Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 23 of 33
Ranar ko abinci bata iya taci ba hankali ta da yayi dubu ya tashi wannan wani irin abune daga wannan damuwa ka koma wancan,cema Nanah tayi tace masa ya daga zuwan ya bari nanda 3days hkan ko akayi ta faÉ—a masa yace bbu damuwa.
Yaukam Ammih tunda ta tashi bbu sukuni hka ta shirya jiki a sanyaye tare da Nanah da Noor Salkhan ne yaja su zuwa main house,tunda ga shirgar su duk wanda sukayi karo dashi kallon tara saura quarter yake musu duk jikinsu bbu ƙwari duk wanda suka gani ahakan suke gaida shi wani ya ansa wani ya cilla musu harara ya wuce,ɗakin kakar su Nanah suka shiga,zaune take kan wata kujera Salkhan ne suna shiga yace, kaga tsohuwa mai ran ƙarfe nifa nagaji da jiran cin wainar sadaka sandar hanunta ta buga masa cikin wasa tana faɗin, "aini zan fara cin naka wato shekaran jiya kasa na ajiye maka dambu kaƙi dawowa ko?dariya yayi yace, "banaƙi dawowa bane aikine ya riƙe ni yanzu yana Ina? "Bansan shekiyan ci irin naka jiranka zaiyi bai lalace ba naba yara, "Wai ince ko sirikar tawa ka kawo mun ne?
"Aa me ran ƙarfe Nanace takwaraki fa baki ganeta ba? "Kasan sunada yawa wacce aciki cikin dariya yace, "tagun marigayi nawa jenki mana, "kaifa ka iya shekiyan ci mezai kawo wannan guna? "Wlh da gske ita da mamanta ga kishirya ki ma yana samata Noor a cinya koda ta kalla Noor saita ce masa Masha Allah ga tanan kaman su daya da mamanka,Ammih ce tafara gaida ta saide shiru bata ansa ba hka Nanah duk ƙin ansawa tayi,daga ƙarshe ma cewa tayi su tashi su fice mata a ɗaki,kuka sosai Nanah ta fashe dashi ta kama ƙafar kakarta saide jan karfat tayi ta dogara sandar ta zata miƙe, "kakah Dan Allah kiyi hkri neman yafiyarki suka zoyi, "wai guna lalle matar nan abunda tamun wata shariya sai a lahira tana kaiwa nan tafara tafiya,Ammih ce ta zube agun tafara magiya amma ko kulasu batayi ba ta wuce uwar ɗaki abunta.
*Daga alÆ™halamin* âœðŸ½ðŸ“
*Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*08069224458*
[9/3, 11:45 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*Marubuciyar👇ðŸ½*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* âœðŸ½
*Auren kiyayya*
🅿ï¸3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£ðŸ”3ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
_Kuyi hkri nayi mistake mamah ashe tarasu,bagun ta sukaje ba gun kishiyarta knan zai zama hajiya surayyah wacce take kishiga ma Mamah yar uwa ga Alh Muhammad_ wato kakan su_ _Salkhan.fatan zaku fahimci mistake dina zan gyara komai_ _a page dinnan insha_ _Allah_ .ðŸ˜ðŸ˜”
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
Salkhan duk sai yaji bbu daɗi ɗaki ɗaki yabi haj surayya yana faɗin hba tsohuwa mai ran ƙarfe ba'ayi hka ka kiyi hkri ki yafe masu mana,da kallo tabi shi tana faɗin, "baka san wahalar da yar uwata tasha gunta bane?mu muka san komai matar nan da bakin cikin wannan sirikata ta rasu,ko zan karɓe ta saina kira ƴaƴanta su Aisha naji ta bakin su sbd hka suje zasuji komai abakinka,da kuka ta fashe masa tana faɗin munyi zama na amana bata ɓoye mun bana ɓoye mata sbd hka saina tara yaran naji ta bakin su,bai musa mataba yoto shikenan hajiya mai ran ƙarfe jibi zanzo naji yadda kukayi ko nasan idan kikace musu dole subi abinda kika faɗa,kuma nasanki ai da halinki na kirkin nan ko kakarmu sanda ɗauka tana faɗin, "karka dameni da surutu sai kazo jibin, "to ga jikar taki baki samata albarka ba karɓan Noor tayi tasha kanta, "tace Allah ya albarkaci rayuwarki kuka take sonyi ganin hka yasa shi saurin karɓan Noor suka kama hanyan fita.
Batare da yace musu komai ba cewa kawai yayi sutafi bbu musu jikin su asan yaye suka fita tunda suka shiga motar bbu wanda ya iya mgna har suka isa sa gida.
Koda suka iso gida Salkhan masjeed ya wuce yayi sallah kafin ya shigo a Parlour ya tarar dasu duk sunyi jigum jigum,kusa da Ammih ya zauna cikin sanyin murya ya fara mgna, "Ammih nasan zakiyi mmki dakika ji ina zuwa gidanko? "Kiyi hkri karki ga ko kaman nazame kaina ne nake zuwa, "daka tar dashi Ammih tana faɗin, "ba saika yimin bayanin komai ba tunda gashi zuwan naka yamana anfani dan badan albarkacin ka ba yau bansan wani wulaƙan ci zamu fuskanta ba,banga laifin haj surayya ba komai tayi mana sbd sunyi zama na amana da kakarku kansu a haɗe yake,bbu wanda yakejin tsakanin su hkan harya sa dangin kakanku suka tsane su kuma haj surayya tasan sirrin mama Dije sosai shiyasa ma ban je gun kowace ba sai ita nasan su,Anty Fatima zasu fi jin mgnarta sosai fiye da kowa,haƙiƙa nayi baban kuskure a rayuwa ta wanda sai yanzu suke tambaya ta muna musguna wa iyayen miji,muna manta wa dasu suka haifi yaransu suka raine su mukuma sbd son zuciya muzo mura basu da ƴaƴan su haƙiƙa abun akwai ciwo,dangi miji mun maida su banza basu da mutunci a idonmu wani sa'in ma gara mana kishiya dasu wa'iyazubillah hkan baban kuskure ne, kuma sune gatan ƴaƴan mu tunda dangin uwa basuda ƙarfin aurar da ƴaƴa saide dangin uba,gsky ina kira da yan uwana mata mugyara ko anan musan dangin miji sune gatan ƴaƴan mu,dan Allah mugyara halayen mu mudinga tuna wa abinda mukayi shi za'ayi mana tana kaiwa nan ta fashe da kuka mai cin zuciya,rarrashin ta Salkhan da Nanah suka shigayi dakyar tayi shiru.
Bbu wanda yake da sukuni cikin kwana biyu nan Salkhan ne keta sintiri zuwa gidan Kakar tasu da zuwa gidan yayun baban sa saide abu acitura sam sunce sufa sun yafe su,gashi Jamal ya matsa duk hankalin su atashe yake kallo ɗaya zaka musu kasan basu cikin kwanciyar hankali,wasa² abu harya kusa sati shiru bbu wani lbri Ammih ce tace Salkhan ya sake kaisu gun Kakar bbu musu suka sake shirya wa zuwa gidan.
Zaune take kan kujerarta cikin sa'a Anty Fatima Babbar yayar su duk gidan knan,first born din haj Hadiza suna zaune suna hira suka shigo da sallaman su,kaka ce ta ansa suka gaida ta, Salkhan ne ya miƙawa haj Fatima Noor yana faɗin yau tare zaku tafi, murmushi tayi tana faɗin, "wannan abu bbu gashin kai hka barina san miki nawa, kakace tace, "ahaaf wannan gashi dakike rainawa idan yafito zaki sha mmki dukan su dariya sukayi,nan Noor ta fara kuka tana miƙawa Nanah hannu,gaishe da Haj Fatima tayi jikinta a sanyaye kuma da mamaki ta ansata da fara'a sosai tana ce mata, "kun koya mata ƙiyuwa ko murmushi Nanah tayi bata ce komaiba takarba Noor.
Sai tym ɗin Ammih ta iya gaishe da Haj Fatima,can ƙasa ta ansata Ammih bata damu ba tafara mgna kaman hka,Kakah Dan Allah Dan Annabi Muhammad S.A.W Nasan nime laifi ce agare ku kuyi hkri ku yafeni natuba na gane kuskure na naci albarkacin hajiya da Alhaji nasan da sunanan nazo neman gafarar nan da sun ƙarbe ni da kuka Ammih ta fashe sosai, wlh nasan halin Hajiya nasan halin Alhaji wlh mutane nagari masu kara masu tunci nasan ban kyauta ba kuma nasan laifina yanada girma agareku amma Allah ma muna masa laifi ya yafe mana bare mu ƴan Adam dan Allah kuyefi ni in dawo cikin zuriya inci albarkacin manzon Allah s.a.w badanni ba koda ɗan uwanku da ƴarsa da jikarsa kuyi hkri,Nanah ma nan ta fashe da kuka tana faɗin, "da kakah nanan da ko danni nasan zata yafe komai nice jikarta mace farko kuma takwarar ta nasan da zanci albarkacin hakan,jikin kakah da Haj Fatima sosai yayi sanyi harda ƙwala hakiƙa sun tausaya musu yadda sukaga suna kuka kaman wasu yara,cikin dashashen murya Haj Fatima ta rungume Nanah tana faɗi baza muƙi jinin mu kullun kina lissafin mu dan dai kin fi ƙarfin ganin mune amma tunda Allah ya dawo dake muna sonki muna son ɗan uwanmu.
Sosai Nanah taji daɗin mgnar Haj Fatima kuka takeyi tsakani da Allah,sai tym ɗin Kakah tace ma Ammih bbu komai Allah ya yafemu gaba ɗaya daɗi gun Ammih har rasa me zatace tayi,godiya sosai tayima Kakah da Haj Fatima sun ɗan jima sunata tsokanar Noor me suna biyu,wato sunan maman Salkhan dakuma Ammih,sai sukayi la'asar kafin suka kama hanya ranar murna gunsu har yaɓaci Ammih sai albarka take sakama Salkhan da Nanah.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.