Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 27 of 33
Yau Nanah tacika sati ɗaya cis a asibiti Alhamdulillah jikin ta da sauƙi kam har an kuce bandage din kanta ansa ƙarami,yau kam tunda ga gida yayi alƙawarin zaine mi alfarman abasu guri yana so yayi mgna da ita.
Cikin sa'ako yana shiga yayi karo da Ammih ta rako baƙi nan suka gaisa ya ƙarasa da fara'ar sa, zaune take tana ƙoƙarin gyara hulan kanta ga duk garin sa ɗau kwallin har ribbon din yafita gashi duk ya baje,kawai saita sa kuka ganin hanu ɗaya ne da ita.
Koda aka buɗe ƙofar bata ma ɗago ba sai cewa tayi cikin kuka, "Ammih nakasa ɗaura ɗan kwallin,ta kowa yayi har inda take saide kamshin turaren sa shiyasa tasan ba Ammih bace koda ta ɗago kai taga shine wani haɗa rai tayi taci gaba da ɗaura da kokuwan ɗaura ɗan kwallin ta.
Baida muba ya ƙara so zai tattara mata cikin ɓacin rai ta turo baki tana faɗin, "bana so zan ɗaura abuna"
"To sauriniyar rikici wai ni meye nayine aketa fushi dani,wasu hawaye ne suka zuba a idanta tana faɗin, "kafin kowa sanin abunda kayi ni wlh na hkra da auren ka Allah yaba ka wacce tafini,duk jikinsa sanyi yayi yama rasa me zai ce mata sanda ya gama kama mata gashin ya ɗaura mata ɗan kwalin ya dawo kusa da ita ya zauna ya riƙo hanunta cikin nasa yace, "Nanah kiyi hkri ni zaki aura kuma ni kike so nake sonki Nanah idan kika ce zaki min bara zana da kin fasa aure na wlh zaki cutar dani kar kiyi mamakin ace miki zuciyata ta buga,wlh Nanah Allah ne yasan irin son da nake miki,cikin kuka harta na shiɗewa tace, "nifa ta taɓa sai kuma tayi shiru kallonta yakeyi sosai yana jiran jin mezata ce,kasa cigaba tayi da mganan sai kuka ganin bazata yi shiru bane gashi yana tsoron condition ɗin take ciki kawai ya haɗe lips dinsu,duk ƙoƙarin da takeyi na taja nata lips din kasa sosai yake kissing ɗinta hankalin sa kwance sanda yayi mai isarsa kafin ya saketa,girar sa ya ɗaga mata yana faɗin, "akwai ƙarin zance ne turo baki tayi tace, "yanzu da Ammih ta shigo fa"? "Murmushi yayi daya daɗa masa kyau yace Mata, shikenan kwana nawa dama yarage na mallake su duka.
"Nidai wlh bana so kuma zan faɗa ma Ammih tace aturo azo akarba kuɗin bazan iya kishi da matar ka ba tace mun karuwa,kuma nima kaddara ce ta faɗo mun wani kukan ta fashe dashi miƙe wa yayi yana faɗin, "Bari natafi tunda baki farin cikin ganina kome tace miki tace ita zata aureki koni duk abinda zata faɗa ina sane dasu kuma nace zan aureki,kina tunanin bansan komai bane Nanah murmushi yayi yace ki daina tunanin akan wannan zan fasa aurenki,shigo wan Ammih ne ya katsen zancen yayi musu sallama ya tafi ransa a ɓace da tunanin yanzu idan Nanah tace bazata aure shiba ya zaiyi.
Koda Ammih taga alamun Nanah tayi kuka nan ta ritsata saita faɗa mata meke faruwa,bata ɓoyewa Ammih komai ba duk ta mayar mata da yaddah akayi nan hankalin Ammih ya tashi,kuma koda Nanah tace ta hkra da Auren Jamal bataji zafi ba sbd bazata juri cin mutuncin yarta ba,da hka gara tazauna da yarta kawai dan tasan duk mijin da zata aura hakan saiya faru.
Nanah kwanciya tayi da tema kon Ammih bbu abida takeyi sai hawaye É—aya nabin É—aya.
Ammih kam bbu ɓata lokaci takira Anty Fatima ta mayar mata da duk abinda yafaru,kuma tace me suke gani koda Anty Fatima taji ba wani sabon abu bane gunsu sbd sun riga sun sani gun Salkhan,sosai Anty Fatima ta tausaya ma Ammih tace shikenan za'a kirasa yazo ya karɓa kuɗinsa ko zuwa gobe ne.
Hakan ko akayi washe gari aka kirasa yazo,sanda mijin Anty Fatima yayi masa nasiha sosai dayake babban malami ne kuma yace karya sa aransa idan matar sa ce wlh saiya aura,jikinsa a sanyaye ya karɓa kudin yakama hanya,zuwa gida gun mahaifiyarsa agaba yasata kaman wani yaro ya kuka tsakanin sa da Allah,dakyar tasha kansa tare da masa alƙawarin gobe zataje mu saman suyi zama da Ammih,bai bar gidan ba sai dayayi isha'i ko abinci baici ba sosai Hajja mamah ta tausaya masa wa'azi tayi masa sosai kafin yakama hanya,saide da wani ciwon kai da komai bibbiyu yake gani yaɗau hanya,Kiran wayan Hajja mamah akayi da wata number nan ake sanar mata da Jamal yayi accident yanzu hka suna asibiti.
"Innalillahi wa'innah ilaihinji'un waime ke shirin faruwa ne wannan wace irin rayuwa ce agigice tafita tana kiran driver yazo su tafi asibiti,suna isa aka kaita É—akin dayake duk yajijji ciwo yana kwance baima san waye akansa ba.
Salkhan ne yashigo dan shi baima san abunda akeyi ba,yana office kuma ranar bai samu yazo ba yayi tafiya kuma Koda ya dawo dare yayi, "Ammih menene naga sojoji acike a asibiti? Zaro ido Ammih tayi tana faÉ—in, "kodai sun zo fitar damu a asibitin ne tunda shiya kawo ta? Salkhan sam bai fahimci me Ammih ke nufiba fita yayi yace mata yana zuwa,baifi 10mins da fitaba ya dawo jikinsa a sanyaye,kallon gadon Nanah yayi yaga baccinta takeyi nan yace ma Ammih aiga abunda ya faru,basu ankara ba sai dirarta suka ji daga gado tana faÉ—in, "nashiga uku yayah Salkhan kaddai akaina ne kaini na gansa dan Allah kafin kace me duk Nanah ta rikice musu agun.
*Daga alÆ™alamin* âœðŸ½ðŸ“
*Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*08069224458*
[9/3, 11:48 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITTERS* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*Marubuciyar👇ðŸ½*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Auren kiyayya*
🅿ï¸4ï¸âƒ£2ï¸âƒ£ðŸ”4ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
â¤â€ðŸ”¥â¤â€ðŸ”¥â¤â€ðŸ”¥â¤â€ðŸ”¥
🔚🔚🔚🔚
â¤â€ðŸ”¥â¤â€ðŸ”¥â¤â€ðŸ”¥â¤â€ðŸ”¥
Alhamdulillah inayi ma Allah godiya daya bani ikon kammala novel ɗina mai suna, *AUREN ƘIYAYYA* , kuskuren da nayi Allah kayafe mun abunda na rubuta ba dai² Allah kamun afuwa.
Godiya ta muasanman zuwa ga fan's dina naji daÉ—in yadda kuka nunawa novel dina soyayya,ina godiya mai tarin yawa a gareku ma'assalam Nanah khadii namuku son so fisabillahðŸ˜ðŸ¥°ðŸ˜˜
Spacial thanks to:
Elegant online writer's Allah yabar mu tare yakuma bar zumunci,gaisuwa ta bangirma mussaman zuwa gareki aminiya ƙawar arziƙi kuma yar uwa LAURAT M BELLO (UMMU KHAIRAT) Keɗin ta daban ce aguna Allah yabar mu tare sonso fisabillah💋💋
Wai! Wai!! Wai!!! TirÆ™ashi shin kunada labarin sabon littafin da marubutan biyu suke shirin kawo muku,kuzauna da shirin ku dan jiran sabon novel É—in da wayannan mauruba suka shirya dan nishaÉ—an tar daku, wayan nan maurubuta kuwa sune, NANAH KHADII MARUBUCIYAR AUREN ƘIYAYYA DA KUMA LAURAT M BELLO MARUBUCIYAR YAYI MUN KADAN,sun shirya tsab zaku kawo muku book É—in su mai suna *RANTSENTSAN* *RABO* To fa koda sunan littafin kusan akwai cakwa Kiya dan hka ku saurare su nan bada jimawa ba insha Allah😂 saide fa abunda namanta ban sanar daku ba shine paid book ne fatan zaku nuna mana soyayya ta hanyar siyar wannan littafi,muna alfahari daku masoyan mu kuma muna muku barka da zuwa🥰ðŸ˜ðŸ’‹ðŸ˜˜
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.