A Wata Masaurautar Complete Hausa Novel
Reading file: A_Wata_Masaurautar_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 8 of 39
Page9β£
WANNAN PAGE NAKINE NAFEESAT DAURA (SAHIBA) INA GODIYA DA KULAWARKI, ALLAH YA BAR KAUNA YANUNA MANA RANAR AUREN MUHIBBATπππ
Yanayin marecene mai hade lumshi da iska mai dadi,
Bilkisu ce tareda da safeenat, tafiya sukeyi cikin farin da annashawa, fira sukeyi suna dariya alamar yanayin garin yyimasu ddi,
Sautin dariya sukadinga ji a gefensu yanatashi, waigawarda bilkisu xatayi, saitaga majalisace ta mazaje grp xanxaune, suna kallonsu suna dariya, ido biyu tayi da prince sai yakuma barkewa da dariya tareda mukarabansa suna nunata da yatsa,
Batabi takansuba, domin tasan abunda tashirya masa, saidai taja hannun sakeenat subar gurin da saurinsu,
Yau ranar alhamis CE takasance ga daliban makarantar suke halarta a wani resturent dake makarantar domin shakatawa musamman idon marece yayi
Bilkisu ce tareda safeena suka nufo wurin shakatawar, kowace taja kujera ta xauna, bilkisu tabada umurni da akawo masu abun motsa baki,
Koda aka kawomasu, sunfara sha kenan, sai bilkisu ta kalli safeenat tace don Allah sister danjirani naje canππ» nadawo, bata kawo komai a rantaba, tace OK sister amma karki dade, tace karkidamu ynzun zandawo,
Wata hanya tabi wadda xata sadata da wurinda aka ajiye wasu fararen kujeru guda 4 kallon kujerin tashigayi daya bayan daya, idonta yakai a dayar da akasanyawa tambarin Prince adnan, saitayi murmushi cikin farin cikin, takarasa kusa da kujeran, saida tafaqaici idon mutane yanda ba mai kallonta, snn taciro wani abu a jakarta mai kamar allura tasonsoka a kan kujeran, idon ba lura kayiba baxaka gane ansoka wani abun a kaiba tana karewa tayi saurin barin wurin, ta koma wurin xamanta,
Labari sukeyi da safeenat amma hankalinta naga prince domin tana dibon shiguwarsa
A can ta hango prince yashigo yana wani kasaita da mulki da miskilanci, fadawa abunkaninsa suntake masa baya, shikuwa harwani kankabe jiki yakeyi da hankicif, yana wani yauki da jinkai, bai tsaya a ko inaba sai a wurin xamansa, domin yasan a nan kawai yake xama,
Saida abokaninsa suka xauna snn shima ya xauna
Xaunawarsa keda wuya, mexayaji saiji yayi wani abu ya tsikaresa a duwawu, wata irin wahalanliyar kara yasaki, harsai da hankalin mutanen wurin gaba daya yadawo kansa,
Nan take kallo yadawo kansa, kowa mamaki yakeyi meyasami prince yake kuwa hkaπ€
Nan take maxa da mata kowa yayo kansa ganin yakasa tashi, daga xaunen, dayake, amma banda bilkisu, kuma ta hana sakeenat xuwa,
Kowa tambayarsa yakeyi prince lfy? meke faruwa? amma yakasayin mgna, sai xufa ke tsantsafosa ta ko inaπidanunsa sunkade sunyi jajir alamar rywarsa tabaci
Ganin bayada niyar mgna kuma yakasa tashi, sai abokaninsa suka dau wayarsa, suka kiramasa fadawansa dake can waje sunayimasa tsaron motarsa,
Ganin kiran yarima fadawa suka nufo wurin a guje, suna Allah ya taimakeka Allah yakaremaka lfyarka yarima gamu, be kallesuba sai yayi masu nuni da sudagashi, basu gane abunda yake nufiba, saida abunkaninsa suka fadamasu abunda ke faruwa,
Batare da bata lkciba suka kankaresa yanda bbu mai ganinsa
Daya daga cikin fadawan ya kamasa ya mikar dashi tsaye, saiji sukayi ya kuma sakin kara wadda bemasan yayitaba,π fadawa saicewa sukeyi Allah yataimakeka hakuri xakayi,π
Bilkisu dakecan gefi tana dariya, domin duk abunda yakeyi a kan idonta, dariya takeyi tana nunawa safeenat,
Safeenat itama abun dariya yabata, tace sis ba dai dasa hanunki a cikin abunda yafaru da prince ba?
Dariya ta kuma yi banada lkcin yimaki bayani yanzun bari sai munhadu a gda,
Mikewa sukayi gaba dayansu. Xasu tafi, bilkisu taja hannun safeena sis muleka wurin can muga abundant ke going a wajen princeπ
Safeenat binta tayi tana murmushi
Haka suka isa wajen, a dai dai lkcin fadawa narike dashi xasu wucewa dashi, tafiya yakeyi kamar Wanda akayiwa kaciya,
Bilkisu mexatayi inba dariyaba,
Shan gabansa tayi tana dariya
Tace hiii βπΌ yarima kowa kallo yabita dashi, shikuma yaja ya tsaya kasa tafiyar,
Taku takeyi cikeda kasaita, gabansa taxo ta tsaya, ta kallesa sama da kasa, can kuma ta kuma tuntsirewa da dariya, saida tagama dariyarta mai isarta, harda dafe ciki
Shikuwa ya kulu don ya fahimci bbu wadda yasherya masa wannan abun sai ita, jiyayi kamar ya shaketa ta mutu yakeji
Saida tagama dariya mai isarta, sannan ta kallesa tace yarima kake? Ko prince? Yau ina sarautarka take be? Ina mulkinka? Sannan ina qasaitarka?
Ashe kai ba namiji bane?
Hakan kakeson xama sarki?
Waima na tambayeka a wace masarautar akace irinka yana iya mulkin mutane?
A wace masarautar akace mutuminda ba jarumiba yana xama sarki?
Shi sarki a duk inda yashiga sai a angane yashiga wajen, sabda kwarjininsa da iya takunsa na sarauta,
Amma kaifa? meka iya bayan grman kai, da miskilanci dason girma,
Kataba ganin inda sarki talakawansa kejin tsorunsa,? Taja wani dugun tsaki, jikake mtsewwwww
Xata wuce kenan , taji fadawa na fadin, karya kike yar matsiyata bbu Wanda yadace yaxama sarki sai yarima adnan, don hka xubarda yawun bakinki.
Tamaida kallonta ga fadawa, tayi masu kallon sama da kasa,
Idon babba na mgna ya kamata kudinga bashi respect, bai dace ina mgna da shuganku kusanya mun baki,
Yakama kuje kukuyi ynda ake daraja babba,
Kodayake bnga laifinkuba, shugaban naku besan yanda ake mulki ko saurataba bare Ku yan kuransa,
Yunkurawa sukayi da niyar ladabtar da ita prince ne ya daga masu hannu, da karfi yace Ku kyaletaβπΌβπΌβπΌ
Written by Ummu Safwan
Luv u allπππππ
ππππππππππ
A WATA MASARAUTAR...
ππππππ
π€½π€½π€½π€
Writing by Ummu Safwan 07066214433
Pure moment of life writers (P.M.L.)
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.