Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 32 of 33
Zaune take tana dadda na waya suka shigo,kusa da ita yazauna yace ma su Khaleel su hau sama, Nanah ce acan gefe zaune a É—arare ya mata nuna ta dawo kusa da shi da kyar ta mike ta zauna,ita kuwa uwar gayyar kaman bata san da mutane agunba.
Gyaran murya yayi yace,"Nabila kibani hankalin ki nan", bata ko juyo ba tace "inajin ka ai ba kunne keji ba,hanu yasa ya karɓi yawar yaciga ba da mgnan sa,"ga abokiyar zaman ki nan nakawo ku gaisa,watso masa harara tayi tace, "meye nawa da ita tayi zaman ta inda take nayi zaman inda nake meye saika haɗa mu.
Cikin zafin rai yace,"dalili shine gida nane kuma dukan ku a karkashi na kuke dole nasa doka kuma abi,dan hka hadin kanku nake so idan bazaki iya ba wlh nagaji dai² nake da narabu dake, nafa ɗa miki nagaji ganin zai disgata gaban Nanah yasata ta nutsu dan taga zai mata rashin m,Nanah dai jikin ta a sanyaye bata ce komaiba.
"Kamar yadda kuka sani daga kwana uku zan raba kwana zuwa,kwana bibbiyu kuma naroke ku Dan Allah ku haɗa kanku bbu abinda yafi zaman lfy daɗi gun amma fa gun wanda yagane and kuma zan baku driver tuki da kanki ya ƙare duk inda zaku saide akaiku,kuma fita ma sai wacce ta zama dole ni ba namiji mai son yawo bane nan ya zana musu duk wata doka da yake so kafin sufice,da gudu ta hau sama ta kullo ɗakin ta zube kan gado tana rusar kukanta.
Ranar ma Jamal bai daga ma Nanah ƙafa har addua tashiga yi gobe tayi ya kama gaban sa ko zata huta.
Yau satin ta uku knan da Aure tsakanin ta dasu Ammih sai video call,duk missing din Noor yadame ta har bata iya cin abinci sosai,hka ta yanke hukuncin rokonsa yakaita da daddare bbu musu yakaita,harda kuka wai sai tafi da Noor da kyar Ammih ta yarda tace babanta cikin kuka tace zata kirasa hka suka tafi da Noor,ranar sai murna takeyi.
Æangaren Salkhan ko daya dawo Ammih tace ga yadda sukayi,Æ™iri² ya nunawa Ammih baiji daÉ—i ba,koda Nanah takira sa kin É—agawa yayi,kwanan Noor uku yace ma Ammih a dawo masa da Æ´arsa haka Ammih tayi waya tace ma Nanah uban Æ´a yace adawo masa da Æ´arsa, cewa tayi bazata dawo da ita faÉ—a Ammih ta rufeta dashi tana faÉ—in Æ´arta ce kuma gobe² tadawo da Noor tun awaya take kuka hka ta tattara kayan Noor tana kuka,koda Jamal ya dawo tace zasu mayar da Noor a mood dinta yaga tayi kuka saide tambayan duniya taÆ™i faÉ—a masa,riÆ™o ta yayi yasha cikin ta yana faÉ—in,"karki damu nayi ajiya anan soon zaki sama ma Noor Æ™anne kinji, kawai saita fashe masa da kuka da kyar ya rarrashe ta tayi shiru sanda yayi mata sayayya suka maida ta da fushi tabar gidan.
8months later asibiti nagan su Mainah ya rakata,ragga² tana labour bata wani jima ba ta haifo ɗan sak saurayin ta,Koda aka fito dasu yaga ɗan hidden num yayi yakira saura yinta yake faɗa masa yazo fa tasauka a asibiti kaza kuma ɗa sak nasane,Koda dama yasa rai da hkan dan Dr dinsa baijima da sanar dashi baya haihuwa ba,a asibitin yane ma biro da Paper ya saketa saki uku yabata ya ƙara gaba,tayi kuka sosai kaman ranta zai fita kuma cikin sa'a uban dan yazo shiya biya komai kafin yan uwa suzo,mahaifiyar sa sosai take zagin sa sbd Auren gida ne aka musu daga ƙarshe ta ce yaje zai gani, duk matan dake gun suka dinga bata hkri akan tayafe masa tace ko tayafe masa bbu ita bbu shi hka yafita jiki bbu ƙwari.
Washe gari yana gama lectures aka kirasa,anan aka basa takardar sallama daga aiki agun ya zube yanata kuka shikenan yashiga uku,sosai ya fita a hayyacin sa ranar dakyar ya isah gida.
Wajen 10 pm yana zaune yayi kiba yayi haske yayi kyau,ta shigo ta zauna kusa dashi,baiko nuna yaga mutum ba harta gama zaman tayi bacci agun bai kulata ba ya haye gado abinsa ya kashe wuta yayi addua yaka Dove ya rufe kansa.
Wajen 2am ta farka taji haushin ganinta agun sosai jki bbu ƙwari ta bisa gadon,tahsige jikinsa tafara shafasa cikin bacci yaji yadda ake masa wani wasa ya farka,“ya haka baki da hankali ne zaki dinga shafa mutum hka? Yana ture ta.
Da kuka ta fashe tana faÉ—in, "so kake sha'awa ta kashe ni?nifa wlh yau sai kabani hakkina kusan wata tara knan ina fama da sha'awa da azumi wlh bazan yarda ba nagaji.
Murmushi yayi yace,“au sai yau kika san dama akwai hakki tsakanin mata da miji ni kika wahalar dani iya wayannan shekarun kiji me naji banida tym ɗin ki yanzu Nabila,kin gaji kin kasa a tray knan nikuma ban ɗauka ba matsa kibani guri gobe fitan sassafe zanyi,yana faɗin hka ya tureta yaja bargonsa.
Kuka taciga ba da rera wa mai cin zuciya tana masa magiya,takusa one hour tana roƙon sa kafin ya miƙe yace mata,"har idan kina so na kusan ceki sai kinmin alkwarin zaki dinga mun biyyya kuma aduk sanda nake so bazaki hanani ba kuma zamu yi zama irin na kowace mace da namiji,kuma bbu raini baki koyi da abokiyar zamanki ne hka kika tana mun?sosai yayi mata faɗa tare da wa'azi mai shiga jiki,daga nan kuma zance ya canza saide ta ciwu tun tanajin na marmari har ta dawo neman temako shikam sanda yasa mu nutsuwa yarabu da ita.
Washe gari da asuba ya wuce side din Nanah ya duba ya jikinta,nan na hangeta da cikinta baifi 5months ba duk da bata da lfy bai hana sa wasa da ita kafin ya fice inda sabo yanzu tasa ba da halin Jamal na jaraba.
4years latter Salkhan ne zaune,da jariri a hanunsa bakinnan yaƙi ruhuwa sai kallon sa yakeyi,da murmushi ya kalleta yace,“thank you Fariha nagode ma Allah daya bani ke a matsayin mata i love you beyond expectations,nan nakai idona kan wacce yakira da matar sa Masha Allah,abinda nace knan ita ba fara bace kuma ba baka bace,tanada dogon hanci da idonta dan dai² sai bakin ta ɗan karami ko makiyin ta ya kalleta yasan Masha Allah tanada kyau bbu laifi,Ammih ne suka shigo ita da Noor wow! wayyo Allah kaman nasace ta gashin ta akame a tsakiyan kanta,cikin riga da wanda tayi tsayi kuma tana da kiba tayi kyau sosai, yarinya sak turawa bazama kace uwarta ba baturiya bace ba,ga gudu tazo ta na faɗin,"Daddy want to carry the baby, murmushi Salkhan yayi yanajin son ta aransa da ɗayan hanunsa yasa ya daga ta zuwa cinyan sa ya ɗaura mata babyn,sai kallonsa take can kuma ta fashe da dariya tamasa kiss a abaki tana faɗin,"i love the baby dukan su dariya sukayi,ya miƙa ma Ammih babyn ya rungume Noor yana mata peck a goshi.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.