Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 17 of 33
Koda ta isa ta sallami mai napep sa stairs sukayi karo da Ammih,"har kun dawo ne ina Noor din?ji tayi zuciyarta ta buga da gske tana kallon Ammih da zararrun ido dan ita bata tasu take ba ta faɗan Ammih takeyi "wai dama da gske Yayah Salkhan din bai dawo da ita gida ba?"ban gane me kike faɗa ba a asibitin kika bar sune ko yaya?sunku yar dakai tayi alaman rashin gsky tana faɗin "Ammih wlh cewa yayi na sauka a motan sa nabar masa ƴar sa,nina zata gida zai kawo ta kuma ashe,bata ankara ba sai jin mari tayi har sau biyu "wlh Nanah bazaki kashe ni ba kifita mun a gida kije kinemo jikata ƙwalli ɗaya a duniya baki san yanzu nafi son ta dake bane,ki ɓace mun daga gani nace kifita kine mo mun Noor,A gigi ce Nanah ta gangara ganin yadda Ammih ta fitan mata agiya rasa ma ta ina zata fara tayi,gashi ko waya bbu a hannunta haka tafita bakin gate ta nemi guri ta zauna tana kuka tsakanin ta da Allah,"Nikam nashiga uku wannan wani irin rayuwa ce nake ciki ace kullun nike nan acikin damuwa,kukanta take sosai kaman ranta zai fita godiyan ta ɗaya akwai canjin ɗari biyar da mai Napep yabata miƙewa tayi,tana tunanin koda taje gidan sane kar taje baya nan kuma bata da kuɗin dawo wa,haka dai ta dinga tunani kala² agun idan tagama tayi kuka iya ƙarfin ta.
Wasa² har wajen magrib bbu Salkhan bbu Noor,ganin zaman bazai mata bane yasa ta shiga gidan,cikin san ɗa harta haura sama zata buɗe ɗakinta taji Ammih na faɗin ina"Noor din ji tayi komai nata ya tsaya cak da kyar ta juyo jiki na rawa tace,"Ammih dan Allah kiyi hkri wlh ban san inda zan same su ba yanzu zan kunna wayata na kirasa,"Ammih jin ranta ya sake ɓaci cikin ɓacin rai tace "wlh idan kin bari ya tafi da ƴar nan kema ki soma haɗa kayan ki zaki bar mun gidana,tana faɗin hka ta juya ta koma ɗakin ta Nanah ma ɗakinta ta shiga da sauri ta nufi inda take ajiye wayanta ta kunna, tafara dialling num din Salkhan saide switch off aka cemata wurgar da wayan tayi tana faɗin,"Nikam nashiga uku na yazan yine Salkhan da ƴar sa zasu kashe ni, sin tiri tafara yi a ɗakin tana kuka da tunani kala² kafin tashiga toilet ta ɗauro alola tayi azzahar da la'asar da magarib tana idar wa an fara kiran isha'i nan tayi kafin tafara duk wata addua data zo bakin ta yi takeyi,saide fa abu kaman wasa har wajen 9shiru ne.
*Daga alÆ™alamin* âœðŸ½ðŸ“
*Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*08069224458*
[8/28, 1:14 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*Marubuciyar👇ðŸ½*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* âœðŸ½
*Auren kiyayya*
🅿ï¸3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£ðŸ”3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
*Wannan page É—in baÆ™i É—ayan sa sadau kar wane ga fans din book É—ina inajin daÉ—in comments dinku much love dearies💋ðŸ˜ðŸ¥°ðŸ˜˜*
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
"Æangaren Salkhan kam yana jan motan sa gidan su Zaid,yanu fa ko daya isa bbu musu gate man din ya buÉ—e masa dan yasan shi yana parking yakira wayan Zaid,buga É—aya yayi picking"guy how far ya akayine cewar Zaid,"klau ya kana gida ne?"eh gani parlorn mom muna hira,"to ok tom barina shigo.
Haka ya ɗauki Noor da ledan mganinta suka shiga ciki,mamaki ne yakama Zaid ganin Salkhan da ƴa riƙi² guri yane ma ya zauna,yana gaida mom din Zaid da fara'arta ta ansa, Zaid ne ya bishi da kallo yana faɗin,"Guy kai kuma daga ina harda baby haka? murmushi Salkhan yayi yana faɗin"Noor ce ƴa tace mana,baki sake yace "kana nufin yarka da Nanah? Wata harara ya bisa dashi yana faɗin"abeg karka dame ni da tambaya kaman ɗan jarida tom da dawaye,mom din Zaid ce ta daka tar dasu da faɗin"Masha Allah muga kishiyar tawa,miƙewa yayi ya miƙa mom din Zaid ita Noor kam baccin ta take tsakanin ta da Allah,kallo tabi ta dashi tana faɗin"ikon Allah kaga yadda yarinya tayi kama dakai sak lalle wannan kishiya tawa tafini kyau nima kanti zan shiga na sake fari,duk kansu dariya suka fashe dashi.
Sun jima suna hira agun kafin Noor ta tashi, ganin ta hanun mom din Zaid gashi bata santa ba ta fashe da wani kuka,"mikawa Salkhan ita tayi tana faɗin"karde bata yadda da mutane?"Eh wlh mom nima bata saba dani ba,Noor ganin bbu wanda tasani yasa ta rikici sosai,Zaid ne yace bari ya gwada karban ta ko zatayi shiru saide da taje gun kowa gara ta zauna gun Salkhan din tunda ahaka shi ta sani agun,mom din Zaid ce take tambayansa ko an yayeta ne,eh kawai yace mata dan baisan wata karya da zaiyi ba,"to me takeci kaga yadda ta tashi a baccin nan akwai yunwa shiru yayi kafin yace,"tea tafi sha dariya mom din Zaid tayi tana faɗin"kudai goyonku na yaran zamani ina tea zai riƙe cikin yaro tana faɗin hka ta mike zuwa kitchen,da kanta ta dama mata kunun dawa dan basa rabo da kamu sbd dad din Zaid yana shan kunu sosai,Madara kaɗan ta diga da suga kaɗan tafita zuwa Parlour,tace "ga kunu nan kaba ta dan ba yarda zatayi na bata ba da kiyuwar tannan tana ma Noor wasa dake kwance a ƙirjin babanta lub,ko da yaƙarba kunun jiyayi zuciyar sa ta buga ko ta ina zai fara ma oho,haka ya ɗan gyara ta ya ciko spoon saide taƙi karɓa ƙarshe wannan dai ajikin Salkhan ya zube,dariya mom din Zaid tayi tana faɗin,an gaya muku raino wasa ne ƙara min ƙoƙari mukeyi mu mata, haka dai akayi ta daga shida Noor wani tasha wani ya zube a jikinsu dukan su,Zaid banda dariyar mugunta bbu abinda yakeyi harda yi musu video,bbu laifi ta ɗan sha kunun saide dukan su bbu jikin wanda bai bace ba har kujerar da suke zaune kunu ne har beard dinsa har kayin sa,Zaid banda videos da pics bbu abinda yakeyi ma Salkhan,mom din Zaid kanta sanda tayi dariyar bada kunun nasu,yana gama bata ya buɗe mganin ya bata tasha,saide Noor kam tam pampers dinta ya cika har yafara fitowa dan yana gama bata kunu,ta huta abinta dariya Zaid har tsugunawa Salkhan kam ko ajikin sa dan yasa aransa kamawa takeyi,kuɗi ya ciro a aljihun sa yace ma Zaid ya temake sa da pampers dariya ta hana Zaid mikewa,Sanda mom dinsa tace ko ya daina dariyar nan ko ya fita kafin yayi shiru.
"Kasan mu nasu jiko kinnan bama rasa abubuwa akwai pampers anan,kayan ma akwai saide na mazane bari a wanke mata sai a canza, miƙe wa mom din Zaid tayi toilet din Parlourn tashiga ta haɗa ruwan zafi ta fito tana faɗin,"kawo ta na wanke ta, murmushi yayi yace "mom yanzu zata sa kukantan nan bari na wanke ta kawai, aiko nan Zaid ya fashe da dariyar daya keta riƙe ta,"guy wlh u are not normal taya zaka ce zaka wanke ta yana faɗin hka ya sake fashewa da dariya,kallon sa Salkhan yayi yana faɗin"wlh baka da hankali to ba ƴata bace mtss jira kagani,yana faɗin hka ya miƙe zuwa toilet din kayan ta duka ya cire mata saide kallonta yakeyi yama rasa ta ina zai fara cire pampers din,ya ɗan jima a hakan kafin ya yi ƙokarin kai hannun sa nan yaga ma ɓalli ya cire,ya zare yana ya mutsa face dinsa ya ajiye gefe ya ɗaga ta yasa ta cikin bathtub,ya soma zuba mata ruwa kuka taso mayi masa duk ya di bibi ce da kyar yasa hannun sa ya ko wanke ta tass ya ɗago ta yasata ajikin sa suka fita,mom din Zaid ce ta ƙarbe ta duk kukan da takeyi ta sa mata pamers da kayan data sakko dasu koda na maza ne dayake English wears ne yayi mata kyau sosai,har aka gama sa mata kaya kuka take,sanda Salkhan ya karɓe ta taɗan yi shiru ko da dai bata daina rikicin ba, haka yayi ma mom din Zaid godiya suka fito da Zaid,har mota ya raka shi yatafi.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.