an Daba Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: an_Daba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 19 of 23
*PAGE 41-42*
*Jour inoubliable,day of birthday*
"Hello Oga ina jin ka"cewar Dawood wanda ya gama shirin sa tsaf cikin shigar basawa daga can ɗayan ɓangaren Oga Danee ke magana "gidan da ka tafi ranar nan za ka koma in kaje ka cewa Papi ya gwada maka ajiyar da na bashi ta gwagwon biri,ka tabbatar ya shaida maka inda litaffin sihirin ya ke domin shine cikar nasarar mu sannan ka sheƙe min shi" "d'accord"kawai Dawood ya faɗa ya na mai fitowa inda William ke jiran shi a farfajiyar hotel ɗin,seat mai zaman banza ya zauna William ya yiwa motar key a hanya suka tsaya suka ɗauki Oga Darma sannan suka wuce tun a hanya William ya lura da wata baƙar mota da ke bin bayan su amman bai ce komi ba har suka kawo gidan shi ma mai motar ya samu gu can nesa da su yayi parking.
Knowking aka yi Siya wacce ke tsaye ta na kallon bishiyar mangwaro taje ta buɗe ƙofa,cak numfashin shi ya tsaya na wucen gadi ita kuwa ƙuri tayi mashi ta na kallo kafin su kai ga cewa wani abu Oga Darma yace "ku shiga ciki ni zan wuce da ita gida"William bai ce komi ba sai waiwayen Siya da ya ke yi zuciyar shi na bugawa da ƙarfi,ciki suka wuce inda tuni Papi ya fito daga wankan da ya ke.
Jagora ya yi masu har ɗakin da aka sauke Siya ya na kai su ya janyen ƙaton akwatin sannan ya fito,wasu formules Dawood ya karanta sai ganin su suka yi cikin ɗakin ƙasan.Ƙarasawa suka yi gun tsohon da ke kwance bisa tabarma ya na barci hankali kwance,har Dawood ya ɗaga ƙafa zai shure shi sai kuma ya tsaya tare da ɗan duƙawa ya mirgina tsohon fuskar shi ta bayyana da mugun sauri Dawood ya miƙe tsaye a razane William kuwa zaro ido yayi yace "Père ? Daddyna ?"yayi maganar cike da mamaki tare da ɗan girgiza shi wanda hakan yasa ya farka daga barci, murmurshi tsohon yayi tare da miƙewa tsaye ya rungumo su Dawood kuwa sai faman dafe kai ya ke nan kuwa duk abinda ya manta suka dawo mashi daki-daki.
Ba su wani ɓata lokaci ba suka shiga tambayar shi lafiyar shi da murmurshi kawai ya amsa masu,kafin su ɗauke mahaifinsu su wuce da shi gida.
Oga Darma hannun Siya ya kama suka nufi motar nan da ke bibiyar su,a baya suka shiga sannan ya ɗauko wayar shi y na ta ɗaukar Siya hotuna ya turawa Oga Danee a ƙasa ya rubu ```Ga mu a hanya ya kamata ka shiga ɗakin sirri zan kawo maka ita yanzu shikenan yau burin ka zai cika``` Siya da ba ta san wainar da ake toyawa ba kallon titi kawai ta ke,ana shirin kawowa Oga Darma ya shaƙa mata wani abu a hanci nan ta ɓingire da barci.
Motar su Oga Darma ba ta zarce ko ina ba sai gidan Oga Danee a daidai ɗakin sirri wanda ya ke ɗif babu ko ɗigon haske,a can cikin ɗakin kuwa tuni Danee an sha Max man da ɗoɗar maganin maza na ƙarin ƙarfi😹.
Ƴar fitilar nan maras haske ƙwarai Oga Darma ya haska yayinda yaron shi ya sungumota ya ɗorata kan gadon da Danee ke zaune zir haihuwar uwar shi.
Ƙamshi Siya da turarenta ne ya cika ɗakin,ƙamshin da ke firgita zuciyar Danee a duk lokacin da ya tafi Niger ganin ta.
Wuyanta ya fara sunsuna ya na shaƙar ƙamshi tare da kai mashi kiss,kayan jikinta ya rabata da su ya shiga wasa da ita bisanin ya je ga oga kwata-kwata sai da Danee yayi dagaske Sannan ya samu nasarar ratsata,a ruɗe ya ke having sex ɗin sai ya ke jin tamkar yau ne daren shi na farko da ya san mace.Sambatu ya ke ya na faɗin ɗalasiman tsafin da aka bashi ya hardace su tun tuni ita kuwa baiwar Allah sai numfashi ta ke saukewa dan maganin da aka shaƙa mata mai ƙarfi ne sosai,ya na jin yadda jini ke zuba ta ƙasanta ya na ɓata mashi jiki amman sam hakan bai sa ya tausaya mata ba har sai da maganin da ya sha ya sake shi.
Deeya ce da Nadiya a wani ƙaton Mall suna sayayya sai labarin Dawood ta ke baiwa Nadiya yadda ya ke da cikar zati irin ta jaruman maza,lumshe ido tayi ta na tafiya baya-baya yayinda Nadiya ke takowa ta na kallon ƙawarta ta babu zato ba tsammani taji ta kaiwa wani glass karo wata irin ƙara ta saki tayi baya za ta faɗi sai ji tayi an tareta.
Cike da masifa wani saurayi ya tafo ya na kwashe portables ɗin da suka zube "ke ba ki da hankali ne mahaukaciyar ina ce?"da sauri Deeya tayi ƙoƙarin cire jikinta daga na saurayin da ya tallabeta sai dai mi ji tayi ya ƙara mannata a ƙirjin shi tare da kwashe mai shago da mari cikin muryar basawa yace "kan mi za ka yi mata ihu ?babanta ne kai da za ka mata tsawa iyeee?nawa ne kuɗin Mall ɗin gaba ɗaya da za ka wani tsare mutane akan banzar waya📱"da sauri abokin shi ya ƙaraso yace "please Abbas kayi haƙuri bai san wanene kai ba shiyasa kuskure ne ka yafe mashi".
Kallon Nadiya tayi sannan ta kalli Abbas wanda ya wani riÆ™e ta sai kace Æ´ar gidan suðŸ˜, murmushi ya sakar mata yace "ya dai baby ba ki ji ciwo ba?"kai Deeya ta É—aga mashi kafin tace "na gode" "ba buÆ™ata"cewar Abbas ya na mai shafa gefen fuskarta tare da sakinta suka bar shagon.
Da kallo Deeya ta bishi tare da ɗaukar kayan da suka saya ita da Nadiya suka nufi gun biya,cikin leda ya saka masu tare da cewa "Oga Abbas ya biya kuje kawai"cike da mamaki suka fito Deeya tace "kin ji ƙarya ko yaushe ya biya kawai fah tsoron shi suka ji to ko shi ɗin wane..."sauran maganar ce ta maƙale mata ganin Abbas can gefe da su bisa mota ya na shan sigari,dirowa yayi ya jefar da sigarin ya nufo su yace "ya dai har kun fito?to muje na rage maku hanya"ba tare da muso ba suka nufi motar a baya suka shiga yayinda Abbas ya shiga gaba gefen abokin shi.
University ɗin garin suka kaisu har ciki farfajiyar école ɗin,duk wanda ya ga motar Abbas kaucewa ya ke ya bada hanya saboda kaf école ɗin babu wanda bai san shi ba tun daga malumai har students.
Har room ɗin su Abbas ya raka su mutane sai kallon su Deeya suke tare da tausayinsu saboda duk wacce Abbas ya ƙyasa to sai fah ya kaita ƙasa.
Tun da suka kamo hanya Abbas ke murmushi Ali dai na gefen shi ya na kallon ikon Allah da ya kasa haƙuri yace "ya dai Man?" Abbas ya murmusa yace "ina fah son wannan yarinya dan haka lokacin aure na yayi"cike da murna Ali yace "masha Allah addu'ata ta karɓu yanzu shikenan sai ka maida dabancin nan gefe please"ya ƙarashe maganar cikin sigar magiya dan shi har ga Allah bai son ta'addancin da Abbas ya ke za ma a iya cewa Ali ne kawai abokin Abbas wanda bai cikin maƙaraban shi na dabanci.
Taɓe baki Abbas yayi yace "sai nayi tunani dan nima wannan tabi'ar ba wani burge ni ta ke ba kawai na tashi cikin ta ne"Ali yace "Allah sa mu dace toh"a zuci yace "amen".
Faruq wanda ya kasance Friend da su Deeya tun ranar da suka sauka a school ɗin ya shiga room ɗin su cike da tashin hankali "kun san ko wanene Abbas kuwa da har kuka kawo shi masaukin ku?to Ɗa ne ga Oga Danee shugaban daba na Moumbay duk wasu miyagun ayuka da kuka san Allah ya haramta to su ne sana'ar uban shi,shine saffara miyagun ƙwayoyi na dangin maye,tsafi da dabancin yin fashi da ƙwace kuma tamkar iskan shaƙa haka ya mayar da su amman shine kuka wani kwaso shi kuka kawo school"cike da tsoro Deeya tace "a'a fah ba abinda kake tunani ba ne kawai rage mana hanya yayi"Faruq yace "ina baki ki na ƙin amsa to abinda ba ki sani ba tamkar riga haka Abbas ya maida ƴan mata Allah kaɗai ya san iyakar uwanda ya keta ma haddi dan haka kar ku yi wani tunani ku taso zama bai gan ku ba doli na canza maku wajen kwana dan na san tabbas ya aiko ɗaukar ku"da jin haka ai tuni Deeya ta fara hawaye dan duk wanda zai bada labarin *ƊAN DABA* to bayanta ya ke.
Da taimakon Faruq suka samu SG ya canza masu wajen kwana,cikin ƙanƙanan lokaci suka kwashe kayan su kaf suka mayar can.
Kamar yadda Faruq ya faɗa ɗin kuwa dare na yi da misalin ƙarfe bakwai sai ga motar Abbas ta shigo a tsiyace ƴar karen muser na tashi kamar motar za ta fashe,tuni ƴan mata sun fara ɓuya suna neman malaɓa yayinda uwanda ke son ya taya su suka kawo kansu suna karairaya.
Ko kallon tsiya ba su ishe shi ba ya nufi ɓangaren da su Deeya ya ke a hawa na biyu sai dai ya na zuwa ya tarar da shi a rufe,wata irin bangaza ya yiwa ƙofar ta buɗe wayam babu ko tsinken su zuciyar shi ce ta fara suya "tabbas an samu ƴan mugun ɗumin tsiya sun shaida masu wani abu dangane da ni"wayar shi ya fiddo ya aikawa babban yaron shi text babu jimawa kuwa sai ga rundunar motoci wajen uku cike da ƙatti majiya ƙarfi sun shigo a tsiyace.
Wani uban ihu Abbas yayi wanda ya girgiza duk jama'ar gun wasu tuni hantar cikin su ta kaɗa tsabar tsoro jin ƙara bindiga😂
*GROUP ƊAN DABA FANS* ma duk an firgice Rachel uwar tsoro an ɗauki buta an shige toilet sai zawo😂Queen Fulanie na take mata baya ta na riƙon zane😹 Chouchou kuwa ƙarƙashin gado ta shige😂M Ameer Ƙanwar Lawiza sun yi tsit sai haɗa uban gumi a ke cikin drower,
Fadila khan, Ummu najma,Ummi, Nana Abdou, Mama Ahmad,Qum Habibity,zainab Wada, Mama Nabeela,Mama boy,humaira, Mama Ikram can na hange su bayan labule ko wace dafe da zuciya💔 ido na shatatar hawaye,Halimatou Diffa wacce ke da ƴar sauran jarumta ta leƙo ta window👀 tare da saurin komawa ganin Abbas ya fitar da tashi bindigar ya na kallon sama.😂😂😂😂😂
Cikin bada umarni Abbas yace "ku shiga ku fiddo min duka mutanen da ke ciki kowa ya fito ko na tada bom"ai ko ida rufe bakin shi bai yi uwanda ke kusa suka fara fitowa yayinda yaran shi suka bazama su na tunkuÉ—o mutane waje.
Deeya ta laɓe bayan Nadiya ta na makerkyata tsabar tsoro,ganin saboda ita duk an tashi hankulan jama'a hakan yasa ta auro jarumta ta fidda kanta da kanta.
Duk step ɗin da ta taka sai bugun zuciyar shi ya ƙaru hakan ya tabbatar mashi da ta na zuwa ne saboda bai taɓa jin wannan canjin ba sai haɗuwar shi da ita,tun kafin ta ƙaraso ya kafeta mayun idon shi uwanda suka yi jawur tsabar ɓacin rai da tashin hankalin rasata da ya ke ƙoƙarin yi.
Sanye ta ke da spleeping dress rose irin masu santsin nan,dogon wando ne har ƙasa haka ma rigar mai dogayen hannuwa ce irin mai manya buton a gaba.
Tamkar É—okewar ruwa haka duk mutanen gun suka tsaya cak suna kallon ikon Allah,yaran shi ma tsayawa suka yi jin Ogan nasu ya dakata da harbin bindigar.
Sanyayar iska ce ke kaÉ—awa mai shiga jiki mai tafiya da ruhin masoya,gashin kanta wanda ya ke a tubke ya shiga yal-yal-yal ya na tashi sama yayinda kayan jikin ta suka lafe saboda sanyin da ya sauko.
Sai da ta kusa kawo kusa da shi ta tsaya ta sunne kanta idonta na ɗigar hawaye,ƙarasowa yayi gunta ya rugumeta tare da sakar mata kuka mai ɗan sauti wanda iya ita kaɗai ta ke ji.
"Ma raison de vivre miyasa za ki min haka?"ya faÉ—a ya na É—an É—agowa ya tsura mata ido ganin ba za tace komi ba ne ya ja hannunta zuwa motar shi ya cillata tare da zagayawa ya zauna mazaunin drever ya yiwa motar key a guje ya fice,kuka Nadiya ta fashe da shi ta na kiran sunan Deeya......
Comment and share Please
Jikar Rabo ce 😎
*ÆŠAN DABA*
```love
and
romantic story
``` _MRS SADAUKI_ 💫
*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰
â˜€ï¸ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀ï¸
____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM
*BUY MTN DATA AT AFFORDABLE PRICES*👇ðŸ½
*500MB* 200
*1GB* 300
*2GB* 600
*3GB* 900
*6GB* 1800
(CHECKING BALANCE * 461*4# )
VALIDITY : 1 MONTH
For more enquiry Call or Whatsapp this number: *08066268951*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.