Complete Hausa Novels

Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Rayuwa_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 51 of 51

Bayan azahar duk ilahirin family suna zaune a parlor Ana ta hira cikin rah da k'aunar juna, Daddy yayi gyaran murya "to abinda yasa na tara mu anan don na sanar muku da abin farin cikin daya samemu bayan godiya ga Allah daya shirya mana Faruq har yanzu yake Neman aure kuma insha Allah ranar juma'a za'a d'aura auren" gaba d'ayansu duk mamaki da farin ciki ya cika su har suna had'a baki wajen fad'in "wacece amaryar daddy?" Daddy yayi murmushi "ai tun zuwansa suka daidaita da Rahma" Hibbah dake kusa da Rahmatu tace "amaryarmu shine baki fada min ba"
Haka dai sukayi ta hirar yadda bikin zai kasance.

Ranar juma'a da yamma aka d'aura auren Faruq da Rahma Wanda dubun nan mutane suka halarci d'aurin auren musamman Faruq dayake da masoya kasancewarsa d'an k'wallo ada.
To Rahmatu dai ta tare a gidan mijinta Faruq bayan gyara da tasha a wajen su gwaggo, sunci amarcinsu sun more.

Shekararsu d'aya da aure Rahma ta sambad'o yaranta 'yan biyu duk maza masu Kama da Faruq sak ansha shagalin suna aka sawa yara sunan baba da Abba wato Mukhtar da Umar, ana kiran Mukhtar da Hammad shi kuma Umar Hammam.
Sati d'aya da suna Kausar ta haifo itama 'yarta aka sa Mata sunan mamy wato Rukayya suke ce mata Hooriya.

Haka *RAYUWA* ta cigaba da tafiyarwa wannan family cikin farin ciki da kaunar juna.

*Fahibbateam💘*

*SUBHANAKALLAHUMMA WABI HAMDIK ASHHADU ALLA ILAHA ILLALLAH ASTAGFIRUKA WA A TUBU ILAIH, ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH*

*NA GODEWA ALLAH DA YA BANI IKON KALLAMA WANNAN LITTAFIN*

*GODIYA TA MUSAMMAN GAREKI AUNTYNA AYSHA ALIYU GARKUWA*
```YABON GWANI YA ZAMA DOLE AUNTY AYSHA ALI GARKUA ALLAH YA KARO BASIRA DA HAZAKA YA KAREKI DAGA MAK'IYANKI.```

*GODIYA GAREKU K'AWAYEN ARZIK'I BAZAN*
_EYSHART NA GODE DA K'AUNARKI_
_Sweetie Safiyya Dandada_
_uktee Lessy_
_Teemah nuhu_
_bestie Muneerah_
_Merry jay_

*BAN MANTA DA KUBA*
Kuna bani k'warin gwaiwa
_Hassana danlaravawa_
_kadeey pinky_
_ummu Fatima_
_Muneera_
_feenerh baby_

*Jinjina gareku*
*Masoya novel group*
*Mamyn Najmah fans*
*Aysha Ali Garkuwa fans*
*Tabital pulaaku*
*groups din Facebook, da duk wani group da nake ciki ina mik'a godiyata a gareku na gode sosai Allah ya bar k'auna ana mugun tare🤝😍*

```Ina yiwa masoyana albishir da littafaina masu zuwa, amma saidai ku zab'i guda d'aya da zan fara yi muku a cikin guda biyu da zan bada zab'i kuma dukkanninsu true life story ne```

*WATAN UWAR MIJI*
*DA*
*WANI GIDA*

_sai Ku zab'i guda d'aya a ciki_

*labarin WATA UWAR MIJI labari ne daya kunshi yadda wata uwar miji take gallazawa surikarta har take kishi da ita, Ku dak biyoni kuji abinda ke cikin wannan labari*

*labarin WAMI GIDA labari ne daya kunshi wasu 'Ya'ya da suke yiwa mahaifinsu rashin mutunci da rashin kunya saboda bashi da kudi kuma sun samu koyarwarne daga wajen mahaifiyarsu, gefe guda kuma ga wata d'iyace da ta lalace a sanadiyyar rashin aurar da ita da kakarta ta Hana ayi*

_Ku dai Ku biyoni a cikin wad'annan littattafai, kafin nan kuma sainaga zab'in Ku Wanda zab'insa yafi yawa shi za'ayi._

*sai na ji Ku BISSALAM*

*by*
*Mamyn Najmah*

Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)

WHATSAPP NO:+2349030159301

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.