Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Zuma_A_Baki_Part_2_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 5 of 33
*# ~300~ ta wannan account number 0078174806 starling bank, turo shaidar biya tanan 08142105218,
Zuma a baki is 300
Auren bare is 200
Gaba É—aya 500
Ta wancan account number dake sama.*
*ZUMA A BAKI...!*🌹
{ Painful love Story }
NA
*AUTAR MANYA*
_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._
*006*
Jikina ne ya ɗauki wani irin rawa sabida baƙon lamarin daya faru dani, hannuna na saka ina kici-kicin ɓam-ɓare jikina daga jikinshi sabida yadda naji sautin fitar kukan shi yana ratsa cikin ɗakin wanda ko kaɗan bani son innah tazo ta tarar damu a halin da muke ciki.
Ɗago da kaina nayi ina kallon yadda ƙirjinshi ke faman dokawa da sauri da sauri alamun gudun zuciyarshi yayi karfi Fiye da zatona.
Shafa saman kaina yake da tafin hannunshi harya sami nasarar rabani da hijabin jikina.
Cikin tsoro da furgici na turesa ina saka hannuna ina kare kirjina, tare da saka hannuna na dafa ƙasa ina jada baya ina kallon yadda launin cikin idanun shi ya sauya daga jan ɗazu zuwa wani irin ruwa-ruwa.
"Dan Allah ya Umar kabani hijabina na tafi gida kada inna tazo ta tarar damu a haka".
Gaba daya hankalinshi baya kan maganar danake gaya masa sema kirjina daya tsirama idanu yana binsu da kallo.
Dawani Irin zafin nama yajawoni jikinshi a karo na biyu ya wurgani saman katifar dake cikin É—akin rigar uniform din jikina yake kokarin tubewa ina saka hannu ina karewa ina mai zubar da hawaye.
Gam na rike dai dai kirjin jina yana rawa.
Amman ya Umar bai tausaya minba seda ya dage rigar tsaf abin da nake boyewa nake jin kaina dasu suka bayyana gare shi.
Cikin wata razananniyar tsawa ya kira sunana na mike da sauri ina kare jikina.
Kallona yake da jajayen idanunshi wadanda suka cika da zallar fitina.
"A'isha kin dauka wani abun, zan maki? Aisha kin ɗauka jikinki nike so bake ba in dai da wannan abun dakike ɓoyewa nike sonki da daga yau bazan kuma kallonki ba sabida basa gabana kuma basu kai minzalin da zasu burgeni ba".
YafaÉ—i hakan a wahalace kafin ya wurgomin hijabina tare da komawa saman katifar yay ruf da ciki yana fitar da wani irin zazzafan nishi.
Dawani irin sauri na É—auki hijabina jikina yana rawa seda na saka ajikina sannan na dube sa.
"Allah ya isa ɗan iska mai kallon nonon mata kaje se Allah ya sakamin kuma bazan taɓa sonka ba har abada".
Nafaɗa ina fita a guje da maryam kanwarshi naci karo a ƙofar gida ban kulata ba duk uban kiran datake min haka naja kafata se gidanmu.
Allah ya taimaken anty bata tsakar gida da alamun tana ɓangaren ummah mayar da ajiyar zuciya nai lokacin dana faɗa saman gadon ƙarfenta.
Ina rintse idanuna, jikina yana cigaba da rawa wani abu naji kamar dutse ajikinshi aÉ—azun daya rungumeni, ina ayyana minene hakan, bani da masaniya ammanfa idanun yaya umar ya É—agamin hankalina.
Muryar anty naji akaina tana min magana.
"Wato humairah aiken dana yi miki daman bakije ba a gida kika zauna abunki ko?".
Dirowa nai daga saman gadon.
"Wallahi anty naje wai ya umar ne baya da lafiya shine innah bata nan".
RuÉ—ewa naga anty tayi tana faman sakin salati tare da jimanta abin kafin naga tayi tsakar gida tana kiran ya imran.
Wani sanyi naji araina jin anty bazata min faɗan ƙin amso mata kubewar da banyi ba.
Nidai daga nan baccine ya kamani ban farkaba se wurin la'asar tsakar gida na fito idanuna sunyi jajur da alamun bacci.
Jin gidan shuru ya bani tabbacin ko an kawo nepa ne suna É—akin umma suna kallo alwala nayi tare da komawa nai sallah, kana na fito tsakar gida kicin naje na É—auko abincina na zauna ina ci.
Sallamar su nafisa kanwata yasa na dakata tare da amsa musu.
"Kufa daga ina kuke haka naga ƙafafun ku bututu?"
Zama nafisa tai anisa ma haka sadiya kuwa bakin randa taje ta É—ebo ruwa suka sha.
"Yaya humairah wai ke baki san tun É—azu babu kowa agidan nan ba?"
Firfito da idanuna nai waje alamun mamaki.
"ina kuka je?"
Na tambaye su.
Sadiya wadda ita taimin wannan tambayar a É—azu itace tace min.
"Muna gidan innah fa daga nan kuma asibiti mukaje da ƙafa asibitin murtala ankai ya umar ɗazu bakinshi yanata kumfa baya da lafiya inna se kuka! take harda ya imran dasu anty duka suna can muma shine muka bi bayansu".
Sadiya takai maganar tana share hawayenta.
Amai makon na damu sema masifar dana hau yi mata.
"Dalla malama matsa ki bani wuri, dan ubanki akan wancan É—an iskan kike wannan hawayen ni ina ruwana yama mutu karewa suke da asara bani ba".
Tsit tsakar gidan namu ya É—auka suka tsiramin idanu suna kallona.
Cikin nutsuwa nafisa mai bina ta dubeni.
"Yaya humaira ya kike abu kamar marar imani? ya umar kobai ce yana sonki ba ai É—an uwanki ne musulmi wallahi yaya ina tausayin ranar da zaki wayi gari kiji kaf duniya baki da wanda kike so kamar shi ina tsoron ranar da zaki wayi gari kiga ya umar yayi miki nisan da bazaki tarar dashi ba".
Ƙwaɓe mata baki nai ina hucin masifa.
"To ina ruwana waya ga miki ni yana gabana?"
Murmushin takaicin halina tai.
"Amman mai yasa ada kike sonshi mai yasa ada kike kuka! in baki ganshi ba kada fa ki manta ya umar shike biya miki kudin makaranta shike É—inka miki suttura duk wata seya baki kuÉ—in kashewa mai yasa kike amsa alhalin kinsan bakya sonshi?".
Tashi nai nabar masu wurin ina mamakin kaifin hankalin nafisa duk da lokacin tana da ƙarancin shekaru.
Watsi nai da maganar ta tare da fito da uniform É—ina na makaranta domin na wanke su tunda yau alhamis, ban tarar dasu a tsakar gidan ba sabida haka ruwa na É—iba na kaÉ—a omo ina yin wankina cikin farin ciki tare da rashin damuwa.
Sallamar sakina ƙawata dake ciranci ita ta tsayar dani daga wankin.
Tsame hannuna nai ina mai amsa mata sallamar tata.
Bakina a washe domin nasan sakina ba zuwan banza tai ba.
Sanin anty bata nan ba mai takurani yasa nai saurin kammala wankin tare da taimakon da sakina ta bani ta hanyar tayani shanya.
Zama mukai a tsakar gida saman tabar ma.
"Ƙawata tare fa da yaya muke amman shi yace baze shigo,layinku ba yana daga bakin titi a mota".
Dayake babansu sakina yana da hali yasa suke fantamawar su.
Murmushi nayi ina mai ce mata.
"Kai haba amman kun shammace ni, da yawa ga anty bata nan kada na fita waÉ—an nan munafu kan su faÉ—i in yaya ya dawo".
Shuru tai min alamun ranta ya ɓaci sannan ta dube ni.
"Humairah kodai kin soma son ƙato ne? naga bakya farin ciki da zuwan ɗan uwana bayan kinsan yadda ya kashe ayyukan dake shagon abban mu ya tawo wurinki".
Nisawa nai ban ce mata komi ba sabida sakina ƴar hayaniya ce shiyasa yawanci in muka ɗan sami saɓani bana tanka mata.
Seda tai shuru sannan nace mata.
"Yaya Umar ba lafiya shine su anty suka tafi wajansa".
Da sauri ta matsoni tare da dafa gwiwata.
"Haba da yaushe? meya samesa kuma?"
TafaÉ—a da sauri
Ture hannunta nai ina mai jan tsaki.
"Dallah gafara can naga kin wani damu ni ina ma na sani amman dai yana can asibitin murtala su anty ma duka suna can".
Sosa kanta tai tana Æ´ar dariya kaÉ—an.
"Okey Allah ya basa lafiya".
Sekuma ta mike.
"Tunda dai yayana baya da ƙimar da zaki fito ni zan tafi".
Jikina yana rawa na mike nabi bayanta hijabi na É—auka akan igiya muka fita zuwa wajan Nazir
***************
Shiko Umar lokacin daya rungume humairah kawai dauriya yay irin ta maza amman wata irin É—aurewa mararshi ke mai, yana jin kamar numfashin sa ze bar gangar jikinshi.
Da sauri ya saketa sabida yana jin inya tsaya tare da ita komai na iya faruwa a tsakanin su.
Bayan ta fita kuwa dire ƙafafunshi yay a saman katifa yay rufda ciki sabida yadda yakejin kamar ransa ze bar jikinshi
Jikinshi babu abinda yake face rawa numfashin sa yana fisga da sauri da sauri kamar xe shiÉ—e.
Laɓɓansa na ƙasa ya kamo yana tsotsa kamar ze ciresu hannun shi yakai ƙasan marar shi yana shafowa tamkar zebar duniya yakejin kanshi tabbas a yanxu yagama karantar lamarin shi babu abin da yake bukata kamar mace atare dashi.
Sedai kuma rashin wadata da baya da ita daze aure sabida nauyin mahaifiyar shi dana kanwar shi gakuma karatun shi dayake kokarin shiga ajin karshe a jami'a, gakuma tsagoron ƙiyayyar da humaira ke masa wadda baya tunanin zata bashi haɗin kan daze riƙeta a matsayin matar rufin asiri.
Cikin haka bakin shi ya soma fitar da farin miyau mai yauƙi idanun shi sukai sama alolacin inna da maryam suka shigo ganin halin dayake ciki yasa suka fasa ihun daya janyo makota wanda da taimakon sune dana ya imran daya shigo gidan aka ɗaga shi aka sami napep akai asibitin murtala dashi da ƙyar aka sami gado a emergency ward, aka kwantar dashi nursers suka ɗaura mai ruwa da allura lokacin da su anty sukaji maganar ko abinci basu ciba suka bi inna asibitin bayan sun aika hafiza ta sanar da baba dake wajan kayan miyarshi wanda shima se nuhu ya bari a wajan ya tafi asibitin cikin ɗimuwa sosai su anty suke bawa inna baki da ƙyar tai shuru ita gani take ɗanta mutuwa ze shima kamar yadda mahaifin shi yatafi yabarta.
Zuwan likitan gabansu yasa inna ta tsagaita da kukan jin likitan yaywa baba magana akan ya same shi a office...............
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.