an Daba Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: an_Daba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 9 of 23
Page 19-20
A hankali ya matso da fuskar shi kusa da tata ya mai hura mata iska wanda hakan yasa ta lumshe ido, "an taɓa gaya maki ke kyakywa ce kuwa?"saurin buɗe ido tayi tana mai cigaba da kallon shi tamkar ba shi yayi maganar ba.
"Tu es très belle Leemat kyawu irin mai tsaftar nan,ke ɗin kyakywa ce ki na wani ɓoyayyen sirri wanda sauran mata ba su da shiyasa har kika yi nasara sace jaririyar zuciya wacce ba ta san komi ba sai kaɗaici"ya ida maganar a raunane wanda hakan ke nuni da ya na cikin kewa.
Gyara zama tayi suna facing juna tare ɗora gwiwoyinta kan nashi sannan ta riƙo hannun shi ta jimƙe gam gabanin ta ɗan rinƙa matsa su tace "gayamin minene damuwar ka Oga?sai ni ke jin furucin ka cikin maraici stp dis moi ce qui n'est va pas?"kamar wani ƙaramin yaro haka ya kwanta jikinta yace "Ma Maman me manque,ina jin kewar iyayena sosai sai dai ban iya tuna fuskokin su balle gun da suke kawai dai abinda na sani ina jina cikin kewa maras misiltuwa"yayi maganar hawaye na kwararo kan fuskar wanda zai iya cewa tun da yayi wayo bai taɓa zubar da su ba.
Damshin da Leemat taji na zuba a bayanta ya tabbatar mata da zubar hawayen shi,ta ɗago shi tana kallon shi kawai sai ta ɗora bakinta kan idanun shi tana tsotse hawayen ta ɗauki lokaci ta na haka kafin cikin muryar kuka tace "ƙaddara mu iri ɗaya ce da ni da kai banbancin su kaɗan ne moi au moins na san dangin mahaifana kuma suma ba sa son mu kuma shi kan shi Abba ɗin b..."azabar da taji ta dirar mata lokaci ɗaya ce ta hanata ƙarasawa "Washhh!"ta furta tare da dafe mara a ruɗe ya fara tambayarta lafiya amman ta kasa maganar sai faman duƙewa da ta ke tana dafe ciki.Hasken ɗakin ya kunna nan ya ga ikon Allah Leemat kuka ta ke wiwi tare da nishi,da sauri ya fita waje ya ɗauko ƙanƙa cikin frigo ya sa shi cikin farar rigar shi nan ya fara danna mata shi a ciki banda lumshe ido babu abinda Leemat ke yi.
An ɗauki lokaci sannan barci ya ɗauke ta , Dawood na mamakin ciwon nata kamar na iska kawai sai ya tâche ɗin jini.Kai ya dafe ya na mai cewa "wai period ne ko mi?shine ƴar rainin hankalin ta kasa gaya min sai da ta ɓata min gado to kin wanke shi in kika tashi"ya faɗa tare da komawa falo ya kwanta dan shi a cewar shi ba zai iya kwana da mai ƙazanta ba.
Can tsakar dare Leemat ta farka ta ga duk jikinta ya ɓace,toilet ta shige ta na wanka.Ƙarar saukar ruwan ya tada Dawood, bedroom ɗin ya wuce ya ga yadda zanen gadon ya ɓace, handle ɗin toilet ɗin ya murɗa tare da shiga da sauri Leemat wacce ke cikin baignoire ta lumshe ido tayi saurin buɗe su harar ta yayi yace "shi zanen gadon wa zai wanke ma ki shi?"ta turo baki ta na mai kaɗa kumfa nan ya ƙara cika da kumfa tace "shine saboda drap za ka shigo min bayi"ta na maganar ne ta na sake yin nutso cikin ruwa ta yadda ba zai ganin jikinta ba sai kanta kawai.
A hasale Dawood ya ida shigowa toilet ɗin ya na mai sa hannu ya cire madaɗar baignoire ɗin nan ruwan suka ƙwafe ya ciko bokiti ya malala mata kumfar da ya ɗan liƙe mata a jiki ya goge.
Ta turo baki ta kare ƙirjinta da hannu tana gunguni,wata damƙa ya yiwa na shanunta yace "wannan mililin ababen ne kike rufewa da ba su gama nuna ba?mi zan kalla balanbalan ɗin masu kama da fanken da aka cikawa yess?"rumtsa ido tayi ta kasa magana ya ja nipples ɗin yace "ki shiga hankalin ki Halima in ba haka ba zan shiga ƙafar wando guda da ke ,tashi maza ki ɗauke min waccan ƙazantar da kika bari kan bed"ya ida maganar cikin ɗaga murya, Leemat ta fashe da kuka ta na mai jawo towel amman dan mugunta Dawood ya warce shi yace ta fita a haka babu yadda ta iya haka taje ta ɗauko zanen gadon nan kuma yace ta wanke shi da hannunta ba za'a sa mai shi a injin wankin ba.
Ta na wanki ya na kallon yadda ƙirjinta ke motsawa in ta na dirza drap ɗin da ya ga za ta ɗago sai ya kawar da kan shi,jirin da ya fara ɗibarta ne yasa ta sakin zanen ta faɗa jikin shi cikin muryar tausayi tace "yunwaaa"sungumarta yayi ya kaita kan bed,maltina da peak ya tsiyaye mata cikin ƙaton kofi ya riƙe kanta ya shiga bata sannu-sannu Leemat ta shanye gwagwanin maltina ɗaya da peak biyu tayi gyatsa tace "alhamdullah"Dawood ya dungure mata kai yace "ƙazama dubi yadda kika ɓata min riga"tsinkin ƙyanƙyami ya cire rigar tare da shiga toilet ya kama dirzar fatar shi kamar zai canza wata sai tsuki ya ke ja.
Leemat ma wankan ta shiga da ya fito,ɗakin Dawood ya shiga feshewa da turare kamar zai ƙarar da kwalbar turaren har hawan kai ya ke.
Ta shafa mai ta dube shi tace "ina kaɗar da zan saka kar na ɓata jikina?"ya harareta kamar idon shi za su faɗo yace "likita ne ni da za ki tambaye kaɗa koko ɗan daudu"ta marairaice fuska tace "please Oga "tsuki yayi ya fita zuwa can ya kawo mata wani farin abu wanda likitoci ke amfani wajen naɗe ciwo haka ta amsa ta kimtsa kanta.
Cikin faɗa yace "yanzu sabida Allah in ba neman fitina ba kin san ranar period ɗin ki ce shine kika raɗe-raɗe kan bed ɗin ta ba tare da kin shirya kan ki ba?"Leemat tace "Allah ba yau ba ne sai nan da kwana uku zan ƙila saboda na zauna da yunwa ne kuma..kuma"sai ta ƙyale ya kafeta da ido yace "kuma mi?"tace "komi"ya ɓata rai yace "wlh ko ki gayamin ko kuma jikin ki ya gaya maki bari gani ina jin tausayin ki ina lalaɓa ki zan iya mayar da tausayin gefe na hukunta ki tom dan haka ina jin ki"cikin i'ina tace "ko kuma sab..saboda ɗazu Maye ya ban"ba ta ida ba ya kai bakin shi kan nata, kissing ya ke amman na ƙeta wanda har Leemat sai da ta fara zubar da hawaye.
Wayar ta ɗau ruri ya ɗauka yanayin fuskar shi ya sauya yace"ya haka kuma tafiya ba zata?ai sai a bari har gobe da saf"kashe wayar ne da aka yi ta can gefen ya sa shi duban Leemat yace "ki na ji na ko?ki shiga ƙarƙashin gado ki ƙyale sai lokacin da nace ki fito za ki fitowa Ogan mu ne ya zo"jiki na ɓari Leemat ke ɗaga kai tare da shigewa ƙarƙashin gadon kamar yadda ya umarce ta.
Bakin ƙofa ya nufa ya buɗe nan wasu mutane uku suka shigo kowanensu fuskar shi a murtuƙe babu alamun fara'a,wuri Dawood ya nuna masu amman suka ƙi zama sai bedroom ɗin shi da suka nufa.
"Tun da naji na kira ka kayi min gardama wani zargi ya ɗarsu a zuciyata,mi kake ɓoyewa Dawood?am sure akwai wani abun da yasa ka nuna ƙin jin daɗin zuwan mu wannan lokacin dan ba yau ba ne mu ka fara"Oga Darma ya faɗa ya na mai tamke fuska tamkar hadarin gabas tare da kallon Dawood wanda jinin shi ke kan akaifa......
```INA MAI FARIN CIKIN SANAR DA FANS ÆŠINA NA GAMA BOOK ÆŠIN``` *SOJANA* ```WANDA YA KASANCE PAID BOOK MAI SON SAYA YAYI MIN MAGANA TA NUMBER TA NA WHATSAPP``` +22795045822
*ÆŠAN DABA*
```love
and
romantic story
``` _MRS SADAUKI_ 💫
*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰
â˜€ï¸ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀ï¸
____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.