Complete Hausa Novels

Abu turaab Complete Hausa Novel

Reading file: Abu-turaab_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 10 of 18

"Nainah!
Yau da murna ta shigo gidan nasu har a kitchen ta samu mahaifiyarta dake cakude da yan aiki suna shirya abincin dare .
dakune fuska tayi tana qa'llon mami din nata take fadin" mami aeki kuma?
Sau nawa zan fada maki ki zauna ki huta."ga Hutu kin samu a bagas sai kina wahalar da kanki pls mami muje bana so"nainah ta fada cikin shagawaba da turo baki tana Jan hnnun Hajia zulfa bbu musu Hajia zulfa tabita zuwa falo.
"Wai lafynki kuwa?
Ware ido nainah ta shigayi tana fadin" ina lfy mum"....
Kunyi waya daddyn ki?" Ya na hnya!"
Surprise look nainah keyiwa mamin ta,
Bamuyi waya ba mami!Tun safe nake gwada wayarsa akashe daddy zai dawo bbu Wanda yasanar min baa kyauta ba min ba.tayi mganar kamar zata saka kuka ,
Anan tayi jifa da handbag din hnnuta ta nufi hnyar kitchen da gudu tana kwalawa yan aikinsu kira.
da ido Hajia zulfa tabita tana addu'ar Allah ya canja mata Rayuwar nainah!"

"Idan kukaga typing errors am sorry banyi editing ba ina busy....."
💝ABUTTURAB💝
~Written By Asmy b Aliyu~
Haske Writer's Association.

16....kusan magrib suka gama komae haka aka Jera komae akan dinning ,da sauri nainah ta shiga wanka.Dan qarfe bakwae dai dai jirgin su daddy zai sauka.
Cikin mintunan da basuyi talatin ba tagama shirya kanta cikin wata doguwar rigar material mai black and Red acikinta ,
Ta tattare gashin kanta wuri daya tayi parking dinsa.
Dan qaramin veil din rigar ta dauka ta Daura akanta ,tayi kyau sosae .
Haka ta feshe jikinta da perfumes masu ddin kamshi plat shoe ta zura akafanta black ,
Ba wani damuwa da sallah tayi ba kai tsaye ta nufi part din mahaifiyarta ,
Iskota tayi akan sallaya .
Dan turo baki tayi tasan zata makara idan ta tsiya jiran mahaifiyarta ,
Dan idan tana sallah tana ddewa bata gama ba.
"Mami sai na dawo ta fada tayi hnyar barin dakin da sauri ,
driver ta samu yajata zuwa air port Isar su baifi minti gomaba Jirgi ya sauka.
Zuba ido takeyi taga ta inda daddynta zai bu'llo watanni ukku kenan bata sakasa a idoba,
Chan ta hangosa yana saukowa cikin bakaken suit ,Alh.Ibrahim chanji kenan mai kimanin shekaru Arbain da hudu a dunia,
Yanayinsa da yarda ilimi ya Ratsasa ta koina sai Ka Rantse da Allah ,
Bai taba aureba balantana ya Ajey nainah yar kimanin shekaru ashirin da biyu a dunia,
ganin daddyn da wata kyakkyawar budurwa agefensa yyi mugun daga hnkalinta gabanta sai faduwa yakeyi.
" ina kuma daddy ya samo wannan?"ta fada zuciyarta na dokawa ,tana son maminta so na hakika amma duk da batajin mganar ta bata fatan wata tashigo acikin Rayuwarsu nan su ukku a matsayin matar Uba!"
Harde hannayenta tayi akan kirjinta ,ga mamaki sai taji ranta ya baci ta kasa karasawa gurin mahaifinta duk murnar da takeyi nason ganinsa.
ganin daddynta na waige 2 yaga ta inda zai hango na gida ,umurni nainah tayiwa driver akan yaje ya amso trolley a hnnun daddynta da haka ta Juya zuwa mota rai abace ,
jinginawa tayi jikin bakar Jep din da suka zo daita tana Jiran isowar su.
"Ihun Humy taji akanta tana daria ,
Ware ido nainah tayi tana qa'llon humy Wanda ke cikin shigar English wear's ,Riga da wando sai Dan qaramin veil da tayi Rolling kanta dashi ,wata biyar kenan Rabonta da ganin humaira Kaseem ,
Amma ta chanja ta qara kyau da fresh kasancewar humy ba wani hali garesu ba ,Abbanta ma ya dde da yin ritaya ,sae da samarinta yayan masu kudi suka dauki nauyin karatunta.
" lokaci daya gaban nainah yyi wata irin bugawa!
dama humy CE ta hango da daddyn ta?"to meye a tsakaninsu?"
Nayi surprising dinki shine zaki wani shareni?"
Ta tsinkayi muryar humy akanta,
Dan murmushi nainah tayi tayi hugging dinta a hnkali take fadin."kin bani mamaki ne humy naganki tareda daddy?"
Smile humy ta saki cikin salon bariki take fadin ,
Ynzu dai ba lokacin magana bane mu isa gida babe."
Humy ta Juya ta shige back side ,
Cikin qarfin Hali nainah tayi hugging Alh.chanji tana fadin." missing you so bad daddy!"
Shima hugging yarsa yyi gagam yana fadamata yarda yyi kewarta watanni ukku da suka wuce,
da haka suka nufi mota.
A babban falo suka tarar da Hajia zulfa ,ta caba ado cikin wani uban less da kudinsa zasuka 80thousands ,haka ta sha gwala gwala tayi kyau,
Fuskarta cike da fara'a ta isa ga mijinta ta tarosa shima baiyi wata wata ba ya Rungumota ajikinsa .cike da farin ciki nainah ke kallon iyayenta Bakuwa humy kuma haka yyi balain taba Ranta,
dama haka Alh.chanji keson matarsa yake fatar ta shigo cikin Rayuwarsu?"tabbas tasan tanason Alh.chanji miji ne na nunawa a sa'a amma ya zatayi da kishinsa?"kai tsaye Nainah taja hannunta tana fadin muje babe kiyi wnka,
da haka nainah taja hnnunta zuwa part dinta.
Sosae nainah tayi mamakin canjawar yanayinta yanzu -yanzu kan gado ta fada tana tabe baki.
Agaban nainah humy ta shiga cire kayan Jikinta,
Wani kallo nainah kebinta dashi ba haka tasan humy ba ,ta canja ta qara kiba da haske.
Cikin qarfin halinta take fadin ."waini kam meye sirrin humy?"smile kawae ta saki tana Daura towel take fadin ,Hutu kawae da Jin ddi babe ,duk da har ynzu kanki a kwali yake bakisan ddin sexx ba ko kadan.
Amma irinku ne idan kuka fara bazaku iya kwana biyu ba bakuyi ba Mrs.Nainah chanji!"da haka Humy ta shige toilet batareda ta Jira amsar da Nainah zata bata ba.
Relaxing nainah tayi akan bed tana Juya maganganun Humy aranta.........
💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

17....
Fitowarta wanka bata tararda Nainah a dakin ba ,dan siririn tsaki ta saki kan stool ta zauna ta tsane jikinta da ruwa.
Kafin ta fara murxawa fatar ta hadaddun lotions dake Jere akan mirror dressing,
Wyarta taji tana qara a hnkali ta tashi tsaye ta zuge handbag nata ,ta Ciro wyar.
Hka tayi mmkin ganin wyarta a kunne ,tunda tasan tun kafin su shiga jirgi ta kasheta.anan ta tuna da ta kunna ta a mota ta chanja sim card.
Sugar boo..............!"ya bayyana akan screen din wayarta smile ta saki gamida daga wayar,
Muryarsa ta daki dodon kunneta .
Yane baby na?"ta tsinkayi muryar Alh.chanji cikin kunnenta ,
Cike da shagawaba take fadin."ina kewarka am so lonely anan wurin.
Ta karasa mganar tamkar zata saka kuka.
Tana jin yarda yake sauqe ajiyar zuciya ,ya zanyi dake baby.?"ko mufita a kama maki hotel,
No kabarsa kawae sugar boo nan ma am okeey.
Sai dai ina kishi ,tana Juyo sautin dariar sa ayimin afuwa bana son nainah ta gano wani Abu ,kinsanta akwae wayo."da bincike ,
Anan ma sai da ta tsareni da magana wai ya akayi tafiar mu tazo daya?"nan nabata amsa da A jirgi muka hadu kk bani lbrn nan zaki zo."zata qara yimin wata tambaya mamin ta ta katseta ,akan tabarni na huta haka.
da kyar nasha .smile ta saki haka lokaci daya ta saki ajiar zuciya yanzu dai kifito muyi dinner."okk gani fitowa da haka ta kashe wayar ,ganin nainah Jingine ajikin qofa yyi mugun daga hnkalinta ,haka tana watsa mata wani irin kallo da takasa fassara sa,
Wasu yawu Humy ta hade ,
Cikin basajar ta take warewa nainah ido tana fadin."babe are you okk!
Dan murmushi nainah tayi gamida dagewa kawar tata gira,
Tunda na shigo kk wya ,kina kasheni da wannan salon naki wannan kuma wane Lion ne haka mai sa'a?"
daria Humy tayi haka lokaci daya take shirya kanta cikin wasu Riga da skirt na English wear's ,Wanda nainah ta fiddo mata dasu .da alamar sabbine dal"
Muje kiyi dinner nasan kina Jin yunwa.
Amma har ynzu ban daina mamakin wai wurina kk zoba!
daria Humy tayi tana saka hular net akanta mai shige da kayan ,take fadin."gani nazo mrs.Fatyma chanji nayi kewarki da yawa,
Tunda ke ba wani mutunci ne dakeba,
Munyi waya da sageer ya fadamin birthday ki saura sati daya.
Zai hadamaki party ,shine na hado kayana nazo mufara shirye2
Ina ma Abuja.
Ware ido nainah tayi shaf ta manta birthday dinta wannan month din ne!"batasan meya shagaltar daita haka ba!"
Omg!
Kawae take fada tana riqe da kanta ,
bansan dame zan sakawa wannan guy din ba?"nainah ta fada cikin dariar farin ciki ,kinsan ko dazu munyi waya yacemin zai xo Kano Jibi .
Bansan dame zan biya sageer ba ina Jinsa araina Humy!"daria Humy tayi tana fa'din."ki ba zuciyarki dama taso sa nainah ta kaunace sa ,ki yarda ki auresa!
"Nan take nainah ta hade rai tana watsawa Humy wani irin arnen kallo." Sageer ba Ajin aure na bane!har yaushe zaki gane hakan Humaira!......"tayi mganar cikin daga murya .
Kan wane dalili zakice sageer ba ajikin bane bancin yanada komae nainah?"itama Humy tayi mganar cike da bacin rai,
Plss Humy yanzu ba lokacin wannan mganar bane zo mutafi kici abinci nasan kina jin yunwa.ta qarasa mganar cikin sanyin murya tamkar ba itace mai daga murya ba."tsoki Humy ta doka tana fadin basai kin yimin tsawa ba Nainah nadaina cewa kibaiwa sageer dama ,idan kk karayimin ihu yau komae dare a Abuja zan kwana.
Ware ido Nainah tayi ta dakune fuska tana fadin"am sorry besty wlhi na tuba mutafi ,yarda nainah tayi yabaiwa Humy daria haka suka jera suka nufi dinning..
Abunda basu sani ba shine Humaira tayi shekara daya da sanin Alh.chanji ,
Ko wannan fitar da yyi a kasar London tare sukaje da Humy watansu ukku achan suna holewarsu ,Rayuwarsu kawae sukeyi.
Yanzu ma da suka dawo kai tsaye tace zata bisa Kano tayi kewar nainah gashi kuma yazo dai dai da birthday partyn ta.
da kyar Alh.chanji ya yarda Humy tabiyosa ,ko kadan bayason abunda zaisa mutuncin sa ya zube a wurin iyalinsa musamman nainah mai mahaukaciyar zuciya ,
Muddin nainah tasan Humy na tareda Daddynta zata iya kaita lahira........
💝ABUTTURAB💝
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.