Best / Popular Hausa Novels

an Daba Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: an_Daba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 11 of 23

Page 23-24

Wani irin tsoro ne ya ɗarsu a zuciyar Diya da sauri ta miƙe tare da rugawa ta nufi bedroom ta kulle da key ganin Dawood ya yo kanta gadan-gadan.
Bugun ƙofar ya fara kamar zai ɓalleta ya na kiran sunan Leemat wacce ke can malaɓarta,jiki na karkarwa Diya ta dinga kallon Leemat wacce ta fito daga ƙarƙashin gado ta nufi ƙofa.
Sam ita ba ta lura da Diya ba sai da taji kukanta ta na magiya dan Allah kar ta buɗe, sororo Leemat tayi ta na kallon ta kafin tace "iskanci ruwa-ruwa uwar mi kike a ɗak..."ƙara buga ƙofar da Dawood yayi ne ya sa tayi saurin buɗewa ya shigo a galabaice ya faɗa jikin Leemat tayi tangal-tangal za ta faɗi saboda rinjayarta da yayi.
Cikin muryar buƙatuwa yace "ban son zina na tsaneta amman Oga ya sa min pil sai nayi raping ɗin waccan , please Leemat ki taimaka min"waro ido Leemat tayi tare ɗan ture shi ya faɗa kan bed ta ce "ni kuma?"yace "eh ki tausaya min,ke kuma shiga toilet ki jira ni"ya faɗa ya na dakawa Diya tsawa babu shiri ta shige ta na mai wa Allah godiya ya tseratar da ita.

Hannu Leemat ta fara yarfawa ganin ya fara cire kayan jikin shi ga érection ɗin sai ƙara ƙaimi ta ke,ya na nufota ta fara dire-diren guje mashi,ya cabkota yace "please help me just romance banda sex fah,kuma ai na san ki na période ba zan taɓa ki ba"ya na maganai ne ya saɓule mata kayan jikinta.Pant kawai ya bar mata ya shiga bata hot kiss da romance na fita hayyaci tuni Leemat ta mance ta fara biye mashi sai da ko alamun samun nutsuwa Dawood bai yi ba.Ya na tangaɗi ya ɗauko vaseline ya shafa tsakanin cinyoyinta ta yadda zai samun nutsuwa haka ya dinga sport kanta tsawon minti talatin sannan liquide ɗin ya fita jikin shi,a wahalce ya koma gefe Leemat kuwa ta shiga turo baki ganin jikinta ya ɓace da abinda ya fitowa Dawood.
Rigar shi ta sa ta goge ta na shirin tashi ya riƙe ta yace "tsaya mana"ta fuzge tace "in yi maka mi kuma?"doguwar riga ya saka,sannan ya yiwa Diya tsawa yace ta fito.
Inda Leemat ke tsaye ya nufa ya sa hannu a pant ɗin ta ya ciro kaɗar da tayi ƙunzugu da ita duk ya shafe zanen gadon,sannan ya shafa saura a cinyoyin Diya wacce ta rumtse ido ta na jin ƙyanƙyami.
Kashe ta yayi da mari yace "dan uban ki kin samu na rufa maki asiri shine za ki tone nawa?in ba haka nayi maki ba ki na tunanin Oga zai ƙyale ki ne?ki godewa Allah ma an samu ta na period ne da cinyar ki zan tsaga da reza,maza ki cire pant ɗin ki ke kuma ki shafa mata shi da kyau sannan ki ɗaukar min hoton ta".
Babu ɓata lokaci Leemat ta aiwatar ta na mai baiwa Diya haƙuri yayinda Dawood ya shige toilet yayi wankan tsarki mafi sauƙi ```niyya wanka,wanke hannu sau uku,tsarki,wanke kai,game gangar jiki da ruwa,kurkure baki da shaƙawa da hanci sau ɗaya``` ganin tuni lokacin magrib ɗin ya tafi.
Sai da ya gama sallah sannan ya je falo ya ɗaukowa Diya kayanta ta saka,yace "ki yi tafiya ta kamar wadda aka yi raping in kuma kika ƙi dan kan ki su Maye na kusa sai suyi maki na gasken"bai gama rufe bakin shi ba Diya ta gwale ƙafa har da ɗan ɗingishi suna fita Oga Darma yayi murmurshin jin daɗi yace "Arne kai ta cikin gari , taurin kan mahaifin ki ya ja maki yasa an kashe tsohon mutane ya ƙi cika kuɗi to yanzu sai yayi maki magani da kuɗin in kuma an samu rabo a yanka ma Ɗan ragon suna"Diya dai banda kuka babu abinda ta ke haka ta shiga mota Arne ya kaita cikin gari ya yadda.

Leemat na wanka ta na tunanin irin sukuwar da Dawood yayi kanta a fili tace "tab wannan matar shi na da aiki yo wannan sababi duk jiki ya min yami ina ga sex ne ƙila da ina can hôpital de référence ana bani kulawa ta musamman"sai kuma ta sheƙe da dariya tace "girma ya faɗi gaskiya Giwa ta take ɗan tsako ko tausayina bai ji ba,mutum kamar basamude"ta ida maganar ta na turo baki.

Dawood bai koma ciki ba har sai da Oga Darma ya bar gidan,ya na shiga direct bedroom ya wuce ya tarar da Leemat zaune ta na shafa mai.
Bai ce da ita komi ba ya shiga latsa wayar shi tamkar dagaske nan kuwa hankalin shi na kanta,ganin yadda ta ke shafa Victago a breast🙄a zuci yace "bariki iyawa yanzu miye gamin Victago da breast tamkar wani ƙurji dai?"gyaran murya yayi ta juyo ta na kallon shi .
Ya ɗaga mata gira yace "miye wannan?"tace "jus ne" yayi murmurshin gefen baki dan ya gane baƙar magana ce "ko za ka sha ne?"yace "a'a ban jin ƙishi"ta taɓe baki tace "dama ai ba kai za ka sha ba jarumar k..."maganar ce ta maƙale ganin shi kusa da ita ya haɗe rai yayi kicin-kicin da fuska.

"Ayya Oga kar ka yi min haka Allah suɓutar baki nayi ba zan sake ba,mi ma zai kai Victago can in ba shirmen Leemat ba wadda ƙurciya ba ta gama fita jikin ta ba"bai saurare ta ba ya ɗauki robar Victagon ya laƙuto tare da tura mata shi a baki yace "haɗe shi ko nayi maki matsin shi,ba kin ce jus ne ba?"yawu dalala suka zubo mata ga azabar ƙarfin Victagon doli hawaye suka fara zubo mata,ya matse laɓanga da ƙarfi yace "gobe ma ki sake faɗa min baƙar maganar kwarkwar kawai"ya na mai yi mata gwalo😝.

***

Wani gigitacen mari Oga Danee ya ɗauke Abbas da shi yace "ba ka da hankali ne da za ka rinƙa ambaton sunana a ko ina?ba na yi maka kashedi da faɗin sunana ba shine har ka tayi ka yiwa ƴar minister akan doli sai ta so ka?"Abbas ya dafe kunci ya na mai jin wani masifafen zafi na ratsa shi dan in Danee ya buge ka wani sa'in sai kayi jinya.
Cike da iya shege da sangarta irin ta ɗiyan masu kuɗi ya nufi ƙofar fita,Danee ya tsayar da shi ta hanyar yi mashi magana cikin rarrashi"ka ga Abbas ba wai na buge ka ba ne dan ɗaukar hukunci kawai nayi hakan ne dan ban son yawan faɗin sunana da jama'ar gari ke yi ,am kuma sannan in ka na haka wacece kake ganin za ta aure ka?"sai da ya gama sauraron jawabin uban sannan ya fice zuciyar shi na balbali.
Tun a hanya ya yiwa yaran shi waya kan su ƙwamuso mashi Nidee wacce ta kasance ƴa da tsohon ministan Moumbay.
Ya na isa gida tuni sun kawota,ta na ganin Abbas ta ruga ta faÉ—a jikin shi tana kuka kafin ta koma baya alamun ya ceceta.Murmushin mugunta yayi yace "a kan ki Daddyna ya mare ni dan haka zan fanshe cin mutuncin da aka yi min a kan ki"yayi maganar ya na mai janta zuwa É—aki.
A yadda ya samu Nidee sai da ya bashi mamaki ba Virgin ba ce sannan ta ƙwarai da harakar maza,maimakon ya hukuntata sai ta juyar da hankalin shi suka yi ta masha'ar su.
Ihun su ya tayar da Siya daga barcin da ta ke,a hankali ta buɗe ƙofa can ta tsinkaye su tsakiyar falo da sanɗa ta samu ta fice daga ɗakin ta na waiwaye.....

Jikar Rabo ce 😎
*ÆŠAN DABA*
```love
and
romantic story

``` _MRS SADAUKI_ 💫

*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀️

____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.