Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Zuma_A_Baki_Part_2_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 10 of 33
*TOFA ANZO WAJAN* 😜
*ZUMA A BAKI*
Naira 300ne ga masu amfani da banki ta nan 0078174806 starling bank, shedar biya ta nan 08142105218, marasa banki kuma MTN card na 400 naira a turo ta numbern dake sama.
*AUREN BARE*
Cmplt #500
Mai so yanemi numbern dake sama.
*GABA ÆŠAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
*13&14*
Najima a zaune har aka ɗauke wutar nepa kafin naji dirin takun shigowar mutane domin yadda aketa turo ƙofar waje,Ƙara takure jikina nayi wuri ɗaya ina jan mayafin jikina, sallamar suce ta kuma jefani a halin tsoro ta cikin mayafina nake leƙensu su huɗu ne suka shigo ɗakin amman babu ya imran cikin su nadai shaida ɗayan salim ne abokinsu se ragowar mutum biyun da ban ganesu ba sabida duhu shima salim danya kunna tourch light ɗin wayar shine yasa na gane shi.
Su uku ne abokan nashi shine cikon na huÉ—un.
Zama sukai a saman carpet É—in tsakar É—akin domin ba kujeru shikuma ya zauna a gefen gadon danike, salim ne ya soma gabatar da addu'a kafin É—ayan naji ya soma mana nasiha sosai akan zaman takewar aure.
Shikuma É—ayan danaji salim yace masa Mj bazaka ce komi ba? shinaji yace
"Nidai abinda zance wa ango shine yabi mana kanwa a hankali kada ya zage azo ana kirana na bada first aid"
Dariya suka saki nan ma sukaita shaƙiyan cinsu irin na abokai yadda baice komi ba nima haka bance komi ba har suka gama suka dire ledojin hannun su tare da damin kuɗi.
"Amarya ga kayan tea nan da kaza da kuÉ—in sayan bakinmu kinsan abinka da talakawa babu yawa Saduwar alkairi Allah ya bada zuri'a É—ayyiba".
Ban tanka suba.
Haka ya miƙe ya rakasu mintuna Biyar ya dawo ɗakin wanda a dai dai lokacin aka kuma dawo da nepa ɗakin ya haska da farin ƙwan lantarki.
Cire mayafina nai naÉ—an fito da fuskata ina kallon yanayin É—akin kafin na mayar da idanun nawa kanshi.
Yanxu ba farar shadda bace ba jikinshi wani light blue É—in yadi ya saka mai shara-shara domin ana iya hango white singlet É—in dake jikin shi se hular daya É—ora wadda tai marching da kayan jikin shi.
Zaune yake a bakin gado yana tube takalmin ƙafafun shi ya kammala yana cire sabar anan nai katari da farar ƙafarshi wadda tai kamar ta jarirai sabida goguwa da kyau da ɗaukar hankali.
Murmushi ne a saman kyakykyawar farar fatar fuskar shi kamar koda yaushe sedai wannan karon murmushin nasa ya bayyana fararen haƙoran shi tas-tas waɗanda suke ajere masha Allah farare kamar ƙanƙara.
Ya kammala ya tube rigarshi yabar singlet takowa yay zuwa gabana wanda naji kamar na saka hannu na makeshi.
"Zanje nayi wanka sabida nagaji zafi nakeji kiduba cikin ledojin nan ki fitar da kayan ciki sabida karsu lalace"
Yadda yake maganar ban tanka shiba kamar yana magana da dutse harya gama ya fita kafin na miƙe da sauri na nufi bakin ƙofa na soma aiwatar da ƙudirin dake zuciyata.
Rufo ƙofar nayi da sakata na koma nai kwanciyata a saman gado batare dana tube kayana ba.
Yana fita bakin rijiya yaje ya kindimi ruwan cikinta ya nufi ban ɗakinsu dake gefen ɗakin shi dayake daman can bayin shi daban dana su inna sannan daga ɗan gaban bayin akwai wani ɗan ƙaramin ɗaki wanda anan akai mata jeren kayan kicin ɗinta inda ya zamana kenan ɗaki ɗaya da kicin da banɗaki ya rabata da mahaifiyar shi akomi inba a tsakar gida ba.
Duk sanyin da ake tsulawa baiji ba haka ya kammala wankan nashi ya fito dagashi se gajeren wando dayake darene duk sunyi bacci yasa ya fito a hakan.
Sosai yakejin mugun sanyi na kaɗashi a wannan karon ya nufi gaban kofar ɗakin sedai turawar farko yajita a rufe jikinshi ne yay sanyi ga uban sanyi dayake ji gakuma baison ya buga ƙofar su inna su farka sabida kofar ƙarfe ce gakuma dare sound ya ɗauke.
Dubara ce ta faɗo masa ya ɗan leƙa ta window inda Allah yaso bata kashe ƙwan ɗakin ba.
Yana hangota saman gado tana sharar baccinta hankali kwance.
Domin bata saki labule ba.
Awannan karon ya shaida kiyayyar da humaira take mai duk uban wahalar dayasha yau bataji tausayin saba sema rufo masa kofa datai a daren farkon su bayan tafi kowa sanin uban sanyin da ake a garin wanda yake saka mutum tsuma da kaÉ—awar jiki.
Cikin É—an É—aga murya kaÉ—an yace mata.
"Ki tashi ki buÉ—emin kofa na saka kayana inma kwanciyar ce bakya so dani xan fita naje shagon salim na kwana"
Sarai ina jinshi amman ban motsaba sema tura kunnena saman pillow danai domin bani son jin muryarshi ko kaÉ—an.
"Aisha please ki taimaki marayan Allah wallahi sanyin nan zemin illah"
Tashi nai tsam na tako gaban labule zan sauke domin bani son wannan magiyar da gayya na É—aga muryata.
"Ya Umar ka mutu mana karewar illah kowa ma ya huta da jarabar nacinka ko angaya maka ka mutu inada asara ne akwai dubun ka dake jiran wannan ranar agareka domin su kasance dani".
Wani irin tsuma jikin shi keyi domin bata taɓa bata mai rai kamar yau ba tabbas yau ze nunawa humairah iyakarta ze shayar da ita ruwan mamaki wani zazzafan kishi yaji wanda ya haifar mai da sarawar kai da jan idanun shi ya dubeta.
"Nace ki buɗen kofa kona ɓalla na shigo ko wallahi!"
yafaÉ—a yana firfito mata da manyan idanun shi waje.
Tsorone ya kamani daman mai hakuri bai iya fushi ba hannuna na rawa na zare sakatar sabida na bari ya balla kofar komi xe iya faru marar daÉ—i.
HankaÉ—ani yay kan gado ya matsemin kumatuna.
Yana fesamin hucin numfashin sa
Idanun shi cike da ruwan zallar fitina.
"Aisha da aurena akanki kike kiran wani agabana wani irin ƙiyayya kikemin?"
YafaÉ—a yana shakon wuyana da sauri na turesa ina kuka! ina kakarin amai sabida masifar daya haddasa min.
Fincikata yay muka fita waje da sanyi da komi ya tilas tamin nai alwala muka dawo É—akin shinfiÉ—a yay mana muka soma gabatar da sallah.
Sosai yay mana addu'a kana ya ɗagani cak rannan nashi baƙiƙƙirin domin bai shirya tunkarar ta a wannan ranaba bai ma shirya ba a wannan lokacin sabida karancin shekarunta tabbas ya gwada mata girmanshi ze iya mata illah sabida yadda halittar shi keda girma amman ɓacin ran data haddasa mai shiya hanashi bata kazar daya tanada dominta hasalima daga sallar nafilar dasukai ya wullata saman gado.
Tubemin kayan jikina yake da zafin sa duk da make masa hannun danake amman bai saurara min ba haka ya mike ya kaso ƙwan ɗakin kana ya tube kayan jikin shi ya hayo saman gadon yay min rumfa da kirjin shi gaba ɗaya kamshin turaren shi yacika min hancina.
Zir yay min batare daya bar ko pant acikin jikina ba haka ya tallafo kaina ya É—ora bakin shi a saman bakina yana lasa yana tsotsa da mugunta domin har cizo yake sakarmin a harshe na.
Idanuna suna É—igar da hawayen nadamar abinda nai masa harya jawon haka daga gareshi nike kallon shi É—an sassauta nauyin shi yay daga saman nawa ya matso da bakin shi saman idanuna ya tsotse hawayen nawa.
Kafin ya ɗora hannun shi a saman kirjina yana matsamin breast ɗina cikin mugunta wani irin ƙara na saka ina matse jikina sabida wannan ne karon farko a rayuwata da hakan ta kasance a tsakanina dani da ɗa namiji.
Shima a nasa ɓangaren lokacin daya ɗora bakinshi a saman nata bakin seda numfashin sa ya ɗauke domin wannan shine farkon kasancewar shi da ƴa mace a duniya.
Lokacin da hannun shi yaci karo da tattausan na shanunta jiyay mararsa ta tsirga mai gaba ɗaya mazantakar shi ta motsa jikin shi har wani irin rawa ike haka zalika, wani zazzafan zazzaɓi yana kawo mai cafka.
Sajenshi mai haÉ—e da gemu yake gogamin a fatar wuyana bakin shi acikin nawa yana tsotsar min hannunshi akan kirjina yana jan Æ´an matasan nippy É—ina waÉ—anda basu cika girma ba.
Jikina rawa yake sabida karɓuwa da salon tafiyar tsutsar dayake min a sassan jikina.
Kafin ya zare bakin shi daga bakina ya soma bin sassan jikina da wasu irin mahaukatan kisses kamar ze ciren fatar jikin nawa, a wannan karon sosai fitar numfashin mu ke gamewa.
Ɗagani yay cak ya juyani kafin ya mayar da bakinshi inda zuciyarshi take muradi sosai numfashina yake ɗaukewa lokacin danaji fitar numfashinsa a wajan ɗumina yana lashe wajan kamar ze cire hawaye nake haka zalika jikin nawa na fitar da wani irin ruwa wanda bantaɓa ganin shi ba hannuna yajawo ya ɗora akan tudun abarsa wadda tai mugun girma acikin hannun nawa sabida daɗin daya bani a wannan lokacin yasa na ware hannun ina shafa mai abar wadda ta saka ya kara kaimi wurin tsotsarmin muradina.
Zuwa lokaci kaÉ—an na sallama mai kaina domin na manta da wata kiyayya sabida ya riga daya dulmiyani cikin wutar soyayyarshi.
Ganin takai limit É—in dayake bukata yasa yaÉ—agata cak ya soma karanto addu'ar saduwa da iyali.
Kafin ya mayar da bakinshi saman nata bakin yaÉ—an tsotsa kaÉ—an.
Kana ya gangaro dashi saman ɗan madaidai cin nippy ɗinta ya ɗora akan ɗaya ya soma tsotsa kamar yaron goye kana ya mayar da hannun shi saman ɗayan a hankali ya ɗago ƙugunta ya saita hanyar shi wadda yasha matukar wuya kafin ya ratsa birnin taraiyarta duk da dubarun romancing ɗin dayay mata domin ta bude amman seda yasha wahala sosai kafin ya sami damar kasancewa da ita.
Wani irin daÉ—i naji lokacin daya É—ora bakinshi a saman kirjina wanda yafi gaban kwatance.
Da sauri kuma naji wani azababban raɗaɗi wanda yafi gaban kwatancen na bayyana muku, ajikina sosai nake neman ɗauki a wannan karon sabida yadda naji ya umar na neman hallakani tunda anty ta haifan bantaɓa jin azaba kamar ta ranar ba haka naita ihu ina dukan shi amman bai san inayi ba sema wani irin ihu danaji yanayi yana laso saman wuyana da kunnena.
Tun ina kuka da hawaye harnazo na daina sena tsira mai idanu ina kallon shi wanda ya dauki lokuta masu tsaho kafin ya sarara min ya mirgina gefena yana mayar da numfashi.
Ko hannuna nakasa É—agawa sabida masifa ga wata azababbiyar ishirwar data addaban wata sahihiyar tsana naji ina masa wadda batada adadi.
Jinsa yake fresh ba wata damuwa a tare dashi domin ya riga da ya fitar da abinda ke cure a ƙasan marar shi sosai yaji wani irin nutsuwa a tare da ita tabbas ni'imar ta abar tsayawa arai ce haka nan juriyarta abar kwatance ce domin a yadda yaje mata ko babbar mace bazata jure ba.
Ɗagoda lumsassun idanun shi yay waɗanda suka ƙara haske da kyau ya zuba mata yana kallon yadda take juya kanta kamar tana cikin azaba.
Kafin ya kuma mayar su akan bedshit ɗin gadon wanda ya gama ɓaci da jini kamar anyi barin yankakken abu, sosai ya tsora da sauri ya mirgino gareni ya saka hannun shi ya ɗagoni ya karani a gefen gado kafin ya sauka ya saka doguwar jallabiya ya fita waje bani da karfin yin masifa amman da wallahi bazan bari ya kara tabani ba amman bara na ware.
Madai daicin risho É—in dake kicin É—inta yaje ya kunna ya É—ora ruwan zafi lokacin an soma kiran sallar farko yana tsaye ruwan yay kamar yadda Mujahid abokin shi ya kwatanta mai yay wato ya juye ruwan a baho kana ya saka gishiri kaÉ—an acikinshi sannan ya kai bayi É—akin ya koma ya É—aukoni kamar yarinya yakaini bayin seda yaÉ—an surka ruwan kana ya sakani cikin sa wata kara na saka ina cije bakina tsugunne yay agabana yana shafa saman gashina yana laso bakinsa.
"Sorry zumana, sorry ammatan ya umar"
Yana mai sauko da hannun shi saman kirjina inda daman naga hankalinshi yana kansu.
Doke hannun shi nai ina kuka! na takaicin sallama mai kaina danai domin sam ban shiryawa wannan rana ba ko kaÉ—an.
Sosai ya gasamin jikina wanda ya bani karfin bakina na soma surfa mai rashin kunya har ina cemai maye.
Shikam baya tankani se murmushi harya kammala kana yabarni nai wankan tsarki ina kuka!
Tattare zanin gadon yay ya shinfiÉ—a bargo sannan ya koma bakin rijiya ya wanke sa kunya kamar ta kashesa ya shanya saman igiya kana ya koma bayin tsiramin idanu yay.
"Kinyi na tsarkin?"
Tura bakina nai gaba.
"A,a sekaimin da kanka"
Nafaɗa da salon baƙar magana.
Dariya ya saki kana ya É—age doguwar rigar jikinshi.
Idanu huÉ—u mukai nida abarsa wadda ashe bai saka komi ta ciki ba rigar kaÉ—ai ya É—ora.
A firgice na saki ihun tsoronta.
Kana na rufe idanuna.
"Na rantse da Allah nayi nayifa Allah ya baka hakuri dan Allah"
Dariya yay sosai sabida yadda yaga ta haukace da ganin gidan daÉ—in shi dan haka rungumeni yay ta baya yana shafa gadon bayan nawa.
"Ammanata taga bebynta tana tsoro waya gaya miki ana tsoron kayan wasa?"
Zamewa nai ajikinshi ina kukan takaici na rabe agefe É—aya na cure kaina.
Haka ya dibi ruwa yay wankan shi tare mukai alwala kana ya É—agoni mukayo É—aki.
Kwantar ni yay saman gado sannan ya ɗaukomin kayan sakawa da taimakon shi na saka kaya sannan shima ya saka jallabiya fara panadol ya ɗauko ya ɗauko ruwan pure water ya ɓallo ya mikon sabida yadda kaina keciwo yasa na amsa nasha sannan na koma na kwanta ina jin jikina yana mugun ciwo.
Shiko sallaya ya shinfiÉ—a ya tayar da sallar godiya ga ubangijin sa.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.