Complete Hausa Novels

Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Zuma_A_Baki_Part_2_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 28 of 33

*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_

*Albishirin ku masu son karanta ƙayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faɗakarwa to gada ma ta samu ki nemi waɗannan zafafan littatan waɗanda aka baje soyayya mai tsayawa a zuƙatan makaranta cikinsu*👇🏼

*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ÆŠAN MAJALISSA*

_Nemi wannan numbern 08142105218 duk É—aya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba É—aya xaki biya naira 1000 É—aya ne_
*GABA ÆŠAYA SADAUKAR WANE GA*

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

                          *55 & 56*

Kyawawan idanunshi masu girma ya lumshe tare da ɗan taune ƙasan laɓɓansa kaɗan sabida harga Allah shi fa bayajin ze ɗauki rainin daya ɗauka ada.
Cikin nutsuwarsa kuma wadda ta kama jikinshi ya miƙe tsaye hannunshi ya ɗago ya dubi agogon farar azurfar dake ɗaure bisa tsintsiyar hannunshi kafin ya furta.
"Zamu wuce sabida kada mu makara".
Yafaɗa yana mai ɗan rissunar da kansa ƙasa kaɗan batare daya bari sun haɗa idanu dasu baba ba.
"To babu damuwa Umari Allah ya kaiku lafiya ga wannan akaiwa abokaina".
Yana mai miko masa wata baƙar leda wadda aka cikata da alawowi da kayan zaƙi iri iri.
Kai naga rashin kunya ƙiri da muzu batare dayay kunyar mahaifana ba naga ya washe bakinsa yana cewa.
"Kai amman baba mungode Allah ya ƙara girma naji daɗi sosai".
YafaÉ—a cikin farin ciki marar misaltuwa wanda tunda ya shigo ma bai yi far'a kamar wadda yay É—in ba.
Fita yayi waje ya barni batare daya kulani ba, sedai yasha sallamarsa dasu anty.
Gaban anty na matsa idan mai zubda ƙwallah na kamo hannunta.
"Dan girman Allah anty kiyi hakuri da abinda nai ɗazu bana so na tafi da ɓacin ranki domin halin rai da mutuwa ban saniba ko zan dawo da raina ko bazan dawo ba, idan na rasu mahaifiyata tana fushi dani mai zancewa ubangijina dan Allah kiyi haƙuri anty".
Janye hannun Æ´ar tata tai daga jikinta amman zuciyarta ta karye da lafazin É—iyar tata.
Cikin dauriya ta furta mata.
"Nayafe miki kuma ni daman baki min laifi ba. sedai har yau ina kan bakana wallahi! idan har kika saɓawa mijinki ban yafe miki ba sabida haka kije Allah ya baki sa'a".
TafaÉ—a muryarta a dake.
"Anty nifa ba saɓa mai nace zanyi ba idan har domin hakane kiyi hakuri bazanyi ba".
NafaÉ—a zuciyata na tafasa kamar an watsa gaushin wuta.
"To tashi kije yana jiranki ki gaida yaran naki".
Muryata na rawa nace "to"!
Tare kuma da fita daga ɗakin jikina sanyi ƙalau.
Ina fita na tarar da ilahirin Æ´an gidan dama Æ´an bikin duk suna tsakar gida a tsaye sallama nai musu ina danne kukana.
Anisa da ƙanwata mai aure suka rungumeni muka soma kuka.
Muryar ya imran ce ta katse mana kukan namu.
"Malama ki fito muna jiranki". dayake shize kaimu airport a motar ya umar É—in.
Zuciya a matuƙar ƙuntace na kama hanyar ƙofar gida ina sharar hawaye da gefen mayafina araina ina ayyana kowa na gidanmu yafi son ya umar nikam bani da mai sona.
Yana bakin motar a tsaye yanata amsa waya wadda kallo É—aya nai masa nasan da matarsa yake wayar duba da yadda naga kamar yana mata magana akan ta É—ora girki yana hanya.
Banko sake kallonshi ba na kama murfin baya na bude.
Dayake su anisa sun riga sun shigar min da jakata bayan motar tun É—azu.
Zamana da mintin da baifi É—aya ba shima ya shigo amman a gefen driver ya zauna inda ya imran shike jan motar.
Seda muka biya ta gidan innah.
Kaina a ƙasa naji muryarshi sama sama akaina.
"Ki fito malama".
Kamar karna tanka mai sekuma na tuna da ya imran sena fito muka shiga gidan innan dashi ya imaran kuma yana mota.
Tana zaune a falonta gabanta manyan ledojine guda biyu.
A ƙasan carfet muka zube mu duka nina soma gaisar da ita kaina aƙasa sannan shima ya gaisar da ita kafin ya soma magana.
"Innah mu zamu wuce sekuma idan Allah ya kaimu maryam ta haihu zamu zo".
Maryam kanwarsa kenan matar yayana imran.
Se lokacin na É—ago idona cike da hararsa nace mai.
"Wani irin haihuwar maryam kuma ita da se nan da wajan wata biyar ga bikin sadiyar baffa kasan sauran wata biyu kana nufin bazaka zoba?"
Kamar baze mata magana ba sabida salon rainin hankalin datazo mai dashi secan kuma ya furta.
"Ai bani kaɗai ba kema bazaki zoba indai a ƙarƙashin ikona kike".
YafaÉ—a fuskarsa a haÉ—e.
"Taɓɓijam Lallai kana ruwa kusa da kada ai wallahi senazo in banzoba ai ba biki nice babbar yaya".
Murmushin gefen baki yaya lallai har yau da sauranta wai miji kake cewa yana ruwa kuma a gaban mahaifiyar sa to yaushe humaira zata girma tasan ciwon kanta ne?
Bai tanka taba sedai inna ce tace:
"Yau naga abinda ya isheni".
Ta kama haɓa tana dariya.
"Humairah yanzu mijin naki kike gayawa haka bashi hakuri agabana".
TafaÉ—a cikin bada umarni.
"Ni Allah innah bazan basa haƙuri ba kowa shi kowa shi sekace ɗan gwall yanzuma agida anty har baki taimin akansa wai inna ɓata mai rai bata yafan ba baba ya gama min faɗa sannan keda nakejin zanji daɗi wajanki kuma kema kina goyon bayansa haba innah nima a dubani mana in basa sona ke ai bazaki ƙini ba kodan ƴan jikokin ki"
Habawa umar mai zeyi inba dariya ba sosai ya dara itako innah harda ƙaramar ƙwarewa sabida dariya.
Ganin sun mayar dani shasha sha yasa na fashe da kuka har da É—an tarina.
Kafin kuma su tsagaita damin dariyar nutsuwar shi, ya dai dai ta kamar bashi ba.
"Innah ki rabu da ita batace ina ruwa ba tabbas zakiga ruwa ganin idanunki basena barki kinzo ba, Innah tun ɗazu yarinyar nan take min fitsara kofa gaisar dani batai ba, karewa ma sabida bata ƙaunata bakiga kukan datake ba kamar wadda zata ƙiyama tunda tahau mota taƙi kallona shine dan kunya bata isheta ba danai maganar zuwa sannan ta tanka min".
Har yau dariyar saman fuskar innah bata gushe ba.
Lallai soyayyar umar da humaira ita akecewa dashan Allah tabbas idan kace zaka shiga tsakanin su tofa zakaji kunya.
"Nidai itaku babu ruwana maza ki É—auki ledar nan É—aya taki É—aya ta sakina Allah ya tsare hanya sekuje kuci kanku da jarabar faÉ—a tunda kamar kowa yana ganin hanjin kowa kuke".
Ai danaji innah tace min sakina jinai kamar ta watsamin dafin maciji a fatar jikina.
Fuwww na É—auki iya tawa ledar na bar ta sakinan a yashe nayo gaba ina ji yana cewa innah cikin dariya.
"Innah sefa kinjawa ƴarki kunne tana baƙin ciki da matata duba dan tsabar kishin tsiya bazata ɗaukar mata ledar ba".
Banji mai tace mai ba nai cikin mota raina a mugun ɓace.
Har waje innah ta biyoshi tana ta mai addu'a shikuma yana amsawa cike da jin daÉ—i sukai sallama ya shigo motar tare da ledar a hannunshi.
Har mukaje airport ban É—ago ba seda ya imran yay min magana sannan na fita mukai sallama dashi ya juya.
Cuku-cukun ganin kayanmu sun sami gurbi yayi sannan ya dawo kusa dani ya zauna dan rashin kunya ya wani kamo hannuna yana matsawa nikuwa na jawo hannunsa dake cikin nawa na gartsa mai cizo.
"Ashhhhhh! zafi muguwa zata fasan yatsa"
Yafaɗa ƙasa ƙasa ta yadda dagani seshi ne zamuji.
MurguÉ—a baki na nai ina mai cewa.
"Duk cikin jarabata ne kasan abinka da harija daÉ—i naji shine naga yafi dacewa dana cijeka domin ya zama tukwici gareka".
Sarai ya gane magana ta jefa masa amman seya basar tare da saka hannun data cije shin acikin bakinsa yana hurawa da iskar bakin nasa domin harga Allah yaji zafi matuka.
Tundaga lokacin bai kuma gigin min magana ba bare ya raɓan harka kira sunayenmu muka tashi muka nufi step ɗin jirgin.
Da taimakonshi na samu nahau har muka zauna a kusa da juna sewani nan nan yake dani niko ina zamewa.
Cikin amincin Allah ya É—aura min belt kafin kuma jirgin ya tashi a wannan karon seda na rungumeshi batare dana sani ba sabida fargaba kasancewar wannan ne hawana jirgi karon farko aduniya.
Shagala yay dajin lallausar fatar jikinta asaman cinyarshi lasar busassun laɓɓansa yay domin harga Allah yasan yay missing soft body skin nata hannunshi ya ɗora a saman bayanta ya ɗan janyota kaɗan yana wasa da gefen sajen fuskarta.
Duk budirin dayake ina jinsa seda naga jirgin ya dai daita a haxo sannan na turesa na miƙe na koma inda nake.
Still bai kuma daddara ba ya kuma matso da bakinsa Wajan kunnena.
YaÉ—an lasa kaÉ—an.
"Wai ina jarabar ki tada take? koyaya ada naɗan raɓeki sekin nacen amman yanxu naji kin ɗauke wuta kodai sena sai miki magani?".
Yafaɗa yana fesomin hucin cikin bakinsa mai mugun ƙamshi.
Awannan karon wani jarababban feeling ne naji ya tasomin mai mugun ƙarfi matse cinyata nai ina rintse idanuna inajin daɗin yadda yake ɗan lasar gefen kunnena kaɗan tare da huran iskar cikin bakinsa.
Kamar ze haɗiyeta yakeji shikaɗai yasan yadda madam ɗinsa ke harba mai kamar zata tsaga mai jiki ta fito lallai humaira duniya ce rabon daya jishi cikin wannan yanayin harya manta amman tun ranar data gansa a matsayin mahaukaci data raɓesa yake fama da wannan jarabar har yau kuma bai sami dai dai ton yanayinshiba gaba ɗaya adaddafe yakeyin komai domin ya tabbata inda baba bai aura mai itaba da tuni ya shiga wani yanayi.
Hannunshi ya É—ora a tsakiyar hannuna tare da haÉ—esu waje É—aya yana É—an matsan kaÉ—an idanunshi a lumshe kamar mai bacci gaba É—aya ya sakarmin nauyinshi a kafaÉ—una, juyowa nai ina fuskantar shi domin nai masa tsiya nifa bana son wannan iskancin kamar baya duba jama'ar cikin jirgin damma naga su kowa sabgar gabanshi yake bamai damuwa da kowa.
Numfashinmu ne ya haɗe waje guda tare da bada wani irin ɗuma mamman yanayi mai matiƙar kashewa bawa jikinshi.
Matso da fuskarshi yake gab da tawa still idanunshi na lumshe kamar mai bacci.
Zazzafan numfashi ya sauken a saitin bakina tare kuma da É—an gogan tsinin gemunshi adaidai dokin wuyana yana saka hannunshi acikin bakina kaÉ—an kaÉ—an.
Wani irin yanayi na shiga na tsananin buƙatar da bantaɓa shigarsaba tabbas idan ban nesa da umar ba tofa ze iya rusamin ƙudirin zuciyata.
Bankai da ida tunani ba na tsinci bakinsa cikin nawa.
Harshen sa mai daÉ—i kamar suga naji yana juyawa acikin bakina har wani irin tanÉ—a yakema yawun bakina kamar ze shanyansu.
Fitar da numfashi yake akai akai kamar wani zautacce.
Sosai yake shanbakina tamkar ze tsinkamin harshena seda yakai iya inda yaji ya sami nutsuwa sannan ya janye bakin nasa anawa yana fitar da numfashi sama sama.
Still kuma yana ɗan taɓa fuskata kaɗan idanun sa lumshe.
Da sauri naja da baya ina dafe marata wadda take kartamin seda nai ta maza sannan na dai daita nutsuwa kana na kame waje É—aya na hade raina sosai.
Wata irin nutsuwa yake samu acikin zuciyarshi.
Humaira sirrin É—anÉ—ano daga bakima kasami nutsuwa inaga kaje jakar kanonta ai inaga hauka zakai umar lallai baka sauyawa tuwo suna yadda yakeji ada in yana tare da ita yanzun ma bata sauya zani ba.
Hannun shi yasa yana shafa sajenshi tare daɗan gemunshi yana lashe saman leɓansa da harshen sa shikaɗai ya san daɗin daya shiga a ɗazu bai kuma gigin raɓarta ba domin tabbas inya cika zaƙewa za,ai abin kunya ajirgin.
Haka tafiyar ta cigaba har Allah ya saukesu lafiya.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.