Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Zuma_A_Baki_Part_2_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 30 of 33
*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_
*Albishirin ku masu son karanta Æ™ayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faÉ—akarwa to gada ma ta samu ki nemi waÉ—annan zafafan littatan waÉ—anda aka baje soyayya mai tsayawa a zuÆ™atan makaranta cikinsu*👇ðŸ¼
*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ÆŠAN MAJALISSA*
_Nemi wannan numbern 08142105218 duk É—aya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba É—aya xaki biya naira 1000 É—aya ne_
*ina mata Æ´an Æ™walisa? shin kokunsan Æ™amshi da gyara shine mace? to matso na baki bayani shahararriyar mai haÉ—a turarukan mata da kuma kayan gyaran jikin mata wato maman noor yanxu ma ta kara xuwar muku da xafafan kayan Æ™amshi dana gyara jiki domin kara kankaro miki da martabarki wajan oga ga kayan nata kamar haka*👇ðŸ¼
Turaren wutane
Humrh
Kulacham
Turaren wanka
Turaren Kaya
Gyaran jiki
Na amare
Da masu jego
Da magungun nan mata
Irin su kaza
Tantabara
Tsumi
Gumbar
Zuma
Sauran bayani dai in mutum yamin magana na masa
*gamai neman karin bayani seya kira*👇ðŸ¼
Ummu noor
08067807620
09057713999
*GABA ÆŠAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
             *59 & 60*
Baccinmu muka sha sosai gwanin daɗi domin nikam tunda nake bantaɓa yin bacci mai daɗi kamarshi ba haka zalika rabonda da samin haka harna manta jikina haɗe dana mijina abin sona uban ƴaƴana.
Koda aka kira sallar asubahi shiya soma buÉ—e idanunshi ya zube a saman kyakykyawar fuskarta mai yalwar gashi wanda ya kwanta daga wajan goshinta har zuwa wajan kumatunta.
Tsira mata idanunshi yayi yana kallonta idanunta lumshe tana baccin gajiya, lasar ƙasan laɓɓansa yay da harshenshi kana yaɗan ranƙwafo da jikinsa ya manna bakinshi a saman goshinta ya sumbata sannan ya dawo dashi saman hancinta ya tsotse still ya kuma dawo dashi saitin bakinta ya kafa nasa akai yana tsotsa like sweet.
Cikin baccina naji ɗumin yawu acikin bakina turo bakina nai ina kokarin miƙewa, ya bini ya danne da faffaɗan kirjinshi yana huramin iskar dake cikin bakinshi bai sakeni ba seda ya lashe ya tsotse dukkan miyan dake bakina sannan ya ɗagani ya ɗorani a saman cinyarshi yana mai zageni da hannunshi.
Bayana yake shafowa asannu harna ida watstsakewa a baccin sannan muka nufi bayi, dakansa ya sutalan kayana ya haÉ—a mana ruwa a tap mai É—umi.
Kokarin zare boxern dake jikinsa yake nai saurin hanasa ina mai rau rau da idanuna alamun zanyi kuka domin ni ban shirya ganin antyn shiba.
Da taimakonsa nai wankan tsarki domin yace semun sake sannan shima na taimaka masa yay nashi ina kare fuskata har muka kammala mukayo alwala.
Abinda ya sakani farin ciki yadda ya taso su islam yay musu alwala ya shinfiÉ—a mana abin sallah muka tayar wanda shiya jamu jam'i.
Muna idarwa nai azkar na koma bacci saɓanin shida ya saka yaransa agaba suna karatun alkur'ani mai girma atare dasu.
Ban farkaba se wajan bakwai na safiya inda najishi a jikina yana fidda numfashi alamun baccin yayi mai daɗi, zare jikina nai anasa na nufi bayi nai brush kana nazo na soma fitar da kayana ina jerawa a kusa da nashi, seda na kammala sannan na koma nai wanka simple make up nai tare da zira jallabiya black colour fita nai mayafinta naɗe akaina falon babu kowa kofar danai tunanin kicin ce ita na nufa tare da shiga cikinta kayan miya na gyara madai dai ta waɗanda nagani acikin freezer naɗan markaɗasu a blander sannan na ɗora miyar ƙwai da hanta wadda seda na kashe karnin ƙwan da kayan kamshi cikin mintuna ashirin na kammala haɗaɗɗan break fast ɗina na soyayyar doya da miyar hanta da ƙwai sannan na dafa ruwan tea.
Na wanke komai danai amfani dasu sannan na gyara kicin É—in na É—auki tiren dana jera break fast É—in nai É—akinmu.
Har lokacin yana bacci haka ma yaran basu tashiba duba agogo nai wajan 9:30 a hankali na karasa wajan kayana na duba humra ta naɗan shafa ajikina sannan na karasa saman gadon kansa na ɗago na ɗora a saman cinyata kana naɗan sada kaina a saman bakinsa ina hura mai iskar cikin bakina ahankali nake goga mai harshena a laɓɓansa harya bude idanunshi tarwar akaina yana kallona dasu baki ya turon gaba kamar yaro ƙarami kafin yay ɗage ya kamo harshena da bakinsa ya cafe ya hade danasa harshen yana masa wata sahihiyar tsotsa kamar ze ciremin yana kwancan a saman cinyata ya janyoni na faɗo kirjinsa ya saka hannu ya dafe kirjina yana wasa dasu ta cikin rigar ganin zata basa wuya yasa ya wurgar da ita gaba ɗaya ya zuba su abakinsa yana sha atake anan ya fitar dani daga duniyar nan haka na biye mai muka ɓata lokaci muna soyayya har kowa ya sami nutsuwa sannan ya kuma saɓata mukai bayi tsaftace jikinmu mukai sannan muka fito mai ya shafamin sannan muka shirya gaskiya na yarda ya umar na sona domin abincin ma a baki yake bani seda ya tabbatar dana koshi sannan shima ya soma cin nasa amman hankalinsa yana kaina se wajan 10 su islam suka tashi dakaina naje ɗakinsu na gyara musu sannan nai musu wanka sunata min kiriniya musamman islam data sake dani wajan iya tsohuwar jiya ta rakani nakai mata abinci tana mai cemin ma ai ita tafiya zatai nace to bara na gaya masa koda muka koma ɗakin ya shirya wai ze fita office shine dana gaya mai yace ze sauketa agidanta.
Har bakin mota muka rakashi muna masa adawo lafiya sannan muka dawo gida aÉ—aki muka zauna ina tambayarsu yaya makaranta suna bani amsa cikin hikima nake jansu ajiki nake nuna musu nice mahaifiyarsu atake anan suka saki jiki dani mukaita farin cikinmu.
Wajan 12 na É—ora mana girki a falo muka baje muna hira na kunna mana kallo aikuwa fuww sega sakina ta fito ta kashe kallon wai mun dameta.
Tashinai nace mata ai gidan bana uban tabane atakaice dai ranar seda sakina ta raina kanta domin rashin mutunci na karta mata wanda yasa ta koma É—akinta babu shiri.
Haka muka wuni agidan da yarana sabida ranar ba school.
Da wajan yamma na miƙe na shiga kicin islam na taimakamin muka kammala dinner na jere a daining seda mukai sallar magariba sannan na faɗa wanka, shirya kaina nai cikin wani shegen jeans daƴar guntuwar riga iya cibiya na baza gashina ta baya nai ɓarin shu'umar humra na gyara yarana suma nai musu kwalliya sannan na kama hannunsu mukai falo,matar gidan tana zaune tana shan tea idan ba idona yay min gizo ba ƙwarewa tai data gammu amman seta basar niko gaban tv naje na sauya channel sannan na koma kujera na zauna yarana na gefena.
Zamana da mintuna biyar mukaji karar motarshi da gudu yaran suka tashi zasu fita na hanasu, seda ya kammala saita motarshi sannan ya shigo Jikinshi sanye da suite black se manyan ledojin dake hannunshi bakinsa dauke da sallama ganin mu falon jere yasa ya ƙawata fuskarshi da sauri ya warewa yaran hannu suka shige jikinsa.
Ƙafata na dira a kasa alamun shagwaɓa.
"Nifa yanxu san kai zaka nuna?".
Sena ɓalle da kuka dariya ya hau min yana to tawo mana tawan.
Dira mazaunaina na soma gabansa ina juyasu kamar da gayya kafin nai saurin mikawa yaran leda.
"Kuje É—akin daddy gamu nan".
Gudun karnai barna gabansu.
Da gudu suka dauka sukai hanyar É—akinsa wanda da wannan damar nai amfani wajan bashi kyakykyawar rumguma ina tsotsar hancinshi da gayya nake hakan domin ta ruwan sanyi zanci uwar sakina.
Domin nasan tana wajan.
Shiko daman mai jiran kaÉ—an ai seya biyan haka muka nufi daki batare dana barsa ya ankare da jakar ba.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.