Abu turaab Complete Hausa Novel
Reading file: Abu-turaab_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 18 of 18
*A yau sadaukarwa tasha banban da takowa ,sadaukarwar takiche ke kadai Kakata kuma uwata takaina.wato"(Hajia fatyma Aliyu mai akwae )Wanda bbu kamarki a dunia .A rashinki nasan minene dacin mutuwa ."Allah ina roqonka da kyawawan sunayenka ka kai Rahama a kabarin wannan salihar baiwar taka .Allah yasa wannan mutuwar ta zama Hutu agareki.''we love yhu ,but He love you more''.....zan cigaba da yimaki Addu'ar har lokacin da numfashi na zay dauke.*"
*A kowane hali zan nemi alfarma a wajenku ,Dan Allah Ku duba wannan page din kusata cikin addu'oin Ku .koda sau daya ne tak!"nagode da dukkan karamci ina kaunar Ku sabida Allah*!"
35....
Matashin saurayine ke fitowa daga cikin katon ma'll mai kimanin shekara 36 a dunia ,zuwa wannan lokacin ya kara kyau da kiba kudi sun zauna masa ,
yana riqe da manyyan ledoji har guda biyu a hnnunsa ,masu dauke da sunan kantin Radau ajikin ledar,
da alamr shopping sukayi .
gefensa noor che riqe da hnnun Prince's Nainah Aliyu bamalli. "Yar kimanin shekara Hudu ,
Itama noor da kyar take da'ga kafa sabida girman cikinta .
Abutturab ya russuna ya bude mata marfin mota yana kallon cikin idanunta ,
haka itama nainah tayi tana koyon yarda daddyn ta yyiwa momminta ,
Sae murmushi takeyi girgiza kai tayi ta shige front side ,
Ya Rufe .
Ya budewa nainah back side ta shiga ya ajey ledojin agefenta ya Rufe sa'annn ya isa mazaunin driver yyiwa motar key gamida yin River's sukabar wurin." a hnkali turab ke tafia ,
Shaye da toka little ke fadin."wannan gudun yyi kadan daddy ka kara mana,
Ware ido yyi yana kallonta .''
mommin ki batason gudu A mota k'ara mu lallaba daita my Prince's ,
Cike da shagawaba take fadin."nidai agidan su Bruh Yusuf zaku saukeni ,
Noor ta harareta ."gobe gidan granny zaa kaiki ,
Cewa da hajia zulfa."kin kwana biyu baki tafi ba.
Cike da shagawaba da turo baki take fadin,ni bazani ba wlhi .uncle khaleel nacin xalina "ta fada tana hawayen shagwaba ,
Turab bbu shiri yyi pkn agefen hnya .
Ya daukota chak !"ya daurata akan cinyoyinsa ,
Yana fadin" duk wannan Rigimar na minene My Queen? "Ka fadawa mommi ni bazan je gidan granny ba." Ur wish is my command princess Fatyma Aliyu bamalli".to ke Mommi kinji Queen bazata ba ."ya fada yana ware idonsa akanta .harara ta jefa masa tana fadin."Dama kai ke sangarta wannan yarinyar wlhi nidai mutafi ,
Tayi mganar cike da shagawaba. "Dariar nainah keyi tana fadin." Mommi ta koma bby gal"daddy ji yarda takeyi fah."hadasu duka yyi ya Rungume ,yana Jin kaunarsu na kara zama a zuciyarsa .ina sonku duka Allah yyiwa Rayuwarta tsawo nayi maku hidima Mae yawa."ameen noor take fadi tana kara shigewa Jikin mijin ta.
ALHMDULLAHI!"
kura kuran da nayi acikin wannan book din ,ina fatan Allah ya yafemin......
Godia ta musamman ga Haske writer's Association. Allah ya qara zumunci yabar mu tare har Aljannah!!!".
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.