Complete Hausa Novels

Abu turaab Complete Hausa Novel

Reading file: Abu-turaab_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 13 of 18

It's:Asmy b Aliyu😘
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

24....
da ido ta riqa binsa har yagama shigowa da manyan trolley's har guda biyu.
Wae yaya waya'nnan kayan waye haka?"namu ne yabata amsa batareda ya kalleta ba.
To motar fa?"tawace ya bata amsa still bai kalleta ba,
Washe da baki tazo ta tsaya agaban sa tana dariar farin ciki take fa'din da gaske kk yaya Abuui?"
Yarda tayi mganar yana hngo farin cikinta sosae.
"Smile ya saki yana fadin" da gaske nakeyi Mrs.Aliyu bamalli ,daka tsalle tayi gamida Rungumesa ,
Tana dariar farin ciki take fa'din"ni bazan qara bin Aunty a school ba kai zaka riqa kaini yaya."
Yaya duk Ranar week end xaka riqa kaini yawo kafin lokacin zuwa islamiyya yyi.
dagata sama yyi tamkar wata ya'r tsana yana zagaye falon yake fa'din ,
Amma da Sharadi?"cikin turo baki da shagwaba take fa'din meye sharadin?"zaki barni na saka bbyna acikin wannan cikin naki?"lokaci daya tasha toka ,ganin haka ya sauketa a kasa folding hnnunta tayi akan kirjinta tana turo baki take fa'din"A'ah gaskiyya ni bana son bby"
Shima lokaci daya ya hade rai yake fa'din"ashe kuwa bazan riqa kai ki skull ba .
Haka ba zan riqa kaiki yawo ba."yyi mganar sounding so very serious!'"
Cikin muryar kuka take fa'din wlhi akwae wahala yaya turab!
Yana daria yake fa'din bbu wata wahala.
Namaki alkawarin bazakiji komae ba."ke kuma kiyimin alkawarin bazaki yi ihu ba,
Har Aunty ta juyomu"tsareta da ido yyi yana Jiran amsar ta.
Rau rau tayi da ido tana fa'din"promise me bazakayi da zafi ba?
Bazan yi ba oya jeki ki taya Aunty aiki ,zuwa anjima muyi mgana .da haka ta Juya tabar dakin nasa bayan ya gargadeta akan kada ta fadawa Aunty komae" ...
*
Sageer Sadiq Asalin sunan sa kenan dan gwamnan kaduna state, matashin yaro mai kimanin shekaru 32 adunia ,
duka mata ne agidan su shikadai ne namiji dal"acikin su yayun sa mata biyu ,da kuma kanwar sa yasmeen,sageer ya taso cikin gata da sangarta .
A kasar new York suka fara haduwa da nainah anan zumunci mai qarfi ya hadasu ,
Nainah ta yarda da sageer fiye da kowa a dunia ,
Idan tana cikin matsala shine mutum na farko Wanda zay Samar mata solution bata iya boye masa damuwarta,
Haka ma shima a nasa bangaren baya boye mata komae nasa."shakuwar su ake ganin kamar suna soyayya ne,
A bangaren nainah batada wani feelings akan sageer illah na a Abokin shawarar ta ,tasan tana kwana da sageer suyi soyayyar shan minti dashi .Amma bata taba jin wani matsayin sa ya chanja a zuciyarta ba.
"Tasan kakaf mazan da take kulawa sageer shine mutum na farko Wanda take bin umurninsa,
Haka shine namijin da idan zay fita waje shakatawa ta irin ya'yan manyya da Hutu yakan gayyaceta ,bata kin karbar gayyatar da yyi mata sabida matsayinsa daban ne awurinta."
Harta kai dangin sageer kwara kwara kawae ne basu San nainah ba.
"Abangaren sageer kuwa shekara biyu da suka wuce abaya ya kamu da tsananin soyayyar nainah ,da gaske sonta yakeyi da aure yana sha'awar ta zama uwar ya'yansa!"tana da qualities din da yakeso ga matar Auren sa. duk da yasan zay fuskanci matsala a wurin nainah chanji"tana da wuyar sha'ani amma yyiwa kansa alkawarin wannan ka'ron zay fallasawa nainah chanji sirrin dake ransa da taimakon kawarta humy...........
Black beauty chaculate ne ,dogone shanbal " yanayin sa da kirar sa yana yanayi da dan kasar India wato "Join Abraham... Body guards biyu ne a bayan sa ,wasu irin maza katta !" Wanda ko siffan su kawae abun tsoro ne ,
Shigar sa kawae zaya nuna dan gidan masu hnnu dashine.
"doguwar Riga CE ajikinta body hook light purple Wanda ta dame ajikinta sosae ,haka ya bayyana surar jikinta .
Sae dan karamin veil baki Wanda tayi Rolling kanta dashi.haka bai hana a hngo dogon gashinta ba ,
Cover shoe ne a kafanta suma bakake" kimanin watanni biyar kenan bata saka sa a ido ba,
dan ya koma digreen sa na biyu a kasar Rasha !"qaryarta idan tache batayi kewar sageer ba.
da dan gudu ta nufesa haka shima lokaci daya ya ware mata hnnayensa,
Bbu musu ta fada kansa yyi mata wata irin Runguma Wanda tajiyo hkan har cikin jikinta."
dago kai tayi tana kallonsa ,
Kallo daya yyiwa body guards dinsa sukabar Wurin.
Yanayin mutanen dake kai da kawo acikin harabar hotel din bai hanasa hade bakinsa da nata ba ,wani irin deep kisses yakeyi mata Mae wuyar misiltawa.
nan take nainah ta bada kai itakan ta tasan tayi kewarsa sosae......."
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

25......
"Hop zaki kwana anan baby?" Yyi mganar yana kallon nainah Wanda har lokacin tana ajikinsa ware ido tayi tana qallonsa ,haka lokaci daya ta shiga girgiza masa kae"agida zan kwana.
da mmki yake kallonta,
"But why?" Daddy yana gari smile ya saki yana gyara mata sumar kanta.
to dan Daddy yana agari sai mey?"idan kk kwana awurina bbu abunda zai CE!
"Plss sageer karka fara rigimar da bamusan Ranar da zamu gamata ba.
Cike da tashin hnkali ya daura hnnunsa kan shoulder dinta ,
da rinannun idanunta yake kallonta"
"Pls nainah Undestand!"
Ki kwana anan akwae abubuwan da zamu shirya fa?"
Nidai bazan kwana ba wlhi sageer ta fa'da tana sauka daga jikinsa ,
da mugun mmki yake kallon nainah gaba daya ta canja ,lokaci na farko acikin Rayuwarsu da taki bin umurninsa.
shima miqewa tsaye yyi yana kallonta."sageer pls kabarni na tafi ta fada kamar zatayi kuka.
"I told yhu to stop crossing me don't yhu believe me ko nainah?" Yyi mganar sounding so cwt."
ba haka nake nufi ba fa?"
Ba mutuncin mu bane kwana a hotel ka fahimceni mana sageer!".....akwae gidajen daddy da yawa sai Wanda yyi maka zamu kwana."
Ajiyar zuciya ya sauke kayansa ya saka yaja trolley dinsa ,
Sa'annan yace muje ...............gaba tayi yana binta a baya ,hip's dinta Sae girgiza sukeyi wasu yawu ya hade.
A daya daga cikin gidajen daddy dinta dake unguwar G.R.A.achan sukayi masauqi ita da sageer ,
dama sun riga da sunyi dener a hotel din da sageer ya sauka.
Boy's quarter aka warewa body guards nasa.
Wnka dukan su sukayi koda Sageer ya fito daga wnka misalin qarfe goma sha biyu na dare ,
Ya ganta kwance akan bed tayi relaxing tana duba chart dinta ,haka taga ana good wishes nata da masu positing pcs nata a Instagram. "badai har zakiyi barci ba?"
Nagaji sosae sageer kaima ya kamata ace kasamu barci ,
Kan bed din ya hau ya qaraso gaf daita yana binta da mayen kallo,
Towel din jikinta ya shiga warwarewa.
Bbu musu ta bada kai dan kan a wannan fannin ,
Bata iya musu wasa dana shanunta ya farayi Sae nishi takeyi mai cike da jin dadi hnnu tasa ta riqo joystick dinsa.
Nan take numfashinsa ya dauke ,
Kafa bakinsa yyi akan kirjinta ya shiga yimata wata irin wasar da tafara rikita nainah ,
Sannu a hnkali saka hnnu a kasan ta yafara wasa daita ,
Ihun Jin ddi ta farayi masa hka ta kankamesa ,
A Daren tamkar zasu canye junan su Sae kace wasu masoya.
*
Kusan qarfe goma sha daya ,
Wayar nainah ta tashe su barci a tsorace ta bude ido daukar wyar tayi batareda ta duba suna ba."
"Happy birthday my sweetheart !" Jin muryar daddyn ta yasa tayi saurin sauka daga kan gado ,
"Wae ina kk shiga hakane Nainah?" Alh.chanji ya tambayeta ,
"dafe kanta tayi tana fa'din " am so sorry daddy ,
Kasan sageer ya shigo gari munata shirye 2 ganinan zuwa daddy ,da haka ta katse wyar"
"Ta dage iya karfinta ta sakarwa sageer duka bbu shiri ya bu'de idonsa ,
Cikin magagin barci yake fa'din" yaya akayine babe?"
Ya fada gamida fisgota ajikinsa ,
dukansa tayi akan kirjinsa,
Kamar zatayi kuka take fa'din"kasa mun makara sageer kalli agogo "I hate yhu damn much !
"Ta fada da qarfi ta sauka daga kan jikinsa zuwa toilet" bbu komae nine farkon Wanda yafara good wishes naki na birthday a Daren Jia.
Tana Jin dariar sa agaggauce ta sakarwa kanta shower.
*
A motar sageer suka isa gidan su Sae dayan motar ta body guards nasa dake binsu a baya.
"Tun daga bakin get dinsu an shimfida wata irin Grass carpet an Rubuta " happy birthday nainah chanji ,
Gidan su anyi masa decoration tamkar wani ha'll koina sunan ta ne da manyya manyan flower's masu ban sha'awa.
Smile kawae take saki tana qarajin son daddyn ta aranta.
Tareda sageer suka nufi reception din shiga cikin gidan......
💝ABUTTURAB💝
~written by Asmy b Aliyu~
Haske writer's Association.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.