A Mafarki Nasanta Complete Hausa Novel
Reading file: A_Mafarki_Nasanta_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 9 of 24
Page guda kuka samu maitsawo..
mu hadu next page monday in sha Allah
Ina godiya amafarki nasanta fans🙏
Allah yasa mudace
Ya Allah ka kara kawo muna zaman lafiya acikin wannan kasatamu 🙏
Like share and comment pls .
💫A MAFARKI NASANTA💫
in my dream i know her
By
Pha'eezah Almstapha
Daga Alkalamin ✍️✍️
💫Fa'eeh Bg💫
Dedicated to my lovely sis laila Almustapha Murai💔
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
💫P.E.W.A💫
Home of perfect essential writer's together we stand 🤝
ESSENTIAL WRITER'S📚🖊️*
pen🖊️ is mightier than the sword🗡️*
EPISODE1️⃣
FREE PAGE1️⃣1️⃣
TYPING 📲📲📲
MUYI SALATI GOMA GA ANNABI....
Allahumma salli ala muhammad wa ala ali muhammad kama sallaita ala ibrahim wa ala ali ibrahim innnaka hamidun majid,Allahumma barik ala muhammad wa ala ali muhammad kama barakta ala ibrahim wa ala ali ibrahim fil alamina innaka hamidun majid🙏
ya Allah kasanya mu acikin wayenda zasuyi makwabtaka da Annabi Muhammad s a w💓 agidan Aljannah🙏
A b'angaren Dr.Ammar kuwa bayan Dr.Aj yakatse kiran sai yaji duk baiji dad'i ba,bai kyautama sa ba,kuma yasan haryanzu fushi yake yi dashi....
Ahankali yakira d'aya daga cikin yaran nasa ya basa izinin daukar daya daga cikin motocin dank'ara dank'ara din motocin nasu dake parkey a parking lot,sannan yayi Amfani da Gps tracking yanemi inda su Dr.Aj suke,da numban aj din,sannan yakaimusu spare tyre yadawo da wacchan yakai karshen maganar cikin bada umurni...
Ohk sir! sannan yabasa umurnin yaje yakarbi car keys din,gurin ma,ajinsu,bayan yakarbo d'ai daga cikinsu ya fice daga gidan cikin wata arniyar mota,
Bayan fitar sa shiko Dr.Ammar falo yadosa yana tafiya d'ai d'ai kamar mai tsoron taka k'asa,code din kofar yasanya wanda yasanya kofar ta glass bud'ewa ahankali,shigewar sa yayi abunsa bai zarce ko ina ba sai upstairs inda bedroom nasa yake da shigarsa direct toilet yafada.
Bayan kamar awa d'aya haka ya fito daga wanka yana kimtsa kansa....Yana tsaye agaban fankacecen mirrorn nasa yana taje lallausar suman kansa,wayar sa tayi karar shigowar message har yaso yashare saboda a tunaninsa Dr. Malini ce wadda ta addabi rayuwar sa yayi blocking numbannta yafi akirga da sababbin layi amma abanza kullum cikin turo masa sako take yi....
DR.MALINI
dai wata had'addiyar budurwace jinin indiyawa jinin larabawa,domin ita din ruwa biyu ce mahaifiyarta balarabiya mahaifinta ba indiye,shiyasanya ta ko ina malini ta had'u iya had'uwa bata da makusa,gata yar gawu,son kowa kin wanda ya rasa.
Class mate dinsu ce alokacin suna medical schl, sunyi karatu tare,dan alokacin ma team dinsu daya da ita,kuma suna abota da ita duk da dai shi Dr ammar bai cika magana ba da ita ba saboda tun farko ya fahimci inda ta dosa sai dai bata bayyanar ba....
Sai bayan sungama karatu ne ta fito mishi da abunda ke zuciyarta,kuma tun anan yagaya mata shi baida ra,ayinta Dama yasan abunda ke ranta,wanda shiyasanya har tayi yadda zatayi tashigo rayuwarsu........
Batayi mamaki ba tunda tasan shi mutunne mai sanya ido akan abunda yake ganin kamar zaizamo cutarwa agaresa tasan cewa sai da yayi bincike kanta kafin ya yadda ta shigo rayuwar su...
wanda A yanzu ma a hospital daya suke aiki,anan ma tabiyo su,tanemi aiki anan saboda shi
duk da yafito fili Yagayamata baida ra'ayinta hakan baisa ta saduda ba saima kara kutsa kanta da takeyi agareshi wannaan kenan....
Bayan kamar minti goma haka,bayan ya idasa kimtsawa cikin shigarsa ta gajeran wando milk da riga ligt purple,yatako ahankali inda wayar tasa take yashe akan gadon zara zaran yatsunsa ya sanya yadauki phone din,danna power yayi wanda take wayar takawo haske,inda yafara kallon notification,inda yaci karo da message from blood line yadanyi mamaki kad'an na meyasa bai kirasa ba,har yaso yashare mxg din kamar farko da yake tunani Dr.malini ce ....
A hankali ya bude mxg din inda naga anyi rubutun da yaren india kamar haka "Dude Naga car din nagode"abunda kawai sakon ya kunsa,yakaranta sa yafi akirga,he ask him self morethan three times why Aj thanks him like that?daga karshe dai ya yanke shawarar kiran layin nasa....
Kiran wayar Ammar ne yashigo a wayan Dr aj inda naga an rubuta bloody yanaganin kiran yadakale,wani kiran ne yasake shigowa awayantasa,yayi kwafa yana picking call din cikin jin haushinsa,wayan yasanya akunnensa yayi shiru,A bangaren Dr ammar shima shirun ce tabiyo baya,A hankali ya furta kai ka turo mun sako dan yakara tabbawatarwa duk da yaga numban sa ce..
shiru dr.aj yayi masa yak'i kara cewa duk sa yaji yamaimata masa tambayar,shiru ne yabiyo baya Dr ammar yagama tambayar shi....
………Allah sarki Dr.AJ Bawan Allah Kana hak'uri.
Dr.Aj ne ya katse shirun nasu YAna watsar da tambayar da ammar yake masa,dacewa banga motar ba ni yanzu ma ina nan gefen titi inda motar ta tsaya nida bodyguard dina,shiru Dr.ammar yayi yana sauraren Aj yana k'ara tunano da sak'on da ya rubuto masa na godiya...
No wonder shiyasa ashe yayi masa godiya ashe yaron da ya tura bai kaimasa motar ba,to meya faru?ya tambayi kansa,iee zuwa wannan lokacin da yake maganr zuci har ya fara hasala zuciyar ta maza ta motsa,katse kiran yayi,yazari car key dasauri da wayar sa a hannu yafito bai zarce ko ina ba sai inda had'addun motocinsu suke parkey gwanin burgewa, kamar motocin DLD😂.....
Bodyguard dinsa naganinsa suka taso da sauri dakatar da su yayi ta hanyar d'aga musu hannu,cikin katsa musu tsawa ya furta musu cikin harshen turanci "what d hell are you fucking to do guys? Duk sukayi shiru suna zare ido cikin yanayin tsoro sudai asanin su basu masa komai ba kuma ba halinsa bane......
To meya hasala haka?d'ai daga cikin sune yafurta sorrry sir may be he does'nt have charge and he don't want to tell you directly sir,dan yafahimci inda bacin ran na ogansu yasamo asali tunda yaga haryanzu enuuch bai dawo ba wanda ya bawa Car key...
Dr.Ammar komai bai cemasa ba yadanna makullin haddadiyar motar dake hannunsa dan danan had'addiyar motar farar motar kirar lemozing ta bude kanta gwanin burgewa murfin yanayin sama,shigewa sa yayi ahankali yadannan wani abu acikin motar ta rufe da kanta kamar ba,a budeta ba,mai gadinsu wanda yake d'ai daga cikin yarannasu ne ya wangale katon gate din gidan ganin ogan nasu ya doso wurin gate tafiyar minti uku ta kawo sa bakin gate din gidan wanda yake wangale,yana isowa yataka wani burki yana zuge glass din motar,yana furta kabawa sauran yan uwanku sako kar wanda yabiyoni in nafita i want be alone,yakai karshen maganar cikin bada umurni,dan ya hango su sun shisshiga motocinsu ,cikin rusunar da kai ya furta yes sir dan shi bai san abinda ke faruwa ba saboda shi nashi aikin tsaron gate ne.........
💫Fa'eeh Bg💫
ba yawa kuyi manage dashi
Banda lafiya ne,Ina barar addu,arku🙏
To be continue tomorrow in sha Allah
Pls Dan Allah kurika comment domin shine kwarin gwaiwarmu 💯🙏🙏
like share nd comment pls
💫A MAFARKI NASANTA💫
in my dream i know her
By
Pha'eezah Almstapha
Daga Alkalamin ✍️✍️
💫Fa'eeh Bg💫
Dedicated to my lovely sis laila Almustapha Murai💔
*PERFECT ESSENTIAL WRITER'S ASSOCIATION
💫P.E.W.A💫
Home of perfect essential writer's together we stand 🤝
ESSENTIAL WRITER'S📚🖊️*
pen🖊️ is mightier than the sword🗡️*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.