Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 5 of 33
Æangaren nanah kam ta kusa 2,hours agun ko motsi bbu sai kusan 3hours kafin tafara buÉ—e idonta da sukayi mata nauyi a hankali duk abinda yafaru yake dawo mata tsabar baÆ™in ciki kuka mai cin zuciya ta fashe da shi ga duk jikinta bbu inda baya mata ciwo kar Æ™asanta yaji labari dakeji kaman an watsa mata attaruhu cikin kuka da Æ™unan rai tasa hanunta ganin jini ya sake tsorata ji take kaman ta kashe kanta ta huta tsabar baÆ™in ciki....."Allah ya isah mugu azzalumi wanda bazai ga rahmar Allah ba mara imani Allah ya isah tsakani da kai na tsaneka salkhan na tsani duk wani abu daya shafeka.......cikin kuka tace ko dayake Ammih na ita ta jawo mun da tafi son kanta akan abinda nake so nikam nashi ga uku wannan wani irin rayuwa ne innalillahi wa'innah ilaihinji'un Allah kamun mafita Allah kaÉ—auki raina nahuta kuka take mai cin zuciya da bakin ciki ta jima tana sheÆ™an kukanta kafin taso Æ™oÆ™arin miÆ™ewa saide ta kasa da rarrafe ta shiga toilet rasama me zatayi tayi kukane yasake cin Æ™arfin ta shikenan ya cuceni raba ni da budurcina nashiga uku i hate you salkhan......I promise to cut that tiny snake between your legs mother fuckerrrr......ruwa ta tara mai É—umi tashiga ciki jin azaba bata san time É—in datayi wani ihu ta mike a gigice ba tana salati wasu sabbabin hawaye nabin kumatun ta tajima a tsaye kafin ta runtse idonta ta shiga tanajin wani raÉ—aÉ—i da azaba tajima ahaka kafin tacan za ruwa tanayi ta kuka tana tausayin kanta daga Æ™arshe tayi wanka tafita sai tatata takeyi haka ta isa tasa daguwar riga tafara jero sallolinta azzahar da la'asar duk azaune tayi tanayi tana kuka tajima agun tana addu'o'i tana kuka har aka kira magrib....
Æangaren salkhan kan sai magrib É—in ya farka zazzaÉ“in ya sauka but kansa bai daina ciwon ba toilet yashiga yayi alola duk jikinsa bbu Æ™wari yazo ya jero sallolinsa sanda yayi isha'i kafin ya É—auki car key É—inshi ya fita ko kallon Æ™ofarta baiyi ba ya fice direct asibiti ya wuce yaga Dr ya karÉ“i magani ya tsaya wani haÉ—adden joint pizza kawai ya karÉ“a ya koma gida abinsa......
Nanah kam da kyar ta iya tashi ta hau gado dan gani take ko abinci bazata iya ci ba zazzaɓi ne sosai take jinsa bargo kawai taja jikinta sai rawa yake ga wani sabon ciwon kai da mara ga tsukun dagun ke mata rasa meke damunta taka mamme tayi kawai saita sake fashewa da kuka mai cin zuciya.....ƙara tsanan salkhan da mahaifiyarta ke sake ratsa zuciyanta a tajima tana kuka mai ɗacin rai kafin bacci ɓaro ya saceta......
Bata farka ba sai wajen asuba da ciwon jiki ta farka kan dai yaɗan saketa da kyar ta iya shiga toilet tayi ta sake yin wanka ta ɗan gaggasa jikinta tafito taɗan ji dama² tazo tayi sallah saide duk abinda yafaru yake sake dawo mata bata san tym ɗin da kuka yasake kuɓu ce mata ba yajima tana kuka agurun kafin ta miƙe ta ɗakko alqur'an mai girma tashiga karantawa ko zata samu sauƙin abun cikin ikon Allah tana idar da tilawan taji sauƙin abin aranta mayar da qur'anin tayi ta ajiye agun ta kwanta hawaye ɗaya na bin ɗaya a gefen idonta bacci yayi gaba da ita...sai wuraren 11,ta farka afirgice tayi salati jikinta har yanzu yaɗan yi mata ciwo salati tayi tanajin yadda cikinta ke kukan yunwa sai time din ta tuna rabonta da abinci tun jiya dataci lunch tsaki tayi cikin ɓacin rai zata fita wayanta ta hango ta juya ta ɗauka missed calls din Maina da massages tagani sun kai 20 tsaki tayi tasa wayan a chaji ta sauka tea kawai ta haɗa ta toasting bread slice biyu ta juya ta fita dan ji take ita kanta ta tsani kanta komai ma haushinsa takeji cikin sanyi jiki take tafiya kaman wacce kwai ya fashe ma aciki batama ko kallon gabanta kawai saiji tayi......sunyi karo da mutum shima tafe yake yana danna wayansa baima ji mostin mutum ba afirgice ta zubar da duk abinda ke hanunta.......
*Daga alÆ™halamin* âœðŸ½ðŸ“
*Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*_08069224458_*
[8/28, 1:08 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITTERS* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*Marubuciyar👇ðŸ½*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* âœðŸ½
*Auren kiyayya*
🅿ï¸1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£ðŸ”1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* ðŸ’💖
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
Zare ido tayi halamun ta tsorata ga tea din daya zube masa a jiki da baya taja cikin tsoro har hanjin cikinta na juya wa wani uban tsaki yaja baiko kalletaba inda tea ɗin ya zube masa yake kallo ya haura sama wani baƙin cikine ya ziyarci zuciyanta kitchen ta shiga ta ɗakko abunda zata tattara gun ta dawo pieces ɗin cup din da plate ɗin ta soma tattarawa takai su trash bin kafin ta tattara gun tanayi ta kuka haka tayi mopping gun tass koda takoma kitchen tea kawai ta haɗa ta haura sama kan bedside table ta ajiye tea ɗin ta faɗa gado taciga da rera kukanta mai cin zuciya......
Æagaran salkhan kam zuciyansa har wani tafasa yakeyi toilet ya wuce direct ya cire kayan ya cire ya sakarma kansa ruwan zafi time to time yana buga wall É—in idan yatuna yadda tea ya zube masa a ajiki jin ransa na sake tafasa yashi fita towel ya É—aura iya west dinsa yafita direct inda cocoine É—insa yake ya nufa koda ya É—agata murmushi yayi yana faÉ—in taci albarkacin ki gun ya zauna ya janyo centre table É—in dake gun ya baje sa yafara sha ya jima a haka kafin tuni agun bacci ya É—aukesa.......
Nanah kam kukanta takeyi har zuciyanta na mata wani irin ƙuna juyin da zatayi idonta yakai kan wayanta datayi haske cikin ƙarfin hali ta murgina ta ɗakko ta miss calls din Maina da massages sun sake ƙaruwa bata ko tsaya duba su ba deleting ɗinsu tayi duka kiransa ne yasake shigowa tsaki tayi tanafa faɗin i hate you wlh natsani duk wani namiji rejecting tayi ji yayi hankalinsa ga baɗaya ya tashi ko lfy yasan dai nanah bazata taɓa rejecting masa waya still yasa dialling wayan na hanunta tsaki tayi tana faɗin...."dole ne picking tayi tasa a kunnenta amma batace komaiba....."nanah na kaga sarauniyar mata kaga macen da idan ta doso ko makiyinta sai ya bata hanya kaga mace me kyau wacce ko makaho ya shafa yasan ya shafa mai kyau jin kirarin dayake mata ne yasata kasa mgna kawai saita fashe da kuka a rikice yace.....nanah pls what is happening ban taɓa jin ki haka nima zaki tayar mun da hankali meye yake faruwa kasa mgna tayi kuka yaci ƙarfin ta kawai saita kashe wayan......sanda ya bari like 10 mins kafin ya sake kira picking tayi tasa a kunne tanajin sa yashiga rarrashinta cikin ikon Allah ya shawo kanta ta daina kukan hira yake mata harta na dariya nan yake sanar mata an tafi strike zaro ido tayi tana faɗin da gske eh yace mata kuma yake faɗa mata gobe zaiyi tafiya gobe da sassafe duk sai taji bbu daɗi sun jima suna hira kafin sukayi sallama........
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.