Complete Hausa Novels

Auren Aleena Book One Complete Hausa Novel

Reading file: Auren Aleena Book One Complete Hausa Novel.docx

Chapter 8 of 28

Chapter. 8️⃣ Zahirin Rayuwar Omar 🖤

“Aleena…”

Muryar granny ce ke yanka cikin shirun tunaninta, tana dawo da ita cikin halin zahiri.

Ta juya gare ta, tana jin yatsun granny masu rauni suna share hawayen da ke kwararowa a kumatun ta. Murmushi granny ta yi, mara ƙarfi amma cike da ƙauna. “Emir mutum ne mai kirki, Aleena. Mai sonki… mai biyayya.”

Aleena ta haɗiye yawu da ƙyar, maƙogwaronta ya matse yayin da take ƙoƙarin kame motsin zuciyar ta. “To me ya sa, granny? Idan kin san da hakan, meyasa kike ci gaba da neman in yi wannan auren? Ta yaya zan gaya masa? Ta yaya kike tsammanin zan karya zuciyarsa? Bai cancanci hakan ba. Kina sonshi, ko ba kya son shi granny?”

Granny ta ɗa saki numfashi, ta lumshe ido, amma da ƙwarin zuciya tace, “Ina sonshi, Darling. na san yana sonki. Amma da babu wannan yarjejeniyar, da watakila abubuwa sun bambanta.”

Aleena ta kalli gefe, hannunta na murza zanin gadon, tamkar tana ƙoƙarin shanye zafin zuciya da tsoro. “Omar ba wan da zan iya rayuwa da shi bane, Granny. Bana sonshi.”

Granny ta É—an É—ago hannunta mai rauni ta dafa ta, tana kallonta cikin ido. "Omar ba kawai kowa bane, Aleena," ta ci gaba, muryarta a sume amma tsayayya. Ta dan dakata don shakar numfashi a hankali ta cikin maskar iska, kirjinta yana tasowa da faÉ—uwa da wahala. "Ya kasance tare dani lokacin da ba kya nan. Ya kula da ni yayin da kike Amurka karatu. Ya taimaka wa Khan Electronics lokacin da nake bukata. Ya ziyarce ni, ya zauna tare da ni don ya tabbatar ina lafiya. Kuma idan na tafi... Nasan Omar zai zama haka a gare ki."

Aleena ta fitar da numfashi da ƙarfi, tana sake girgiza kai. "This is my life, wannan rayuwata ce, granny. Makomata. Don’t expect me to be happy with him. Saboda Bazan taba zama cikin farin ciki a auren ba. Ba zan taba yin hakan ba. Na san ba zan yi ba."

Hannun granny ya kai wurin nata yatsunta masu rauni suna shafawa a hankali. Ta yi rauni sosai, maganarta tana mata wahala, amma bata tsaya ba. "Zaki yi, Darling. Na yi imani da gaske cewa hakan zai faru."

Bayan wani dan shiru na ɗan lokaci, sannan muryarta ta ƙara raguwa tare da damuwa ya shiga cikin kalamanta. “Aleena… jiya doctor ya gaya mun yanayina ya ƙara muni. Ciwon daji ya yaɗu. Maganin chemotherapy zai rage shi kawai, amma ba zai dakatar da shi ba. Ba ni da sauran lokaci mai yawa, kuma nima ina jin hakan."

Ta sake dakatawa don shakar numfashi yatsunta masu rauni suna matse da na Aleena, riƙon da ƙyar ake iya gani, amma yana nan, ƙaramin ƙarfi na ƙarshe, roƙon ƙarshe. "Aleena, wannan ba game da dangantakar dangi kawai bane. Wannan game da makomarki ne - da duk abin da kakan ki ya gina."

Kirjin Aleena ya matse, iskar da ke cikin É—akin ta zama mai nauyi tare da kowace maganar da take faÉ—a.

Ta shaki numfashi mai zurfi, a fili take wahalar da take ji, maganarta ta fito a hankali, "Kakan ki bai yi wannan alkawari ne kawai don godiya ba. Ya rubuta shi a cikin wasiyyarsa."

Aleena ta tsaya cak, zuciyarta tana bugawa a kirjinta.

"Idan kika ƙi wannan auren, sharuɗɗan wasiyyarsa za su canza. Khan Electronics ba za ta kasance taki ba. Kamfanin zai koma ga dangin Thorne, a matsayin ramuwar taimakon da suka bayar a waɗannan shekarun baya.

Kalaman granny suka buge ta kamar dutse, suna barin ta ba tare da numfashi ba.

"Me...?" Muryarta da ƙyar ta fita. "Kina cewa zan rasa komai idan ban aure shi ba?

Granny ta gyada kai, ido cike da gajiya da gaskiya. "Ehh. Domin wannan shi ne bashin da kakan ki ya amince da shi. Kakannin Omar ba su nemi kuɗi ba, Aleena. Sun nemi dangi. Haɗin gwiwa na dindindin. Idan kika ƙi, to ba kawai aure ba ne kike ficewa daga ciki, duk abin da kakan ki ya yi aiki don ki samu zaki bari. Kamfani, kadarori, makomar da ya yi miki."

Wani zafi mai radadi ya taso a kirjin Aleena hade da tashin zuciya a makogwaronta. Aleena tana so ta fada mata bata damu da alkawarin da aka yi lokacin tana yarinya ba, ita bata damu da kamfanin ba koda hakan yana nufin rasa komai ta fara daga farko. Zata zaɓi zuciyarta a ko yaushe.

Amma sai taji hannun granny mai rauni ya sake kamo nata, a hankali da ƙoƙarin roko na ƙarshe. "Idan asarar kamfanin bai isa ki canza ra'ayinki ba," ta faɗa a hankali, "to kiyi tunanin wannan: ban taɓa tambayarki komai ba. Ko sau ɗaya. Amma wannan... wannan shi ne kawai abin da zan taɓa tambayarki."

Aleena ta kalleta. Ta kalli fuskarta mai rauni sosai. Ga raunin jikinta da nauyin rayuwa da ke idanunta, damuwa da ke cikin muryarta.

Ba kawai tana tambayarta ta girmama alkawarin kakanta bane. Tana tambayarta ne ta ba ta kwanciyar hankali a kwanakinta na ƙarshe. Aleena tayi shiru kalaman granny sun matse ta suna shake ta wan da ba za ta iya kuɓuta daga gare su ba. Granny, ta fada a hankali wan da muryarta da kyar take fitowa maƙogwaronta ya matse. I am sorry but i can’t… ba zan iya yin haka ba. Ba zan iya barin komai don alkawarin da aka yi lokacin ina yarinya ba. Ba zan iya cin amanar zuciyata ba. Ba zan iya cin amanar Emir ba. Don Allah, granny, kada ki tambaye ni in zaɓi tsakanin ke da wannan."

Granny ta ƙara dafa hannunta, da kyar take magana muryarta cike da ƙarfi zuciya. Amma damuwa ta kara zurfafa a idanunta. “Wani lokacin, darling, sadaukarwa shine kawai zaɓin da muke da shi," ta ce a hankali. "Ba duk yanke shawara za ta zama abin da muke so ba. Wani lokaci, dole ne mu bar abin da muke so don yin abin da ya zama mafi mahimmanci."

Aleena ta lumshe ido, tana jin numfashinta na nauyi. Duniya kamar tana karyewa a kanta. Ta girgiza kai tana yaƙi da gaskiyar da granny ke gabatarwa. "Granny bai kamata ya kasance haka ba. Bai kamata ki tambaye ni in zaɓi tsakanin soyayya da iyali ba, tsakanin farin ciki da aiki."

Granny ta yi murmushi mai cike da tausayi, numfashinta mara ƙarfi. Ta ce, "Wannan shi ne duniyar da muke ciki, Aleena. Kuma dole ne ki zaba. Wannan rayuwar an shirya miki ita ne tuntuni, amma yanzu yadda zaki bi da ita ra’ayinki ne."

Aleena taji kamar tayi ihu amma kuma ta kasa saboda gajiya da cin nasarar da akayi a kanta. Wannan zabin ba nawa bane ba, mai ma ya rage da zan zaba? Bayan komai an haɗa shi da wasiyya, da gado, gadon da ban fahimta ba lokacin da aka ƙaddamar da shi.

“Promise me,” granny ta ce a hankali na karshe. Aleena, "Ki yi mini alkawarin za ki yi ƙoƙari. Ƙoƙarin zaman lafiya. Please try for your new family’s future. Aleena. Ki ƙoƙarta… don ni.”

Aleena ta kafe hannunta, hawayenta na zubowa ba tare da tsayawa ba. “Na yi alƙawari, granny, ta faɗa cikin shakewa. Amma a cikin zuciyarta, ta san wannan alƙawarin mai rikitarwa ne. Gaskiya da ƙarya a haɗe. Zata ƙoƙarta… amma me zata rasa a wannan ƙoƙarin?

Bata sani ba.

Saboda bata ga ƙarshen wannan hanyar ba, kuma hakan yana ba ta tsoro. Amma saboda granny…zata ƙoƙarta.

Kuma a wannan lokacin, Aleena ta gane wani abu mai raÉ—aÉ—i. Baza ta iya cewa granny a'a ba. Domin idan tayi haka, ba kawai zata karya alkawarin kakanta bane. Zata karya zuciyar granny ne, Kuma yin hakan baza ta taba iya yafe wa kan ta ba.

Amma wannan, yin hakan da yarda da hakan shi ma tamkar ƙusa da ƙabarinta take. Ba da daɗewa ba zata rasa granny.

Kuma ba da daÉ—ewa ba bayan haka:

Zata rasa Emir.

Zata rasa ’yanci.

Zata rasa kanta.

Kuma a karshe ta rasa komai kenan.

———

“Omar, kazo gida yau. Mu yi magana game da wannan a can, akwai abubuwa da yawa da muke bukatar mu tattauna," Papa yace lokacin da suke shiga harabar asibitin.

Da ƙyar Omar ya ji shi saboda bugun da ke cikin kansa.

Baki-bakin bangon farin benen asibitin cike yake da maganganun ma'aikatan jinya, da suke wucewa cikin kasaita, da nauyin da ke kuma danne kirjinsa… Abun da ya faru ya yi masa yawa. Bazai iya jurewa ba. Ba ya son ci gaba da nuna kamar ba shi ke damunsa ba, alhali a gaskiya, shima yana rugujewa. Amma iyayensa ba sa bukatar ganin hakan.

Ya girgiza kai, muƙamuƙinsa sun matse. "No, “Ba yanzu ba, Papa.”

“Omar—” Mommy ta miko hannu zuwa gare shi, amma yayi saurin jawo ta jikinsa yana rungumeta ya sumbace ta a kumatu. Kuyi hakuri. Nima ban yarda da wannan ba. Ku bani dan lokaci kawai.”

Mommy ta É—an tsaya, sai ta sauke ajiyar zuciya a jikin rigarsa. Shirun ta ya fi kowacce magana girma. Omar ya juya, ya fice cikin sauri.

Direbansa ya buɗe ƙofar kafin ya iso bakin titin. Ya shiga ciki ba tare da waiwaya ba. Da zarar ƙofar ta rufe, ya fitar da numfashi, Hannunsa ya kai goshinsa, yana matsawa da yatsuna saboda azabar da ke yawo a cikin kansa.

Ya jingina goshinsa a bayan kujerar direban, Birnin na zubewa a bayan tinted glass, alamun neon suna haɗuwa, fitilun mota suna shuɗewa kamar fatalwa. A cikin kunnuwansa kuwa, muryar mommy har yanzu tana taɗawa, kowace kalma daga wannan la'ananniyar wasiƙar tana diga kamar azabar wuta a zuciyarsa. Fushin Aleena. Hawayenta a matakalan. Hannunta da ke rawa. Bacin ran da ke cikin muryarta yana yanke shi kamar gilas da ya fashe. Kamar ita kaɗai ce ke jin zafin. Kamar shi ma bai shaƙa ba kamar yadda take ji:

Sai kace yana son wannan abun.

Sai kace yana da wani zaɓi.

Aure a duniyarsu ba ko yaushe yake hade da soyayya ba. Koda yaushe hade da mulki ne, A duniyar da suke ciki, ba komai bane aure face siyasa, iko, da kasuwanci. Idan har ka fito daga manyan family irin nasu, yanke shawara wani abu ne da ake yi maka, ba kai ba. Saboda zaɓinka ba naka ba ne.

Hannunsa suka matse, farcensa suna soka tafin hannunsa. Ƙwanƙwasar da ke cikin kwakwalwarsa ta ƙara ƙarfi.

“Shit! Shit!” Ya doki kujerar gaba da karfi, amma hakan ma bai rage gubar da ke tafasa a zuciyarsa ba.

Ya hango direbansa ta madubi, yana kallonsa ta ƙasan ido. Amma bai ce uffan ba. Yasan ni. Yasan Kalma ɗaya ko kuskure, zai zama abin da Omar zai harba haushinsa a kansa.

Ya sauke wata iska mai zafi, numfashinsa ya tsinke, yana bukatan fitar da haushin nan daga zuciyarsa. Yana bukatan mafita. Zafin da yake ji yana matse shi, yana shake sa, nauyin da ba zai iya jurewa ba. Don haka yana bukatan wani abu. Komai ma.

Ya damƙi wayarsa da ƙarfi. Ba tare da jinkiri ba yatsunsa suka yi ta motsi suna buga lambar da ya saba.

Sakatariyarsa. “Zera, ki soke meeting din da akayi planning na investors din nan. Ba zan dawo ofis yau ba." Ya yanke kiran kafin ta iya amsawa, ya fara buga wata lamba daban.

ringing….

ÆŠaya

Biyu.

Sannan ta É—auka.

-"Omar?" Muryarta da É—an murmushi, kamar tana dariya cikin salo.

“Ina so mu hadu yau. Kin yi min alƙawarin nishaɗi jiya. Four Seasons hotel. Zan turo miki da lamban ɗakin.” Muryar Omar ta fito a hankali mai cike da umarni.

Ta ɗan yi shiru, sannan muryarta ta sake fita da laushinta. – “Ehh, bakomai. I have rehearsal later today, amma zan iya ba ka lokaci. Sai dai—"

“I want to ask you first, saboda ina san cikakken yardar kowanne acikin ku.” Omar ya katse ta, muryarsa kai tsaye.

“Lafiya? Me kake nufi handsome?”

“Zan buƙaci threesome ne yau. Idan ba ki amince ba, ba sai kin damu da zuwa ba. Zan kira wata.” Omar, ya fada Babu wata ɓoye-ɓoye.

Ta yi dariya mai É—aukar hankali.

"Kada ka yi shakku. komai kakeso? Zan ba ka." Muryarta; mai lallashi, mai sha'awa. Mawaƙiyar da Omar ya fi so kenan wato Elif Malik.

Wani murmushi ya murɗa a leɓansa hannunsa yana kunne. “Zan jiraki a can.” Omar ya katse kiran, yatsunsa suka fara buga lamba ta gaba – ba wani abu sabo bane, tayin ɗaya ne kuma amsa ɗaya.

Lokacin da kira na biyun ya ƙare, Omar ya jingina jikin kujera idonsa a kan window Fitilun mota marasa iyaka sun shimfiɗa har zuwa sararin sama, suna haɗuwa da hasken neon na birni.

"Kai ni Four Seasons hotel." Omar yace.

"Okay, Mr. Omar." direban Omar ya fada cikin sauri.

Motar ta nutse cikin zirga-zirgar da ke cike da hayaniya da É—imauta. Amma duk da haka, babu abinda ya fi nauyi a zuciyarsa irin wannan rikici da bai da sunan kwanciyar hankali.

CIKIN DAKIN FOUR SEASONS HOTEL ROOM 409…

"Ah!" Ƙararta ke kara masa sha'awa, muryarta waƙa ce akunnensa kamar yadda take yi a kan stage din waka, kamar yadda ya saba tunata.

Gumi ke diga a gabobin Omar, amma sam bai kula ba saboda saurin bugun da yake bata, cin kacha yake mata. Sauran ƙirar jikinta ke karkarwa a ƙarƙashinsa, ƙararta ta zama mai ƙwazo. "Ka ci gaba, don Allah! Wayyoo karka tsaya" tana ihu tana kuka cike da bukata, motsinsa ya ƙara ƙarfi da sauri. Bai fara a hankali ba tun farko, kuma bashi da niyyar yin hakan. Duk wani haushi, duk wani bacin rai, sai zuba shi yake acikin ta. Saboda yana bukatan hakan.

A gefensa, dayar tana daga zaune hannunta suna shafo kirjinsa cikin sha'awa. Omar ya kamo bayan wuyanta da hannu ɗaya, ya cafki bakinta. Suka shiga haɗa harshensu cikin ƙiɗa mai tsananin daɗi Ƙararta ta haɗu da tasa yayin da wacce ke ƙasansa tafara rawar jiki, ƙafafunta suna motsi mai karfi har zuwa kawowar ta. A hankali ya zare daga jikinta, bai daina sumbatar dayar ba domin bakinta yana da ɗanɗano kamar zunzurutun zuma.

Wannan shine mafi kyawun threesome da ya taɓa yi. Wannan shine mafi zafin dare da ya dade bai ba. Ga shahararriyar mawaƙiya a ƙarƙashinsa, da shahararriyar jaruma a gefe. Dukkansu suna ihu suna neman abu daya – Omar.

Jarumar ta san yadda ake kiss. Amma sai dai ya fi ta iyawa da kyau.

Ya janye daidai lokacin da yatsunta suka fara gangarowa ƙasa, suna wasa a tsakanin ƙafafunsa. "Kuna da ƙwazo sosai," ya faɗa musu cikin murya mai laushi.

Ta ci gaba da sumbatar wuyansa, numfashinta mai dumi yana kunna kowane jijiyarsa. "I want you," ta rada a kunnensa. Ya rufe idanunsa, ya karkata kai. Yana neman lumewa cikin nishadi da jin daÉ—i, sannan, da sauri, idanunsa suka buÉ—e, sunyi duhu cike da sabuwar sha'awa.

A zahirin gaskiyya mata su ne rauninsa. Ko yaushe kuma suna yi masa abin da yake so. Kuma yana son su kasance masu biyayya.

Cikin motsi É—aya, ya ture ta kan gadon, ya hau samanta. Idanunsa suna kallonta yayin da ya tura mata katoton dick dinsa wan da ya shige cikin bakin ta ya cike ta taf, yafara tura mata shi chan ciki har makogwaronta yana cike cikin bakin ta mai dumi wan da har cikin kwakwalwarsa dadin yake kai masa.

Ta yi ƙara wan da ya hade da bugun da yake bata a ciki, shima wani dan karamin kara yayi, yayin da yatsunsa suke shigewa cikin gashin kanta yana riƙe ta da ƙarfi.

Ta kasance kamar yadda ya zata, ƙwararriya mai bakin zunubi. Mai abun sha'awa sosai.

Dayar wacce ta riga ta fita daga ƙarƙashinsa, ta mike yanzu, hannunta suna ta yawo a jikinsa. Ta sumbatar kafaɗarsa, yana fisgo ta kusa, ya juyo da fuskarsa don ya sumbace ta cikin sha'awa. Dakin ya ƙara zafi cike da ƙara, ihu da kuka da shakewar numfashi, Muryoyi uku suna haɗuwa, da ihu da sauri da karfi.

Wannan shine Rayuwar Omar, kuma shine darensa a cikin dakin nan.

Amma duk da jin daɗin dake cinyesa, duk da kowane jijiya a jikinsa yana ƙonewa cikin gamsuwa-ya kasa iya kawar da wannan ƙwanƙwasar a kirjinsa.

Domin a wannan lokacin na ƙarshe, fuskarta ta haskaka a zuciyarsa.

Aleena Ali Khan.

Muryarta a matakalar asibitin, idonta da ke cike da ƙiyayya, rashin kunya, tana kiransa dan iska, mai girman kai, mai son mata, mai abun haushi. Kalamanta sun yi ta ringing a kunnensa kamar tsinuwa.

Haushin ya sake tashi ya fi na da zafi.

Ta yaya ya bari ta raina shi haka?

Ta yaya tasa shi, Shi Omar Thorne, yayi shakkun kansa?

Ya É—aura agogonsa ya É—aura jaket É—insa akan kafadarsa.

A daidai lokacin yaji jaruma Elif Malik tana shafo jikinsa.

“Sai naji kiranka na gaba,” ta rada akunnensa cikin murmushi. Ta kara da cewa, "Sabon film dina zai fito nan da mako daya, Zan aiko maka da gayyata ta musamman na taron. Yaya zaka zo?"

Omar ya juyo gareta, "Bari mu ga... kinsan ni mutum ne mai aiki, Always busy. Amma idan zan iya, zan zo."

“Zan aika maka da VIP card.”

Omar ya ɗaga haɓarta da yatsa, yace cikin sanyi. “Zamu gani… idan banda aiki sosai zan halarta.”

Ta sumbaci kumatunsa sannan ta fice, kamar yadda mawakiyar ta fita tun dazu.

Omar ya tsaya yana kallonta, har sai da ƙofar ta rufe. Yaci gaba da janyo numfashi a hankali. Ya samu ni’ima. Amma kamar kullum – Sai ya kara jin sa kamar wani fanko, wani gurbi da sex bai taɓa cike mishi ita ba tunda yake.

Kuma bawai don ko bai ji komai ba. Jin daÉ—in gaskiya ne. Gamsuwa babu shakka. Amma daÉ—in duniya bai taba hana zuciyar sa jin kalar wannan yanayin ba. Kuma har yanzu ya kasa gane dalili. Omar ya fizge tunanin daga zuciyarsa ya fita daga É—akin hotel É—in.

A/N: Tofa! Ku ɗaure ƙugunku sosai, domin abubuwa sun fara fita hayyacinsu. Zamu nutse cikin rudani da abubuawa 🙈😭🤣

💘AUREN ALEENA💘

Amal Musa ✍️

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.