Complete Hausa Novels

A Wata Masaurautar Complete Hausa Novel

Reading file: A_Wata_Masaurautar_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 2 of 39

Page2Γ’Ζ’Β£

Mmy ce a bangaren prince adnan tana kokarin shiga dakin barcinsa, fadawa suka hanata shiga, yarima yabada umurni kar a bar kowa ya shigarmasa daki domin yanada bukatar hutu,

Ummi ce taxo wucewa ta wurin, saitaji fadawa na gardama, saitadawo domin taji meke faruwa? Aikuwa taga Ashe mmyce fadawa suka hanata shiga dakin yarima

Ummi ke tambayarta meyakawota sashen yarima adaidai wnn lkcin ? tunda tasan halin yarima sarai.

Mmy na xubarda hawaye tanafadawa, ummi,
wurin prince naxo shine yabada umurni kar a bar kowa yashigar masa daki, sabda yana bukatar hutu.

Ummi tadafa kafadar mmy tace tafiyarki barni nashiga dakin naga abunda yake tsinanawa da har xaisanya a hana mutane shiga, tana kaiwa wnn tawuce, basuyi yinkurin hanataba domin sunsan mahaifiyar sace.

Kwance yake a kan makeken gadonsa, barci yakeyi cikin kwanciyar hankali, dakagansa kasan yaji ddin barcinsa, ummi CE tsaye a kansa tana kallonsa ta ynda yke barcinsa cikin kwaciyar hankali, ya manta lkcin makaranta ya kusa,bayan daxun yagama fadamata cewa yau sunada test a class dinsu

Ummi takai dubanta a kan makeken agogon bangon dake like a dakin nasa, taga karfe 3:30pm bayan yafadamata cewa karfe 4:pm xasufara test din, nan tashiga tashinsa dakyar tasamu ya mafalka, da masifa bude idanunsa kenan saiyaga ummi a kansa yyi murmushin dole,

Ummi yaushe kika shigo?

Ya xa ayi kasan shigowata kabude Baki da Hanci kana barci, Kaduba lkci kagani ynxun karfe nawa? Ba test naji kace ke garekuba?

Yana diba lokaci yatashi da sauri yafada tolet yyi wanka, koda yafito ummi ta tafiyarta tabashi wuri yashirya.

Yana fitowa a gurguje ya shirya yasanya kananun kaya, sunyimasa kyau, ya dauki key din motarsa yafito domin tafiya makaranta, duk inda ya wurga bayi sai kaimasa gaisuwa sukeyi ko kallonsu bayayi, suma basudamu da hkanba domin idon da sabo sunsaba da halinsa. prince adnan kenan,

Birnin kano garine mai yalwar mutane, acikin garin a kwai wata masarauta wadda sarki Bashir yake tsaye tsayendaka domin yaga ya amsarwa talakawansa hakkinsu.

Sarki Bashir yanada mata biyu
Matarsa ta farko hajia nafeesa haihuwarta daya namiji saidai bexo da raiba, tundaga lokcin ko batan wata bata kuma yiba,

Mahaifiyar sarki ta matsamasa akan yakara aure, hka ya amince, ya aure diyar kaunarta maryam, ansha shagulgular biki amarya maryam Tatare a gdan sarauta, bikinsu da wata biyu tasamu ciki, sarki yyi murna da samun cikin maryam, ko ba komai xaisamu magajin sarautarsa,

Baking ciki awurin hajiya mafeesa kuwa ba a mgna, domin duk duniyar nan bbu wadda ta tsana samada maryam da kuma Addah, domin cewa takeyi duk munafurcin Addah ne, datasanya sarki yayi aure.

Haihuwar maryam ta farko ta haifi danta namiji, Wanda yaci sunan fahad, yaro mai kama da mahaifinsa, kamarsu data da sarki,

sarki ya dauki son duniyar nan yadorashi a kan fahad

Fahad Nada shekara hudu, ta kuma samun wani cikin tahaifi adnan, sarki yyi murna da haihuwar adnan domin anyi shagulgular biki irin na gdan sarauta.

Fahad da adnan suntaso cikin kulawa da gata domin sarki bayason abunda ya tabasu,

Adnan shine karami, amma bayajin magana ga miskilanci da qasaita, da ixxah, Takai takawo fahad shine babba amma kamar shine karami.

Yanada shekara shidda ta haifi yarta mace, taci sunan fareedah, tundaga lkcin bata kuma haihuwaba fareeda itace autar sarki Bashir,

Motocine suka tsaitsaya nesa da makarantar, prince abdull da gimbiya bilkisu tareda jakadiya suka karasa makarantar, wurin shugaban mkrantar suka wuce dama yasan da xuwan nasu, maimartaba yyiwa shugaban mkratar bayin xuwan nasu.

Domin maimartaba yaturawa shugaban mkratar kudi yanemawa gimbiya bilkisu madaidaicin gida inda data xauna tare da jakadiya.

Prince abdull tareda bilkisu da shugaban mkratar suka fito daga office, xairakasu gdanda akasayawa bilkisu domin ta xauna tayi karatunta.

Isarsu gdan kenan Prince abdull ya kalli gdan ya kuma kallon bilkisu yace mata, ke ynxun kinfison xama a irin wnn rywar?

Murmushi tayi tace yaya abdull a halin yanxun addu'arka nake nema Allah yabani abunda nafito nema, baice mata komaiba daga kafadarsa yyi alamar taji xata iyane
Yyimata sallama tare da fatan alkhairi yatafiyarsa, yabarta tare da jakadiya.

Prince adnan ne tareda yarima fahad yayansa, cikin mota direba na tukasu, tsaki kawai adnan keyi, yanayi2 yana dibon agogon gwal dake sanye a hannunsa, yajuya ya kalle fahad dayake kallon kwalta, ynajinsa yana tsaki amma yakyalesa,

Sai a adnan ne yajuyo da fuskarsa yana kallon fahad yace yaya nakusan latti fa, sai lokacin fahad ya kallesa yyi mgna.

Yace Kaine adnan bakajin mgna, ai INA ganin kasanda xakuyi test din amma kashige daki kadinga barcika harda wani sanya fadawa sutsareka don kar a tasheka, Allah danice ummi baxan tashekaba kyaleka xanyi tunda bakada son karatu, bnda ummi tatasheka dakayi lorxing din test din gabadaya, niyanxun taimako daya xan iyayimaka shine dama direba ajiyeni xaiyi, nan gaba kadan, nashiga motata nakarasa inda xantafi, to amma kafini uxuri, idon mukaxo kashiga motar tawa saika karasa mkrantar ynda zakayi sauri.

Murmushi yyi yace ngd big brother don hkan nkesonka, dariya fahad yyi, ddai nan direba yayi farking yafito, yashiga motar yayan nasa yajatada karfi sai mkranta.

Written by ummu Safwan lov u all😘😘
Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜

A wata masarautar.....
Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜Γ°ΕΈβ€˜β€˜

Writting by Ummu Safwan 07066214433

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.