Abu turaab Complete Hausa Novel
Reading file: Abu-turaab_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 16 of 18
30.....
Hnnu ya da'ga da nufi ya cakumo wuyan rigar Aliyu.
Aliyu ya kama hnnu ya murdesa a baya,qarar azaba ya saki ganin haka.
Body guards nasa sukayo kansa nan take ya watsar dasu tamkar wani mayunwacin zaki ,
Cikin kankanin lokaci ya yyi masu mugun rauni ,
Kowa sai mmkin karfin Abutturab yakeyi.
Kallon sa yamaida kan Nainah ,
Wanda har sageer ya fara yaga gown dinta.
"Jacket dinsa ya cire da yake garin akwae sanyi ,
Ya saka mata.
" cikin sanyi murya take cemasa thank yhu"
Wurine ya dau ihu ,
Bai bi takanta ba yaja hnnunta suka bar cikin ha'll din.
Zaman shuru suka zauna ,a mota Bataga fuskar yimasa mgana ba .
Dan haka taja bakinta ta tsuke har suka isa kofar gidansu ,ya kashe motarsa batareda ya kalli ko inda take ba.
haka kuma da alamr baya da niyar shiga da motarsa har cikin get din gidan su.
Jiki sanyayye ta bude kofar motar."next tym ko ance kikama wuri kiyi irin wannan barnar na tabbata koda Jinga bazaki iya ba.
Bana maki bakar fata a Rayuwarki sae fatan Alkahiri ,
Gata yyi maki yawa macce kk bakisan irin kalar mijin da Allah zay baki ba.Mai kudi ko tallaka,
Zaki wahala a duk hnnun namijin da kk fada kina wannan Rawar qa'far."shi ba Abokin ki bane meyasa bazaki yarda ki auresa ba?"yana da qualities din da kk so ga mijin aurenki ,ga kudi ga kyau ,
ga uban tafiar ilimi.azuciarta take fa'din ina sonka Aliyu "kai kawae zuciya da gangar jiki suka amince dakae bana fatar rasaka ,a fili kuma take fa'din
"Bana sonsa!"
Tayi mganar da karfi afusace kuma ta fice daga motar Abutturab ta nufi get din gidan su,
Tabe baki yyi yyiwa motar sa key yabar layin gidan su.
Washe gari.....
bata tashi da wuri ba ,wani irin zazzabi ya Rufeta sae da daddy yyiwa family doctor dinsu waya yazo ya dubata ,
Yyi mata allura wani irin ciwon kai take fama dashi na gefen kai.
Lokacin da Dr.ya kebe da Alh.chanji ,suna tattauna matsalar nainah.
Ya dubi Alh.chanji Wanda fuskarsa take cikin damuwa."ajiar zuciya Dr.yyi
"Wato Alh.Ina mmki ne,
Halin da Hajia nainah ta shiga ciki ,bbu alamar wahala ko kadan ajikinta illah tsabar Hutu da kwanciyar hnkali ,tana samun abunda takeso ,
amma tabbas akwae abunda ta binne acikin ranta Wanda Baku San saba.
Ta takurawa kanta da tunaninsa,
Haka kuma tana fargaba da tsoron Rasa sa,
Wanda aduk lokacin da taji wannan fargabar da tsoron ciwon kan gefe daya ke kamata." Nainah bata da hawan Jini amma gaf take da kamuwa da hawan jini muddin Baku Samar mata ,solution din matsalar ta.
Akwae abunda ke wahalar da zuciyarta ,sabida haka Dan Allah kuyi qoqari Ku tilasta akan ta fada maku meke damunta?"Ku iyayenta ne zaku iya tambayarta ta fada maku kai tsaye batareda tayi maku musun hakan ba,
Haka dai family doctor dinsu ya cigaba da tattaunawa da daddy akan matsalar ciwon nainah.nan kuma daddy ya Lula duniar tunani ,yana son ya lalubo meye matsalar nainah a Rayuwa???".....
Alh.chanji ya tsare ya'r tasa da ido ,
Hawaye na zuba a idonta take fadin"daddy Aliyu bamalli nakeso!"tun ranar da na fara ganinsa ,nakejin wani Abu akansa .
daddy zuciata da gangar jikina shi suke bege,
"Ina sonsa daddy" idan ban samesa ba ,zan iya Rasa Rayuwata!"noooooo!daughter ki daina fadar haka ,shi wanene dama zay CE bayason ki .
Zanga Alh.sule zamuyi mgana ,
Kwantar da hnkalinki share hawayenki."
Lokaci daya ta saki jikinta tana da yakini zata sami Aliyu bamalli "A matsayin mijin da takeso!".......
💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
31....Aliyu ya dago kansa da mugun mmki yana kallon Alh.chanji Wanda ya tsaresa da ido ,dashi har Alh.sule yana bukatar jin tabakinsa.
"Azahirin gaskiyya Alh.bana Ra'ayin Aure a wannan lokacin ,haka kuma inada mata.
Sa'annan kuma ni bana son nainah"................! Yana mgana ne tun daga ,karkashin zuciyarsa .
Nainah dake tsaye a ko'far shiga falon tanajin Tattaunawar da Alh.chanji keyi da Turab"..
Kalmar Abutturab ta daki kirjin ta na cewa bayasonta ,
Sulalewa tayi akan gwiwowinta hawaye na ambaliya akan fuskarta .
" yanzu kai dan baka da kunya ka dubi tsabar idona ka fadamin wai baka son nainah?"kana cikin hnkalinka kuwa,?
Murmushin takaici Aliyu yyi .
Yana fadin"ina cikin hnkalina kuwa,
Iyakar gaskiyya ta nake fada maka.
"Na Rantse maka da Allah bana son nainah chanji!" Bana jin ta ko kadan azuciyana haka bana ,yimata soyayyar aure."
Basu yi aune ba sukaga nainah chanji durkushe agaban Aliyu bamalli"..hawaye na Rolling akan fuskarta take fadin"
Ka taimakeni kayi min rai .ina sonka Aliyu"da gaske kai zuciyata keso Wanda bata hngo wanin ka,idan ban sameka ba zan iya mutuwa"!...ta karasa maganr cikin fashewa da wani sabon kuka,
"Am sorry Fatima ko kadan bana sonki! "Bana ra'ayin macce irinki wayyar macce wadda tafito gidan masu hnnu da shuni ,matsayin mu ba daya bane ke kina yar mai kudi ina Dan tallakawa likis"Nainah akwae maza da yawa adunia masu bukatar soyayyarki akan ki auresu ,haka suna sonki sabida Allah badan abun da kk mallaka ba." Sageer yana sonki yana matuqar kaunarki naga haka acikin idanunsu.sageer love yhu a lot".....ya isa haka?"ta fada da muryar kuka ,ba sageer nakeso ba kaina keso Aliyu meyasa baka da tausayi "?ta qarasa mganar tana saka kanta acikin cinyoyinta tana wani irin kuka Mae fitowa tun daga karkashin zuciyarta,
daga Alh.chanji har Alh.sule daskarewa suke a wurin suna ganin sabon Al'amari mai wuyar misiltawa."
Car key din motar da tabasa ya Ciro daga cikin goga shaddar sa hilton,
Wadda ya tabbata ko sati biyu batayi da yimasa kyautarta ya damka mata, a hnnunta .
Fadin yake" ga motarki nan miss fatyma chanji"daga yau na ajey aikin da nakeyi a tare dake.Ina maki fatan Alkhairi ,
da haka ya miqe da sassarfa yabar falon .tana Jin fitarsa daga falon da gudu itama ta fita zuwa nata dakin ta murzawa kofarta key akasa ta zube tana wani irin kuka Mae taba zuciya"....
*
Kwance yake akan doguwar sofa sae dai ba barci yakeyi ba,tunda abun ya faru yakasa samun natsuwa mmkin wannan rikitaccen al'amarin yakeyi ,tamkar amafarki .
Yake ganin haka waishi nainah chanji keyiwa soyayyar aure ".how comes?"
Yaya !
"Yaya Abuu!" Ka tashi muyi Assignment mana nasan ba barci kakeyi ba,gobe zanyi submit dinsa.
Tashi zaune yyi yana kallonta da wani irin yanayi a fuskarsa,
Wata bingilar rigar barci CE ajikinta .iyakarta gwiwa kalar pink mai kyau ,
Bbu bra ajikinta haka ya qara bayyanar da na shanunta"
Zama tayi ajikinsa tana turo baki nidai kayimin barci nakeji ,da kabarni Aunty taje dani giwa da ynzu muna chan atare."ina yimaka mgana sau Biyar baka amsa ni koda so daya bane.....
Kiss ya manna mata a wuyanta turesa take cikin shagawaba kugunta ya riqe gamida lumshe idonsa yana Jin sabon sonta na huda duka ilahirin Jikinsa.
Murya chan kasa yake fa'din"bari sae da Asuba muyi assignment din yanzu mutafi ,kibani alkawarin da kk yimin A shekaranjia ,daukarta yyi chak!"zuwa master bedroom dinsa.....a wannan Daren noor ba karamin wahala tasha a hnnun Abutturab ba,
da asuba tana barci yyi mata Assignment din chemistry, sae tunaninta yakeyi aransa dama haka aure yake?"ya tsaya yiwa auntynsa gardama."
Sae kusan karfe shidda da rabi noor ta shiga bude idonta da sukayi mata sukutum sabida tsabar kuka,
Kokarin sauka takeyi akan bed "...ta fasa wata irin kara bbu shiri ta koma ta zauna gamida fashewa da kuka a hnkali take kiran sunan Aunty.....haka yyi dai dai da shigowar Aliyu cikin dakin.
da sassarfa ya iso gareta yana mata sannu wata uwar harara take binsa daita mai cike da jin haushinsa,
Zai dagata ta fasa masa ihu tana kankamesa,
Haka lokaci daya ta fashe masa da kuka..........da kyar da sidin goshi ya samu yyi mata wnka,
Koshi saeda ya sha fama,
Bayan tayi sallah ya hadamata tea ,rabin cup kurum ta iya sha ta ajey ,
Anan ya balla drugs ya bata ,
Kusan karfe bakwae da Rabi tasamu barci a haka takeyi masa rigimar ita skull zata tafi ,
Uncle chemistry zae zaneta idan batayi assignment ba.da waya'nnan surattai tayi barci still hawaye na zuba a fuskarta." Murmushi kawae turab yakeyi harshe ya Ciro yana lashe hawayen yana fa'din"ina sonki noor Allah yamaki Albarka Allah yabaki ya'ya na gari masu kama dake..
da kansa yaje skull nasu,
Yyi korafi akan noor batajin ddi amma ga assignment nata Wanda zatayi submit a yau.
Bayan yyi mata ya koma Dan karta tashi baya kusa tunda Aunty ta tafi giwa ajia......
💝ABUTTURAB💝
~Writeen by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.