Complete Hausa Novels

Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Zuma_A_Baki_Part_2_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 14 of 33

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

*21 & 22*

Saƙonnin Nazir birjik acikin akwatin turo da saƙo na cikin wayar tawa, gyara kwanciya nai ina binsu daki-daki ina karantawa wanda duk gargaɗine akan naiwa girman Allah kada na bari Umar yaci kalaba akaina in kuwa hakan ta faru tofa ya rantse ze iya halaka kansa.
Lokacin dana gama karanta saƙon nashi na ƙarshe kuka ne ya kufcen na saka hannuna na toshe bakina ina mai zubar ƙwallah.
"Kai hakuri masoyina aikin gama ya gama azzalumi Umar yagama da budurcina tun a daren jiya" na faÉ—a a fili ina mai gunjin kukan takaicin abinda umar É—in yay min a jiya.
Seda naci kukana na godewa Allah sannan na aje wayar a gefen pillown danake kai na juya domin naÉ—an matse.
Wayar tawace ta soma ƙara alamun ana kira sabida na rigada na rage ƙarar tata sosai,Kurawa numbern da ake kiran nawa idanu nai ban shaidata ba domin banida numbern kowa seta Nazir a cikin wayar.
Hannuna na karkarwa na ɗauka cikin zazzaƙar muryata data dashe nace.
"Assalamu Alaikum dawa nake magana?"
Daga nata ɓangaren shuru tai tana sauraran muryar ƙawar ta'ta kamar ta fuskanci akwai damuwa cikinta sedai ta dake kafin ta furta.
"Wa'alaikissalam, Humairah sakina Aliyu ce, na amshi numbern wajan yaya Nazir dafatan ban takuraki ba?".
Daga nawa ɓangaren mayar da ajiyar zuciya nai cikin ɗauki nace mata.
"Haba sakina wani irin takura, Kuma ina yaya nazir dafatan yana lafiya?Kinsan Allah da tunanin shi na kwana acikin raina jiya".
Mayar da ajiyar zuciya mai karfi tai kafin ta saki dariya.
"Kai ƙawata senaji na ƙara sonki danaji kin ambaci jinin jikina, yaya yana lafiya sedai zafin rabuwanku yasa jiya da ƙyar aka bashi magani yay bacci domin yadda ya damemu da ciwon kai agida".
Da saurina na mike wayar kare a saman kunnena.
Gaban kofar É—akin naje na rufota gam sannan na gyara labulan windown ta yadda baza,a hangoni ba.
"Nashiga uku kawata yanzu a wani hali yake ciki?"
NafaÉ—a ina fiddo idanuna waje.
"To nidai zance ba sauki domin kinsan tunda kika kufce daga wajansa kikai aure aikema kinsan abin fa se a hankali ina alkawarinmu ina dai baki wagewa ƙato ƙafa ya cika aiki ba".
TafaÉ—a cikin tuhuma.
Nikam mamaki naji ta bani yadda take soko magana babu burki koda yake sakina ta girman bata yau bace sedai ita Æ´ar tsaba gareta ma'ana batada saurin girma kamar ni.
"Humairah wani salon bura'uban kika samo ina miki magana kinmin banza kodai na kashe kirana?"
Lokacin na dawo hayyacina na numfasa.
"Sakina mai zance miki?"
NafaÉ—a a rarrabe.
"Ban saniba kinga ki gayamin gaskiya kawai inkin san yay dis vargin É—inkine ki faÉ—amin domin na sanar da É—an uwana ya daina jiranki abanza"
Da mamaki na mayar da wayar idanuna na kalla.
Sannan nace.
"Au daman shi Nazir abinda ke gabansa kenan? nidaman a tunanina so domin Allah baya daga cikin hakan,in kina faÉ—in haka senaga kamar daman can abinda yakeso kenan ajikina".
Duk da ƙarancin shekaruna a wannan lokacin bai hana maganar tata yimin zafi ba.
Se lokacin ta tuna tai suɓutar baki da sauri ta kama bakinta tana mai zaro idanu.
"No humaira ki gane shifa ya nazir baice min haka, nice dai kawai zafin kishi yasa na faɗi hakan, haba humaira ki dubafa girman halittar ƙato wallahi ya shigeki mutuwa zaki nidai dan Allah kada ki bari ya taɓaki"
Murmushi nai araina nace na nawa kuma, kai gaskiya sakina tana sona jiba yadda ta É—aga hankalinta akaina Allah sarki itafa nan duk gudun wuya takemin ashe bana kishin yayan taba.
"Karki damu sakina baimin komi ba har yanzu"
NafaÉ—a mata hakan domin na kwantar mata da hankalinta sabida na fuskanci tana cikin ruÉ—u.
Mayar da ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya tai kamar tana gabana.
"Yau my besty har naji daɗi haba ai ƙato ya shigeki seki mutu daya zo miki dauki duk abinda yake gabanki ki kwaɗa mai inya so ya gaji ya sakoki mukam muna sonki matar yayana, bara yanzu nakai mai kuyi magana"
TafaÉ—a cikin ihun farin ciki.
"A,a sakina bazan yi magana da nazir ba domin haramun ne nikam banso Allah yay fushi dani, amman in munyi magana dake kya dinga kwantar mai da hankalinshi".
Murmushi tai mai sauti.
"Ok ba damuwa bara na barki haka se anjima"
"A,a tsaya sakina dan Allah karki kashe yanzu yaushe zakizo?"
Murmushi ta kuma saki mai fitar sauti.
"Zanxo amman sena kammala shirina domin kinsan tunkarar gidan naki seda babban shiri agaida inna da maryam"
Ƙitt ta katse wayar tabarni da sakin baki.
Sekuma nai murmushi nace.
"Wayyo masoyiya yanzu sakina kina fama da kanki sekinmin wani shirin zuwa gidana ƙila baiwar Allah wani abun zata kawomin"
NafaÉ—a a fili sannan naje na kashe wayar na boyeta.
Lokacin ana kiran la'asar nai alwala na koma É—aki nai sallah nai zaman azkar.
Bayan na gama na koma saman gado na harɗe Kamar jira ake na zauna segasu iyatu nan dasu umma ai murna kamar ta kasheni na mike na rungume umma ina sakin dariya zama sukai akan tabarma na ɗauko musu ruwa sannan naje kicin na ɗauko musu tuwon ɗazu na aje musu, ashe akwatunan lefena suka kawon bude nai ina ƙyafe bakina domin banga abin da ya burgeni cikinsuba duk da yadda naji sunata yaba ƙwazon dayay a haɗa lefen.
Sun jima a ɗakina kafin su wuce ɗakin inna har akai magariba kana sukai sallama suka tafi gida a ɗakin inna nai magariba sannan na wuce ɗakina kicin ɗin na nufa na duba kayan abincin indomi taliya makaroni da shinkafa harda kuskus da garin masara da doya guda uku da ɗan dankalin turawa se ƙwai da ƴan kayan ɗanɗano se mai.
Rishow na kunna na É—ora indomin guda É—aya ina gamawa na juye a plate na nufi É—aki zaman ci nai har lokacin bai shigo gidan ba.
Bayan na gama na wanke hannuna nakai plate É—in kicin.
Zama nai tsuru ga ba nepa nikuma bazani wajan inna ba.
Har akai sallar isha'i sannan na tashi na soma gabatarwa ina idarwa yana shigowa bakinsa dauke da sallama.
Sanin mahimmancin sallama yasa na amsa mai.
Daga haka naja bakina na tsuke ba sannu da zuwa bare nace mai daga ina kake?
Shima baibi takaina ba, nama fuskanci kamar ransa a ɓace yake.
Kayan jikinshi ya shiga ragewa sannan yabarmin É—akin.
Ya fita mintuna kusan goma ya É—iba sannan ya dawo kansa jike alamun wanka yayo.
Sabida ina kallonshi ta hasken fitilar wayarsa daya kunna.
Wadda ta haske ilahirin É—akin gaba É—aya.
Seda ya shirya kansa cikin farar jallabiya sannan ya iso gabana jikinshi yana fitar da wani sahihin ƙamshi mai ma'ana.
Zama yayi a gabana ya tanƙwashe ƙafafunshi nikuma sena saka hannuna naja baya daga gareshi.
DaÉ—a kusantoni yayi gab.
"Bebynah why kike matsawa daga gareni come close tome my angel" yafaÉ—a yana saka tattausan hannayen shi duka biyun ya kamoni zuwa saman cinyarshi inda mazaunaina suka dira akan wani tattauran abu daya taso mai a tsakiyar jikinshi.
"Ashhhhhh ummmmmmm wayyyyyy ashhhh" naji ya furta sannan ya tallafo fuskata ya haÉ—a da tasa fuskar yana gogamin tsinin tattausan gemun dake zagaye a saman fuskarshi.
Gaba ɗaya jin tsigar jikina nai ta miƙe wani abu yana bin cikin pant ɗina yana wani yammmmmm.
Rungumoni yay gabaki É—aya ya haÉ—eni da faffaÉ—an kirjinshi yana min tafiyar tsutsa a bayana, cikin wata munafukar murya naji yace.
"Naje school na wuni banci komi ba amman yunwar cikina bata damen kamar yadda tunaninki da feeling É—inki suka damen ba"
YafaÉ—a yana tsotsar cikin kunnena yana huran iskar bakinshi cikinsu.
Ajiyar zuciya na sauke batare dana tanka mai ba.
"Beby yunwa nikeji ina abincinmu da inna ta kawo kibani naci kozanji daÉ—in aikin lada".
HaÉ—e raina nai takamau sannan nace mai.
"Ni babu wani abincinka wajena"
Amai makon naga ya bata rai senaga ya saki kayataccen murmushi sannan ya É—agani yakaini saman gado fita yay daga É—akin mintuna goma ya dawo hannunshi dauke da shayi da bread wanda daga gani wajan masu shayi yaje.
A ƙasa ya dire ya dauko cup da spoon.
"Ki sauko,Muci abinci bazanso nakai kararki wajan inna akan kin hanani abinci ba shiyasa na siyo mana tea dan yanzu nagaji bazan iya dafawa ba"
YafaÉ—a kansa a sunkuye yana zuba tean a cup.
"Bana sha nikam na koshi domin na dafa abinci naci"
NafaÉ—a da biyu domin na cusa mai haushi.
"Masha Allah dafatan kin dafa wadatacce kinci wanda zaki iya É—aukata?"
YafaÉ—a a sake a yayin dayake kai tean cikin bakinshi.
Gum nai da bakina ban tanka shiba harya gama shan tean yakai kayan kicin sannan ya dawo gabana.
"Ina zuwa zanje wajan imran akan maganar gidauniyar matasan É—orayi na filin ball É—inmu amman bazan jima ba"
Banko É—ago na dube shiba shima daman yasan da hakan.
Yana fita naje na sauya kayana zuwa wata farar riga mai hannun shimi iya gwiwata.
Turare na fesa kaÉ—an sannan na tsaya gaban madubi ina kallon yadda rigar taimin kyau.
Irin mai buÉ—ewar gaban nance wadda tabaiwa manyan albarkatun dake kirjina damar bayyana a sarari sabida ba bra ajikin nawa gyara gashina nai kana na haye gado nai kwanciyata banjima bacci yay gaba dani.
Nidai bansan shigowar shiba nadai farka naganni rufe da bargo shikam hangoshi nai zaune bisa abin sallah ya É—aga hannunshi alamun addu'a yake yajima a zaune kafin naga ya tashi ya kashe fitilar wayar tashi sannan ya tube rigar jikinshi dagashi se gajeran wando kaÉ—ai ya hawo saman gadon wanda ya baiwa kirjina damar bugawa Dum!dum!!dum!! sabida fargaba.
Matsoni yay sosai yana zuba ƙamshin dake jikinshi kafin ya dauki hannuna ya ɗora saman kirjinshi wanda najishi cike da uban gargasa kwantacciya yawo yake da hannuna a saman kirjin nashi harya ɗora saman nippy ɗinshi dasukai ƙato kamar bana namiji ba sosai naji yana goga hannuna akai yana zagaye dashi inajin yana furzar da zazzafan nishi yana wani irin abu.
Hannun nawa nake kokarin janyewa amman yaki bani damar yin hakan.
Kafin naji dirin hannun shi É—ayan a gadon bayana yana sabule rigar dake jikina.
Yawo yake da hannun shi a sassan jikina yana kissing saman wuyana da bakinshi yana furzan zazzafan huci jikina.
Kafin ya rungumeni Ɗumin jikinmu ya gauraya waje ɗaya, bakinshi yakai cikin nawa yana min wani sahihin kissing mai hade da tanɗe ruwan miyan bakina gabaki ɗaya, gefe guda kuma hannunshi yana saman kirjina yana matsaminsu yana ligwigwita min su kamar ya samu kayan wanki, sosai yake shan bakina yana wasa da kirjina harya fito da bakin sa anawa ya mayarshi saman kurmin wuyana yana huran sassanyar iskar cikin bakinshi yana kuma shan wuyan nawa gangaro da bakinshi yay zuwa muradin shi ya kama saman yana musu wani irinsha kamar jariri hawayene ke fitarmin a idanuna sabida yakai gaɓar da bazan jure ba nima tayashi nake ta hanyar shafo sumar kanshi da kuma matsa mai nippy ɗinshi kamar yadda ya bukata a ɗazu wanda naga hakan danai mai kamar kara zugashi nai.
Sosai ya zage yana romancing É—ina kamar babu gobe.
Seda ya ɗagoni ya ɗorani a saman ruwan cikinshi, yana wasa da ƙasan marata nai saurin jada baya ina sakin kuka.
Cikin rawar murya nace.
"Dan Allah ya umari kabari wallahi har yanzu akwai zafi"
Jikinshi yana wata irin rawa kamar mai jin sanyi ga wani zafin daya É—auka kamar gaushin wuta muryarshi na rawa ya furta.
"Ashh sorry my zuma bazanyi da zafi ba mugani"
Yafaɗa tare da kawon cafka kamar mayunwacin zaki ya haɗeni da jikinshi kana ya mayar dani ƙasansa ya haye samana ya haɗe jikinmu wuri ɗaya abinda yakemin a wannan lokacin seda na kusan suma sosai yake sarrafani yadda yaso a matukar haukace ban xareba se sanda naji ɗumin bakinsa dana yawunsa a martabata yana sarrafawa da bakinshi a wannan karon kukan daɗi na saka mai da kaina na dinga neman yadda xeyi ya fitar dani daga wannan duniyar dana faɗa, kafin ya ɗago kuguna ya haɗeni da jikinshi wanda yay girma kamar rodi muka kasance abu guda.
Da sauri naja kayana nai gefe domin iya abinda humaira ta iya gayan kenan.
Ban komaba se asubahi inda naganta kwance a saman cinyarshi tana mai kukan shagwaɓa............

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.