Complete Hausa Novels

Abu turaab Complete Hausa Novel

Reading file: Abu-turaab_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 14 of 18

26....
hngo iyayenta tayi acikin falon nasu haka ta hngo cake nata mai kusan step 6 mai kalar dark blue and white ,kowanen su yana cikin shigar alfarma".haka yan uwan mum dinta yammata duk suna a wurin ware ido tayi.da gudu ta nufi iyayenta tayi hugging dinsu duka biyu tayi"thank yhu thank yhu so much daddy and cwt mami"kowa dariar yakeyi a wurin mami taja hnnunta zuwa sama."
A main falon mami ta tarar da wadda zatayi mata make up..........nan mami tabarta ,
Simple make up tayi mata.
Anan ta fidda wani shegen less dark blue Wanda ,
Kudinsa yakai 80thousands mai stone words white ajikinsa."
Nan take nainah ta hade rai ,
Cike da shagwaba take fa'din"mami wannan kayan zan saka"?
Sun yimin nauyi plsss"
Haka zaki saka ,
Wannan less din tun daga Dubai da dinki duka chan akayi dan jiran wannan Ranar shine zaki watsamin kasa a ido ko nainah ?"ganin yarda mami ta hade rae yasa tace"is okey mami zan saka
"Thank for the gift ta fada tana murmushi.mai make up Sae daria takeyi ,gown CE wadda tamkar dan jikinta akayita ta zauna sosae ajikinta."hka manyya hip's dinta suka bayyana,
Ba a tsaya mata wani gyaran gashi ba."sageer yariga da ya hargitsa gyaran da tayi masa tun adaren jia."simple dauri akayi mata,
Head din kanta ya kasacen white sai stones word ajikinsa dark blue"
Masha allahu tayi kyau"haka mamin ta ta saka mata sarkar zinari Wanda kudinta zay kai kimanin 500thousands.
Tayi kyau masha Allah" Mae make up din sai yaba kyawunta takeyi acewarta ,shigar traditional kaya nayi mata kyau"mami ta tabe baki tana fa'din"ke kikasan haka ae ita ta tsane sune.tareda maminta suka fara saukowa akan stair's.
Ido biyu tayi da Abutturab ,Wanda ke sanye cikin kanunun kaya wandon Jean's maroon ne ajikinsa .Sae kuma farar t.shirt ta polo ,gefensa noor CE cikin Riga da skirt na atamfa da dan qaramin veil nata masu shige da kayan ta ,tayi kyau tamkar wata balarabiya"hnnun Turab ta kalla sarqe cikin na noor!"haka ya saka gabanta ya fadi saurin dauke kanta tayi akansu ,
Ta nemi farin cikin da takeyi ta rasa............haka mamin ta ta isa daita agaban cake nata ,Wanda daddy da sageer ke tsaye a wurin shima sageer ya dauki wanka traditional kaya dakakkar shadda CE ajikinsa dark blue"Sae hular kansa black yyi matuqar kyau.
Dady mami suka sakata a tsaka !"
Juyawa tayi da murmushi take fa'din thank yhu daddy ,
Ta juya kan maminta tana fa'din thank yhu mami for making me day so special I really I appreciated "I love yhu so much mami na"... Daria daddy yyi yana fa'din" mamin ki kawae kika sani ko?"smile tayi "riqa hnnun daddyn ta tayi sa'annan ta riqo na maminta,
Cikin lafiyayyen turancinta take fa'din"thank yhu one's again for making dis day so swt and memorable,its one of my life best moment just I don't no how to thank yhu how I wish I can open my heart for yhu to cee how much I love ,cherish nd appreciated knowing every single moment we shared together" FATYMA IBRAHIM CHANJI LOVE YHU A LOT....."wurine ya dau tafi raf "raf!
Kafin a saki slow music"
Gamida sakin wakar happy birthday 2 yhu!
"1,2,3....." Atare nainah da iyayenta sukayi cutting cake nata.cutting kadan tayi ta baiwa daddyn ta ,sa'annan mamin ta saura ta nufi bakin sageer dashi ."da hnnun da cake din da tasaka masa ya ciza kadan"ihun shagwaba ta saki ,
daria kowa ya saki "yyi cutting wani cake din yakai mata bakinta " yana fa'din happy birthday my angel!...........wurine ya dau ihu ya'n matan wurin sai mafarki sukeyi dama sune keda hadadden wannan guy din ,
ga kyau ga ilimi da kudi ga wnka!"Juyawa nainah tayi kan humy gamida hugging dinta ,
Cikin farin ciki"humy ke fa'din happy birthday my besty "am so sorry for coming late,
Nan kuma aka zauna ana ciye 2 da lashe-lashe.
Baza ido takeyi taga ta inda zata hngo Mr.bamalli chan ta hngosa shida uncle saleem akan wani table sai noor dake gefensa tana sipping juice a hnkali.wurin ta nufa......
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

27....
ganin nainah na tunkaro su yasa saleem yyi excusing kansa yabar Wurin.
da'ga idon da noor zatayi taga nainah na tahowa wurin su lokaci daya ta hade rae.
Kokarin miqewa takeyi tsaye Turab yyi saurin riqo hnnunta ,da ido yake mata alamr minene? "
Kafin tayi mgana sukaji muryar nainah akansu ,
Kujera taja ta zauna mai fuskantar Turab saurin sakin hnnun noor yyi .
bata bi takansu ba tabar wurin,
da ido nainah ta bita tana famar doka murmushi ,
Ta Riga da ta fahimci tun farkon haduwarsu da yarinyar nan ba kaunarta takeyi ba."Ashe zaka zo birthday party na?"ban yi tsammanin zaka zo ba!"
Any Way's thank for d coming Mr.bamalli "
Ya tsinka yi muryarta akan sa,
Urwekum "birthday gal!
" ya qarasa mganar yana binta da murmushi ,
Shuru suka zauna nakusan second go'ma.
Kowa da Abunda yake sakawa aransa,
Shi yana tunanin dama haka take dressing dan Abunda batasa niba shine..................."yana balain karbarta ,
Itakuma tunani takeyi akan taya za'ayi ta fa'da masa akan yaje birthday party dinta to night"batasan meyasa ta damu akan lallai sai ya tafi ba.
dan qaramin box ya fidda acikin aljihun wandonsa na Jean's ya tura agabanta yana fa'din"Am sorry ga wannan ki riqe amatsayin birthday gift naki .duk da nasan kin fi qarfinsa ,"shaye da toka take fa'din"plss stop saying a dat "
Cike da farin ciki ta dauki dan qarmin box din tana Juyasa a hnnunta ,
Tana dariar farin ciki take fa'din"na gode Mr.bamalli ,
Budesa ta somayi sai ga agogo ya bayyana ,kalar silver na mata mai kyau.
Wanda kudin sa tasan zai kai 30k"
Mayar dashi tayi ta Rufe ,
Tallabe kumatun ta tayi tana kallon kyakkyawan fuskarsa ,
Ta shagala da kallonsa,
Sae da yyi clapping hands,
Nasa da cool voice nasa yake fa'din".
"Hi birthday gal are yhu alright ?" Cike da jin kunya tayi nodding kanta ,
Batareda tayi mgana ba.
ganin yana qallonta yasa tayi sunkuyar da kanta a kasa.
Cikin taushin murya take fa'din"zan nemi alfarma agareka Mr.Bamalli !"ina fatar zan samu plss?"da mmki yake kallonta ,fuska a sake yake fa'din ki fadi kota micece in hkan bai sabawa addini ba ,zan yimaki ,
"C'mon go strength to the point.
Ba Wanda ya sabawa addini bane,
Idan ka amince zuwa anjima zan turo maka saqo a wayanka.
miqewa tsaye yyi gamida zuba hnnayensa cikin aljihun wandonsa yake fa'din ina jira."kinga kin korar min mata ,
Muje ki tayani nemanta ,
Murmushi kawae tayi suka jera .
Wurin mahaifinta takaisa suka gaisa da Aliyu ,
Wanda kallo daya alh.chanji yyi masa yaji gabansa yyi wata irin bugawa,
Wanda baisan dalilin hakan ba.
"daddy ina sageer ya shigane wae?
Ynzu suka fita da humy ki dubasu a pkn lot ,
dan basuyi nisa ba.
tare suka fita pkn lot da Turab,
Hnkalinsa gaba daya yana ga noor baza ido yakeyi yaga ta inda zay hngota.
Har get suka fita da nainah bbu noor bbu alamr ta ,
Haka yyi balain daga hnkalin Turab.
Cikin sanyi murya nainah ke fa'din" karka damu zaa ganta plss.
Ciki suka koma suna tambayar security guards dinda ke tsaron get ,
Suka tabbatar masu akan bata fito ba.
Nainah CE ta fara hngota zaune acikin balcony "da hnnu ta nuwa Turab ita ,baibi kota kan nainah ba ya nufi cikin balcony"tsayuwar mutum taji akanta haka yasa ta dago kanta a tsorace ,ido biyu sukayi dashi wara ido tayi tana qa'llonsa,
Smile ya saki haka lokaci daya ya da'ge mata gira daya,
dan turo baki tayi yasan laifinsa baiyi mgana ba ya miqa mata right hand nasa,
ganin nainah tayi tsaye akansu tayi folding hands nata ,akirjinta tana kallon su.
Saurin kauda idonta tayi ,
Ta riqa hnnun yayanta ya miqar daita tsaye yana riqe da hnnunta suka nufi mota ,nainah na abayan su dan yimasu Rakkiyya" batasan meyasa zuciyarta ke tafasa idan taga Abutturab da wata ya'h macce batasan meyasa takejin haka ba.
Sallama sukayi takoma cikin gida,dan bazata iya Jure kallon Aliyu da wata ya'h macce ba.
Har kusan magrib Aliyu na tare da noor suna yawo agari ,
Bayason komawa gida tuno irin rigimar da sukayi da Aunty da safe ,
dan kawae yace a office dinsu akayi masa kyautar mota."ta masa fada sosae ,haka tayi fushi dashi .
Har abokinsa mamdud ya kawo dan ya fahimtar daita "but still taki yarda.
Shiyasa bayaso ya koma gida baisan mezai cewa auntynsa ,fushinta ba karamin azabtar dashi yakeyi ba.
daurewa kawae yakeyi......
💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.