Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 2 of 33
"You know i hate you guys indan kuna maganan aurenan dole akayi mata ko bata sona waye yake somta let me tell you something tunda aka fara maganan aurenan ban taɓa waya da itaba koda akazo maganan abinda za'ayi a biki mom dinta ta kirani nayi mata transfer huge amount of money saboda ban taɓa kallon nanah a mace ba infact gara mun cocoine ɗina da nanah so tunda kunce dole sainaje barina sa kaya...kallon juna zaid da Dboy sukayi suna faɗin whatever muje dai.....baifi 20mins ba ya fito cikin wata tsaddadiyar shadda milk colour yasha adon brown da dot ɗin baƙi yayi matuƙar kyau sosai sai ƙamshin designer yakeyi car key dinsa da tarkacen sa ya ɗiba yabi tagefen su yana faɗin let's go basu damuba dan sunsan halinsa suka fito saide direct gun gateman ya wuce yana faɗi mallam musa nanda good two hours ka kwashe komai na cikin gidannan nabaka....mamakine ya kama musa mai gadi aransa yana faɗin wannan yanada hankali kuwa idan da gske ne ai yagama gadi ganin baice komai bane yashi faɗin koba kasone ɗan sosa ƙeya yayi yana faɗin Allah yasaka da alkhairi oga nagode sosai cikin zafin rai yace na faɗa maka banson sunan ogannan my name is salkhan Ahmad Muhammad so ka kirani da salkhan tom angama ranka shi daɗe saide wani hanzari ba gudu ba wlh banida kuɗin ɗakko motar kwasan kaya tsaki yayi yana faɗin zan banka nidai ka tabbar an kwashe nanda 2,hours Dboy ne ya ƙaraso yana faɗin Mr khan time is going fa bsice masa komai ba wuce gun dayayi parking motansa ya buɗe zai shiga suma buɗewa sukayi zasu shiga cikin izzah yace....nop ba motana zaku shiga ba banan zan dawo ba kowa yaje da motan sa basu damuba dan idan da sabo sun saba tayita masu iskanci daga kuma bai gansu ba yafi kowa shiga damuwa hka suka shiga motan Zaid motansa ne yafara kama hanya slow yayi ya miƙewa gate man bunch din one thousand yamiƙa masa yana faɗin two hours nace kaji bai saura resa ba yaja motansa......
Koda suka isah har ansoma ɗaura auren suna zuwa aka ɗaura bbu ɓata tym yace musu shi zai wuce sai sun haɗu Dboy ne yace dawa zaka haɗu ka arranging yadda za'a ɗakko amaryar ne kallon su yayi wani murmushi yayi yana faɗin nabarku da wannan please i know you can handle everything yana faɗin hka bai ko saurare su ba yaja motansa bargu ganin basu da wata mafita yasa suka fara arranging din yadda zasuyi wlh kawai dan suna tausaya masa ne a matsayinsa na maraya.....
Æangaren nanah kam tunda maroÆ™a suka shigo da kurarin anÉ—aura taji cikinta ya juya shiga toilet tayi tafito dai² shigowan ammihn ta da wata harÉ—aÉ—É—iya paper bag a hannunta sai sheÆ™i take miÆ™a mata tayi tana faÉ—in kisa kizo make-up yanzu za'ayi walima koda ta ansa ta koma gadon datake gefe ta ajiyesa ta koma ta kwanta abinta ammih kuma fita tayi dan cigaba da shirye² saide kusan one hour bbu nanah bbu dalilinta Ammih hartayi aika tagaji da kanta ta taso ta taho saide kwance tasame ta ki buÉ—e paper bag din batayi ba cikin faÉ—a Ammih ke faÉ—in tun É—azu ana jiranki gashi har tym yafara tafiya ashe ko kayan baki saba zaki tashi ko sai ranki ya É“aci....cikin É“acin rai ta miÆ™e nan tabuÉ—e paper bag din wata harÉ—aÉ—É—iya abayace milk colour tasha stones ita kanta batasan meyasa ba rigar tayi mata kyau duba paper bag din tayi dan ganin a ina aka order dinsa aiko nan taga.... Passion paradise boutique wato gun moon Heroine anan mom tayi oder gsky rigar ta tafi da imaninta....cikin sanyi jiki tasa kayan tawuce gun make-up din kamar yadda Ammih ta umarce ta tana zuwa aka fara light make-up tabada umarnin ayi mata tayi kyau sosai abinka dame kyau ira ba fara ba kuma ba baka ba tana da dinmple guda É—aya sai hancinta dai² ga wata ido ga lips dinta two colours sama baÆ™i kasa pink yar duma² ce jikinta baiyi yawaba saide tana hips boobs da baya.....
Baƙaramin kyau tayiba dai² Malama ta iso Ammih ta turo anty Nusaiba suka fita bbu ɓata lokaci aka fara wa'azi ba'a gama ba sai kusan 5pm dai² tym din su D boy da Zaid da friends dinsu dasuka gayyata suka iso dan ɗaukar amarya.....anty Nusaiba ke tambayan Ammih ya maganan jere murmushi tayi tace aikomai na hannun big Anty and sunyi waya ɗazu tace sunje da maza sun gyara komai can sharadda phase 2 za'a kaita......bbu ɓata lokaci akazo tafiya da amarya bayan Ammih tasa mata albarka saide kuka take kaman ranta zai fita tsabar kuka har tana shiɗewa haka aka fito da ita suna isa gaban mota kam ta yanke jiki ta faɗi agun da da sauri akayo kanta kafin kace kwabo saiga Ammih saide ga mamaki sai cewa tayi a ciccibeta asata a motar ko gawarta ne yau sai dai a wanketa a gidan salkhan masu mamaki nayi masu tausaya mata nayi haka aka kikkibeta aka sata mota abokan ango anga abin mamaki haka suka ja motocinsu zuwa sharadda phase 2......
*Daga alÆ™halamin* âœðŸ½ðŸ“
*Nanahkhadii💅ðŸ½* ðŸ›ï¸
*08069224458*
[8/28, 1:06 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*Marubuciyar👇ðŸ½*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* âœðŸ½
*Auren kiyayya*
🅿ï¸4ï¸âƒ£ðŸ”5ï¸âƒ£
*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* ðŸ’💖
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
Direct gidan suka nufa cikin ikon Allah kafin su isa ta farfaɗo sai ajiyan zuciya takayi ko hawayen ma sunƙi zuba sai dai ƙuna da zuciyan ta keyi mata gashi ƙam zuciyar ta kama mata ko girgiza motan tayi har ranta takeji haka suka shuga anty Nusaiba ce ta riƙe hanunta har zuwa ɗakinta saide gidan ya tsaru iya tsaruwa bazaka ce gidan da ɗazu salkhan da abokan sa suka gama shagalinsu ciki bane gida yaji kaya yayi kyau kaman a Dubai sai wajen magrib mutane suka fara watsewa abinka da bbu ƙawaye duk family ne kawai su anty Nusaiba ne suka kwana tare da ita nanah kam zazzaɓi takeyi me ƙarfi saide bu wanda ta faɗama haka takejin ciwon nacin jikinta washe gari da safe Ammih ce ta aiko musu da abinci ......
Æagaren Salkhan kam kwana yayi yana shaye² yensa sbd É“acin rai duk cikin gidajen su yafi ji da wannan sbd yafijin daÉ—in zama area bbu ruwan wani da wani da wannan bakin cikin yayi bacci bashi ya tashi sallan safe ba sai wajen 10 am duk jikinsa bbu Æ™awari ya farka da sauri ya shige toilet yayi wanka yayi alola yafito yayi sallah kafin yaÉ—auki car key É—inshi yafita dan neman abinda zaici........
Duk sunci sun ƙoshi banda nanah da anty Nusaiba tasata gaba ko tea tasha taƙi sha dakyar da faɗa taci chips da tea kaɗan sai shirya ta anty Nusaiba ke sakeyi sai faɗa take mata a matsayin ta na mace Idan anzauna lfy itace kuma tasan yadda zatayi tashawo kan salkhan banda kuka azahiri da zuciyanta bbu abinda takeji sai wajen magrib duk suka watse nanah tayi kuka sosai kaman ranta zai fita haka anty Nusaiba taji tausayin ta sosai haka suka barta sanda tayi kuka mai isarta agun bacci ya ɗauke sai wajen 2am tafarka ta faɗa toilet tayi alola tayi sallah ta sauya kayanta zuwa na bacci ta maida dim light tayi baccin ta sai wajen 10am tafarka tayi sallah ranta aɓace don ta tsani time ɗin sallah yawuce wanka tashiga tayi cikin wani lace maroon colour tayi kyau sosai lip gloss kawai ta shafa tabi jikinta da perfumes masu ƙamshi da humrah kafin tafita neman abinda zataci dai² Bell yayi ƙara halamun da mutum a ƙofa ido ta zaro a zuciyanta tana adduan Allah yasa mu devil dinnan bane komawa daki tayi ta ɗakko gyale tasa cikin tafin daya nuna tsoro takeji ta ƙarasa saide ganin drivern Ammih yasata ajiyan zuciya....gaida yayi da fara'a ya miƙa mata basket din hannunsa ya juya karɓa tayi takoma dinning table ta ajiye tafara buɗewa wani ƙamshi ne yadaki hanci alalen ganye ne dayaji ƙwai da liver sai kunun gyaɗa kitchen takoma ta ɗakko plate da cup tayi serving kanta tazauna ɗakyar taci half takai kitchen dai dai zata tattara gun taji alamun ana sakkowa daga sama da gudu tashige kitchen.....shikam tashinsa knan jin ƙamshin yasa shi karya kwana zuwa dinning ɗin juyawa yayi da niyan shiga kitchen zai ɗakko plate wayan sa yayi ringing ganin num din Zaid yasa shi saurin picking ......"hello where are you shiru yayi kafin yace at home.. murmushi Zaid yayi yana faɗin wanne daga cikinsu.ɗan tsaki yayi yana faɗin sharadda dariya Zaid yayi yana faɗin mun kusa isowa kace amarya taji jiki....tsaki me ƙarfi yayi yana faɗin kasan Allah jiya sai 12am nashigo and banma san kitana gidan ko bata nanba nadai ga abinci a dinning shine yasa nasan tananan but kasan ko mata sun ƙare aduniya i hate nanah yana faɗin hka ya kashe wayansa yayi tsaki ya kama hanyan sama....duk tanajin sa itama tsakin tayi tana faɗin nima i hate you mezanyi dakai mtsss ta wuce sama itama...
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.