A Wata Masaurautar Complete Hausa Novel
Reading file: A_Wata_Masaurautar_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 1 of 39
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1Γ’ΖΒ£
AND
Cool novel, makeup and kitchen2Γ’ΖΒ£)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
Γ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββ
Γ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββ
A wata masarautar....
Γ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββ
Writing by. Ummu Safwan https://hausanovels001.com.ng
Bissimillahi Rahamirrahim
Page1Γ’ΖΒ£
zaune take tana kuka a gaban abbanta tana basa hakuri, Abba don Allah kayi hakuri kabarni nabar jaharnan natafi can inda ba a sanniba nayi karatu, Abba kataimakamunΓ°ΕΈβΒΓ°ΕΈΒΒΌ
Sai a lokacin Abba yyi kyaran murya yace gimbiya bilkisu naji, bukatarki, meye dalilinki dabakyasonyin karatu a jaharku?
Gimbiya bilkisu ta sunkuyar dakai kasa, tace Abba banason ace ni diyar sarkice, kona hada wani abu da masarauta, nisantana da masarautarmu shi xaibani kwanciyar hankali da kwarin gwaiwar yin karatuna.
Sai a lokacin Ammi tayi magana toh memartaba kadiba abunda gimbiya bilkisu tace, kabarta tabar garin takoma can inda ba a santaba tayi karatun, tunda batason asan ko ita wacece
Pls Abba kamata abunda takeso kasan halin gimbiya bilkisu tun tana karama ra ayinta daban yake da yayan gidan nan, gimbiya bahijja ce take magana.
Sai a lokacin memartaba sarki yyi mgna yace na yarda dake bilkisu, nayarda kije garin kano kiyi karatunki idon kuma bakyason kano to kije adamawa,
Ta dago kanta daga sunkuye tana murmushi nanuna jindadinta, Abba garin kano xantafi domin a canne naji ance akwaisu da karama bako,
Yace bamatsala Allah yyimki albarka ya tsareki a duk inda kike.
Gaba daya palon ya amsa da amin kowa yana murmushin jindadi
bayan kowa yamike xaitafi dakinsa saisukaji , memartaba yace xakije tareda jakadiya domin ta kula da lafiyarki,
Sai tabata fuska idanunta suka fara hawaye, Abba don kar asan koni wacece xanbar gombe xuwa kano karatu, kuma Abba sainaje da jakadiyaΓ°ΕΈΛΒ
Anty bahijja ce ta lakucemata hannu alamar ta yadda da abunda Abba yace, tace to Abba na yarda amma da sharadi ajawa jakadiya kunne idon mukatafi kada ta yarda tadinga sunkuyamun a gaban mutane, domin itace xata xama a matsayin ammi ta
Sarki ne yyi murmushi tare da ammi sukace munji daina kukan, saitayi murmushi kowa yana murmushi sukatafi makwancinsu
Memartaba yabada umurni a kiramasa jakadiya, waxiri yatafi a guje ynakiran jakadiya,
Jakadiya kuma kodataji kiran waxiri gabanta yashiga faduwa domin idon taji waxiri nayimata irin wannan kiran to tabbas tasan sakone daga wurin sarki, gabantane yashiga faduwa saicewa takeyi a xuciyarta to ita metayi? Daxaisanya memartaba ya aiko a kirata? Waxiri tagani yanafadamata sakon sarki, tashitayi tabi bayan waxiri xuwa fadar memartaba sarki mai adalci, tanashiga fada jakadiya takai gaisuwa ga sarki fadawa saicewa suke sarki ya amsamki jakadiya amintanciya ga sarki,
Sannan sarki yyi kyaran murya yafadamata dalilin dayasanya aka kirawota yanason takulamasa da gimbiya bilkisu domin xa a turata karatu kano, kuma tare xasu tafi nan dai yafadata yanda sukayi da gimbiya bilkisu, jakadiya ta sunkuyar da kai kasa tace angama ranka ya Dade Allah yajadaran sarki mai adalci duk abunda kace hka xa ayi ranka ya Dade, tatashi tafita
Akabarshi da ammi suna tantauna maganar tafiyar gimbiya bilkisu
Gimbiya bilkisu yace ga abdulrahaman, suna xaune a garin yola a wata masarauta mai adalci, sarki abdulrahaman yagaji sarautane a wurin mahaifinsa, masarautace wadda basu yarda da xulunciba, suna daraja talakawansu dabasu hakkinsu shiyasa yankin yola suke alfahari dashi fadawansa sukejidashi suna kuma ganin girmansa sabda yana adalci a tsakaninsu.
Sarki abdulrahaman yanada mata hudu, ta farkon sunanta sarauniya hadixa wadda takasance diyar sarkin xamfara ce, Allah ya albarkacesu
da yaya uku danta na farko sunansa abdulrahaman wadda yaci sunan sarki, sai ta biyu gimbiya bahijja sai kuma ta uku itace gimbiya bilkisu, tun daga bilkisu sarauniya hadixa wato ammi bata kuma samun haihuwaba
Sai hajiya xainab ita kuma yayanta duka matane, subiyar ta Haifa
Sai halima ita kuma yayanta hudu duka mata.
Sai Aisha yayanta biyu mace da namiji
Yayan sarki abdulrahaman goma sha hudune, mata sha biyu, maxa biyuΓ°ΕΈβΕΓ°ΕΈΒΒΌ
Shiyasa suka dauki tsanar duniyar nan suka dora a kan ammi sbda a ganinsukeyi da sarki yyi murabus to abdulrahaman xai mikawa sarautar domin shene babban dansa namiji,
Acikin yayan sarki mata kuwa su goma sha biyuΓ°ΕΈβΕΓ°ΕΈΒΒΌ yayan ammi sunfita daban da sauran, musaman gimbiya bilkusu, wadda gaba daya rywarta daya da sarki shiyasa yafisonta acikinsu domin gimbiya bilkisu akwai tausayin talakawa
Motocine jere suna jiran fituwar gimbiya bilkisu domin rankiyarta makaranta, tafito tareda Abba da ammi da kuma bahijjah suna gaba sai ita da prince Adull suna daga baya suna mgna, a can ta hango motoci sunyi layi duk ita suke jira, tana kawowa gafda motocin taja tatsaya tareda kallon maimartabaΓ°ΕΈΛΒ³
Tace Abba tafiya xakayine? Naga duk anjeramaka motoci,
Sai yyi murmushi yace duk yan rakiyarki ne gimbiya bilkisu,
Nantake tabata fuska gskiya ni Abba baxasu biniba, Abba inason inyi ryuwa irin ynda kowa keyi a makaranta Batare da ansan koni wacece ba, Abba don Allah kayi hkri idon nabatamaka, Abba kace sutafiyarsu kawai banason rakiyar.
Sai a lkcin prince abdull yyi mgna, Abba kabani key din motar natafi na kaita da kaina, idon ka amince
Ammi tace abdull tafiyarka batareda batakan tsaroba a kwai matsala, ammi ta hasala wai ita dolene sai anyimata yanda takesoΓ°ΕΈΛΒ‘.
Bahijja tace ba hka xa ayiba bilkisu kishiga kutafi idon akakusa kaiwa sai yaya abdull ya karbi key hannunsu sai yakarasa dake mkrantar shi kuma saisu jirasa, ko hkan meyimkiba?
Sai a lokacin tayi Murmushi ta rungume bahijja, shiyasa nakesonki Anty bahijja,kowa yyi dariya, Γ°ΕΈΛΖ sukashiga mota sai mkranta, garin kano tadabo dandin Hausa koda me kaxo anfika
Lov u allΓ°ΕΈΛΛΓ°ΕΈΛΛ
ð€ββ
Γ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββ Γ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββ
A wata masarautar....
Γ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββΓ°ΕΈββ
Writing by Ummu Safwan 07066214433
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.