Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 21 of 33
Salkhan ji yayi zuciyarsa na masa wani ƙuna da sauri yasa Nanah a mota dan ma Allah ya temake su gun bbu mutane yayi bayan gari,tunda suka shiga motan Nanah kuka take hka Noor cikin ɓacin rai Salkhan yace, "Sai kiyi hkri amma za'a ɗauki mataki dole ayi wani abu akai yanzu kaje ɗaukan mataki ne ma har wayanda basu san meyafaru ba sai sun sani kuma kece mace mune abun zaifi affecting but dole nasan me zanyi akan yaron nan.
*Daga alÆ™halamin* âœðŸ½ðŸ“
*Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*08069224458*
[8/28, 1:16 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*Marubuciyar👇ðŸ½*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* âœðŸ½
*Auren kiyayya*
🅿ï¸3ï¸âƒ£6ï¸âƒ£ðŸ”3ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
............Ganin Nanah bata da niyan yin shiru ga Noor ma na tayata rasa yanda zaiyi yayi,kawai sai yasake tsaya wa kallonta yakeyi yanda ta rungume Noor take kuka tsakanin ta da Allah,duk sai yaji ya tausaya mata har ransa.
"Nanah cikin sanyin murya ya kirata,da kyar ta É—ago idonsa da sukayi jawur ta kalle sa,cikin sanyin murya yace,
"Kiyi hkri kaddarar kice hka Allah ya rubutu maki baki da yadda zakiyu,aduk sanda zuciyarki ta tuno miki dashi kiringa karanta "Lah'illah ha'illa antal subhanaka inni kuntun minnal zallimin" insha Allah shida kansa zai fita harki kuma kaman yadda nayi alƙawarin zan ɗauki mataki zansan me zanyi karki damu kinji.
Tunda yafara mgna kallonsa kawai take yi,dan tym É—in Noor tayi shiru kaman daga sama yaji tana faÉ—in,
"Yayah Salkhan karabu dashi insha Allah bazai bashi sa'a ba so yake a ɗaga zancen Duniya tasani tunda nasan na aikata ba dai² ba,kuma yanzu Allah yasa nagane na tuba Allah bazai bashi nasara ba,karka damu Allah nanan ta ƙare mgnan tana rungume Noor tana sake sabon rere kuka.
"Nanah taya kike zancen arabarsa bayan yana miki baraza na da ajira me zai biyo baya Allah ya kiyaye baki tunanin,ranar da zaku haÉ—u daga ke sai shi ya sace ki ko bakiga yadda yazama kaman bayida hankali bane?
"Ni nama daina insha Allah wlh karabu dashi Allah yafishi sharri yake bina shi kuma Allah bazai basa sa'a ba insha Allah É—ago idonta tayi ta kallesa, murmushi tayi tare da zubar da hawaye tana faÉ—in,
"Kaman ta mgnar dakayi yanzu nice mace nawa sai yafi nasa tambari a duniya,kallon Noor tayi tana faɗin kaga yanzu ni uwa ce, wannan shedar har Noor sai yasha fa a iya wayanda suka sani ma knan bare kuma munje ɗaukan fansa ya bazu a duniya ni ƴata kawai nake tausaya wa yanzu, shi kansa mgnar sosai ta taɓa zuciyar sa basar kawai yayi yana faɗin,
"Karki damu insha Allah tunda har kin gane kin tubawa Allah bazaiyi nasara akanki ba kuma zanyi tunani naga ta ina zamu ɓulowa wannan abun,and promise me bazaki faɗa ma Ammih ba kinga bata da lafiya sbd blood pressure din datake fama dashi bako mai zamuke faɗa mata ba ko? Kai kawai ta ɗaga masa yaja motan suka bar gun.
"Koda suka isa gida bai shiga da motan sa,karban Noor yayi suka shigo dai² Ammih ta fito daga kitchen tanayi ma Hajara me aikin faɗa,saide ganin face ɗin Nanah tuni yata ta ƙaraso tana faɗin "lfy meyafaru kuma? Kafin tayi mga tuni Salkhan ya karɓa da faɗin, "Ashe raguwa ce allura ne yasata kuka, murmushi Ammih tayi tana faɗin "tunda baki kukan allura sai yanzu da har haihuwa kinyi bansan shashan wlh, murmushi tayi ma Ammih tace zataje ta kwanta karɓan Noor tayi da mgnanin suka haura sama, Salkhan kuma ya wuce gun aikin sa.
"Wlh Nanah saina zama miki damuwa a rayuwarki dole ki aure ni muyi zama na Mata da miji mu zuba mugani,gida ya wuce direct ko sallama bbu yashigo,zaune take kallo É—aya zaka mata kasan tana cikin damuwa duk tarame tayi wani iri, "sannu da dawo wa, "Sau nawa zance kidaina kulani shegiya mara zuciya wlh duk randa nagaji da ganinki da wannan tsinannan cikin dake jikinki saikin tafi gida,ba zumunci ba komeye zai lalace saide ya lalace mtssss!!yayi shigewar sa É—aki agun ta zube tashiga rera kukanta kaman ranta zai fita.
Salkhan kam ko daya shiga office yakasa aikata komai sai up & down kawai yakeyi hankalin sa sam baya jikinsa.
Yau kwana uku knan dayin abunnan Nanah duk tayi wani iri Ammih duk tambayan da Ammih tayi mata sai tace mata bata jin daɗine,saide duk da hkan Ammih bata fasa yimata faɗa ba tare da nasiha wani zubin daga Ammih tagama yi mata faɗa ko nasiha sai tayi kuka iya ƙarfin ta tama Allah godiya tare da tsananin dana sanin abunda ta aikata.
Yau dai bbu laifi ta tashi a ɗan sake bbu yabo bbu fallasa dan yanzu Noor dinma ta rage rikicin sosai tafara sabawa,wayanta ne yayi ringing dake hanunta suna chatting da teemah da moon,ganin sunan Jamal yasa tafara tsilli tsilli da ido dan kwana biyu basu yi waya kuma tasan dole yau zaiyi mgnar alƙawarin su,har wayan ta tsinke bata ɗaga ba sake kira yayi yajima yana ringing kafin tayi wani nannau yan ajiyan zuciya tayi picking.
"Hlo love ykke?"wato kinji ni shirune shine ko kine meni anya kinaso na kuwa?rasa me zatace masa tayi ajiyan zuciya ta sauke tare da faÉ—in,
"Bani da lfy ne nima 2days but am so sorry, "what baki da lfy shine baki sanar dani ba gsky nayi fushi,kuma nadaina fushin at the same time tunda kin bada hkri, ya jikin naki kinje asibiti kona zo muje ya ƙare mgnan cikin nuna damuwa,
"Munje an bani mgni da sauƙi yanzu Alhamdulillah, "Allah yaƙara sauƙi bana gari but am on my way yanzu hka zanzo na duba ki.
"Ok thank you" shirune ya ɗan biyo baya kafin katse shirun ta hanyan faɗin, "tom karna dameki tunda baki da lfy ya alƙawarin mu kisan tym yayi har yaɗan wuce inajinki yanzu am all ears, ajiyan zuciya tayi tama rasa me zatace masa harga Allah batajin ƙin sa saide tana tsoron kar yazo yasan komai ya guje ta tana cikin tsaka mai wuya ganin bata niyan mgana ne yashi faɗi, "kona dameki ne and karki ɓoye mun idan har ranki ban miki ba karkisa ma kanki damuwa am a free man just tell me kinji ya ƙare mgnan da zolaya.
"Wani ajiyan zuciya tasake sauke wa tare da faɗin "um um um nace um eh i accept you,"Alhamdulillah Nanah am speechless kin sani farin cikin dana jima banyi irinsa ba Nanah wlh ban taɓa zaton zaki accepting dina ba,Insha Allah gobe zan shigo nagaida mmnmu idan nazo, "mamakin yadda ya gauraye da farin ciki takeyi jikinta asanyaye tace masa, "sai yazo sallama sukayi ya kashe wayansa.
Duk wayanda suke tafiya tare dashi sanda suka ga canji har hira yayi dasu mutumin da mgna idan ba wacce tazama dole ba baka isa kayi a gaban saba kallo ma kaÉ—ai ya isheka.
Tana kashe wayan zuciyarta takasa sukuni gani take tajama kanta damuwa kodai takirasa tace masa aa ne,dan gani take daga yaji abunda yafaru zai gudu duk jikinta asanyaye ta ajiye wayan taja pillow ta kwanta,sai tunani kala² takeyi aranta,Daga ƙarshe ta mike zuwa ɗakin Ammih ta sanar mata Ammih tayi farin ciki sosai amma itama ta wani ɓan garen zuciyar tata bbu nutsuwa acikinta, "sai mu hana idon mu bacci mu kaima Allah kukan mu Allah ya wuce mana gaba, "tom Ammih"
"ÆŠauki yarki kuyi gaba nima na huta tunÉ—a zu take kiran sunanki nayi kaman banji ba yanzu kina fita ba zama zatayi ba.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.