashi maganganu masu zafi

Yanajin yanda take kuka kamar ranta zai fita takowa Yayi inda take durqushe domin bai iya jure kukan ta yana ta6a mashi zuciya dagota Yayi tana kwaceya aman yamata ruqo bana wasa ba hada ta Yayi da qirjin shi ya rungume yata kuma talafe sai kace mage da yake yana da fadin qirji ko ganita Ba,ayi😫.

Shafa bayan ta yake yana dan bubbugawa Alamar lallashi itako ta lafe tayi shuru tana shaqar qamshin turaran shi kan kujera ya nufa da ita ya zaunar da ita shima ya zauna dan kwalin kan tane ya zame gashin kanta ya bayyana ya gyara hannu shi ya kai yana shafawa ita kuma ta lumshe ido tanajin shi .

Duk ya rude dagani yawan qashin kanta yau zahiri shi daman yana son macce mai gashi zuwacan tai zumur ta qara jabaya ta daura dan kwalin ta tama ta shi daga kujerar ya koma wata ta zauna sun jima ba Wanda yace uffan shi kuma yana duba wayar shi massege be ya tura mata

Tana dubawa taga Muhammad ne ga Abinda yace my jolley ya bakon mu yanzu nasan kin bashi ruwa da Abinci yaci ya qoshi kuma kin karramashi to INA gai da shi idon ya tafi ki ta6oni I love u

Bayan ta duba ta dubi Dr shi wayar shi yake duba WA cikin zuciyat,ta tace INA ma nasamu damar ba shi ruwa ya cikani da iskan ci zowa tayi ta hada mashi komai ta zuba mashi sannan tace mashi bisimilla

Thank u yace mata ta murguda mashi Baki cikin ranta tace sai kace wani na Allah yace mata Ai ni na Allah ne Ashe Afili tai maganar qala bata Ce mashi ba ta koma ta zauna sai da ya melu yaga dama sannan ya dauke tufa yanaci Ayangace furuit kawai yaci ya sha runwan paro su kade ya ta6a yace mata na gode da karramawa Allah yai maki Albarka matar banza tai da shi ya gyara zaman shi ya koma serious yace Abrahhhhhhh ya kira sunan ta har tsakar kanta taji kiran tsikar jikinta sai da ta meqe yace gaba da cewa kamar yanda na fada maki shine INA sonki kuma Auranki zanyi banzo da wasa ba yardarki nake nema in kin Amince na turo Aiyi magana

Ban Amenci ba nafada maka kuma zan sake fada ko da maza sun qare bazan Sure kaba ko wacce uwa tanaso tasamawa ya,yanta uba nagari kai kuma naga ba shi bane inbanda iskan ci ba Abinda ka iya kuma ni inada Wanda make so

Dan haka karma ka 6ata ma kan ka time ka kama gaban ka tun dare bai maka ba kaga tafiya ta tafita ta bar shi zaune maganganun ta sun mashi zafi ba kadan ban har yanzu bata fahimcini ba tana man kallon dan iska mata da zan Aura hummm ya Yi murmushi mai ciwo ya fada Afili yace zan gyara maki zama ki sai zo hannu sai nayi fata fata dake domin naga hadina da make zai bada citta ya shafa sumar kanshi yanda dariya shi kade

Bayan ta Shigida hanif yace Anty har ya tafo shiwa tace da hanif tana zama kan kujera shi baqon Baki dan can rufe man Baki Ashe Kasan kowanene na tambaye kace Baka San shi ba hummmm wallahi da na San shine da banje ba mugu kawai shidai hanif bai bi ta kanta ba fita tai zuwa dakin Baki karo suka ci shi zai fito shi zai Shiva

Aboki ba'indiye har zaka taxi yace ei ka gai She,man Da mom to zataji tana parlour Baka Shiga Ku gai sa zataji dadi to mu tai da salama suka Shiva mom na zaune kan kuje Maraba da Dr kwana biyu yau kai ne A gidan namu.

Ai munyi fushi sun kuyar da kan shi ya Yi yace wallahi mom ba haka bane yanayi Aiki be ayi haquri to ba komai Allah ya tai maka "Ameen Abra kam tsaki tayi ta ta shi taqara gaba zuwa dakin ta ke zonan inji mom dawo WA tayi wakikewa tsaki Baki gaida Mutane ko Baki Ganshi bane INA wuni tace da shi ita momu bats San cewa shine baqon da Abra tayi bah

Lafiya lau yace sannan yace ma mom in zan wuce sai Anjima to na gode Dr sai Anjima ko ruwa baka tsaya ka sha ba bakomai mom suka FIta shida hanif sai da suka shiga mota sannan hanifa ya koma cikin gida dan sanar ma mom cewa ba indiye ne yazo wajan Antin shi

*more comments more* *typing*

*Taku Ce mai San gani farin cikinku da nushadink*

Yar mutan(jibiya)

*Ammyn KAIRAT*
*♠ABRAH♠*

*NA*

AMMYN KHAIRAT
*(GOLDEN GURL)*

*DEDICATED TO TEEMARH CUTE*

(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Wannan page sadaukarwa ga masoya Abra FNS INA godiya so'sai😄*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.