Abu turaab Complete Hausa Novel
Reading file: Abu-turaab_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 15 of 18
28.....
"Yau komae zay faru ka fadawa Nainah gaskiyyar soyayyar da kk yimata!
Na tabbata nainah son wannan yaron takeyi ,nasan da haka tun Ranar farko da muka fara haduwa dashi" A fusace sageer ke fa'din."wae akan wancan banzan yaron ni nainah zata share ?"plsss sageer control ur anger"idan tayi maka kafiya ka saceta ,kubar kasar gaba daya .
Na tabbata ko ta tsiya kota balai Sae ta yarda ta aureka"...
Fadawa yyi akan soofa yana mai da numfashi ,
Wyarsa dake ajeye akan center table ta fara Ring,
Share wayar yyi dan yasan mai kira .don Ring dinta daban ne"leka phone dinsa humy tayi Sae taga ,
Sunan nainah na yawo akan screen din wyar.
Nainah na kiranka awaya ka dauka mana sageer"
Sae idan ke zaki dauka ni bazan dauka ba,plss leave me a lone.
A fusace yabar falon zuwa master bedroom da ido tabisa tana murmushi tabbas tasan sageer komae yana iya yi akan soyayyar nainah chanji"tana son ganin karshen wannan wasan adaren yau."tana son Nainah ta nisanci Abutturab ,dan ita kuma ta shiga cikin Rayuwarsa,
Ranar farko da ta fara ganin sa ta mutu da soyayyar sa.
Tayiwa kanta alkawarin samunsa a kowace irin hnya."Tana son ta huta dashi ,
*
"Wai meke faruwa ina kiranka awaya baka dauka ,wat wrong with yhu?" Nainah tayi mganar a dan fusace ,da alamr ranta ya ba'ci.
Sageer yana barci kansa ke ciwo,ta tsinkayi muryar humy akanta,
Cike da tashin hnkali take fa'din "kuna ina humy?" Nan humy ta sanar daita suna gidanta na G.R.A.
Okey"
Ganinan tahowa,da hka ta datse kiran .
Cike da balai ,sageer ke fa'din"wayace ki kiramin ita ,
I did not want to see her!"
Hkuri fa zakayi sageer ,
Tsoki ya buga ya Ciro sigari ya aza lighter akanta ya cinna mata wuta, hayaki ya cika dakin "wadda yasha tafi kwara goma jin yake zuciyarsa kamar zata fita pics din Nainah yake gani tareda Abutturab suna daria"
Fridge ya nufa ya bude kwalaben beer ne masu tsadar gaske aciki ,
daya ya dauko ya dauki glass cup ya balle marfin. "
Kafawa zay yi abaki yaji an fincike glass cup din a hnnunsa ,
Anyi jifa dashi akan marbles ya tarwatse ,da ido yabi beer dinda ke zuba akan marbles kafin yamaida hnkalinsa akan nainah"baka da hnkali ne sageer ?"mekake yi haka ?"Ranar zagayowar haihuwata shine zaka sha beer?"ba a irin wannan lokacin yakamata ka shata ba,
Humy tace baka da lfy shine zaka karawa kanka chiwo?"kodai ka fasa shiryamin birthday party da dare na daina farin ciki?"duk da yana cikin bacin rae ,
Bayason ranta ya baci ko kadan .
Zai riqo hnnunta afusace ta fisge hnnunta haka ta Juya tabar Room din da gudu yabita yana kwala mata kira,
A falo ta ci karo da humy kallo daya tayi mata ta dauke kai ,kofar fita ta nufa.
Lokaci daya taji sageer ya fisgota ,da jajjayen idanunsa yake kallonta haka itama ta zuba masa ido ,
"Am so sorry plss" ya wani marairaice mata ,banza tayi dashi itakam humy na zaune akan soofa tana danna wyar ta kallo daya tayi masu ta dauke kai gamida tabe baki.
ganin taki kulasa yasa ya dauke chak!zuwa master bedroom "
💝ABUTTURAB💝
~writeen by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
29...
Yyi mmkin ganin sakon ta awayan sa ,sau goma yana karanta sa wata zuciyar take fa'damasa mezai je yyi?"bangare kuma wata zuciyar na fada masa ,
Bbu kyau wulakanci tunda ita ta gayyacesa .bai dace yaki amsa gayyatar ta ba."
*
10:00pm na dare.
Loud music ke tashi awajen gaba daya bbu wuta sae turning club lights.
Yammata da samari sae rawa sukeyi ,
daga idon da zaiyi ya hngo nainah itada sageer ya kama kugunta suna kwasar Rawa,
gaban Turab yyi wata irin bugawa.wanna wane irin Wurine nainah chanji ta gayyace sa?"
Karo na farko da yyi da nasanin zuwan sa irin wannan wurin.
gaban sa na faduwa ya juya jin yyi anyi hugging back nasa,cike da shagwaba take fa'din"ina kuma zaka tafi?
Jin muryar ta yasa yyi saurin Juyowa.
Kallonta yakeyi daga sama har qa'sa
White English fish gown ce ajikinta ,tayi matukar kyau acikin kayan.
Ware ido tayi tana kallonsa,
Lokaci daya ya hade rae."
Wannan wane irin wurine kk gayyace ni haka nainah?"Am sorry Aliyu ,
Nan fa duka friend's dina ne.
Kayi hkuri kabari idan nayi cutting cake dina sae katafi.
"dan Allah karka tafi ,?" Tayi mganar kamar zatayi masa kuka."
VIP"table tajasa suka zauna Sam yaki sakewa a wurin Jinsa kawae yakeyi a takure,abinci nainah tayi umurni aka serving nasa Sam yaki ci ,
dan gudun yakeyi yaci idan akwae abun bugarwa ya bugar dashi.
"Turab bakajin yunwa ne?" Ta fada cikin fuskar damuwa.
Bana Ji "yyi mganar in an I don't care manner"
''Yhu don't trust me ko?
"I do,idan banyi thrusting naki ba ,zan amsa gayyatar ki ne?''toh why won't yhu eat?"am not hungry ya fada yana sakin murmushi."
jin tayi an riqo hnnunta sageer ne ,hnnunta ya shiga Ja alama tayiwa turab akan tana zuwa.tabe baki yyi gamida binsu da ido.
*
"One ,two,three, atare nainah da sageer sukayi cutting cake nata mai step goma sha biyu ,Wanda sama akayi stalking da *HAPPY BIRTHDAY PRINCESS NAINAH CHANJI*"
Shine farkon Wanda ta baiwa cake ,shima yyi cutting kadan yabata wurine ya hau ihu anan kuma yaga batar mata da gift's nata duk expensive stuff's ne ,hugging nasa tayi in the presence of everyone"
Tareda pecking nasa .
Lokaci daya kuma sageer ya sauke kafafunsa a kasa ya fiddo da wani Ring mai shegen kyau ,
Kallon cikin idanunta yake itama shi take kallo.
"Will yhu Mary me ?" Miss fatyma Ibrahim chanji"..
_every time I look in to ur eye's,my mind whispers I love yhu.with every breathe my sould Say's I love you my mind,heart and soul,live for yhu and only you I love you"_
"can I say I love you to day ,if not can I ask you again tomorrow ?" And the day after dat bcoz I will be loving you every single day of my life.
Cike da mugun mmki nainah ke kallon sageer totally speechless."hawaye na mugun zuba a idonta ta fisge hnnunta cikin nasa ,ja da baya ta shigayi a tsorace. "
Saurin shan gabanta yyi gamida fisgota ,tana hngo tsan tsan bacin rai acikin idanunsa."
da ihun tsawa take fa'din"mekakeyi hakane sageer?"kana cikin right mind naka kuwa?....bbu Abunda ya sameni wlhi nainah da gaske sonki nakeyi da Aure"...wani mugun kallo take binsa ,dashi .
daria ta kyalkyale dashi lokaci daya ta shiga nunasa da hnnu,
Wlhi sageer ka haukace da alama .ni kake cewa kana so har kana fa'din zaka aureni?"am sorry to say mr.sageer sadiq ,bana Sonka!"da gaske nakeyi bbu soyayyar ka ko digo acikin zuciya na "baka yi kama da kalan mijin da nakeso ba."
Afusace sageer ke kallonta ,tunda yake arayuwarsa wata ya'h macce bata taba tsayawa agaban sa in private ta gasa masa mgana haka ba,amma yau nainah chanji in front of everyone .ta disgasa ta wulakanta sa!"
Bude masa manyyan idanunta tayi ,tana fa'din nafi karfinka ta koina sageer "hnnu ya cire ya zabga mata marin da nan take ta dauke wuta,
Nan mutane suka Rufa akansu ,
Wani hnnun ya daga akaro na biyu yaji an kaiwa hancinsa wani irin mugun punch"
Jini ya fara zubar masa ta hnci ta baki afusace ya dago yaga wane dan shegiyar ne ya masa wannan danyen aekin?"sukayi ido biyu da Abutturab!"...
💝ABUTTURAB💝
~writeen by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.