Complete Hausa Novels

Auren Aleena Book One Complete Hausa Novel

Reading file: Auren Aleena Book One Complete Hausa Novel.docx

Chapter 17 of 28

Chapter. 1๏ธโƒฃ7๏ธโƒฃ A Gaban Idonsa ๐Ÿ‘€๐Ÿ’”๐Ÿ”ฅ

SHARE SHARE SHARE ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

Omar yana zaune, girarsa na dage cikin wani irin bacin rai, hannuwansa kuma suna motsi cikin sauri โ€” amma ba tare da ya san me yake yi ba. He had no idea how long ya dade a wannan position da ya zauna.

"Slowly... No rush... Take it slow..." ya furta a hankali a ฦ™arฦ™ashin numfashinsa, yayinda yatsun hannunsa ke ci gaba da motsawa, yana juya kafadarsa tare da shakar numfashi mai nauyi. Sai ya saki wani irin tsaki mai rauni, jin yadda kafadarsa ta fara yi masa ciwo saboda tsawon zaman da yayi.

Ya taba dayan kafadar a hankali, yana shafa ta.

"Oh yes... this feels perfect..." ya fada a hankali, yana dan lumshe ido tare da sake shakar numfashi.

Knock! Knock! Knock!

Sautin bugun ฦ™ofa kwatsam ne ya firgita shi โ€”ย  Hannayensa ya daura kan desk dinsa. Ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi, yana lumshe idonsa don tsayar da bugun zuciyarsa ya dawo daidai. Daga nan sai ya fara duba wasu pieces da suke wargatse a kan desk din nasa.

Zera โ€” sexy secretary dinsa wacce kullum ke birge shi da salonta masu jan hankali, amma yanzu? Ta koma wani nuisance, abin haushi a idonsa โ€” ta shigo cikin office dinsa da wani ฦ™aramin murmushi a fuskarta. Jin haushi ya kara kamashi.

"I'm sorry, Mr. Omar," ta furta da wata murya mai laushi.

"Ina fatan ban yi interrupting dinka ba?"

Idanunta suka sauka kan tebur dinsa inda wasu pieces na Lego The Lord of the Rings: Rivendell replica suke wargatse โ€” wadanda ya saka a yi masa custom order. Ya kamata su kasance 6,000 parts, amma bai ma kammala haษ—a su ba โ€” yanzu kuma duk wani progress da yayi ya lalace sabida shigowar Zera ta katse shi a daidai lokacin da yake tsaka da aiki.

Ya sauke numfashi, yana jin haushinta a zuciyarsa.

Tun safe haka ya wuni โ€” ya tsunduma cikin aikin Lego tun sanda aka kawo masa Lego set din a kan desk dinsa a office. Ya dade yana jira tun lokacin da yayi purchasing dinsu online kwanakin baya. Of course, wannan zai shiga cikin Lego collection dinsa da yake displaying a cikin glass wall case na office din sa.

Omar tun yana karami yake son Lego.

Gaba daya, Omar bai yi wani aiki ba yau โ€“ sai dai wannan Lego project dinsa da ya nutse ciki gaba daya. And to be honest? Wa zai iya tambayar sa? Shine CEO.

Omar yayi ta jiran su Ali da Kemal su kira daga can Antalya, kuma tunda babu wani meeting ko wani abu na gaggawa yau, sai ya dauke shi a matsayin wata dama ta musamman ya more Lego project dinsa.

Ya kirkiro da wani murmushi, duk da cewa haushi yana bayyane a fuskarsa. Sai ya ce,

"It's fine, Zera. What is it?"

Zera tayi shiru na dan lokaci, sai idanun Omar suka sauka kan skirt dinta. Omar ya hada tafin hannuwansa da juna, murmushi ya fara bayyana a gefen lebensa โ€” haushin da yake ji ya fara dishewa kadan-kadan ganin yadda skirt din ke bayyana figure na jikin ta... Ya akayi ban lura ba lokacin da na iso office da safe cewa irin wannan tight skirt din ta saka mai kyau haka?" Wanna yarinyar tasan duk wata hanya da zata farantawa idanuwana. Omar ya fada a ransa, cikin wani siririn sauti. "What a good secretary she is."

Omar ba zai iya tsayawa fushi da ita ba saboda don ta katse masa aikin Lego task dinsa ba โ€“ especially da wannan shigar da tayi.

Sai Zera ta karya shirun:

"Kawai inaso na fada maka cewa lokacin lunch yayi, zan fita... zaka bukaci wani abu ne kafin na tafi, Mr. Omar?"

Murmushinsa ya karu. Tunaninsa ya fara juyawa zuwa zolaya.

"Yes, you... Ina bukatarki yanzu... kuma akan desk dina."

Wait... ya fada, murmushin sa yana guduwa cikin seconds, yayin da kalamanta suka kara shigarsa.

"Kikace lunch?"

Yayi saurin duba agogonsa โ€“ 1:17 PM.

Damn...

"Three hours?!"

"Awanni uku sun wuce... ban ma kula ba," Omar ya fada, yana dago idanunsa ya kalli Zera.

Omar ya fara nade sleeves dinsa, yana mikewa a hankali don bukatar yin alwala.

"No need, Zera. Zaki iya tafiya," yace.

Zera ta gyara kai da sauri.

"Tohm, Mr. Omar."

Daga nan ta juya, ta fice tana rufe kofar a hankali.

Omar ya dauki wayarsa daga kan desk lokacin da notification ya shigo masa โ€“ wanda yasa shi yin wani murmushi.

Message ne daga Hasan Sahin โ€“ abokin sa wanda shine mai club din da ke da suna yanzu a Bursa.

Omar da Hasan sun fara haduwa ne shekaru uku da suka wuce โ€“ lokacin da Omar yayi hosting birthday party dinsa a club din Hasan. Tun daga nan suka zama good friends.

Wani lokaci sai su hadu koda ba lalle ya je club din ba โ€“ outing na samari idan yana da lokaci.

Cike da mamaki, ya bude message dinsa:

Hasan:

"Omar, ina wani O White Restaurant kusa da office dinka.

Jiya na dawo city kuma Zeynep just canceled haduwarmu โ€“ urgent meeting ya taso mata.

Gashi yunwa nake ji kuma raina abace yake.

Idan baka da komai, ka leko mana โ€“ kasan bana kaunar cin abinci ni kadai."

Omar ya kwashe da dariya sannan ya shiga masa reply.

Omar:

"Wannan shine meaning din shanya, hakane?

Gaskiya ka zama abun tausayi ๐Ÿ˜‚

Gani nan zuwa."

Daga nan, Omar ya ajiye wayarsa, ya shiga toilet โ€“ yayi alwala, yayi sallah, sannan ya dibi wayarsa da mukullin motarsa, ya fice daga office dinsa.

Wannan abu ya masa dadi โ€“ tunda su Ali da Kemal har yanzu suna can Antalya, kuma Hasan ya dawo gari.

Su ci abinci tare, su yi hira... hakan zai dauke masa lokaci, kuma ya warware ransa.

ย  ย  ย  ย  ย  ย  ย  ย  ย  *****

Omar ya shiga cikin restaurant din. Nan take idanunsa suka sauka kan Hasan da ke zaune. Fuskarsa babu murmushi โ€” looks dinsa ya bayyana karara, yana daf da fashewa idan aka tabo shi.

Hakan yasa Omar ya kwashe da dariya a hankali, yayin da ya nufi inda yake zaune. Ya samu kujera, ya zauna.

"Kayi order wani abu ne, Hasan?" Omar ya tambaya yana kallon menu din da ke gabansa.

Hasan ya gyada kai.

"Aa, Omar... tukunna. Raina abace yake saboda Zeynep."

Omar ya ci gaba da kallon menu din na wasu 'yan lokuta, sannan ya dago kai da murmushi a fuskarsa, yana kallon Hasan.

"Hasan, ka yafe wa matarka. Uhm... yauwa, ah... ina yanzu take aiki ne wai? Ta samu wani abu ne?"

Omar ya daga hannu, alamun waiter ya zo.

Hasan ya amsa:

"Ta zama personal assistant din CEO a wani babban company na masu talla."

Waiter ya karษ“i orders dinsu. Amma kalaman Hasan suka sa Omar yaji kamar wani abu ya fashe acikin sa, sai ya matso kusa da Hasan kamar wanda ke son jin karin bayani sosai.

"Ina ne kuwa? Is it Batuhan Ads?" Omar ya tambaya yana dora hannunsa kan table yayin da waiter ya wuce.

Hasan ya daga gira, sannan ya dago kansa sama yana kallon Omar:

"Taya kasan Batuhan?" ya ce.

Omar ya tsaya cak, ya cije lips dinsa yana danne dariyar da ke neman fitowa.

"Canka kawai nayi," ya fada, yana ja da baya ba tare da ya damuwa ya boye look din da ke bayyane a fuskarsa ba. "Last time matar ka ta ce mun ba za ta ษ—auki offer dina ba โ€” na zama head of finance a T-Comm. Saboda tafi son yin advertising. Me yasa ta bar tsohon company dinta akan wani abu karami kamar wannan? She's aiming higher... kuma Batuhan Ads yana cikin top ones."

Hasan ya dan saki murmushi:

"Yeah, kuma hakane. Zeynep tana da ra'ayin ta. Kuma ni ma fa sai da na fada mata zata iya fara nata business din idan tana so. Kuma zan taimake ta da shi. But no, tafi son tayi komai hanyar ta. Bata son wahala sosai, tana son zama cikin field din ba tare da too much pressure ba. Hakan yasa ni ma na kasa fahimta sosai."

Omar ya yi murmushi, muryarsa tayi sanyi:

"Da alama matarka tafi son yin komai hanyar ta, da kuma yadda take so. Amma ka kyaleta kawai, kowa yana da point of view daban."

Hasan ya gyada kai. Murmushinsa ya karu.

"Exactly," ya ce.

"Bazan taba iya cewa Zeynep Aa akan duk wani abu da take so ba. Amma na sha gaya mata: Kada ta kashe kanta da aiki. Kamar yadda ka ga ni, ina zuwa office dina...na club. Ita kuma kullum tana fita. Taya zamu iya managing abubuwa idan babu schedules? Omar, ba zaka gane ba tukun yanzu.

"For example," ya cigaba,

"jiya na dawo gari. Kuma matata tana can, daure da aikin office. While gani nan โ€“ na zo, ina kuka, ina texting dinka ka zo ka kawo mun dauki."

Omar ya kwashe da dariya yana tsokanar sa:

"Aa fa... ba dai kuka ba. Amma dai, desperate."

Hasan ya yi dariya shima yana girgiza kansa.

Minutes kadan, waiter ya dawo da drinks dinsu.

Hasan yana wasa da straw dinsa, ya ja baya yana kallon Omar da dariyar tsokana a fuskarsa.

"Anyway, kwana nawa kenan Omar? Na dade ban ganka ba a Temptation Club dina. Ko dai kai yanzu ka yi retire daga zama VIP regular?"

Omar ya dan yi dariya, ya dan sha juice dinsa kadan kafin yace, "No, banyi retire ba. I have just been very busy lately. Amma yanzu kasa na fara tunanin dawowa... You might see me there soon, idan na samu little time."

Hasan yayi murmushi yana shafa gemunsa, "Okay, zansa ido fa. Akwai sababbin 'yan mata da zan maka introducing, yaran sunyi sosaiโ€” ka tambayi Kemal da Ali fa, sun zo last week."

Omar ya daga gira yana dariya. "Wow, so my fabulous friends sun je last week kenan?"

Hasan ya gyada kai yana dariya. "Kuma gwara su akan ka ba."

Omar ya kara kwashewa da dariya, sannan sai ya lura da kallon Hasan ya kauce daga kansa โ€” wani abu a bayan sa ya ja hankalinsa.

"Wancan kuwa ba Emir Batuhan ba ne?" Hasan ya tambaya, fuskarsa na cike da curiosity.

Dariyar Omar ta tsaya cak a makogwaronsa. Damn it.

Ya kasa juyawa kai tsaye, amma tambayar Hasan ta dake shi kamar naushi โ€” Is that really Emir?

"Oh, I'm very sure shi ne," Hasan ya fada yana dago hannu. "Zeynep ta taba nuna min hoton sa ranar nan. Ikon Allah โ€” yanzu muke maganar Batuhan Ads sai gashi gab da mu!"

"Hmmm," kawai Omar ya iya cewa, yana kokarin boye halin da zuciyarsa ke ciki, amma ya kasa โ€” expression dinsa ya fara bayyanar da irin kulli da yake ji a ransa.

Hasan ya daga gira. "Waccen budurwar sa ce? Amma fah tana da kyau... sunyi matching sosai."

Wani irin faduwar gaba ne ya buga cikin Omar โ€” da kyar ya lumshe idanu, yana kokarin mayar da numfashinsa normal kafin ya bude su.

Tabbas. Aleena ce. It was her.

It had to be her.

"Taya zan ma yi mamaki?" Omar ya furta a hankali, kamar yana magana da kansa.

Wani irin bacin rai mai sanyi ya fara ratsa jikinsa. Slow and cold.

A hankali ya juya kai, yana kallon inda Hasan yake kallo...

And there they were.

Emir and Aleena.

Suna zai ne su biyu kan wani table kadan daga nasu, sun yi nisa cikin magana da waiter.

Amma ba wai maganar su da waiter bane ya tada wa Omar hankali ba โ€”

Sai yanda Aleena ta zauna kusa da Emir, kanta na gogar kafadarsa, yanda suka yi very close sosai... kamar masu hakkin juna.

Kuma har bayan waiter din ya tafi, Aleena bata matsa ba.

Sun zauna ne kamar masoya.

Kamar suna cikin relationship wanda duniya zata yi alfahari dashi.

Kafin Omar ya kai ga kyafta ido, Emir ya kamo hannun Aleena...

Ya manna mata kiss a bayan hannun ta, sannan ya dora kiss a goshinta.

A nan. A gaban restaurant. A gaban jama'a.

A gabansa Omar.

๐Ÿ’˜AUREN ALEENA๐Ÿ’˜

Amal Musa โœ๏ธ

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.