Abu turaab Complete Hausa Novel
Reading file: Abu-turaab_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 1 of 18
*ABU-TURAAB.*
_NA. ASMY B.ALIYU._
💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske Writer's Association.
"Abu turab:the father of soil,is a little Attributed to imam Ali ibni Abi talib,the first Shi'a caliph and imam,and the fourth Sunni caliph. According to narrations the title was given to Ali by Muhammad,when he found Ali sleeping while covered with soil. *Abu Turab* mean's" father of soil."
_sayiddina Aliyu ibn Abhi talib yana da sunaye da ake kiransa bayan sunan shi na yanka.daga ciki akwae (1)Abul- Hassan (2)Abu turab (3)Haidar.Ana cemai Abul Hassan ne sabida yarda da mai suna Hassan,(2)Ana cemai Abu turab saboda watarana da Annabi S.W.A yaje gidansa yana nemansa alokacin kuma wani Dan rikici ya shiga tsakaninsa da matarsa .Fadimatu ,ya fusata ya koma cikin masallaci ya kwanta,koda Annabi s.a.w.ya iskoshi ya samesa a kwance saman turbaya ,Sai Annabi Muhammad s.a.w yace mai ."tashi ya "(Abutturab'')da Hausa yana nufin ma'abocin kasa ko kuma ma'abocin kwanciya saman kasa._
1...
" Aliyu kana Jina.'' Nainah zaka kai wurin shakatawa ,kakula daita sosai.kan hnyar dawowa tana bukatar shiga boutique ,
Zata chanja English wear's nata duka.pls ka kula daita fa na yarda dakai shiyasa na zabeka ka kaita duk inda takeso,kasan nainah nada matsala plss ka kiyaye."Hajia Zulfah ta qarasa mganar da taushin murya ,
Cikin girmamawa Abutturab ya amshi car key yana fa'din."insha Allahu zaa kiyaye ,
To tafito mutafi .
Yyi mganar sounding so cwt yana miqewa tsaye lokaci day'a.
Nana !" Nana"
Hajia zulfa ta shiga kwalawa mai aikinta kira ,
da gudu Nana ta fito gamida zubewa agaban Hajia tana fa'din gani Hajia,
Jeki kice nainah ta fito su tafi Rana nayi,
da sauri ta miqe tsaye ta nufi hnyr stairs tana bin umurnin Hajia.
girgiza kai kurum Aliyu yyi yabar fa'lon yana Jiran isowar Uwargijiarsa ,
Wanda baiyi sati ba da fara aiki qarqashinta Amma ya lura ko ka'dan nainah bata da tarbiya ,
Gata da wulakanta dan Adam dajin kai ,
Yana cikin sahun mutanen da take wulakantawa.
Wulakancin ma ya wuce Tabasa wankin inner wear's dinta,
Ya lura tana Neman abunda zai wulakanta Aliyu ne ,
Haka tayi mmkin da Abokin mahaifinta ya kawo mata shi A matsayin drivernta Ranar farko da tafara ganin Abutturab kyawonsa ya tafi da imaninta.
Amma bu'dar bakin Abokin mahaifinta cike da girmamawa ya'ke fa'din nainah !"ga driver na samo maki mai kula da komae naki Yyi maki ko achanja?"
Zan Jaraba hakan Abba!"
Ta fada cikin isa da gadara ,
Sa'annan ta maida ka'llonta kan Abutturab nan take taga kwarjinsa ,ya cikata ya tsine fuska tayi kafin tache sunan ka?"haushi ya kamasa amma ya daure ya'che Aliyu !"Amma anfi sanina da Turab ,
Sunan ka bai dace dakai ba!
Ta fa'da ."In I don't care manner.
da mmki ya'ke kallonta ,
saboda me Rankiyi dade?"
sabida kana tallaka ,sunan ka sai Ya'yan manya!"
Baiyi mgana ba Dan da alamr zatayi zafin kai wannan lady din ,
bani lambar wyarka!"ta fa'da cikin basa umurni bbu musu Aliyu ya shiga karanto mata ,
zan tsara maka Abubuwan da zaka riqa yimin .
Baa matsayin driver kawae ba,
Tareda kai zan dan Riqa leka Company. "
Sauran sharuddan zuwa Anjima zamuyi mgana.
nan ta maida hnkalinta kan Alh.Sule Wanda ya saki baki yana ka'llon hali irin na nainah ,zaka iya tafia Abba .
Zan kira daddy na fa'da masa ,nan yyi mata sallama kamar zaiyi mata sujada Haushi ya kama turab ,
Nan take yyi da nasanin karbar wannan tayin na Alh.Sule Wanda da alamr tafiar su bazatayi dai-dai da nainah ba.
Jeka ka ha'domin Tea ka ka'womin ta fa'da tana danna wyar hannunta ,
Baki ya saki yana ka'llonta .
dakune fuska tayi zan maka gargadi na qarshe bana maimaita mgana hakan bazan fara takanka ba."ta qarasa mganar sounding so very serious.
Hnyar karamin kitchen ta nuna masa,
Miqewa tsaye yyi yana qallon yanayinta baiche komae ba ya nufi hnyr kitchen.
*
Yau ko ta karfi ko ta tsiya ashirye ya'ke ya batawa nainah wannan Moment din nata ya Lura yau tana cikin farin cikin.
Riga da wando ne ajikinta na English wear's Wanda suka kamata sosae sai dan qaramin veil black datayi Rolling kanta dashi ,
duk inda macce mai kyau take nainah takai ,amma a wurin Aliyu kyawun dan maciji tunda batasan darajar Talakkaba.
kafin ta karaso ya bu'de mata back side ,
Ta shige batareda ko ka'llonsa tayi ba ya mayar da marfin ya Rufe,
Tafia sukayi mai nisa duk da nainah basanin kan garin Kano tayi ba amma tayi mamakin ganin inda Aliyu ya kawosu."
Ka'llo day'a tayiwa symbol din skull din ta dauke kanta,
tabbas wannan skull che amma ta irin ya'yan talakkawa amma ko takan sunan makarntar batayi ba.
A masifanche ta kallesa ,
"Me hakan ke nufi?"
Ta fa'da cikin fa'da da masifa ,
dage mata gira day'a yyi ,
ayimin afuwa Mrs.nainah Canji !
Budurwata zan dauko lokacin tashin su yyi!
"Wat !
How dare you?"
You are very stupid !
da alamr bakasan aikin ka ba.
Hi!"
Yyi maganr da kakkausar murya zatayi mgana yyi saurin daura hnnunsa akan dan qaramin bakinta ,gamida fa'din shhhhhhhh!"
Nainah ta qara fusata cikin fushi ta ture hannunsa ,
Lokaci day'a ta Jawo tissue ta shiga goge bakinta ,
duk da tana balain son Jan bakin a dan qaramin bakinta haka ta hkura Ta gogesa tas,
Ta jefawa Abutturab tissue din a kyakkyawar fuskarsa .
A fusace ta fitowa da'ga motar .
Shima haka fuskarsa bbu walwala da alamr zai koyawa yarinyar nan hnkali ,
Zaiyi mgana Yaji muryar Noor na tahowa da gudu tana fa'din ."Oyo yo !Yayana!"
shima da murna ya Juyo ga Noor cike da fara'a yana ware mata hannayensa duka biyu.
Tsoro da mmki suka bayyana akan kyakkyawar fuskar nainah!"..
"Akwae tambayoyi da yawa abakin wasu Reader's kasan cewar dasu aka fara wannan tafiar .duk mai tambaya zay iya samuna ta pc.
" sa'annn kuma nadawo ga masu fadin Ban qarasa wani book ba na dauko wani !?"kullum nakan zauna inyiwa kaina tambaya,shin waya'nne books ne na fara ban idar ba na watsar?"nidai nasan chewa book dayane fan's dina na gaskiyya kebina bashi shine Laylah Khaleepha book 2.
qoshi bayin kaina bane na kin idar dashi .ko daya ana bincikene akan lbrn,shiyasa na dakatar dashi .nasan wasu zasu tsaya su karanta Rubutuna tsakani da Allah !"haka da zuciya daya.masu zagina sunayi ,haka bazai rageka da komae ba idan kaja bakinka kayi shuru .Rayuwa daya kowa yake daita ,Dan Allah karka yiwa wasu shisshigi acikin Rayuwarsu Wanda bbu alkhairi acikin hakan ,haka karkayi sanadin kuncin wasu acikin duniar su.shin Dan su waye mukeyin wannan Rubutun?"munayi Dan masoyan mu,sai kuma akache masoyan namu su zasu zama maqiyanmu?"hakan badai dai bane!Abun yanamin chiwo aduk lokacin da naci karo da wani Write up mai nuna cin fuska akan wata Writer ta online!"ban San yaushe xaa daina ba!bansan yaushe zaa chanja ba!haka bansan yaushe zaa daina zagin Writer's na online ba!"
Kar kuche nafiye surutu haka INA yimaku shisshigi amma Dan Allah kubamu Aron lokacin Ku koda sau dayane ,Ku gane writer's din online na matqur kaunarku ,haka Rubutunsu baxay tafi dai dai ba saida goyon bayanku!"Allah yasa mudache haka Allah yasa muyi kyakkyawan karshe acikin Rayuwar mu.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.