A Wata Masaurautar Complete Hausa Novel
Reading file: A_Wata_Masaurautar_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 6 of 39
Page7β£
BANSAN DA BAKIN DA XANGODE MAKUBA MASOYANA HAKIKA INA GANIN SAKON NINKU, NAGODE ALLAH YABARMU TARE DAKU, LUV U ALLLππππ
Magana takeyi amma idanun yarima sunkade sunyi jajir, gaba daya kansa ya daumasa xafi,
Tsawa ya daka mata, wadda ita kanta saida ta firgita, amma bata nunamasa hkan ba,
Karya kikeyi wlh ke wacece? Da har xaki kirani bawanki? Lallai yau saina sanya a ladabtar dake, sai Sanya anhoraki horo mai tsanani, horonda saikinyi dakinsani dabaki xo duniyaba,
Kallon sa tadingayi sama da kasa, kaima
Dame kake takama bayan sarauta, har sarauta kakeyi? Ina Mai tabbatar maka da idon kaga mulkin wata masarauta to xakasan kai yarima adnan ba sarauta kakeyiva, sonkai kakeyi da nuna isa,
Ta kuma yin murmushi tana kallonsa, inason kafadamun a wace masarauta akace bafade ko bawa ya dau mace?
A tunanina idon kana takama da mulki ko sarauta bata haka yadace ka bulloba,
Kataba ganin anyi Prince kaxami, dubeka wlh a wata marautar ko waxiri baxa'a bakaba bare a baka prince mai jiran gado,
don hkan nace ba sarauta kakeyiba illah hauka don haka nace kaje wata masarautar koda za'a nunamaka yanda ake gudanar da mulki da sarauta,
Taku takeyi dai2 a cikin pallon, sauda taxo gabdashi tashiga xagayashi tana kallonsa sama da kasa
Kallonta kawai yakeyi yana tunanin irin hukuncin da zaimata
Sai dai yaji ta kyalkyale da dariya, daga bayansa, juyawarda zaiyi sai yaga tana nunashi da hannu tana dariya
Nan yashiga kallon kansa sama da kasa, yana tunanin meye a jikunsa wadda take kallo yake bata dariya?
Gashi tafadamasa maganganu masu zafi, wadanda yake tunaninsu,
wace kaxanta yakeyi wadda har zata kallesa tace masa qaxami?
Duk jiyojin kansa sun firfito sbda bacin rai,
Besan lokacinda ya doka mata tsawa, had saida takusan faduwa xaune sbda tsoron da tajiya, da kuma yanayin da taga ya chanxa,
Yanunata da yatsa, kiyimin shuru,
Ke wacece?
Me kike takama dashi?
Waye ubanki a garin nan?
Da har zakixo masarauta ta, fadata, kina fadamun maganganu,
Kallonsa takeyi cike da tsoro amma ta dake a xuciyarta, domin batason yagane tafarajin tsoronsa, domin yaji ddin yimata wulakanci,
Ido tabisa dashi tana hararansaπ
Ubana ba wanibane, kuma be xama dole kasan koshi wayeba,
Kuma babu abunda nake takama dashi face darajata da martabata ta ya mace.
Kuma ni mutum ce mai rai da numfashi kamar kowa, kuma kamarka kodayake gani kakeyi a tunaninka kamar kafi kowa,
Da kuma kace na iskoka fadarka, masautarka, a tunanina a gaban bainar jama'a kasatoni, kuma wlh saikayi danasanin abunda kayi domin ni bana barin ayi zalunci bareni bilkisu a xalunta,
Mekike iyayi? Mexakiyimun?
Ke harkinada matsayinda harxakice zaki iya ramuwar abunda nayimaki?
Nan yyi murmushin mugunta, ya jefar da wayarsa a kan kujera, ya xauna yana kallonta
A gogon dake makale a hannunta na gwal, tadiba 12:pm ta maida kallonta garesa, shima ita yake kallo domin yaga agogon dake saye a hannunta, saida ya firgita da ganinsa, domin yasan tabbas a kwai wani abu datake boyewa a kanta,
Saiji yayi tana mgna, prince ne sunanka ko yarima ne ko adnan?
Lkcin cin abincina yayi, ina bukatar a maidani gda, domin nasan bakada abunda kake iya ciyardani,
Xumur yamike tsaye yashiga kwalawa fadawa kira
Writing by Ummu safwan
Luv u allππ
ππππππππππ
A wata masarautar.....
ππππππππππ
Writing by Ummu Safwan 07066214433
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.