Best / Popular Hausa Novels

an Daba Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: an_Daba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 7 of 23

Page 15-16

Tamkar saukar aradu haka ya ji ihunta a cikin kunnen shi,a guje ya nufi hanyar da ya ga ta bi.
Kiciniyar ƙwatar kanta ta ke yayinda Maye ke riƙe da ƙugunta gam ya na ƙoƙarin ɗage doguwar rigar ta sama yaji wani azabtacen zafi ya ziyarci mazantakar shi.Sam idon shi sun rufe ta yadda bai san lokacin da Dawood ya zo gun ba,ƙara janta Dawood yayi tamkar zai cireta daga inda Allah ya dasata ƙara Maye ya ƙwala tare da yin luuuu ya faɗi a sume babu numfashi.
Leemat wacce ta ke a tsorace ta raɓe jikin bango tana makyarkyata tare da sharar hawaye,wata uwar tsawa Dawood ya daka mata wacce ta kawo kanta da kanta kusa da shi ba tare da ta san tayi haka ba.
Fincikota yayi tare da ɗauke ta da mari yace "uban mi ya fito da ke cikin tsohon daren nan?"sam Leemat ba taji tambayar da yayi mata ba sakamakon ɗaukewar jin ta da yayi na wasu ƴan second,ya na shirin ƙara mata na wani tayi saurin zubewa ƙasa ta kama ƙafafun shi.
Ya fuzge ƙafar shi yace "kenan RDV ne kuka yi a nan?"kai ta girgiza tace "ruwa na fito sha,shine,shine kawai na ji shi bayana ya na zungur"habre mata baki yayi da ƙafa yace "kar ki gaya mani kayan takaici ta shi ki ɓace min"ta na ƙoƙarin tashi suka haɗa ido da Nana wacce ke yin sanɗa za ta wuce,da hannu Leemat ta nuna mashi ita.
Ya kalli direction ɗin,a take fitsari ya kubcewa Nana a zane tsabar tsoro ta tsaya cak ta kasa ko da ƙwaƙwaran motsi ne,wayar shi ya fiddo ya na ƙoƙarin kiran Arne sai ga shi kuma ya tawo afujajen.
Kafin ya kai ga tambayar ihun mi ya ji?idon shi suka sauka kan Maye wanda ya ke zir haihuwar uwar shi ga kuma sandar girman shi ɗoɗar,kallon Nana yayi ya kalli Leemat sannan ya maida duban shi ga Boss wanda idon shi suka yi jawur, tsabar ɓacin rai har wani jini ya kwanta a ciki.Cikin ƙanƙanan lokaci Arne ya fahimci komi dan dama ya san Maye da Nana suna cin duniyar su da tsinke tun dama can,to ita kuma Leemat tsotsan mi ya kawota nan?ya ke tambayar kan shi.

"Ka san yadda za ka yi da wannan cewa da Maye,ita kuma wacan ka bata aiki mai wahala tare da horo mai ƙarfi ta yadda ko an ce ta fito gobe ba za ta fito ba saboda ba mu ɗauko ta da yin zina ba face dan kasuwanci ke kuma ki taso ki biyo bayana"Dawood ya faɗa a dake ya na mai taka ƙafar shi cike da izza.
Leemat ta kalli Arne tace "ni ya ke nufi da na bi bayan shi?"cike da jin haushi ya bata amsa "a'a wata ya ke nufi"tace "Allah baka haƙuri "dan ita ta ma fi jin tsoron shi fiye da Dawood,Arne yace "in ya bani ki biyo dare ki ƙwace ƴar rainin hankali kin zo duk kin hargitsa mana gida muna zaman-zaman mu rabon da ran Oga ya ɓace har na manta"Arne ya faɗa ya na mai cika bokiti da ruwa ya zubawa Maye a firgice ya farka daga dogon suman shi ya na mai riƙe sandar girman shi cikin kuka ya ke cewa ya mutu ya lalace.
Arne ya ja dogon tsaki yace "ayiyirin ka wlh ka ji haushi kai ka wuce jarababe sai dai bunsuru,yanzu wane tsotsai ya kai ka ga abinda ya haramta da kai?"Maye bai ce komi ba sai ma gun Nana da ya nufa wai zai ƙarasa🙄.
Nana tayi saurin ja da baya ta na kallon Arne wanda ya ke tsaye shaye da mamakin Maye wai a haka zai sake neman mace kamar ba shi ya tashi daga suma ba yanzu.
Hannun shi Nana ta buge tana hararar shi,ya ɗauke ta da mari ya na shirin magana Arne ya ture shi yace "ke wuce mu tafi ki karɓi hukuncin da Boss ya zartar"babu muso tabi bayan shi.
Tsintsiya ya bata yace ta share duka filin gidan tana kuka tana hawaye ta fara aikin da wajen su goma ke yin shi yau ita kaÉ—ai za tayi.

Sunne kai tayi ta na wasa da zoben hannunta yayinda Dawood yayi tsaye ƙiƙam a kanta ya na huci kamar wani zagi har wani gurnani ke fita tsabar yadda zuciyar shi ke tafasa,a sannu hawayen suka shiga ɗiga bisa capet ɗin da ke shimfiɗe a falon.
"Yanzu sai na tambaye sannan za ki yi min bayanin uwar mi ta fiddo ki koko sai jikin ki ya gaya maki?"kasa ɗagowa Leemat tayi saboda tsabar tsoro,ta rumtse ido jin hucin shi na ƙara matsota.
Haɓarta ya tallabo ya ɗago kanta ta rumtse idonta gam dan ba za ta iya jurar ganin sababin da ke cikin ƙwayar idon shi,yammm tsikar jikinta ta fara tashi lokacin da taji halshen shi na share hawayen da ke zuba kan kumatun ta.Wani kuka ne mai ƙarfi ya zo mata sai dai bai bata damar yin shi ba ya haɗe bakin su,kamar wani maye haka ya shan yawunta ya na sauke ajiyar zuciya tare da jin nauyin zuciyar na ragewa.Kusan minti talatin ya na abu ɗaya hankalin shi ba ƙaramin ƙololuwar tashi yayi ba,sake rungumota yayi ya na mai cigaba da kissing nata.
A hankali ya zare bakin shi sai ya ga ashe wai barci tayi a tsaye,sungumarta yayi hannunta na reto alamun barcin yayi nisa sosai.Kan bed ya shimfiɗe ta sannan ya cire hijab ɗin jikinta,sharkaf haka ta haɗa zufa bedroom ya wuce ya cika baignoire da ruwa sannan ya dawo ya ɗauke ta cak ya saka a ruwan ajiyar zuciya ta sauke jin sanyin ruwan sun ratsata.Hannu ya sa ya tallabe kanta a hankali ya fara zare rigar da ke jikinta har ya kawo gun wuya doli ya ɗan cirota sannan ya zare rigar,nan ya shiga kokowa da zuciyar shi Allah ya sani dukiyar Fulani na burge shi sai dai ba zai iya taɓawa ba saboda bai tambayi izinin ta ba.A haka ya ɗauko soso da sabulu ya shiga yi mata wanka har baignoire ɗin ya cika da kumfa ta yadda ya rufe jikinta sosai,hannu ya sa ya cire pant ɗin da ya rage jikinta nan ya fara tunanin yayi mata tsarki ko kuwa🤔zuciyar shi ta fara rawa yayinda kuma ta hane da yin haka Haramun ne kawai sai buɗe magudanar ruwan yayinda wasu ke zubewa wasu kuma na taruwa ta yadda suka ɗauraye mata jiki.
Ya na kiciniyar saka mata towel ta farka,"ikon Allah"ta furta a zuci ganin ya rumtse ido wai kar ya kalli surar jikinta hannu ta sa ta karɓe towel ɗin ta ɗaura.
Ya buɗe ido ya na kallonta sai ta turo baki tare da raɓawa gefen shi ta wuce,ya furzar da huci sannan shi ma yayi wanka ya fito.
Sai da ya shirya tsaf sannan ya lura ba ta ɗakin,falo ya fito ya tarar da ita tsaye ta na leƙen window har yanzu kuma towel ne a jikinta tana jin motsi ta waigo a firgice sai ta ga Dawood ne.
Gun shi ta nufa ta laɓe bayan shi tace "Allah da aljannu gidan ga shara fah ni ke ji ana yi cikin tsohon daren nan kwayat-kwayat"yadda tayi maganar cikin tsoro ba ƙaramin burge Dawood yayi ba dan shi ko can tsarin shi ya na son mace mai nuna tsoro akan komi ba wacce za ta nuna ita da namiji duk ɗaya ba.
Hannunta ya ja suka koma bedroom ya buɗe drower ya na duba mata kayan da za ta saka da sauri ta ƙaraso tace "irin rigar ka ni ke"yace "tayi maki yawa ai"tace "zan ƙulle ta sosai tunda ta na da maɗaurai"ya juyo ya kalleta yace "to zaɓi"ta marairaice fuska tace "ai ban kaiwa ka ɗauko min waccan blue ɗin"ta faɗa tana ɗan ɗaga ƙafa ta yadda za ta ganin rigunan.
Da kan shi ya saka mata ya na mai jaye towel ɗin jikinta,yace "go sleep"ta ƙi gusawa ta na son tambayar shi pant amma kuma ta na jin kunya.
Ganin tayi tsaye ƙiƙam ya wuce bed ya barta,hasken ɗakin ya kashe a doli ta tawo ta na gunguni tare da haye bed ɗin can ƙarshe ta kwanta.

A zuci Dawood yace "wannan yarinyar ta raina ni,nufinta a rabe za mu kwana ko miye?"ya faÉ—a ya ba mai É—an waigawa ganin ta takure waje É—aya tare da bashi baya.
Mirginawa yayi bai tsaya ba sai da yaji ya kai mata karo "Washhh!"ta furta tare da juyowa suna facing juna,ta turo baki tace "ni yunwa ni ke ji"yace "maishe ni abinci ki canye"tace "tab a da na amayar da kai dan daga ganin ka za kayi bauri"Dawood ya waro ido yace "ko zaƙi ba?"dariya tayi ta na mai tashi zaune tace "a ina ka taɓa ganin Boss da zaƙi tunda kake balle ma nawa Boss ɗin mai baƙin rai da saurin zuci..."kasa ƙarasawa tayi ganin ya tashi zaune shi ma ya na kallonta,ƙuri suka yi ma juna suna hangen ƙwayar idon su ta hasken ɗakin da ya rage.

***MOUMBAY

Hannu Siya ta sa tana share mashi hawaye kafin ta buɗe hoto na gaba,wani gabjejejen mutum ne baƙi ƙirin maras tsayi fuskar shi cike da ƙasumba kallo guda za kayi mashi ka gane babu gurbin imani a tattare da shi.
Cikin jin tsoro ta yamutsa fuska ta nuna mashi hoton,"Oga Danee kenan uban daban Moumbay da sauran ƙasashen Afrika,shi ɗin ya kasance babban tantire wanda yayi ƙaurin suna a duniyar DABA duk wani tantire da kika ji ana magana a kafafan yaɗa labarai to Danee ne shugaban shugaban su.Danee ya kasance *ƊAN DABA* kuma matsafi,duk duniya mutum ɗaya tak ya san ainahin fuskar shi wato mahaifina sai mu yanzu da mu ka ga hoton shi"shiru William yayi ya na kallon Siya wacce tsoro ya kama,da hannu tayi mashi tambaya ya na ina yanzu?yace "shi ɗin ɗan asalin Jos ne wacce ke ƙasar Nigeria,karatu ne ya kawo shi Moumbay inda nan suka haɗu da Daddyna haɗuwar da ta zama ta nadama"....

*Wannan page ɗin ce ta ƙarshe ga group ɗin da ba su comment wannan na nuni da baku karantawa ne*🤷🏻‍♀️

Jikar Rabo ce 😎
*ÆŠAN DABA*
```love
and
romantic story

``` _MRS SADAUKI_ 💫

*Dedicated* to My Babbar Yaya Nafissa Laouali Rabo🥰

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*☀️

____________________
BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.