Abu turaab Complete Hausa Novel
Reading file: Abu-turaab_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 11 of 18
18..suna dinner Humy itakam gaba daya a takure take ganin yarda ake Rayuwar turawa agidan Alh.chanji ,nainah ta lura da yarda Humy take a takure ware mata ido tayi tana fadin."ki saki jikinki besty nan gidan kune fa.
Ba bakuwar fuska anan daddy ne fa da Mami".nan Hajia zulfa ta saka baki ,
da kyar Humy ta iya controlling kishinta taci abinci ganin yarda Alh.chanji ke cin Abinci tareda matar sa.
Bbu tsayawa Humy ta ceci kanta tayi part din nainah!"
fadawa tayi akan soofa tana sauke ajiar zuciya.
Washe gari..........nainah tayi shirin fita office Wanda har lokacin Humy barci takeyi ,tayi mamakin kanta nason fita office a yau.
Ta tuna muddin daddynta na gari bata fita ,
Sae idan shi yyi ra'ayi su fita tare.
Amma sai gashi yau daddynta na gari zata fita office.
Tana Jin wani Abu akan Aliyu bamalli Wanda batasan ko na minene ba.
Taba kanta da amsa akan yanada kirki shiyasa.
Koda ta sauka kasa maminta che a kitchen da masu aeki.
Ina kwana tayi mata cike da mmki Hajia zulfa kebinta da ido.
"Office zaki fita daddy bai tashiba.
Nasani Mami akwae wani important Abu da zanyi a office ,
Idan daddy ya tashi zamuyi waya." Break fast fah?"Ruwan tea kawae zan sha.
Anan Nana ta hada mata tea haka ta soya mata wainar kwae.
"Tana break fast hnkalinta na kan wayarta ,
Kusan karfe Tara saura ta fito tayiwa maminta sallama akan idan Humy ta tashi driver yajata zuwa office.
*
Kusan tare suka shiga a company mai Babur ya ajey sa ,yana cikin shigen wani yadi brown ,dinki Riga da wando na captani Wanda sukayi balain karbarsa ,
Sae jibgegiyar Rigar sanyi baka.
Wanda ya Dora akan kayansa ,
Anyi Ruwan dare shiyasa aka tashi da sanyi.
Lokaci daya ya tunkari nainah Wanda ke Rufe motar ta cikin natsuwa.
Sama-sama suka gaisa ,
Office dinsa suka nufa a tare tana duba abunda baiyi ba acikin office din nasa.
" juyowa tayi tana kallonsa murmushi dauke a fuskarta take fadin."komae yyi dai dai ,
Hop zakaji ddin aiki dani Mr.Aliyu bamalli?"ta karasa mganar murmushi dauke a fuskarta ,godia yyi yana amsa mata da ehh."
Ni zan koma office zuwa 11 zamu fita Ka duba motar Ka ,
da haka ta nufi kofa da murmushi yabita tana fita ,
Ya fada kan cution din office din tana Juyawa dashi a hnkali nan kuma ya tuno Rigimarsu da Noor wannan karon baisan mezai fadamata ba idan taji nainah chanji tayi masa kyautar mota."Dan murmushi ya saki gamida shafa quarter million din dake zagaye da kyakkyawar fuskarsa ,Yana fadin "madallah Mrs.nainah chanji da shigowarki Cikin Rayuwar Aliyu bamalli!".......
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
19....
qarfe goma tayi wya da daddyn ta akan idan yagama abun da yakeyi zai sameta office."okky daddy kazomin da Humy Dan Allah ,ajiar zuciya Alh.chanji yyi dama yana tunanin haka ,kuma yanason su Dan samu kebewa da Humy.
Tana ajey wayar Akayi mata knocking ,
"Yes come in.....ta fada hannunta na kan laptop kirar Apple tana dannata cikin kwarewa.
" da sallama saleem ya shigo cikin office din nata amma fuskar sa a daure kamar kullum.
daga kai tayi tana kallonsa ,
Kallon second biyu tayi masa ta dauke kai ,ganin yarda ya hade rai itama tasha toka.
Angama settling din motar ,idan bbu damuwa kifito ki gani,yyi mganar cikin kakkausar murya.
bata kallesa ba take fadin."ka tafi ina zuwa ,
Shima baice komae ba yajuya yabar office din.
Itama ta cigaba da aikinta,
Humy.......
Zaune take agaban mirror dressing Dan qaramin towel ne take daure dashi da alamr bata dde da fitowa wanka ba.
Karar bude kofa taji da sauri ta kalli ko'far ganin mai shigowa saida zuciyarta takusa tsinkewa lokaci daya take zaro ido .haka ta miqe tsaye da sauri ta nufesa ,
Sanye yake cikin farar Jallabiyya .
Saurin murzawa ko'far key tayi,
Murya kasa-kasa take fa'din."honey Mami."tayi maganar cikin rawar murya ,
Murmushi Alh.chanji ya saki gamida Jawota ajikinsa yana kallon kyawawan idonta masu Rikitasa ,
Kokarin walwale towel din jikinta yakeyi.ta riqe gagam a tsorace take kallonsa,
Bai kulataba bakinsa yakai dai dai wuyanta ya subbaceta ,
Wani irin yar !"taji lokaci daya jin batace komae ba ya shiga kissing wuyanta tamkar wani mayunwacin zaki lokaci daya ya shiga warware towel din Jikinta ,
Jikinsa koina Rawa yakeyi haka ya cafki na shanunta ya shiga murzasu ,Wanda yasan nan ne gabar da humy tafiso lokaci daya ya shagaltar daita ,
Kankamesa tayi tana sauke ajiar zuciyar .daukarta yyi cak!sai akan bed haka ya shiga sarrafata ,
Kafa bakinsa yyi akan na shanunta ,
dayan hnnunsa yana kasan ta .cikin kwarewa humy sai girgiza masa kai takeyi tana wani irin nishi.........
Sunfi minti ashirin a haka yana kokarin shigarta tayi saurin dakatar dashi cikin qarfin halinta take fadin ,
Noooo!"
Honey Mami nainah"....jiki bbu kwari ya miqe tsaye batareda ya kalleta ba ya nufi ko'fa.
Tsayawa yyi murya can ciki yake fadin"ki fito muyi break fast zamu fita."da haka ya fice daga dakin da sauri.
Toilet ta shige Dan karayin wani wanka Dan Alh.chanji ya bata mata wannan wnka.
💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
20....
Ga motarka nan Mr.bamalli hop tayi maka?"ta fada gamida folding hnnunta akan kirjinta ,
Tana murmushi.
Kurawa motar ido turab yyi sae kace mai tunanin wani Abu kirar Elantra.
"Amma nainah wannan motar tayimin girma da yawa.
Wannan motar tafi dacewa dakae Dan Allah karka cemin A'ah!"
Ta fada tana hade rae lokaci daya.
dafa shoulder dinsa Uncle saleem yyi yana fadin."in banda kai da abunka Mr.Aliyu bamalli waye xaayiwa kyauta yace bayaso.
Ka fadamasa uncle nainah chanji bata kyauta amayar mata ,da haka ya Juya ta fara tafia.
da kyar saleem ya lallashesa,
Ya qarbi key din motar .mezai fadawa Aunty?"mezai kara fadawa Noor a karo na biyu?"
*
Kallon mahaifinta tayi kafin ta maida kallonta kan humy Dan ware ido tayi tana kallon ta,
"Daddy Ku zauna mana,
Nooo!" Nainah zanje naga ma'aikata ,da haka yajuya yabar office din ta maida hnkalinta kan humy ,Wanda batasan dalili ba jia zuwa yau bata wani sakin jiki daita.
Tabe baki nainah tayi ,cikin ko in kula take fadin."bara na idar da wannan aikin besty sae mufita.smile kawae humy tayi ,wayar ta tafidda acikin handbag nata ta cigaba da dannata da alamr chart takeyi.
1 hour latter.......
Nainah ta kalli humy wadda tayi relaxing akan soofa ,
Haka idanunta a lumshe suke amma ba barci take ba.
qarasawa kusa daita nainah tayi tare da gyaran murya.
Lokaci daya humy ta bude ido gamida zubasu akan nainah wadda ke tsaye ,riqe da handbag nata da kuma car key.
smile nainah ta saki tana ware idonta akan humy lokaci daya,
Mufita mu huta babe!"nainah tayi mganar cike da fara'a,
Shaye da toka humy ke fadin ,
"Amma bakida kirki nainah .
Sae da kk ga kwanciyar yyi min ddi zaki wani CE mufita,
Okey."
Bara na barki ni zan fita,
Yin shopping din birthday na,
Da dare idan kina da ra'ayi sai kifita da driver.
da haka nainah ta juya ta nufi kofa batareda ta jira amsar da humy zata bata ba,
Cikin daga murya take fadin."
Ki tsayani mana ,kefa yar rainin hnkali CE yazaki ajey ni a office dinki ,sai kace wata baiwarki .
Tare suka fito suna tafe suna hira ,
Basu tsaya koina ba sai kofar office din AY bamalli!"
Knocking sukayi aka basu izinin shigowa ,
Zaune yake A katafaren office dinsa ,
Yana duba wasu file's nabeela ce zaune akan soofa ,
Itama tana cika wasu file's sakatariyarsa da alamar tayasa takeyi.
Gaban nainah yyi wata irin bugawa ganin yarda Aliyu bamalli ke hira da nabeela ,cike da fara'a.
Bata shiga office din nasa ba taja ta tsaya abakin ko'far haka taji ranta yyi masifar baci jin takeyi tamkar ta Juya amma bbu halin yin hka.
Lokaci daya turab ya miqe tsaye hakama nabeela ganin nainah tsaye a bakin ko'fa haka fuskar nan tata bbu alamr fara'a......
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.