Abu turaab Complete Hausa Novel
Reading file: Abu-turaab_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 9 of 18
14
Tare sukayi lunch a wani hadadden Restaurant. Kowane motsi da Abutturab zaiyi idon nainah akansa,kusan qarfe Biyar da Rabi suka bar wurin.har sun dau hanya take fadin."awane unguwa kake."zan Ajey ka sa'annan na wuche gida" tana maganar ne ,sounding so cool.
Girgiza kai Abutturab ya shigayi gamida fadin."bazaa ayi haka ba ki ajey ni kan hnya mai Babur zai qarasa dani.
"ba girman ka bane hawan bbur Dan Allah ka daina danganta kanka da hawa Babur,wannan qaron cikin daga murya take magana "tabe baki yyi kafin yabata amsa da fadin." Unguwar Jan bolo.
Tafiar minti sha biyar sukayi cikin su bbu mai magana,
Haka ya riqa nuna mata hnya.
Har zuwa qofar gidan su ,
Ta qaramin mirror ya hango Noor na tahowa itada bikraa uniform din islamiyya ne ajikinsu.da alamar daga makarantar suka fito ,
Fitowa yyi daga motar itama nainah ta fito .Noor ganin yayanta da wata ta hade rai lokaci daya ,bikrah da batasan meke faruwa ba batama lura da Abutturab ba.
Sun kawo gaf dasu bikrah ta Dan bude ido cikin sanyin murya take fadin."sannu da zuwa yaya!"anan kuma ta gaisheda nainah"ta amsa da kina lfy ya'mmata?"
Murmushi dauke afuskarsa yake fadin "yawwa sannu bikrah an taso daga makarantar?amsa tabasa da " Ehh da haka tayi sallama da Noor tanufi hnyar gidan su.
Idonsa nakanta yyinda idonta ke kan nainah ,har Abada bazata mance fuskar wannan matar ba da tamarar mata yayanta?"batace komae ba tayi hnyar shiga cikin gida.turab Jikinsa yyi sanyi, kallon nainah yyi Sai yaga tayi murmushi."kanwarka che wannan?"tayi mganar tana qallonsa"amsa yabata da Ehh."tana da kyau...........".nainah ta fada ,
Agaisheda Aunty!
Zanxo mugaisa watarana!
da haka ta shige motar Tamata key tabar wurin ,
Sai da motar ta tabace sa'anan ya nufi cikin gida.
Kai tsaye dakinsa ya shige ,Sai da yyi wanka sa'anan ya fito cikin Riga da wando na shan iska.
tree quarter black ne da purple din T.shirt mai guntun hnnu,dakin Auntynsa ya nufa yasameta zaune akan lallausar Rug din dake malale atsakiyar falon ,
Tana duba book's din yan makaranta .gefe daya Noor che zaune cikin Riga da wando na Pakistan ,
Dan qaramin plate ne agabanta .
da alamr yanzu take cin Abinci "aunty kawae ta amsa sallamar sa idonsa na kan Noor." Aunty ke fadin ya aiki?Alhmdullh !yabata amsa."ina yini ya tsinkayi muryar noor tana gaishesa ,harara ya shiga aikamata rau rau tayi da ido tana qa'llonsa,
"Noor tashi ki zubowa yayanki Abinci." Aunty ta fada batareda ta qalli Noor ba"na koshi aunty,
"Turab ya fada yana shafa cikinsa."ita wannan itada waye kuma?"Aunty ta tabe baki .tana fadin ohon mata tunda ta dawo islamiyya a haka ta shigo,
Shuru noor tayi kanta akasa .turab ya cigaba da fadin "aunty na samu aiki fa" da sauri Aunty ta dago farin ciki dauke a fuskarta take fadin"Alhmdullh !a ina?"
A company nainah chanji".
"Noor jin sunan tayi tamkar dirar mashi acikin kwanyar kanta ,surar plate din abincinta tayi ta nufi hnyar kitchen da gudu. Tana isa tayi Jifa da plate din sauran abincin ya zube akan marble's din dake malale a kitchen din." A hnkali ta sulale kasa ta fashe da kuka.
da ido dukansu suka bita haka Suna Juyo shesshekar kukanta a hnkali.cikin raunin murya "Aliyu ke fadin bansan ya zanyi da yarinyar nan ba Aunty!yyi maganar cikin muryar damuwa." A hnkali Aunty ta ajey pen din hnnunta ,haka ta tsurawa turab ido na Dan wani lokaci."Ajiyar zuciya aunty ta sauke"Allah yyi Jagora acikin wannan aikin da kasamu ,nidai fatana akoina kake Aliyu karka manta da matsayin mu."muba kowan kowa bane ,a hkan kuma muke manejin Rayuwarmu ,aikin nan da kasamu karya chanja maka halayyarka da duniarka ,kada cudanyya da ya'ya masu hannu da shuni ya Rudeka ya canja maka duniarka.
"Kada kudin da zaka samu ya rudeka ka fara kula matan banza." Sai yanzu nake qa'ra Jin ddi idan na tuno Aliyu na yana da mata ,
Wanda matan banza na waje bazasu Rudesa ba.
"Kada ka kara ba kowace macce damar shiga Rayuwarka Dan Allah ka riqe alkawari kada kabari na kamaka da laifin da dukan mu bazamu Ji ddi ba,
Nooriyya ta isheka Rayuwa!" Anan ta qara yimasa nasiha ,duk da hankalinsa nakan noor .ta qare da fadin Jeka lallashi noor bansan meya hadaku ba?"amma nasan bakada gaskiyya Aliyu"Dan murmushi yyi gamida shafa sumar kansa baice komae ba ya nufi kitchen har lokacin tana durkushe ,baiyi magana ba ya dagata chak!"Afusace take kokarin sauka ajikinsa amma tayi kadan ,karfi ba daya ba.
Har cikin bedroom dinsa ya kaita kan gadonsa,
Sai lokacin ta saki kuka .
Hawa yyi kan gadon ya Jawota ajikinsa baiyi magana ba ya hade bakinsa da nata ,hade kukan tayi lokaci daya ta shiga turasa tana dukan kirjinsa hnnun nata ya riqe gagam haka ya kaisa kasan wandonsa ,
"Wayyo Allah Aunty".......... "Ta fada da qarfi sakinta yyi yana daria kasa kasa ,kuka ta fashe dashi tana ko'karin sauka akan bed din" lokaci daya yajawo ta ajikinsa ,
Yamata masauqi acikin kirjinsa Wanda har baka hango noor acikin physique chest din Aliyu bamalli . sae da Yaji tayi shuru ta daina kukan ,akai akai zuciyarsa ke dokawa dago fuskarta yyi ya Ciro harshensa ya fara lashe hawayen idonta ,bai bata damar magana ba ya hade bakinsa da nata ya fara yimata abunda yafiso a rayuwarsa wato mouth to mouth kissing......."
[12:33AM, 9/9/2018] ‪+234 708 080 8705‬: ðŸ’ABUTTURABðŸ’
~Written by Asmy b Aliyu~
Haske Writer's Association.
15..
Sai da suka kusan minti goma ahaka noor ganin tayi abun nasa bana wasa ba ,tayi saurin fisge bakinta .yanayin Abutturab gaba daya ya canja Relaxing yyi akan bed yana maida numfashi ,kokarin sauka takeyi ya riqo hannunta.
girgiza mata kai ya shigayi Dan baya iya mgana,
Hawaye na Rolling akan fuskarta take kallonsa.
Jawaota yyi ajikinsa ya kwantar daita akirjinsa.
Tana Jin yarda zuciyar yayanta ke dokawa da qarfi kamar zata fito ,shuru tayi murya can ciki yake fadin kinji yarda zuciyata ke dokawa "ko kina so tafito.?" da sauri ta shiga girgiza kai "to ki daina kuka bana so !" Yyi mganar in a low tone.
Bbu shiri ta hade kukan,
duk wannan Rigimar ta micece?"ni bana sonta! I don't like her any more...............ta mareka shine zaka shiga motarta ,ta qarasa mganar kuka na zomata .
Bbu shiri ya miqe zaune still tana lafe ajikinsa,
dago da fuskarta yyi ya langabe kai yana kallonta,
"Mekike so yanzu nayi my chaculaty?" Turo baki tayi tana goge hawayen idonta take fadin"ka Rama marinka !kuma ka daina aiki tareda ita,tana mganar ne cike da Yarinnta !so kk yi na Rama?"dagamasa kai tayi.
"Zan Rama!
Yyi mganar sounding so very serous, Wanda fuskarsa ta nuna hakan.
" promise me zaka Rama"..tayi mganar shaye da toka tana turo baki,
Nayi alkawari zan Rama Mrs.Aliyu bamalli !
Ya fada yana dage mata gira daya haka yana shafa sumar kanta Wanda yaji gyara.
Smile ta saki haka ta shiga lumshe ido lokaci daya tasamu barci ,ya kwantar daita gamida gyara mata kwanciyarta.
Kai tsaye toilet ya nufa Dan sake wani wanka sunyi waya da mamdud ya shigo gare ,
Mamdud kawae shi abokin Abutturab suma anan bayan layinsu gidan su yake,iyayen mamdud suna da Kudi ,
Mamdud babban doctor ne dake asibitin zari'a shika yana zaune achan ne sai dai idan yasamu Hutu yazo Kano.
Bai tabayin aure ba zai girmi Abutturab da shekaru biyu amma yanayin Jikinsa zaa iya cewa tsarar Abutturab ne.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.