Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 6 of 33
Zaune take kan sallah ta idar da isha'i wayanta yayi ringing ganin num din Ammih yasata ƙin ɗagawa har yazama miss call dan gani take duk halin datake ciki itace sanadi tasa tayi auren ƙiyayya ko kaɗan zuciyanta batason salkhan ko idonta bataso ta buɗe ta ganta cikin godansa bbu yanda zatayi ne yasa ta hakura ringing ɗin wayan ne yasake dawo da ita daga tunanin datake yi tana kallonta har ya kusa tsinkewa kafin ta ɗaga......sallama nanah tayi tagaida Ammih an sawa tayi tana tambayan ta ina ta ajiye waya aketa buga wa bata ɗauka rasa mezata ce tayi kawai sai tace mata ta rasa inda ta ajiye wayan ne......"kuna lafiya ko bbu wata damuwa ko ina salkhan ɗin bazai kawo ki bane ko da daddare ku duba mu.....mamakin hali irin na mahaifiyarta takeyi batace komai ba har Ammih tagama maganarta jin shirun yayi yawane yasata Ammih faɗi are you there cikin ƙarfin hali tace....."Eh banajin daɗine shiyasa amma zanzo insha Allah.... subhanallahi meke damunki yakaiki asibiti ko???eh Ammih ciwon kaine kawai anban mgani...."yauwa to Allah yabaki lfy nima hka idan nasamu na fito zanzo na duba ku.....to kawai tace Ammih ta kashe wayanta......
Three weeks knan da faruwar abun Mainah da nanah kullun sai sunyi waya wani sake shaƙuwa sukayi kullun saita tambaye sa ba'a call off ba dariya yake mata yace shima yadamu ya dawo ya ganta.....salkhan kam rabonta dataji ko tagansa tun ranar da abinnan ya faru duk abinda zai haɗa ta dashi ta kiyaye hankalinta kwance bata zuwa ko ina iya kacinta tayi waya dasu teemerh da moon shikenan sai Mainah dasuke tare awaya koda yaushe Ammih ma takan kirata ta mata ya jiki.......two weeks later yau saturday tana kwance abunta wayanta yayi ringing har bazata picking ba kuma saita ɗaga ganin num din Ammih ne yasata turo baki sallama tayi ta gaida ta ansawa tayi tana faɗin kizo ki buɗe mun ƙofa ina ƙasa zaro ido tayi kaman Ammih naganin ta sanda zuciyarta ta buga kafin ta miƙe tasa hijab har ƙasata ta gangara ta buɗe ƙofan saroro take kallon mahaifiyarta ta kafin cikin ƙarfin hali tace bismillah Ammih shiga tayi ta nemi kujera ta zauna nanah dawowa tayi ta tsuguna ta gaisheta nan take mata ya jiki ta ansa shirune yabiyo baya kafin ta miƙe tashiga kitchen rasa mezata kawo mata tayi kawai drinks da ruwa ta kawo mata ta zuba mata jin shiru² ne yasata faɗin shi salkhan ɗin baya nanne rasa meza tace tayi cikin ƙarfin hali tace yafita.....ta ɗan jima ganin salkhan ɗin ba dawowa zaiyi ba yasata faɗin bari ta tafi har ƙofa nanah ta rakata kafin ta dawo zata wuce ɗakinta jin ƙarar waƙa ya tabbatar mata da yananan tsaki tayi tabin gun da harara ta wuce ɗakinta......
2months later sai murna takeyi sun koma kuma yau tanada lectures cikin doguwar riga baka yasha stones yayi kyau sosai tayi rolling ta fita tsaki tayi tana faɗin wlh dan nace zanje na dubaki ne da bbu inda zani kafin nashiga school dinma zanje a tsaye na gaida ta na wuce tana fita gidan Ammih ta nufa saide tana sauke ƙafanta a mota kaman an zuba mata wani ciwon kai da jiri da kyar a daddafe ta shiga a parlor tasamu Ammih na zaune da aminiyarta ta tsuguna wa tayi ta gaida su tana riƙe kanta da kyar ta yun kura zata miƙe kawai daga nan bata sake sanin inda kanta yake ba a rikice Ammih takira family doctor dinsu itada aminiyarta suka sakata a 3,seater kafin Dr ya iso yana zuwa ya fara gwaje gwajensa idonta yaɗan ɗaga yajima yana duddu bata kafin ya yanke hukuncin yi mata pregnancy test ci gaggawa yayi mata test ɗin cikin ikon Allah result ya fito she is 8weeks pregnant murna gun Ammih kaman zata haɗiye Dr harda yi masa kyauta ko ba komai tasan burinta zai cika dukiya takusa zama nasu.....kiran salkhan tashiga yi dan ta masa albishir saide kusan 4miss calls bai picking ba and kuma yana tare dasu Zaid yana kallon wayan ke ringing.....
Sai wajen la'asar kafin nanah tafarka da salati da wani irin yunwa Ammih na gefenta da mamaki take kallon Ammih da tarin tambayoyi a bakinta da sauri Ammih tazo ta tayata zama sai murmushi yakeyi mata duk abin ya ɗaure mata kai saide batace komai ba cikin murmushi Ammih take mata sannu tana tambayanta meke yimata ciwo mamaki ne yasake kamata kai ta kaɗa mata alamun bbu komai da kyar tace mata zata sha tea aiko da sauri Ammih ta mike tana kwallawa Hajara mai aikinsu kira akan ta kawo tea Nanah dai da ido tabita ba jima ba ta shiga ka tray a hanunta tea ne da hadden jellof rice da coleslaw ta kawo mata tana gani ranta ya biya taci sosai tasha tea din ita kanta tayi mamakin yadda taci abincin haka tana gama ci ta mike ta shiga toilet tayi alola tafito sai time din ta tuna da lectures dinta a gigice take tambayan Ammih ƙarfe nawa ne kallon wayanta tayi tana faɗin 4:15 zaro ido tayi ta dafe ƙirjin ta tana faɗin nashiga uku lectures ya wuce ni Ammih meyafaru ne duk ta gigice ganin hakan yasa Ammih faɗin kiyi hankali da condition ɗinki kinsan yanzu bake kaɗai bace batama gane me Ammih tace ba a zabure ta ɗauki jakarta da gyalenta zata fita tsawa Ammih tayi mata tana faɗin kinsan kinada ciki ki daina gara je cak ta tsaya batayi gaba ba batayi baya ba ji tayi komai nata ya daina motsi agun ta zube ta fashe da kuka mai ratsa zuciya tana faɗin....."wayyo Allah nashiga uku shikenan salkhan ya cuceni wlh zubar da cikin zanyi me zanyi da jinin wanda bana so bana ko ƙaunar ganin sa wanda aka mun auren ƙiyayya dashi mutumin da ban taɓa jin ki ɗingon sansa ban taɓa jiba araina tana faɗin haka tana kuka tanajin tau sayin kanta na rantse da Allah saina zubar me zanyi da jininsa wlh bazanyi ɗawainiyar jininsa ba tsawa Ammih tayi mata tana faɗin....."baki da hankaline kike irin wannan maganar da auren ki ba mijinki bane koko ɗan shegene wlh wlh nayi miki rantsuwa idan wani abu tasamu cikinan wlh Nanah tsine miki zanyi kibi duniya kuma karki kuskura naji wani abu yasamu cikinnan cikin ɓacin rai Ammih take faɗa cikin kuka Nanah tace....Ammih meyesa kikafi son salkhan akaina meyasa ako da yaushe kike tauye mun hakkina kasa cigaba tayi da mgna ta mike ta ɗauki handbag dinta ta fita tana shiga mota ta kira Mainah.....yana picking ta fashe da kuka tana faɗin where are you a tsorace yace sch cikin kuka tace mu haɗu a bakin titi cikin zafin nama take driving Allah ne ya isah da ita a dai² kan titi ta hangosa tayi parking kara sowa yayi ganin condition ɗin da take ciki yasa shi faɗin bari yayi driving ɗin......hakan ko akayi tinda yashiga motan kuka take masa taki mgna ganin ga mutane yasa shi jan motan gidansa dake bayan gari can wata sabuwar unguwa suka nufa sauka yayi ya buɗe gate din yaja motan ya shiga ya buɗe mata tafito hugging ɗinsa tayi first time arayuwarta data fara hugging ɗinsa knan shima sake rungumeta yayi kaman zai maidata ciki yana shafa bayan ta cikin sanyin murya yace Nanah you know i hate to see you upset kinsani a damuwa meye yake faruwa ɗagowa tayi hawaye ɗaya nabin ɗaya a idonta tace salkhan runined my life yayi raping dina and now am pregnant shikenan nasan yanzu bazaka aureni ba nashiga uku zaro ido yayi yana faɗin.." taya hakan ya faru Nanah baki faɗa mun ba Nanah bazan guje ki ba am with you a koda yaushe hakan bazai hana mu aure ba muddin kika fita a gidansa why not muyi abortion...tsayawa tayi da kukan cak tana kallonsa eyeball to eyeball hawaye na zuba a idonta tace...."Ammih tace saita tsine mun idan nayi i just don't understand why Ammih take mun haka kanta ya ɗago suna kallon juna yace taya Ammih tasani nan ta faɗa masa duk abinda yafaru mamaki ne ya kamasa sosai hugging dinta yayi yana faɗin i love you Nanah ɗago kanta yayi yakai harshen sa ya lashe hawayen dake zuba hanunta yaja zuwa cikin gidan wani ɗaki ya shiga da ita ya zaunar da ita lips dinta ya kama ya fara sucking without any fear Nanah kam sake masa jiki tayi ƙoƙarin fara rabata da kayan jikinta yayi.......
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.