Complete Hausa Novels

Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 1 of 33

[8/28, 1:05 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYA* 🔥🔥

*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️

*Marubuciyar* 👇🏽

Cousins ne

Aruwan sama kaddara tasame

Almajiri ko attajiri

Hamdan paid book and now

*AUREN ƘIYAYYAH* ✍🏽 *Typing*

🅿️1️⃣

_Aslm masoyana nafili da na ɓoye niyi muku fatan alkhairi dakuma albashir na sake dawowa da sabuwar book ɗina mai suna auren ƙiyayya...._ _pls idan kunyi following dinmu pls kudinga voting pls sisters one love_ 🥰😘😍

Wannan novel din baki ɗayansa sadaukar wane ga Dost ɗita da behtyna much love dearies🥰😘😍

Gaisuwa ta muasanman zuwa ga

Xinnie smart yar baƙin gda😂💝

Leemert pinky🤍

Ablah💙

Laurat maman khairat alherin Allah yakai miki 💖

Ummuh affan💗

*Bismillah rahmanin Raheem*

Wani ƙaton gda na alfarma na hanga mata natashiga suna fita kana gani kasan biki akeyi cikin gda hkan yasani saurin kutsawa nima ayi dani saide tura gate din dani tsabar irin dukiyar danagani sanda nasaki baki gdane na alfarma gidane do ba'a zuba kayan alatuba iya kuɗin da'a kashe a ginin yakai gini ganin zan iya wuni gun yasani shigewa cikin nan nasoma karo da manyan mata masuji da kansu wanyan da suka ansa kira manyan mata ba muna mata ba ƙamshin turare designer da humrah kaɗai ke tashi nan na kutsa na shige cikin ɗakin dayafi kowanne cika saide kowa walwalarsa yakeyi yana Anna shuwa nikam sai zuba ido nake naga wace mesa'ace hka amaryar nan saide duk kallon danake ban hangota ba har najuya zan fita nan na hango wata kwance saide banga face dinta ba amma daga alama kuka take kaman ranta zaifita kallon ta nake ina mmmki aiko kaman daga sama naji ana faɗin ga amaryar can tana ta kuka muma tun ɗazu mukeso muganta abu yaga gara duk maganar da akeyi mata taƙi kula kowa sai kukanta takeyi suna faɗin hka suka fice aɗakin sai tym ɗin nasake kallonta lace ne mai shegen tsada jikinta fari tass sai sheƙi yakeyi amma duk ta tumurmu tsashi tsabar kukan datakeyi amma ga mamaki duk yan bikin bbu wanda ya damu da kukanta kowa harkar sa yakeyi bbu wanda ya damu da ita......

Wata matace daba zata wuce 45 years ba cikin wata tsaddadiyar material red and black ta tako tazo har inda take kwance tana kukan cikin sanyi murya daya nuna kulawa da damuwa tafara Magana...."yanzu nanah bazaki daina kukan nanba how many hours yarage adaura auren ki da salkhan yakamata ki rungumi ƙaddara kisa ma ranki hakuri ki rungumi mijinki ku zauna nida Abban samha good example ne agareki ko ba'a haifeki ba but am sure kinsan tarihin auren mu amma yanzu gashi danayi biyayya na aure shi wlh bayason ganin damuwana hka nima yanzu ko tuna min kikayi nataba cewa banason sa wlh sai munyi faɗa ke marainiya shima marayara and kuma salkhan cousin dinkine kodan halinsa ne baki sonsa baki san idan kanayi lada kikabi aure saikiga ta sanadin ki Allah yasa ya daina halin ba.....tunda matar take mgna nanah batako ɗaga kai tace mata ƙala ba sai jin maganganunta da takeyi kaman wani gaushi aka watsa mata a zuciyanta miƙewa tayi duk da jirin data keyi zata bar gurun but saide rashin ƙarfin jikinta yasa ta dawo fa faɗa kan gadon da baya.....cikin faɗa tace kinga irinta ba duk kinsama kan ki damuwa harta kai ga baki iya tsayuwa kyaje ki kashe kanki abanza aure dai bbu fashi....."cikin kuka da idonta suka ƙankance tace...."haba anty nusaiba wannan wani irin rashin adalci ne shekara nawa ina tare da Mainah wai sai yanzu kawai batare da sanina ba ace za'a bani salkhan Allah yajiƙan mahaifina da yana raye da hkan bata faruba tana kaiwa nan ta mike dukda jirin dake ibanta ta shige toilet da gudu.... Wash hand basin ta nufa ta buɗe panpoo tana tarar ruwan dake gudu watsawa haɗaɗɗen face ɗintayi taji wani sanyi ƙaton mirror dake manne saman gun ta kalla kaman me magana da wani kanta take kallo wani murmushi tayi wanda ya zubo tare da wasu hawaye masu ɗumi akan face dinta tana faɗin...."wlh wlh wlh ni Khadija ban zama da salkhan wannan alƙawari ne nayima kaina bazan taɓa zama dashi ba tunda mahaifiyata son duniya ya rufe musu ido ita da yan uwanta muzuba mu gani....

*Daga alƙhalamin*

*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️

*08069224458*
[8/28, 1:06 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥

*ELEGANT ONLINE WRITTERS* 📚

*A short story* 💋

*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️

*Marubuciyar👇🏽*

*Cousins ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽

*Auren kiyayya*

🅿️2️⃣🔁3️⃣

*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* 💝💖

*Bismillahir rahmanin* *Raheem*

Tajima a toilet din zuciyanta na saƙawa tana kuncewa tunani kala² kafin ta fito koda tafito anty Nusaiba bata gun taji daɗin hka bata ko ɗaga kai tacewa kowa komai ba tawuce gun ta kwanta saide duk ɗakin bbu wanda bai kalleta ba amma bbu wanda yace mata ko ƙala......

Cikin garin kano knan tadabo tunbin giwa kodame kazo anfika cikin sauri nafita zuwa ganin gun angon nan da take nunama ƙiyayya ɓaro² dan ganin waye shi hka yasa natari adai² ta sahu nahaye sai sharadda phase 2.....wani katafaren gda nasa yayi parking tsabar tsaruwa da girma da kyau irin na gidan har ina tun tuɓe gun shiga koda nashiga nasha mamaki ginine da tsarinsa yayi kama dana turawa harda gun kiyon peacocks dasu rabbit a can gefe kuma ƙaton pool ne ɗayan gefen kuma basketball field ne dayan kuma parking space ne wata ƙofa mai kaman glass kaman mirror na hanga wanda hakan ya tabbatar mun da shine ƙofan shiga inda zan tarar da mutane nidai sanda na tsaya na kalla face dina kafin natura amma taƙi buɗewa har zan juya naga wani abu na danna aiko tuni ta buɗe nayi mamaki nashiga sai bbu abinda nace sai Masha Allah guri ya tsaru komai na gidan farine tass kaman gidan larabawa......ina shiga naso hawa sama amma sainaci karo da wasu samari guda uku azaune kowa na danna wayansa bbu maiyi ma wani magana.....

Dukan su kallo É—aya zaka musu kasan Æ´aÆ´an manya ne saide É—ayan kallo É—aya nayi masa nasan tabbas wannan yana da jinin fararen mutane É—aya daga cikin sunne ya É—aga kai yana faÉ—in Mr khan is almost time kasan akwai hold on yau sbd bikin daza'ayi yau a 9ja akwai yawa.....ko da ban ganeba nasan wannan farin matashi shine Mr khan saide duk maganan da'akayi masa ko É—ago kansa baiyi ba bare ya ce wani abu shima wanda yayi maganan idan da sabo ya saba da halinsa hakan yasa bai sake magana ba yacigaba da daddana wayansa.....

Ganin bayida niyan mgnane yasa zaid kallon D boy yana faɗin guy idan bazaije ɗaurin auren nanba mu wuce kawai and karka sake kiran koda num dinmu ne mun rabu knan atleast nanah is your cousin kuma kasan itama bata sonka tanada wanda take so akayi mata dole tayi hakuri so kaima dole kayi haƙuri yanzu fa some minutes yarage ta zama Mrs salkhan ya ƙare maganan yana dariya miƙewa sukayi suna faɗin mukam zamu wuce sai time din ya ɗago idonsa kyawawa blue eyes ke gareshi yana kallon su dan yasan zasu iya tafiyan sun saba cikin maganar sa harɗaɗɗiya wanda hausar ma kanaji kasan yanada wani yare yafara musu magana.....

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.