Complete Hausa Novels

Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 18 of 33

Gidan sa dake sharadda phase 2 ya dosa cikin sa'a kafin su isa Noor tayi bacci,yana shiga ya kwantar da ita yayi wanka yayi duk sallan dake kansa,ya sakko ƙasa ya dafa indomie ya koma saman yaci sanda yayi sallan isha'i kafin shima ya hau gadon ya janyo ƴarsa jiki kiss yamata a kumatu,yana hawaye har bacci yayi gaba dashi da tunani kala².

Basu suka farka ba sai wajen quarter to 9 da kuka ta farka hkan yasa shi miƙewa bbu shiri ya ɗauke ta suka kama hanyan gidan.

Ammih na zaune a Parlour ko dinner takasa yi sai up and down takeyi,duk tama rasa meyake yi mata daÉ—i,haka Nanah da wayan ta ke hannunta kawai sai tashiga Videos din data musu ranar batasan tym É—in da hawaye yafara gan garo mata ba,da É—in É—awa ga nononta da suka cika sukayi mata wani iri kafin kace wani abu kuka ta shiga yi sosai tana faÉ—in,"wlh inason Æ´ata duk inda ka shigan mun da yarinya saina nemo ka ina son abina kuka sosai takeyi tare da dana sani,hoton Noor din tasa agaba tana kallo tana kuka mai É—aci a zuciya.

Basu iso ba sai wajen 9:20 Noor kam tayi kuka har idonta sunyi ja wur suna shigo Ammih ta miƙe ganin sune bata ce masa komai ba hanunta kawai tasa ta karɓi Noor tana faɗin"Alhamdulillah ashe bai rabani dake ba rungume Noor tayi tana kuka sosai tana faɗin"bana son abinda zai dami rayuwar ki inason ki fiye da Nanah da Salkhan kallon Salkhan Ammih tayi tana faɗin "meyasa kake son wahalar danine Ashe ka dawo dan kasa ƙaramun ciwon zuciyan ne,tsugu nawa yayi ya kama kafar Ammih yana faɗin"Ammih kiyi hkri wlh karki ga laifina Nanah tana son wulaƙan Noor a gaba na, kuka Noor take tunda muka shigo mota zamu dawo tana ɗaga hijab Nanah amma sai tsawa ta mata tana faɗin bazata bata komai ba,nikuma yarda Noor tayi kama da mom dina idan ana wulaƙanta ta gani nake ni ake wulaƙan tawa Ammih bazan iya jurewa inga tana wulaƙan ta Noor dan ni ta ɓata mun raiba.

Ɗago sa Ammih tayi tana faɗin",kar kada mu insha Allah zansa ta yaye ta dukan mu kowa yasamu salama,biyo ni Noor kam lub tayi ajikin Ammih suka haura sama buɗe ɗakin da akayi ne yasa ta ɗago idonta da sukayi jawur,ganin Ammih da Noor yasata miƙewa har tana bigewa ta taho gun Ammih,Noor kam na ganin ta tafara miƙa mata hannu tana rikici,karban ta tayi ta rungume tana faɗin,"ki yafe mun nashiga hakkin ki naci zalinki insha Allah bazan sake ba i love you with all my life,kiss ta mata a forehead dinta baki gado ta koma ta zauna tana faɗin"I know you are hungry am so sorry hakan bazai sake faruwa ba insha Allah,aiko tunawa da Salkhan agun batayi ba tuni ta ciro kyakyawan breast dinta tasa ma Noor dake jira abaki takar ba,kallonta tayi tana sake faɗin i love you, Salkhan kam kau da kansa yayi Ammih ce cikin faɗa tace "tom yanzu da kika zama silar rashin hankalin kowa hankalin ki ya kwanta,ki shirya kuma insha Allah jibi zaki yayeta kowa ya huta,idonta da suka cicciko ta ɗago tana "faɗin Ammih am so sorry insha Allah bazan sake ba kiyi hkri wlh bazan sake ba bazan sake hanata ba Ammih pls ki barta ta cika 4months din,adake Ammih tace bani zaki ba hkri ba ubanta zaki ba dagani harke bamu da gadara akanta shi yace bazai jura kina wulaƙan ta masa ƴa ba,ta sowa tayi rungume da Noor dake sucking hankalinta kwance har inda Salkhan yake ta ƙara so tana faɗin,"Dan Allah yayah Salkhan kayi hkri wlh bazan sake ba na tuba ka yafe mun duk abinda nayi maka kama tinda da auren har zuwa yau,naci amanarka dana auren ka dan Allah kayafe mun tana kaiwa nan ta sake fashewa da kuka,ɗago ta yayi yana faɗin"Nanah na daɗe da yafe miki ke sister ce aguna and kuma mother of my only daughter kinga dole na yafe miki Nanah,hawayen dake idonsa yake mayar wa,Ammih ce ta katse shi da faɗin "haƙiƙa ka haihu ɗan halal samun irinku yanzu sai an tona da haka al'umah muke masu saurin tuba da yafiya da mun ji daɗin rayuwar mu,Allah yayi maka albarka Allah yasa yasa ka gama da Duniya lfy kema Allah yayi miki albarka.

Ranar Noor anga gata har wanka akayi mata aka sa mata overall Skye green yayi kyau sosai aka sata baya har sanda tayi bacci,itama wankan tayi ta sha tea tasa Æ´arta ajiki suka yi bacci,ko cikin dare daga tayi motsi ake bata nono yau wace rana.

3days dayin abunnan Noor wani kula take samu daga gun su wani dressing ake mata mai dauke ido, Salkhan ma yana shigo wa sosai dan yanzu bashi da burin da yawuce yaga ya saba da Æ´arsa.

Zaune take ta idar da Sallah, tayi nisa a tunanin ringing din wayan ta ne ya dawo da ita daga tunanin data tafi,da sauri ta miƙe dan tazata teemah ce ke kiranta sbd tace mata zasu shigo gari this week,saide ganin wata num daban tayi har wayan ta kusa tsinke wa kafin tayi picking,"Amincin Allah ya tabbata agareki sarauniyar kyawawa,shiru tayi tana son gano muryan cikin sa'a kuma ta tuna mai muryan,turo baki tayi tace "tare dakai,ajiyan zuciya yayi yana faɗin"nazata ba za'a an sani bane,ykke ya kwana biyu??"lfy klau Alhamdulillah,"good hope kin gane mai mgna?shiru tayi kafin tace "aa atakai ce,yadda ta bashi ansan dariya ta bashi saide ya ba sar nan ya kwantan ta mata kansa,kafin tace ta gane sa,"ni sunana Muhammad Jamal assadiq amma anfi kirana da Jamal,"Wow nice name shikan sa yayi mamakin yadda yaji tace nice din murmushi yayi yace mata thank you,sun ɗan jima yana janta da hira dan yadda tace masa nice name jikinta yayi sanyi,haka ya dinga janta da hira kafin daga ƙarshe yane mi da tabasa address din gidan su kuma tabasa rana,akan yazai zo da kyar ta ce zata basa idan tahau WhatsApp harda ranar da zaizo din ba dan yaso ba hka sukayi sallama.

Yau tunda ta tashi tace ma Ammih zata saloon Ammih bata musa mata ba saide tace ta tabbata tare zasu tafi da Noor bata damu ba tace tom,sai wajen ƙarfe 2 suka gama shiri cikin atampa daguwar tasha zubi tayi kyau ita kanta tasan tayi kyau dan rabonta da tasaka koda man baki ta manta amma yau har powder da kwalli tasa tayi kyau sosai,sai Noor datayi ma ado cikin wata duguwar riga armless orange da ratsin fari sai sucks iya ankle da cover shoe baƙi tasa mata sunyi kyau sosai,ta ɗauki Noor suka gangaro Ammih da Salkhan suna zaune ƙasa suna kallo, Salkhan ne yafara ganin su sake baki yayi yana kallonsu har suka iso,tana faɗin Ammih mun tafi da kallo Ammih tabuta tana faɗin "driver ne zai kaiku ko?? Murmushi tayi tace Ammih dakaina zanyi tuƙi "shikenan saikin dawo kallon ta Salkhan yayi yana faɗin"kawo ta nayi muku rakiya zuwa mota bbu musu ta miƙa masa Noor da yanzu ta ɗan soma yadda dashi,suka fita Ammih duk sanda tagan su tare ta tuna bbu aure tsakanin su sai tayi ƙwalla.har mota ra kasu nan yace tasa Noor a jikinta zai musu pics haka ya dinga musu pics dana shi wayar da nata wayan wasu acikin motan wasu a waje da ƙarshe shima shiga yayi sukayi what a cute family.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.